Sashe 49
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani jiri ya debeni take na shide a warin na fadi a sume, kausar ta dauki hotunan da letter ta duba take tayi suman tsaye, baki bude hawaye na kwararo mata, saeed a fusace yace can you guys explain dis? Tace yaya saeed wannan wallahi sharri ne, yace ta tashi tayi mana bayanin abunda ke faruwa, zuwa tayi ta tabani, a firgice ta juyo tace yaya saeed bata motsi a fusace yace je ki dobomin ruwa, ta shiga toilet ta debo ruwan tazo tana shafamin, karbe ruwan yayi ya kwaramin su a firgice na tashi, ina fitarda numfashi dakyar, saeed ya duko ya tsare ni da ido can you explain dis ya sake nunomun hotunan na karba ina hawaye, tabbas ba wanda zaice wannan editing ne ko waye yayi wannan hotunan kwararrene, yaya saeed cikin fushi yace ke nake jira fa kin tsayardani, kuka yaci karfina, kausar tace kayimata a hankali mana, ta debo ruwa tabani nasha ina sauke ajiyar zuciya.
Nace yaya saeed wallahi Allah wannan sharri ne, ni bamma taba ganin hotunan ba sai yanzu da ka kawosu, da khaleed ya kalli hotunan nan very closely zai gano ko wanne photo ne wannan akayi editing, saeed ya kalloni yace kamar ya?
Nace akwai ranar da na saka wannan kayan har mukayi basket ball da khaleed, ranar na tsokani khaleed ya bini, mukayita gudu a gidan har mukaje garden mun gaji muka zube a kasa muna dariya, a hakan salmah ta taraddamu ta fara tafi, ta ciro wayarta ta dinga daukar pictures wai scene yayi kyau, nidai banbi ta kanta ba na wuce abuna, yaya saeed pictures dinne tayi editing Allah.
Ajiyar zuciya ya sauke kin tabbatar da haka? Na gyada masa kai, na mike bari naje na yimasa bayani, tareni yayi daz not a gud idea, ya kamata kisan baya ko son ganinki yanzu, is not easy namiji yaga matarsa a wannan yanayi har ya tsaya wani dogon nazari, bare kuma wanda aka hada hotunan da su yasan suna aikata abunda ya gani, kuma bazai yarda dake kaitsaye ba dan kinji ance wanda maciji ya ciza idan yaga tsumma ma gudu yake, salmah ta riga ta shafamiki bakin fenti mai wuyar wankewa, sukadai zasu iya wannan fentin da suka shafamiki.
Yanzu ki nisanta kanki da khaleed for d mean time kadda yaje ya illataki ya illata kansa, dan abun ya tabashi sosai, zuwanki kusa dashi wil only make it worse, kiyi hakuri kinji zanyi kokarin na fahimtar dashi but ba lallai bane ya gamsu.
Saeed yace kausar lets clear dis yanzu ina kike tinanin zamu samu salmah? Kausar tace no idea amma nasan wurin wadda zamu iya samun address din sury, yace ai ko ita muka kama ta isa ta warware komai, mu tafi yanzu, suka fita suka barni a daki ina kuka.
[9/15, 2:46 PM] +234 706 332 8523: Dream girl na deejah abdul
1⃣8⃣9⃣ Kausar na fita da khaleed gidan wata course mate dinta sukaje, ta samo adress din sury a old airport take zama, suka nufi chan itada saee, basu wani sha wahalan nemanta ba da yake sananniya ce, saeed yabar kausar a mota ya nufi gidan yana kwankwasawa.
Wata budurwace ta fito tana lekowa taga saeed taja tsaki tace zee kizo kiga meh wannan yake nema danni ba irin nawa bane, wata kodaddiyar ta taso tazo tana wani kwarkwasa irin nasu na 'yan bariki, tace handsome meh kake bukata ne? Yace sury nazo nema, aikuwa ta kwashe da wata dariya ta daga murya kunji wai sury yake nema suma na ciki suka sheke da dariya, tace handsome m sorry to say surry batayi da kalanka but ni zan iya maka komai, ta jujjuya masa dubeni kaga ba abunda na rasa, saeed ya dake sorry 'yanmata ni sury kawai nakeson gani, tsaki taja to suryn batanan taje abuja, kuma ko tanan ba abunda zatayi dakai, da rufo kofa a fuskarsa ta wucewarta.
Ya koma jiki a sabule a mota, kausar tace yaya? Yace yarinyar batanan taje abuja, kuma na lura wannan matattarar shedancinsu ne, kausar tace salmah fa? Yace kinga ni banma tambiyeta ba, amma nasan kona tambaya a banza ba abunda zasu gayamin da basa harkar maza, so ke zaki iya zuwa ki binciko mana ita salmar idan batanan ko adress din inda sury taje a abuja ki samo mana, kausar tace yaya saeed kai kace fa wannan matattarar shedancinsu ce kuma zakace naje?
Yace kausar banida choice nima da bance kije ba, kiyi hakuri wannan matsalar idan ta dau kwanaki bamusan iya abunda zai faru ba, kindaiga yanayin danuwanki, kuma kinga yanda mukabar ameerah, so lets solve dis problem, if not muma bazamuyi biki a dadin rai ba, kinga gobe za'a fara events a tinaninki a yanayin da suke ciki zasu iya zuwane? Idan abunnan yafita waje Allah kadai yasan abunda zaifaru, so lets clear dis i'm here wit u bazanbari komai ya sameki ba just trust me, kausar ta gyadamasa kai ta tashi ta fita ta nufi gidan.
Tana zuwa tayi nocking wata ta taso ta bude, ta kurawa kausar ido, kausar tace salmah nazo nema please, ta bude mata kofa da alamun ta wuce ciki, kirjin kausar ya dinga dukan uku-uku tayi karfin hali dai ta wuce, sauran na ganinta suka mike tsaye kamar kura taga nama, wata tace nasira ina kika samo wannan hot cake din?
Dariya tayi yanzunnan tazo wai salmah tazo nema, wata daga cikinsu tace oh sorry baby salmah jiya tabar kasar nan ta koma germany, kausar ta dake tace sury fa? Suka kalli junansu wata tace manta da zancen sury komeh zatayimiki zamu iya yimiki fiye dashi, kausar tayi murmushin yake ni ku gayamin inda taje kawai dan itada salmah ne kawai zasu iya yimin maganin matsalata.
Wata taja tsaki toh ai batanan taje abuja, kausar tace kubani adress din inda taje please dan a gaskiya a wannan yanayin da nake ciki, ko ina take zan iya zuwa na nemota.
Wadda ta budewa kausar kofa ta matso ta dafata, miye zaisa ki wahalar da kanki zuwa nemanta bayan zaki iya samun fiye da abunda zata baki anan din? Kausar tace baku fahimta bane sury tana dauke da wani sirri ne a tare da ita da zata iya kawarmin da matsalata take, wanda dukkanku nan bakudashi, and i'm loyal to her, wata daga gefe ta sheke da dariya loyal ko?
Wa ya gayamiki anaba sury amana? Toh gun wata hajiya taje a abuja dan ta debe mata kewa, kausar ta dafe kirji kamar tayi kuka, ni gaskiya suryn a ba haka take ba, ta gayamin nikadaice, wannan yarinyar ta dauko wani card da wata takarda, ga wannan address din hajiyar ne a abuja, wannan kuma address din hotel dinda sury takene da room number ta, kije ki tabbatar da idonki surry batada amana, idan kika gano gaskiya inanan ina jiranki ni zan mayemiki gurbinta ta kada hannu a baki tana tsutsa.
Kausar tayi murmushin cin nasara, tace ni nagayamiki surryna ba haka take ba, but idan har abunda kika fada gaskiya ne i'll com bak to you.
Kausar ta juya zata fita taji Wata daga ciki tace gaskiya nusee bakiyi ba ya zakiyiwa sury haka? Nusee ta kyalkyale da dariya, ni kunmata meh tayimin ne? Wannan hajiyar fa tawace sury ta kwace so ni dan na kwace wannan hot girl din sai kuga laifina?
Kausar ta kara sauri ta fice daga gidan tana fadin kwaji dashi ni bazaku kara ganina ba ma, saida ta shiga mota ta sauke ajiyar zuciya, saeed yace yanzu nike zancen shiga ciki nags kin dade, kausar tace ashe da kayi ruining plan ashe, saida na nunamusu nima irinsu ce fa, ta bashi labarin yanda akayi, ya fashe da dariya Allah ya shiryamana zuri'a yace, kausar ta mika masa adress din yana dubawa, tace yanzu ya kenan? Yace abuja zanwuce yanzu yamma tayi bazan samu fight ba, kausar tayi narai narai da ido alamun kuka, tace kabari sai gobe mana kabi flight mana, yace no kausar da zafi - zafi akan daki karfe, gwanda naje yau din na kwana achan gobe na juyo kan marece tayi afara events, kiyimin addu'a kawai muje na saukeki gida yanzu, but karki gayawa su mom komai.
Yaje ya sauketa gida ya nufi gidansa, yayiwa fareedah bayanin abunda ke faruwa, ta tausayawa ameerah gaskiya kuma ta bashi goyon baya yaje, ya watsa ruwa yaci abinci, suka fito tare tayimasa addu'a Allah ya kiyaye, ya kama hanyar abuja ita kuma ta nufi gidan khaleed, sai cikin dare saeed ya sauka abuja hotel dinda sury take ya sauka shima ya kama daki.
[9/15, 2:50 PM] +234 706 332 8523: Dream girl na deejah abdul
1⃣9⃣0⃣ Bayan ya shiga dakin da aka bashi ya aje jakarsa, yafito yana zagawa yana neman dakin sury, bayan yaga dakin yaje yana nocking, akwai mutane a ciki da alama dai shedancinsu sukeyi bazasu kula ba, komawa yayi dakinsa yadan kwanta ya huta, bacci ya kwasheshi, sai bayan awa daya ya farka, yayi salloli agurguje ya koma dakin sury yanata addu'a kardai ta fita, yana isa ta dawo daga rakiyar bakuwarta, tsayawa yayi a bakin kofarta, tana isowa taga mutum, taso ta ganeshi amma kuma ta manta inda tasan fuskar, cewa tayi malam lafiya ka tsayamin a kofar daki? Murmushi yayi ina zaune a hotel dinnan ne kuma ina ganin shigowa da fitarki shiyasa nikeso mu dan gaisa.
Tsaki taja malam karka batawa kanka lokaci i'm not intrested ta bude kofar dakin zata shiga saeed ya rigata shiga, shigowa tayi dakin da masifa malam miye na wani shigomin daki? Na gayamaka i'm not intrested wani kallo ya wurgo mata yana karewa dakin kallo da yake a hargitse kamar inda akayi wasan kokawa.