Sashe 33
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ta shigo har nakai daki, zuwa tayi amma dai wasa kike da kikace ya dauka ko? Nace toh miye ni wannan motocin ba wani damuna sukayi ba, tace amma dai nakine ko gobe kuka rabu nakine dan kyautarsu aka baki ba shi ya siyaba, buge mata baki nayi bawani rabuwa da zamuyi kima daina fade, riqe bakinta tayi ni zaki kumburawa baki dan na fadi gaskia? Nace indai wannan gaskiyar ce karki koma fada banaso, tace toh Allah ya kyauta, wayarta tayi qara tace usman ne ta dauka, tana kashewa ta miqe ta dauki mayafinta nace ya haka? Tace mijina yazo yana waje zamu tafi, har hawaye sun zubomin dan Allah kiyi hakuri ki bari sai dare mana, tace nagayamiki uzurina ameerah nima bada son raina ba amma dole zantafi, bag na bude na zaro bandir din dubu dari guda 2 na miqamata, tareda kayan cosmetics dinda na dibar mata, kallon rashin fahimta takemin wannan kudin fa? Nace nakine saudah tace ita afafam bazata kar6a ba, kuka na samata nace saudah wannan ba komai bane fa, nasan mijinki ba wani qarfi ne dashi ba, idan inadashi na hanaki miye amfanin samun da nayi? Idan baki kar6a wlh bazanji dadi ba kin nunamin ban isa namiki kyauta ba kenan, rungumeni tayi tana kuka, tanamin godiya ta kar6i kudin tasa jaka, ita tinda tazo duniya bata ta6a riqe ko dubu hamsin nata na kanta ba.
Koda mukafito khaleed na zaune parlour yana kallo, saudah ta masa sallamah ita gobe zata wuce bauchi, tana fatar ya riqemata qawarta amana dan qawarta mai kirki ce, yace bakomai kar ta damu, ya ciro dubu hamsin yaba saudah taqi kar6a, na kar6a na turamata jaka, ya biyomu muka rakata har gate, suka gaisa da mijinta sannan suka wuce, nadawo inata matse qwalla, cewa yayi ke ina keys din motocin? Nace ba ke sunana ba sunana khadijah, ameerah yace koma dai miye kibani, nace ae dad da yazo kowa a hannunsa ya damqamasa nasa, akan meh zanbaka nawa? Wani kallo ya wurgomin nayi ciki da gudu na rufe daki, na barshi yana dariya.
Ina fadawa daki na kwanta ina murmushi, I LOVE YOU ALOT KHALEED, JUST LOVE ME KO KADAN NE PLZ, na rufe ido alamun kunya, kamar yana ganina. Waya na dauka na kira mama ringing biyu ta dauka, nace mama shine kikaqi zuwa ko? Tace nazo nayimiki meh? Karma kisa ran ganina gidanki dan kiji, nace toh mama shine ko su suhaila sukaqi zuwa, tace sai subar makarantar suzo miki? Kibari weekend zasu zo, zata kashe nace mama tsaya mana inada magana, tace miye? Nace mama kudine aka kawo mana nida khaleed na biki da aka tara, amma waishi yace bayaso na dauka, tace toh sai ki daukan ba mijinki bane? Nace mama kudin da yawa fa sama da miliyan 7 fa, tace bakwai ameerah nace eh, tace ni ina ganin kudin da aka samu asibiti da yawa kusan miliyan 4, yanzu kintara kusan miliyan 10 kenan fa, nace mama ya zanyi dasu ne? Tace oho kiyi shawara da mijinki, nace mama harda mota 3 nasamu fa tace ke kika sani ta kashe wayarta, haushi ya isheni wai ita mama bama zata jira ayi maganar arziki da ita ba, Aliyu na kira cikin murna ya daga mukayita fira, ina gayawa aliyu yafara ihun murna, nace danuwa miye shawara? Yace ki nemi qaton gida ki siyamana sauran kija jari, nace naja jari kodai mama taja jari yace hakane ke bakida buqatar kudi yanzu, sis wato kece silar arzikinmu nace danuwa Allah ne yayimana gata, haka mukasha fira mukayi sallamah.
[9/14, 7:25 PM] +234 706 332 8523: Dream girl na deejah abdul
1⃣1⃣1⃣ A kwana a tashi ba wuya a wurin Allah yau na cika sati biyu a gidan khaleed, amma fa bawani abun kirkin da yake hadamu, duk wani hakkinsa ya daukemin, wai komai nake buqata basai na tambuyeshi ba, bana masa girki dan ba ci yake ba, waishi girkin yarinya bazaici ba, kuma abunda na lura dashi shine, bayacin abincin waje kullum sai kayan kwali da na gwangwani, sai danbanzan shan coffee, nidai gudunsa ma nike dan indai zamu hadu ba abunda zai hadani dashi sai mugunta, dan ya lura tsoronsa nike shiko ko meh yasa yakeson tsoratani oho, zancen kudina kuwa da na masa magana account yaje ya budamin, ya zubasu duk sati saidai inji alert kawai ya samin kudi wai komeh nikeso basai na tambiyeshi ba, Kausar kuwa ita ke zuwa tana koyamin mota danshi ogan da mom tace yafara koyamin qi yayi, waishi 6ata masa time zanyi asa driver kawai, niko nace saidai na koya gun kausar, kuma saida yayi qoqarin da ya kar6e fararen motocin, ya barmin baqaqe dan ranar yaci sa'a ban rufe daki ba, yana shogowa kan yayi magana ma na kwaso na miqamishi jikina na 6ari, zancen kudi da nayi da mom cewa tayi kudina ne nayi shawara da mama duk abunda muka yanke shikenan, ita kuma mama idan na tambiyeta sai tace nayi shawara da mijina ita ba ruwanta, hakadai na yanke shawara da Aliyu idan yazo hutu zasu hadu da yaya musty su nemi gidan da zamu siya nace hakan yayi Allah ya dawomin daku lfy, su suhaila sai weekend suke zuwamin gashi khadijah nasir da aunty fareedah sun dauke qafarsu, kausar kawai nike gani, itama dan muna koyon mota, nafara iyawa ba laifi, gashi duk abunda nike nema a duniya nasamu sai soyayyar mijina kawai ta ragemin itama addu'a nike ba dare ba rana Allah ya karkatomin da zuciyarsa.
Yauma kamar kullum, nayi shirina tsaf na saka qaton hijabina nayo qasa, dan yaune nike shirin komawa skul, ko zan rage zaman kadaici, ina saukowa daga stairs naji muryar khaleed yana ihun murna, na sauko da saurina dan inji meh yakeyiwa murna da safennan haka, ina qarasowa naga yasa call, aboki ka tayani murna gobe salmah zata sauko qasar nan, bafa wasa nike ba Allah yanzu ta kira ta gayamin, my salmah is coming bak tomorrow, khaleed ya kashe wayar harda taka rawa, ni tinda nake a rayuwata ban ta6a ganin khaleed cikin tsananin farinciki irin na yau ba, daki na koma da gudu na duqunqune nafara rera kuka, kuka nike kamar raina zaifita.
Saeed kuwa khaleed na kashe wayarsa, duk yashiga wani tashin hankali waitoh yanzu meh zeyi? Kausar ta fado masa a rai, yace yes bari na kirata nasan tanada kusanci da ameerah sosai, bazata rasa sanin wani abu ba, kafin nayi komai ya kamata na tabbatar da idan dagaske ameerah na son khaleed, waya ya daga ya kirata, kausar ki sameni a asibiti yanzu, kisameni a office dina its urgent, itama dama ta fito dan tare zamuje skul, a kidimeh ta shiga motarta taja, lfy yaya saeed yake nemana asibiti waye ba lfy? Yaya khaleed ne ko ameerah? Amma inhaka ne meyasa baikira mom ko dad ba, da wannan tinanin ta isa asibitin UDUTH cikin gudu-gudu sauri-sauri ta isa office dinsa, ta tura ta fadamasa a firgice, yaya saeed waye ba lfy? Yace mata relax kausar kowa qalau yake, magana nikeso muyi dake and its serious, zauna sannan ta sauke ajiyar zuciya ta zauna ta zuba masa ido.
Yace kausar so nike ki gayamin tsakaninki da Allah, ameerah tanason khaleed kuwa? Tace la yaya saeed dama dan wannan ka kirani? Auren soyayya fa sukayi toh meh zai hana ta soshi? Saeed yayi murmushi kausar i know dat u are vry intellige nt girl, kuma naga yanda kuke very close da ameerah bazaki rasa noticing cewa ba wani abu dake gudana tsakaninsu na masoya ba, tacs nifa bangane ba, murmushi yayi ya gayamata yanda plan din auren khaleed da ameerah yake, yace amma ni ina zargin ameerah tanason khaleed da gaske shiyasa tayi haka, saidai banida tabbacin haka, amma ke na tabbata bazaki rasa sanin wani abu ba plz ki gayamin gaskia kausar, if not auren qawarki na gab da rugujewa, kausar ta zare ido cikin tashin hankali, tace kamar ya? Yace ae kinsan salmah ko? Er gidan alhj usman nasir abokin dad dinki? Tace eh yace ita brother ki keso, har yau har gobe, rashinta da kuma matsawar da su mom sukayi masa, yasa suka hada plan din aure da ameerah, yanzu sanadiyar wasu pictures da aka turawa salmah yasa ta harzuqa, yanzu haka zancen da nike miki, gobe salmah zata dawo qasar nan, kuma khaleed yace da tadawo aurenta zaiyi, ameerah ta kama gabanta da bazai iya hada ko wace mace da salmah ba.
[9/15, 2:34 PM] +234 706 332 8523: [12/11, 6:12 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣3⃣8⃣ Khaleed na kwance a daki abun duniya ya isheshi, tunanin meh yasa ya fara damuwa da al'amarin ameerah yanzu yake, kuma meh yasa duk sanda ya ganta bugun zuciyarsa ke karuwa? Shidai yasan mace daya yakeso itace salmah, amma meh yasa yake jin haka gameda ameerah, kwankwasa kofarsa yaji anayi cikin mamaki wa yake masa nocking yace waye? Ameerah cikin muryarta mai sanyi tace masa itace, shidai mamaki ya kamashi tin ranarda tazo dakinsa yace idan takara zuwa sai ta samu abunda tazo nema bata kara zuwa ba, yace mata ta shigo, shigowa tayi kanta a kasa tana taku daddaya, shiko yana kwance ya mike zaune ya zuba mata ido, kallon da yake mata ne ko meh yasa kawai ameerah nagani ta zube kasa kan tiles, tayi kara wayyo mamata, tafara yarfe hannu dan taji ciwo a kafa, cikin sauri yazo ya dauketa ya dora kan gado, ya fara duba mata kafar ita kuma tana er kara, khaleed yaje ya dauko ointment ya shafa mata a kafar sai wani lailayata yake ita kuma tana kukan shagwaba, khaleed duk ya rikice sai sannu yake cemata, said yaji tadaina kukan sannan ya sauke kafar tata ya koma ya ajiye ointment inda ya daukoshi.