Sashe 18
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ameerah kuwa likitoci biyar suka duqufa kanta, suna qoqarin ceto ranta, isowar su khaleed keda wuya, doctors na fitowa, suka nufi gunsu, wani doctor ke musu bayani, sunyi iya qoqarin su, sun tsayarda bleeding din da ameerah keyi, amma kuma tana buqatar qarin jini na gaggawa if not zata iya rasa ranta, haj ta rusa kuka da su kausar duka, khaleed kuwa tsaye yake kamar hoto dan baigama fahimtar meh ke faruwa ba, gun kausar ya nufa kausar rungumeshi tayi, yaya husnah ta kashemana ameeranmu, khaleed hannu ya dora akai, inalillahi wa inna ilaihi raji'un yaketa fada, mom its all my fault da ban amince zan auri ameerah ba da haka bata faru ba, m so sorry ameerah, mom taje ta rungumeshi son karka damu ba abunda zai faru da ita, wata nurse ce ta fito cikin masifa take magana angayamuku patient dinku tana buqatar jini cikin gaggawa, kun tsaya kuna kuka, zaku iya rasata in d next 30 minute idan kukayi wasa, alhj ne yace ku kira famlynta cikin sauri, haj tasa kiran mama ta daga amma mom takasa magana, alhj ne ya kar6a yace kuzo asibiti uduth yanzu cikin gaggawa, ameerah ta hadu da accident.
[9/14, 1:46 PM] +234 706 332 8523: [11/22, 9:04 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
7⃣2⃣ mama tayi lu qasa jiri ya kwasheta, mutanen da suke daki tareda ita ne sukayi kanta lfy maryama? Kuka ta fara ku kiramin aliyu yazo mutafi asibiti, ameerah tayi hadari, take dakin kowa jikinsa yayi la'asar, suhaila ce tayi waje da gudu, ta kira aliyu tanata faman kuka, yaya aliyu ameerah tayi accident zumbur suka miqe da mustafa da yake taredashi, dan tinda aka saka bikin ameerah yaya mustf ya shiga tashin hankali, aliyu ne ke kwantar masa da hankali har ya fara dangana, mota mustf ya jawo suka shiga, mama ta fito ana riqe da ita kan jirin da ke dibarta, suka shiga mota sai asibiti.
A asibiti kuwa khaleed ne yabi nurse din yace, jininsa blood group type O+ ne zai iya bawa kowa jini, a dibi nasa a sakamata, nurse din tajashi lab aje a gwada lafiyarsa, bayan anyi test anga lfyrsa qalau, ta wuce dashi emergency room gado aka bashi daidai na ameerah, direct connection akayi da ameerah ba'a tsaya dibar jinin ba, daga jikin khaleed direct jikin ameerah yake shiga.
Su aliyu ne suka iso wurin da ka gansu kasan suna cikin tashin hankali, da isowarsu direct alhj lab yace su nufa ayi test, nurse din ce tafito tace ae already anfara sakawa patient din jini, saidai kuma zasu iya zuwa suyi test din, incase idan jinin da aka samu bai isa ba, alhj yace wai ina aka samu jinine? kausar tace yaya khaleed dad kasan O+ yakeda zai iya ba kowa jini, mom taji dadi har a ranta, sai mama take ba haquri da take darzar kuka, Aliyu da mustf kuwa suntafi ayi test din jininsu a lab.
Dad ne ya sulale yaje ya samu nurse din, wai ta cire jinin yaronsa kar ta kashe masa yaro, nurse tace ae sunsan adadin jinin da zasu diba yanda bazai cutarda khaleed din ba, dad yace atafau shi sai ancire ko yayi qararsu, tinda ga en uwan patient din sunzo sa bata jinin, nurse tace toh ya bari taje ta duba results din blood test din su aliyu idan yayi match tazo ta cire na khaleed din, alhj ya dake yanzu zata je ta cire, shi sam bazai yarda ba, kafin taje ta dawo jinin dansa zai qare, dole nurse din taje ta cire tranfusion din daga jikin khaleed, khaleed yana mamaki har jinin ya isa ne bayan sunce ta rasa jini da yawa? Nurse tace masa anason patient din ta dan huta kadan kan acigaba da saka jinin, khaleed yace shikenan ya fita waje.
Blood test dinda akayi jinin Aliyu daya suke da na ameerah duk A+ ne, aka fara diban nashi, na yaya musty ma O+ ne kamar na khaleed shima za'a dibi nashi gora daya a ajiye incase.
Ameerah ce ta fara fisge-fisge bayan ancire mata qarin jinin, doctors sukayo kanta masifa suka dingayi meh ake jira ba'a fara saka mata jinin ba? Khaleed ya gayamusu abunda nurse ta gaya masa, take wani doctor ya kwasheta da mari tana wasa da rayuwar patient, dole su dauki mataki kanta, ita kuwa tasan za'a iya korarta, take ta fadamusu abunda ya faru itada dad, yaya mustf ne ya daka masu tsawa enof, ameerah is fighting 4 her life kuntsays kuna rigima, yace a fara zuba nashi kawai, ya basu result din test dinda akayi, doctr ya duba yaga lfyrsa qalau take yace mustf ya kwanta ya jona jinin, daga jikin yaya musty zuwa na ameerah.
[11/22, 6:10 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
7⃣3⃣ khaleed da hajiya suka yiwa alhj kallon tuhuma, yace son na damu dakaine banason wani abun ya sameka, mom tace amma alhj banta6a sanin bakada tausayi ba sai a yau, da kausar ce a kwance nan zaka hana khaleed ya bata jini ne? Ko zaka hana mijinta ya bata jini? Mama tace haj kidaina 6ata ranki, ameerah ta riga tasamu jini, kuma ko na mustf bai isa ba ga na aliyu nan, ba wani abu wlh tinda ba'a daura auren ba ma haryanzu alhakin kula da ameerah yana kanmu, kuma haj bazanta6a dana sanin baki ameerah ba, dan nasan son da kike mata ko ni iya abunda zan nunamata kenan, mom ta share qwalla amma mune sanadin faruwar hakan gun ameerah, dan da alhj bai maqalawa khaleed wannan jarababbiyar yarinyar ba, da duk hakan bata faru ba, mama tace haj qaddara ce kawai ayi haquri kawai.