Sashe 28
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Nima banyi wata gardama ba na wuce dakin khaleed dan nasan kausar ma bazata bari inje nata ba, muna shiga muka jibge kaya sallah kawai muka dora, kafin intaso khaleed ya haye gado, tsaye nayi ina kallonshi nayi rau da ido alamun kuka, kalloni yayi kinga ni nagaji da kwanciya a sofa yau kije ki kwana achan, hawaye suka zubomin na ture baki alamun shagwa6a, nifa Allah bacci baya daukana akan sofa, ya dade yana kallona sannan ya matsa a gadon ya koma qarshen gado, ga space nan ki kwanta, ae ba cinyeki zanyi ba, idan kuma bakyaso kisan yarda zakiyi, danni dai yau bazan kwana a sofa ba, nagaji da tsayuwata yama juyamin baya, pillow na dauka da wanu bargo nasa a tsakiyarmu, sannan na kwanta, shidai murmushi yayi dan yaga abunda nayi, wannan quruciya ke damunta, idan har nayi niyar wani abu da ita, ta isa ta hanane? Ni ba abunda zai shiga tsakanina da ke, my body and heart na salmah ne, ya runtse ido yayi baccinsa.
[9/14, 7:06 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
9⃣7⃣ Cikin dare sanyi ya addabeni bansan lokacin da na janyo bargon da ke a tsakiyarmu ba na shige, shima gogan wurinsa hakane jaye pillow yayi ya shiga bargon ba tareda munsani ba. Sai lokacin sallar assubah alarm dina ya fara ringing, na miqa hannuna na jawota na kashe, dan mun bala'in gajiya jiya da yake last day dinmu a india kenan, ji nayi kamar wani abu ya tareni, bude idon da zanyi nagannin cikin jikin khaleed shiko ya dora hannunsa a jikina, baccinsa ma yake bai damu ba, duk lokacin da nayi yunqurin tashi sai naji kamar ya qara riqeni, salmah don't leave me plz naji yana fada, iya qarfina nasa na tureshi a dan tsorace ya tashi zaune, miye haka yacemin? Nace cikin fushi idan zakayi mafarkin budurwarka kayishi kai kadai kar ka sake ka qara sakoni a ciki, nayi fuu na shige toilet, shidai sake baki yayi ya bini da ido, batareda yasan meh nake nufi ba, sai a lokacin ya lura da bargo da pillow da ke tsakiyarmu duk babu, murmushi yayi wato mafarkin da nike ina rungume da salmah wannan yarinyar na rungumo shiyasa take masifa tsaki yaja.
Toilet na fito muka hada ido na watsa mai harara harda murguda baki, shidai dariya yayi ya tashi ya shiga Toilet din, koda ya fito ina sallah, shima gefe yaja ya kabbara tashi, karance-karance na nafara shiko yana saurarena dan yanajin dadin karatun ameerah.
Sai da gari yayi haske na miqe na debi kayan da zan chanja na shiga wanka, ns fito shima ya shiga, ina tattara kayana ya fito yana shiri, gunguni yaji inayi, idan mutum bai iya bacci ba meh ya hana ya kwana akan sofa, haka kawai a riqeka ana kiranka wata salmah naja tsaki, qyaleni yayi, saida na kwashi kayana nakai bakin qofa naji an tazgoni na fado jikinsa, dago kaina yayi mi kike cewa yanzu? Nace ni bance komai ba, yace kindauka banjiki bane? Nayi qarfin hali nace toh kaji kuma kake tambaya? Qara matseni yayi saida nayi qara wayyo mamata, yace angayamiki son ta6a jikinki nake? Nifa dake da kausar kallo daya nike muku, so kishiga hankalinki idan inada niyan yin wani abu dake, tin ranarda muka fara kwanciya a dakinnan da nayi, kausar ce tayi gyaran murya muka waigo da sauri, sakina yayi ya koma daki, tace inaga nazo a wrong time dama mom ce tace ku fito kunsan jirgin eight zamubi, jakarsa ya dauko ya ingije kausar ya fita, hugging dina tayi, sister just gist me kice har soyayya tayi qarfi, jakata naja ta kar6e just tel me mana, nace bafa abunda kike zargi bane, na gayamata abunda ya faru tin jiya da dare har zuwa yanzu da ta samemu a haka.
Kausar dariya harda faduwa tace sister inlaw wato kishi ne kika kasa controling, nace mata Allah kuwa inajin yana kiran sunan salmah wani qarfi ya zomin na tureshi, haushin abunne baigama sakina ba nafara qananan maganganu, Allah ne ya kawoki da yau inaga sai nasha duka hannunsa, dariya take tayi, jawoni tayi sister gayamin gaskia da bai ambaci sunan salmah ba zaki barshi a jikinki kenan ko? Gaba nayi nace gulmammiya kyaji da gulmarki, jawo jakata tayi ta rufo dakin muka sauko qasa.
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
9⃣8⃣ koda muka sauko qasa kowa ya fito mu kawai ake jira, aka fara zuba kaya a motor, gaidasu nayi suka kar6a, mom tace khaleed kaje da matarka asibiti ku samemu a airport, nace mom ni na yafe alluran mutafi kawai, cewa tayi daughter baxanyi wasa da lafiyarki ba, gashi india ba nan da birnin kebbi bane, bare mu dawo idan wani abu ya sameki, nace mom bafa abunda zai sameni m all fyn, allura daya ta rage fa kawai, tace we can't take d risk khaleed meh kake jira ja hannunta kuje, hannun nawa yaja mukaje muka shiga cab, da sauri na matsa gefe, kallona kawai yayi ya girgiza kai, a haka muka isa asibiti doctor yayimin allura muka kama hanyar airport, koda mukaje duk angama clearance boarding kawai ya rage, bamuyi zaman 10 minutes ba akafara kiran passengers, muka shiga jirgi muka daga sai nigeria.
🍒🍒🍒NIGERIA🍇🍇🍇
Muna saukowa jirgi na hango motoci sunzo tarbarmu, ciki kuwa harda kawu shehu da iyalansa, muka shiga motoci direct gidansu khaleed muka wuce, muna shiga su suhaila suka sheqo da gudu sukayo kaina, mom tace kungafa karku illatamin 'ya batayi qwari ba har yanzu, akayi dariya, siyama na hango ta raku6e a baya nace siyama zo mana, sai lokacin ta sheqo da gudu ta rungumeni, harda hawayenta na goge mata, nace baby siyama ya haka da kuka? Tace ba frnds dinane ke cewa kin mutu ba, wai ba mai qara kawomin chocolates, dariya kowa yayi, nace toh ae yanzu gani kinganni da raina ban mutu ba, kuma ko yanzu nazomiki da lots of chocolates, khairi yace nifa? Nace kaima haka suka fara tsalle, dady yace ku wuce ciki mana kukazo nan kuka tsaya, sannan mukayi cikin gida.
Dady yace ga abincinku akan table, da sauri kausar ta miqe dad kamar kasan bamuyi breakfast ba, ta wani zuwa ta fara bude flask din abinci wow dad my favourite pepper chicken nayi missing home wlh, dad kasan tunda mukaje snacks nikeci sister inlaw kawai kecin abinci wai ita abincin india yayi mata. Mom tace hajiya kausar ba ko gayyata saikace ke kadai ke jin yunwa? Mom tace ku taso muje kan table, kowa yayi kan dining table da yake babbane, saratu da hanzari tayi kusa da khaleed ta zauna tanamasa wani kallon yaudara, shiko baimasan Allah yayi ruwanta ba, tsakiyar su mom naje na zauna, mama tace mu sa'aninki ne? Kije ki zauna kusa da mijinki, na ture baki ni wlh mama kindaina so na, mom tace kibarta kawai sai ta nemeki ta rasa, ai kuma ba kusa da ke kadai ta zauna ba, kusada mom dinta ta zauna, mama tace Allah dai yasa ba ita kadai na haifa ba, ko yanzu ga 3 nan agabana akayi dariya.
Bayan angama cin food ne mom Tace tohfa biki nan da sati daya duk mai wani shiri yaje ya fara, su siyama suka dau tafi suna murna, haj asabe ta ta6e baki, kawu yace ae ni nadauka dakinta kawai zata wuce, mama tace nima dai haka nace dasu sukaqi yarda mom tace ae munriga mungama shiri baza'ayi kashe kudin banza ba, baban khaleed kai kasan wannan shine bikin aure na farko da zamu fara a gidannan, kema maman ameerah hakane wurinku, baikamata ayishi lami ba wani abu ba, Bayan an daura aure ba dadi ae baikamata akai amarya ba wani farinciki ba, dady yace hakane ayi bikin kawai, su kausar harda kida table da spoon akasa dariya.