Sashe 51
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saeed ya tashi yaje da sauri mota ya dauko tablet dinsa, ya budo video ya dawo wurin khaleed, tabashi yayi khaleed yace nace maka ka kyalenu dan Allah, natsani rayuwata just let me die, saeed shikenan zan kyaleka, zanbarka ka kashe kanka din amma inaso ka kalli videon nan kafin ka mutu din, ya kunna masa khaleed bai kallaba, amma jin sautin abunda ke fitowa yasa ya karbi tablet din da sauri, yana kallo hawaye sai zubo masa suke, kara kunnawa yayi ya sake kallo dan ya tabbatar ba mafarki yakeyi ba, saeed ya kalla ya gyadamasa kai, idan kuma har baka yarda da videon ba, yarinyar tana a gidana yanzu haka zaka iya zuwa ka tambiyeta da kanka, khaleed yaje ya kankame saeed yana kukan farinciki, saeed ya tureshi malam jeka ka mutu kawai ni ka kyaleni, tinda dama matsala kansa kaji ka tsani rayuwarka, komeh Allah ya dorawa bawansa badan baya sonsa bane, ya kamata ka dauki tawakkali a rayuwarka, kar matsala tasa kamanta da ubangijinka har kaje ka rasa imanika, can you imagine ita ameerah ya takeji ne? Itafa akayiwa kazafi amma tafika juriya dan hakan baisa tace tagaji da rayuwarta ba, khaleed ka gyara halinka, saurin fushi, zafin rai, yanke hukunci a fushi, yakamata ka ragesu ko kasamu kaji dadi a rayuwarka, idan ba haka ba watarana zakayi danasani, khaleed yace thanks alot friend, samun aboki nagari irinka a rayuwa ba karamin sa'a bane, kausar tayi sa'ar miji a rayuwa, nima dan Allah kaini inda matata i promised zanzama mai hakuri da tawakkali, zan zame mata miji na gari, kuma inshaAllah bazan kara sata kuka ba, saeed yace alhamdulillah yanzu naji zance mutafi suka wuce.
[9/15, 2:51 PM] +234 706 332 8523: Dream girl na deejah abdul
1⃣9⃣2⃣ Saeed ya raka khaleed har cikin dakin ameerah yayiwa kausar signal ta taso su tafi, da suka fita tace ya sauketa gida suyiwa mom bayanin abunda ya faru tinda komai ya zama normal yanzu, dan takira tanata fada ina mukaje anata nemanmu.
Khaleed na shiga yaje daidai kafar ameerah da ke kwance ya zauna tareda dafe kafafuwan nata, waigowa tayi da idonta da suka kada sukayi jajir ta kalloshu suka kurawa juna ido 4 quite sometimes kafin ta dauke idonta, dora kansa yayi a kafafunta tanajin saukar hawayensa a kafarta ta rintse idonta, khaleed yace ameerah bansan ta inda zanfara baki hakuri ba, nayi zarginki batareda hakkinki ba, just forgive me if you can, janye kafarta tayi ta matsa a tsakiyar gado tana hawaye, khaleed yaci gaba nasan kin tsaneni yanzu ameerah but dan girman Allah kiyi hakuri, give me another chance, nayi alkawari bazan kara sakaki kuka ba, bazan kara zarginki ba koda da idona nazo nagan wata akanki, tashi zaune nayi ya isa please, bama zaka gan wata a kaina ba, tasowa yayi ya hawo gadon shima, ya jawota ya kankame, kimun magana please ko zagina zakiyi kiyi, i just want to hear your voice, janye jikina nayi naji, but i'm not ready to forgive you yet, gydakai yayi bazan tirsasaki ki yafemin ba, i'll give you time, but don't take long time coz i can't take it, i'm madly in love wit you, dago kai nayi na kalleshi, yes i love you khadijah, farincikin da nake boyewa yaso ya bayyana a fuskata na dukar dakaina, say something please yacemin, dago kaina nayi wanda akeso ba'ayimusu haka ni ban yarda da wannan son naka ba.
Girgiza kai yayi i know i hurts you alot, but zannunamiki soyayyata ba karya bace just give me a chance, nayi shiru abuna, tashi yayi yayimun peck a kumatu, take your time but ina rokonki kibani dama please ya juya ya fita, wani tumble nayi a gado saida na buge kaina a gina nadawo ina dan kuka a hankali, tashi nayi naje na leka inya wuce kardai ace ya jini, naga baya wurin nadawo daki ina rawa, sannan naje nayi alwala nayi sallah ta godiya ga Allah dafatara Allah ya dauwamar mana da farincikinmu.
Haka dai mukayi bikin kausar cikin walwala da farinciki, saidai naki sakewa khaleed, shiko zaune kawai yake amma duk wani motsina akan idonsa, haka har akazo kai amarya nace nifa dani za'ayi siyen baki, khaleed baiso hakan ba, taya za'ayi ya tsaya siyen bakin kanwarsa, niko nace sai nayi, na dauka ma ya wucewarsa dan banganshi awurin siyen bakin ba.
Bayan angama nafito zanshiga motar wata kawar kausar ta saukeni gida, ji kawai nayi anfinciko ni juyawar da zanyi naga khaleed, jana kawai yayi yajefa motarsa, ya zagaya ya shiga, na wani turbune fuska, miye haka zaka wani jawoni kamar diyarka? Kallona kawai yayi yayi murmushi, yacigaba da tukinsa, baice dani komai ba har muka isa gida, bude kofata nayi na fito zan wuce part dina, ina tafiyata ina rausaya ji kawai nayi andagani sama chak na kurma ihu, khaleed bai direni ba sai tsakiyar dakinsa, kallon dakin na dingayi, an qawata dakin fiyeda yanda nagani ranar, and duk anzane bangon dakin da i love you ameerah please give me a chance, ga pictures dina manya-manya da aka lika a dakin, wasuma bansan sanda akayisu ba, wasu kuwa a wurin bikin kausar ne yayita daukana su kowanne events, baki na bude ina kallo wasu hawayen farinciki na sauka a idona, dukawa yayi da guiwoyinsa yace please forgive me my love, Allah ma munayimasa laifi ya yafemu bare dan adam, just give me one more chance please, dukawa nayi nima ina hawaye, ni na yafemaka tintini, kuma kafafuna ba wurin dukawarka bane, kai mijina ne baikamata ka dukamin ba, aljannata tana kasan kafafunka ni yakamata na duka maka, dagoni yayi muka tashi tsaye shima yana hawayen farinciki, jamin hanci yayi, kinyafemin amma shine saida kikayi bani purnishment? Nace nameh fa? Kika shareni mana duk inda nazo kusa dake sai guduna kikeyi? Dariya nayi ni bammaka komai ba fa, kunnensa ya rika kiyimin rai please kada ki karamin wani purnishment din, dariya na kyalkyale da ita, ni banyarda ba nace, zuwa yayi yafara tsallen kwado kingani kiyi hakuri haka please, ya mike ya fada kan gado yana mayarda nufashi, chaf ashe dai na girma yanzu bana iya tsallen kwado, na dinga masa dariya, cewa yayi kin hakura yanzu ko? Shagwabe fuska nayi Nace a'ah ni sai ka goyani.
Tasowa yayi ya duka na dane, cewa yayi ina zamuje princess? Nace dakina zaka kaini, baimun gardama ba yawuce har dakina, nace saukeni toh, yace ai na kawoki dai amma bangaji da ganinki ba, ya juya ya koma ya direni a tsakiyar gadonsa.mayafi ya dora akaina ya rufemin fuska, i want to experience dis too.
Inaso najini kamar ango da aka kawomasa amarya ayau, dafa kaina yayi addu'a Allahumma inni as'aluka khairaha wa khaira ma jabaltaha alaihi, wa auzu bika min sharriha wa sharri ma jabaltaha alaihi. Ya jawo hannuna tashi muyi sallah, haka mukaje yayi jamana sallah har muka gama, ya dinga yimana addu'a muka shafa, wata leda ya jawo kajine a ciki da leda daya ta milk, ya zubamana milk din a cup muka ciyarda junanmu, tashi yayi ya dauko wata riga ya bani, i want you to wear dis 4me.
Banyi gardama ba na karba na shiga toilet na chanja, rigar itada babu duk daya, nayi kyau saidai na kasa fitowa haka, sai kallon kaina nake a madubi ya zan iya fita haka? Ban ankara ba saiji nayi anturo kofa anshigo duk na dabirce sai 'yan kame-kame na dingayi, daukoni yayi chak ya dire tsakiyar daki yana karemin kallo sai dukunkune fuska nake a jikinsa, kiss ya fara kaimin ta ko' ina take jikina ya dau bari, radamin yayi a kunne i promised i won't hurt you like before.
Ranar dai khaleed ya nunamin so tsantsarsa, duk da nasha wahala saidai ba kamar daren farkonaba, daren munyi bacci da muka dade bamuyi irinsa ba.
Tun daga ranar koyaushe khaleed na makale dani, kullum shi sabon ango yake komawa, yadaina zuwa office kusan 1week kenan, waishi a dole hutu yake, skul ma tare muke zuwa, zaijirani sai nagama mudawo gida tare, i love you zanshata tafi a kirga kullum, kamar a bakinsa aka kagota, korafinsa kullum ni ban tabacemasa i love you ko sau daya ba wai bana sonsa niko naki.
[9/15, 2:51 PM] +234 706 332 8523: [12/25, 8:23 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣9⃣5⃣ Mama kebamu labari wai ashe bayan rashin mutuncin da sukayi, har dad ya basu kudi, bayan fitarsu kwana 3 da komawa gida hajiya asabe itada saratu suka sace kudin dama duk wani kudi da yakeda a gidan suka gudu, yasa nemansu a ko'ina baisamu ba, tin alokacin ya kwanta ciwo, masu kula dashi da sukaga komai ya kare suka gudu suka barshi, yanzu atakaice har gidan da yake ciki bank ta kwace sanadiyar bashin da yaci baibiya ba ko yanzu makocinsa ne ya daukoshi ya kawomanashi a haka dai ba mai kula dashi, saida mukayiwa kawu kuka. Take khaleed yace a fitar dashi waje kawai zai samu sauki inshaAllah.
Nida khaleed ne muka fita da kawu india akayita masa magani cikin wata 2 ya warke tas kamar ba shiba, sai kuka yake yana yimana godiya da rokon gafara, nikam nace na yafe Allah ya kiyaye gaba.
Bayan mundawo gidane nafara 'yar rashin lafiya, ranar muna zaune gidansu khaleed kowa ya hadu ana family get together, na yunkura na tashi na fadi na some, khaleed duk ya rikice dakyar aka shawo kansa akayi asibiti dani, doctor feenat ja'afar ta dubani, tafito da fara' arta tayimusu congratulations, ina dauke da juna biyu, haba take kowa ya nemi damuwarsa ya rasa sai taya juna murna ake.
Khaleed ya mayar dani kamar kwai a faranti sai lelena ake, ko cup baya bari na dauka wai kar na illata masa baby, gidan saeed ma hakane aunty fareedah tana dauke da tsohon cikinta itama, wata tara, kausar kuwa nata karamine wata uku yayinda nawa yake wata bakwai, ciki kamar yayi wata tara sai danbazan nauyi zama dakyar kwanciya dakyar, nida khaleed dai tare muke renon cikin dan duk na motsa sai ya motsa ga 'yar banzar shagwaba da nake isarsa da ita ni sai anciremin cikin nagaji, shiko sai bada hakuri yake, wani lokacin idan ina kuka har tayani yakeyi, muyi tare.