Sashe 32
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Niko ina fita na afka kan kausar dake zaune parlour wlh ko muguwa ce meh yasa kika barni nikadai? Tace toh mutum zai gana da matarsa sai na tsareku da ido? Tace toh ae naga kun dade ne ta dagamun gira? Nace kudi muka tsaya qirga ta fashe da dariya toh nawa ne? Nace bamu gama ba amma bazasufi dubu dari biyar ba, kausar tayi dariya son ranta sannan tace kefa 7million ne da en chanji na gwale ido 7million?
Khaleed ne yafito ya haye dining ya fara cin abincinsa, satar kallonsa nake, shidai baya wasa da cikinsa, hada ido mukayi yace ke ba yunwa kikacemin kinaji ba? Idan kika biyewa wannar uwar sanaben sai yunwa ta illataki, kausar tace ni broda dama kazo ka bata a baki zakafi birgeni, wata harara ya banko mata, ke ki taso kici abinci kinji na miqe nayi kan table.
[9/14, 7:22 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣7⃣ Har na zuba abinci zanfara ci akayi sallamah saudah ce da khadijah nasir na sheqa da gudu na rungumosu, muka zube a kujera nace kun kyauta, suka gaisa da khaleed ya kar6amusu da sakin fuska, nace ku tashi mu tafi daki, khaleed yace abincin da kika zuba fa wa zai cimiki? Saudah tace kaidai ango kace ta barka kai kadai a table, kije ki tayashi ta turani suka koma suka zauna, naje kan dining din nafara cin abincin kenan aka koma sallamah anti fareedah ce da yaya saeed, na yunqura na miqe naje na rungumota, khaleed ya takemin qafa ba shiri nakoma na zauna harda er qarata, aunty fareedah ta lura ashe, tace ango idan har bakason amaryar ta miqe ta barka shine sai ka wani take mata qafa? Sukayi dariya khaleed yace anty fareedah ae ba haka bane tindazu ta debi abincin taqi zaunawa taci kuma yunwa takeji, aunty fareedah tayi dariya wato ni nazama antinka ko? Tinda matarka na kirana anty, saeed yace idan takasa ci ba sai kai kabata da kanka ba? Wata harara ya watsomasa ya basar su khadijah suka fara sowa, ya bani abincin sugani dole tasa ya dauki spoon ya fara bani suko suka fara tafi, ni duk kunya ta kamani sai wani noqewa nike, naqoshi inata nunawa khaleed ya barni haka, dan mugunta yaqi, saida naji cikina na batun fashewa ina yunqurin amai na miqe tsaye, shima miqewa yayi yana dariyar mugunta, winking yayimin ya sauka abinshi, niko kamar nayi kuka ciki yayimin fam nishima daqyar nike, haka na jawosu nace muje daki muna zuwa na fada kan gado na kwanta kan qoshin da nayi.
Aunty fareedah tace qanwata, ga alama khaleed ya wahalarmin dake, gashin da yayi baiyi ba inaga sai mun sake wani, suka sheqe da dariya, niko kamar nayi kuka wlh ba haka bane fa, aunty fareedah tace saudah gayamata munsan komai fa danmu ba baqin garin bane, haka dai muka zauna munata fira sunamin tsiya, aunty fareedah na bani tips wai yanda zan mallake mijina, niko duk kunya ta kasheni.
Bayan azahar ne naji sallamar mom, da gudu na miqe naje na rungometa, tare suke da dad na duka na gaidashi ya kar6amin da fara'arsa, mom tace daughter ga lunch dinku, kinsan nace karku dafa komai dinner ma za'a kawo har nan da sati daya, nace eh mom bamu dafa komai ba dama.
Tace ina mijin naki? Sai gashi sun shigo shida saeed suka duqa suka gaida su mom, mom tace toh kuzo aci lunch din mana ina qawayen naki? Naje na kirasu suka fito suka gaida su mom, aka nufi dining, nida kausar neh mukayi serving kowa, nidai dan pepper soup Kadan nasha dan har yanzu cikina fam yake, aka gama muka kwashe kayan, mom tace zasuyi magana damu nida khaleed, sauran suka miqe, aunty fareedah tace ma zasu tafi nace tun yanzu? Tace wlh bikin suna zasu yayarta ta haihu, khadijah ma tace su jirata su rage mata hanya, na miqe na dibar musu kayan gara da sourveniers da kayan cosmetics da turaruka na basu, sukayi godiya suka wuce, kausar da saudah suka koma daki.
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣8⃣ Dady ya fara magana nasiha sukeson yimana kan zaman aure da hakuri, dan duk wanda yace zo mu zauna toh yace zomu sa6a, kar muga cewa munyi auren soyayya mu dauka hakan zai dore, dolene muyi hakuri da juna, dan wasu halayen junanmu da bamu sani ba yanzu ne zasu bayyana, kuma banda zalunci a koda yaushe muyi haquri da juriya wajen ganin munfarantawa junanmu, koda kuwa mun samu sa6ani Allah ubangiji yayi muku albarka, yasa aurenku ya dore har a aljannah, nace ameen, mom tace daughter nasan ke bakida matsala zakiyiwa mijinki biyayya, kuma kiyi hakuri da son ki guji 6ata masa rai dan idan yayi fushi zuciyarsa ba kyau, amma idan kikaga ranshi ya 6aci ki nisanceshi, ki shige dakinki ki kulle mukayi dariya, dad yace kidaina kushemin dana shi ba mai yawan fushi bane, kuma baya fushi banza sai idan an ta6ashi, kuma yanada saurin sauka, kamar yanda tace dai idan kikaga yayi fushi toh ki nisanceshi na dan lokaci, nace mungode dady inshaAllah zan kiyaye.
Dad yace kar6i nan, wasu mukullai ya miqomin 3 yaba khaleed 2, yace wannan makullan motocinku ne, governor da sarki suka baku daya daya, ke kuma alhj salmanu ya qara miki dayan shiyasa kikaga naki guda 3, take muka fara zuba godiya nidai harda dan kukana wai yau nice da mota har 3 lokaci daya.
Dad yace nima kaina motar naso na siyamuku, amma gasu kunsamu, kai son dama kanada 2 sai ka qara, yanzu sai ku fadamun wace irin kyauta kukeso na baku, nace nidai dad bana buqatar komai Allah ya qara girma yace ameen, kaifa son? Yace nima ba komai yanzu dady amma idan ina buqatar wani abu zan gayamaka dad yace shikenan, niko nayi alqawari duk sanda kuke buqatan wani abu ku gayamin idan baifi qarfina ba zanyimuku, mukayi godiya.
Mom tace nidai i won't accept no 4 an answer, ku za6i qasashe 3 da kuke so ku gayamin amuku visa ku tafi honeymoon dam gabana ya fadi, khaleed ya kalloni, nima na kalleshi harara na watsa masa, nace a raina ba wani honeymoon da zamu ka gudu germany amma kuma meh zancewa mom yanzu?

1⃣0⃣9⃣ Mom tace kunyi shiru, nace mom nidai da anbar zancen honeymoon dinnan banason nayi nesa daku, kuma mom kinga skul muna lectures kuma a kowane time za'a iya yin C. A, mom tayi murmushi ni banyarda da uzurunki ba, ae dai ba cewa nayi ku tafi karku dawo ba, kuma zancen skul zaku iya diffaring semester harku dawo, ture baki nayi nafara shagwa6a, nidai mom Allah banason su khadijah nasir su rigani graduating idan gyara yamin yawa zan iya samun matsala, dady yace ke Aisha toh a haqura har suyi hutu mana, sai suje cikin hutun, dan gaskia ba dadi mate dinka su qare su barka, mom tayi jim sannan tace shikenan zan haqura har ku samu hutun, nace thanks alot mom.
Miqewa sukayi toh mu zamu tafi, kira kausar tazo mu wuce, na 6ata fuska mom ki barta har anjima mana, tace baga mijinki nan ba sai kawai ta hanaku sakewa? Ke kausar kina ina? Sai gata tafito mom tace kizo mu wuce ki samemu a mota, tace toh zuwa tayi ta kwaso kayanta, ta fito na riqeta plz ki bari anjima mana, qwacewa tayi ta wuce tanamin gwalo, harda hawayena.
Khaleed yazo ya tsareni da ido, na juya zan wuce wata ya fizgoni, meh yasa zakice baza'aje honeymoon ba? Kallonsa nayi cikin ido kai meyasa kakeson aje honeymoon din? Na qwace kaina nashige daki abuna na barshi, tsaki yaja toh ni miyema na damuwa tinda salmah dinma tace zata dawo very soon ya wuce warsa ya kunna t.v yana kallo.
Niko na koma daki jiki a sa6ule, saudah na ciki zaune naje na kwanta mata a qafafu, tace ni tashi da son jikin tsiya kamar mage ina kausar din? Nace ta tafi, saudah tace nimafa bayan la'asar nace usman yazo ya daukeni kinsan gobe zamu tafi kuma bangama shiri ba, narai narai nayi da ido yanzu duk tafiya zakuyi ku barni? Tace ke kinji dadi ma nida aka kai bauchi aka yaddafa? Ke gaki cikin gari ko yaushe zaki iya ganin en uwa, tace keys din meh ne kika aje? Nace mata wai na motocinane, saudah tace har 3? Nace mata eh wai duk gifts ne nasamu, saudah tace duniya sabuwa, nace kedai bari amma ni nasamu soyayyar mijina duk tafiyemin wannan daular, saudah tace ae ke kikaji kika gani yanzu sai ki dage dan ganin kin samo kansa, khaleed ne yayi ma na sallamah ya shigo, ke kizo ga motocinki nan anzo dasu ki gani ya fita, saudah ta miqe tanata zumudi muje mugansu niko banji ma ina wani dauki ba nadai bita kawai tana jana.

1⃣1⃣0⃣ koda mukafita wasu zuqa zuqan motoci 3 farare biyu baqaqe sidik, biyun BENTLEY ne fara da baqa, biyun MERCEDES BENZ G-WAGON fara da baqa, dayar kuma PORSCHE fara tas, take na gane iri dayan sune governor da sarki suka bamu, porsche din itace tawa, saudah tayi suman tsaye saida na girgizata, tace wannan daqwa- daqwan motoci duk nakine qawas? Sai wani zuwa take tana zagasu, nima dai mamaki ya kasheni, wannan motocin da muke gani a hanya muna hade yawu, wai yau ni ameerah na mallakesu, amma bana wani doki, khaleed ne yazo saidai ki dauki baqaqen ni farar mota is my favourite, idan kin lura motocina ma farare ne, ta6e baki nayi ka hada duka ma na baka, na wuce cikin gida, shiko ya kada kafada ya tafi abunshi mukabar saudah wurin tana zare ido.