Sashe 30
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Next day kuwa Arabian night mukaje, amarya da ango kai ka rantse larabawa ne, kowa ka duba haka muka shiga taron kamar a dubai, sai zuba larabci ake ana huduba, ranar dai wa'azi muka sha chuchu an kame wuri daya kamar ba ita tasha rawa jiya ba, chuchu bata fara motsi ba saida taga anfara zuwa ana serve yourself, yau kam abincin wurin nama ne zallarsa da madara, gasassun raguna, kaji, farfesu da pepper chicken kala-kala, ni da chuchu munga banza sai ci muke muna zubawa jaka saida mukayi hmm ba wurin sakawa, nace chuchu ba banza muke qara qiba ba, yau ae munqara 10kg😂 tace ke wlh sai munchi irin wannan ba kullum take samuwa ba idan munje gida muyu burning calories da exercise, chan naji ana zubo larabci na dau biro na da takarda nayi wurin, ameerah da khaleed ne ke zabga larabci suna godewa jama'a, duk na dauko biro na rubuta abunda suke cewa maiqon da ke hannuna kesa biron ya su6uce har suka gama ban rubuta komai ba, ga qwaqwalwar bata ja bare na riqe na rubuto muku😂 chuchu kuwa na wurin nama bare ta tayani. 😂
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣2⃣ Yau kam mothers night za'ayi, chuchu ana sallameh magrib sai sallamarta naji, nace kedai chuchu akwai son bikin tsiya wlh, kayan jiya ne a jikinta😂😂 nace wlh chuchu ba zaki bini a haka ba, dress code dinfa lace ne da filawoyi maroon da head maroon too, wani lace dina sabo na dauko na bata da yake shigen anko ne na bata ta saka, ni kuma na saka ankon da yake na samo, cewa tayi muyi gidansu khaleed, nace a'ah wlh gidan amarya zamu talakawa sunfi yawa a chan baza'ayi saurin dagomu ba, naja hannunta muka tafi.
Koda mukaje aunty faredah tana tsalawa amarya kwalliya nida chuchu sakin baki mukayi muna kallo, amarya ta tsala kyau kamar a saceta a gudu, fitowa akayi akafara shiga motoci da sauri chuchu ta jawoni muka afka wata mota, ashe motar saratu ce, wani kallo ta watso mana ku kuma daga ina🙆🏻 na radawa chuchu a kunne wannan wlh batada mutunci kizo mufita kawai, chuchu tace wlh ba inda zamufita kinaga duk ancika motoci, kuma ko munje mukadai bamuda gate pass, wayancewa tayi mufa course mate din ameerah ne baki ganemu ba? Tsaki tayi sannan taja motar da wasu fitsararrun qawayenta daya gaba daya baya, pinnacle hotel muka nufa angyara wurin yasha ado kai kace new york ne chan muka samu kujeru a gaba-gaba muka kame, Chan sai ga amarya da ango sunfaso taro kamar taurari sai walqiya suke makada da mawaqa suka haukace da kida, ranar munga manyan mata, ranar anyi ruwan dollers nida chuchu kuwa duk wadda ta fado kanmu dafeta muke mu tura bag😂 Wannan biki Allah ya maimaita munchi munsha mun samu kudi har na gida ma sun shaidah.
Washe gari kuma frnds evening akayi, ranar 'yan mata ce kawai, a shukrah coral hotel akayi, ranar su kausar da qawayenta, su khadijah naseer su saudah su aunty fareedah sun nuna bajintarsu, ranar harda nida bana rawa gun biki saida na taka, su nura m inuwa, umar m sharif, adam zango sun baje kolinsu nera tayi kuka, damar abun duk liqin da akayi amarya da ango ake tarawa kudinsu, su mawaqa da makida jinga ake dasu a biyasu.
Yau kuma walima zamuje mu kwashe wa'azi, ameerah ansha alkyabba kamar diyar sarkin makkah ko'ina tayi binta ake da camera akan kyaun da ta zuba, malamai sunyi wa'azi mai ratsa jiki kan muhimmancin aure da hakkokin miji akan matarsa, nida chuchu ma munyi addu'a Allah ya kawo mana nagari muma mu raya sunnar ma'aiki, ranar mun kwashe sourveniers turamen atamfa tsadaddi hijabai, sallayoyi, littafan addu'oi irinsu hisnul muslim 4o rabbana, da alqur'anai aka raba, da littafai da calenders masu dauke da hoton ango da amarya sunsha kyau muka kwasa.
Tohfah laifin dadi qarewa inji chuchu yau dinner kawai ta rage mana mukai ameerah gidanta, wurin dinner ma ta qayatar, mc da djs sun taka rawar gani wurin qayatar da taron, khadijah nasir tayi tarihin amarya saeed kuma na ango, angayyato comedians irinsu basket mouth sai bada dariya suke, khaleed idan kuka gansu bazaku ganeshi ba yanda yake kwasar dariya, kausar ta samu dama sai daukarmu hotuna take tana tarawa, jira take agama ta turawa abokan salmah, dama duk even sai ta bari muna maqale muna dariya take daukar hotunanta dan duk wanda ake a taron ita bazasu biya buqatarta ba, tafiso ta dauko wanda dagani za'ace dis are happy couples, yauma mun kwashi banza mun tura a jaka sourveniers har saida muka fara ba wasu, angama aka watse muka dunguma kai amarya.
[9/14, 7:17 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣0⃣3⃣ Mun dauki amarya ameerah muka kaita gidan angonta dake abuja road, chuchu kallon gidan take kamar er qauye wai wannan ba paris mukazo ba kuwa? Nace a'ah italy ne, nima nayi nawa qauyancin tin a jere, amma yau sai naga gidan ma yafi kyau kamar anchanja, koda muka shiga ciki duk inda ka taka qafarka kamar ta nutse, komai na gidan black and white ne, nace lallai kawu ba qaramar dukiya ka zuba ba dole haj asabe tace anmaka asiri, na jira naga yanda zata kaya, ankai amarya dakinta anmata huduba sai kuka take kamar ta shide, abokan amarya da ango sai tsokanarta suke, suka gama siyen baki dubu dari biyar aka ba qawayen amarya, sannan suka miqe zasu tafi, ameerah ta biyosu da gudu ta riqesu, wai bazasu barta ba, kausar tace su tafi ita zata zauna, saura suka wuce ita takoma da ameerah daki, cewa tayi la kinga khadijah nasir ta tafimun da wayata bari intashi in kar6o kan suwuce, ameerah ta riqeta wlh wayau takeso tayi mata, jakarta ta cire da mayafi ta aje kinga dai ba inda zantafi ba mayafi bari na leqa na kar6o na dawo, ta gyda mata kai, ita kuma ta fita da gudu, kausar ta fada mota kuja mutafi kawai, sukace ina mayafinki da jaka? tace gobe idan munzo na dauka, wlh idan ba haka ba bazata bari na fito ba, sukasa dariya, khadijah tace nikuwa kinmin tsiya wlh kinsan medical glass dina na cikin bag dinki, kausar tace toh makauniya bari zanmiki dan jagora yau, suka fashe da dariya su duka, kausar tace bari nakira bro na gayamasa bataci komai ba tin da safe ya tilastata taci wani abun, khadijah tace mutum da amaryarsa har sai kingayamasa? ai yanzu haka yafara ciyarda abarsa, saudah da kausar dai sunsan komai murmushi kawai sukayi, kausar ta buga wayar.
Nida chuchu muna raku6e wurin naga khaleed ya doso, nace chuchu jirani mana tace itafa tagaji wurin dauko rahoton JANAN zata tafi, nace ae dole kice haka tinda anqare biki gara ta qare, wlh idan akazo bikin suna, saidai na nemo su marwa da dijah sheriff su rakani, tace eh din taji dai, tayi gaba abinta, ni ko na qara gyara tsayuwa na daukomuku rahoto.
Wayarsa tayi ringing ya dauka har ya kama hanyar dakinsa, kausar ce ta gayamasa ameerah bataci komai ba tin safe, ya kashe wayar ita ba jaririya ba sai an lalla6ata yaja tsaki, mota ya koma ya dakko ledojin kaji da lemo da ya manta dasu ya nufi dakin ameerah, turawa yayi ya shiga itako ta dauka kausar ce, ta taso tsaye da sauri ba tareda ta lura da wanda ya shigo ba dan kanta na a mayafi duqe, tasowa tayi ta rungume khaleed😳 shine kika wani shanyani? na dauka ko kingudu kin barni, tanata faman kuka, shi ae duk ta kashe masa body, sun dade tsaye a haka sannan yayi qarfin hali yace kukan meh kikeyi ne? A razane ta sakeshi tayi baya da sauri ta bude fuskarta, sun dade suna kallon juna da idonta da suka kade sukayi jawur, ledojin ya ajiyemata, kausar ta gayamin bakici komai ba tin safe, gashinan ki daure kici ko yunwa ta illataki, kuma ni bansan kukan meh kikeyi ba, ni nasha gayamiki ba abunda zammiki keda kausar duk daya a wurina, na zun6ure baki ae ba kai aka rabo daga gidanku da iyayenka ba, aka kawoka kazauna da wani ba, ta6e baki yayi, da kinsan baki shirya rabuwa da gidan naku ba kika wani shirya plan din aure? Shi wanchan saurayin naki, da idan ya aureki gidan naku zai barki? Nace ae dai kaima plan din nawa ya taimakeka, dan da yanzu husnah aka kawo maka, tsaki yaja kici abinci idan zakici, idan kuma kukan zakiyi sai kiyita yi, ya fita ya jawomin qofa.