Sashe 45
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahaifiyar salmah kuwa jininta ne yayi mugun hawa, doctors sunyi iya kokarin su ganin sun saukar da hawan jini amma ina, take aka rasa ta ta rasu, dad din salmah yayi kuka kamar ransa zaifita, salmah kuwa tasha tsinuwa ba adadi, dad ne yaketa bashi baki aka dauki gawarta aka fita da ita aje ayimata sutura akaita makwancinta.
Jikin kowa yayi sanyi, wannan tashin hankali har ina, fatar dai kawai Allah ya tsayar anan. Ameerah kuwa zaune take gadon khaleed sai mom tayi fada sannan take dagawa ko abinci sai anyi fada takeci, mama ma tazo asibitin mom tayi mata bayanin abunda ya faru, tayi mana Allah ya kyauta ta tafi.
Kwanan khaleed biyu sannan aka cire masa oxygen ya dan farfado, abinci yanaci amma sai ruwa-ruwa, amma dai baya cewa kowa kala, fuskar nan a murtuke ba annuri.
Satinmu daya aka sallamemu dan ya wartsake, saidai haryanzu baya fira saidai karamar magana, haka muka koma gida mom tasa anrufe part din salmah bayan sun kwashe kayan su, dan khaleed yama daina kula wurin da ta zauna bare ransa ya baci.
Tinda muka dawo gida a kullum yana dakinsa zaune, baya ko fitowa saini da nike shiga ina kaimasa abinci kuma ba laifi yanaci, bayan haka ba abunda ke hadani dashi amma yau nayi kudurin nafara kokarin mantar dashi salma ya koma rayuwarsa.
Sport wears na saka er body hug da mini skirt jajaye, naje kaimasa breakfast, na zauna har ya kare ci na kwashe kayan nafita yabini da kallo, koda na dawo yana kishingide yana karanta jarida, jaridar na kwace hannunsa ya kalloni da mamaki, ke miye haka nace nima zan karanta ne, cewa yayi bani kayana kinji, na mike tsaye na juya zan wuce yace ameerah kibani abuna nace, waigowa nayi ok zo karbi gashi, tsaki yaja ya taso zai kwace na dagata sama, hannun yabi zai karba na sake janyeta ina masa dariya, cewa yayi ina wasa dake ne? Daga masa gira nayi sai mu fara daga yau, matseni yayi zai kwata da karfi na wurgata waje ta window, hararata yayi ya juya zai koma ya kwanta, nace ashe ma matsoraci ne kai bansani ba, waigowa yayi ni kike cewa matsoraci? Gwalo nayi masa ya taso ya biyoni na sheka da gudu kuwa, gudu muke muna dariya muna zagaye gida najashi mukayi hanyar garden saida nakai karshe naja na tsaya ba wurin gudu kuma dan ya tare hanya sai matsowa yakeyi ina matsawa har na cimma gina, hannu yasa yayimin rumfa wa kike cewa matsoraci? Nayi shiru ina Girgiza kaina kawai, ya kuramin ido, baki yasa ya cizamin lebe nasa kara ke kin iya surutu ko, nace toh kaine kwana biyu kadaina magana kamar ina tare da kurma a gida ni kuwa kadaici ya dameni, daga kai yayi really nace eh mana, nima na cizar masa lebe, rike bakin yayi nayi sauri na tureshi, na sheka da gudu saida nayi nisa na juyo na masa gwalo, nima na rama girgiza kai kawai yayi yana dariya bai biyoni ba, ni ko na wuce dakina na fada gado ina mayarda numfashi.
[12/19, 7:22 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul 1⃣7⃣2⃣ inanan kwance har baci ya daukeni bani na farka ba sai karfe goma 12 agurguje naje kitchen na dora girki na gama na fito nashiga wanka na hado da alwala, kwalliya na tsaya na tsantsara, nikaina nasan nayi kyau nagama nayi sallah, sannan na fito naje dakin khaleed nakaimasa lunch, naga dakin wayam, na buda har toilet bayanan, naje falonsa da main falo duk bayanan, a dan tsorace naje waje ina dubawa motocinsa duk suna nan, garden nashiga na hango shi chan a rakube zaune, nace wato tinda nabar khaleed a wurinnan yananan kenan, zuwa nayi ina lababe, naje ta bayansa na rufe masa ido, ajiyar zuciya yayi khadijah kin rainani ko? Zagayowa nayi ina dariya, ya akayi kasan nice nadan turbune fuska, jawoni yayi na fado jikinsa, ke bakyaji ko? Ya shake kamshin jikina ya lumshe ido, na sakalo wuyansa ina murmushi, tinda nabarka anan kananan kenan? Girgiza min kai yayi tareda lakacemin hanci yanzu nazo daga masallaci na fito, nace oya tashi muje kayi lunch ya langabemin kai, bana iyaci banida karfi, dariya na kyalkyale kaganka kuwa? Kamar baby murmushi yayi kamanke dai, ke kika koyamin nace tashi mutafi, Girgiza min kai yayi bana iya tashi.
Mikewa nayi tsaye, oya tashi in goyaka, mikewa yayi yace oya duka toh, na duka kuwa shiko ya dane baya aikuwa ragajab muka zube kasa, nasa kukan shagwaba shiko meh zaiyi idan ba dariya ba, dariya yake saida yakai kasa yana nunani, raguwa kawai na turbune fuska na fara bubbuga kafa ina kukan shagwaba, ni Allah sai na rama shiko dariya yaketayi, tashi nayi ina zumbure baki na kama hanyar wucewa ni namayi fushi dakai, janyoni yayi ta baya ya rungume i'm sorry, ya waigoni ya rike kunnensa yaje kasa ya taso i'm sorry nace, cewa nayi ni sai ka goyani, ba musu ya bani baya, na tattare skirt dina na dane ina dariya, jira nake naga ya fadi naga shiru, dukan bayansa nayi banga ka fadi ba, ya fashe da dariya waye kedince zaki kadani? Ni ko gudu ma sai inyi dake, shekawa yayi kuwa niko duk na tsorata na rikeshi gam na runtse ido ina ihu, ka tsaya karmu fadi muji ciwo fa.
Bai direni ba sai dakinsa ya saukeni kan gado, ya juyo ya dubeni idona rufe gam, ji nayi ya cijemin lebe na bude ido ina sauke ajiyar zuciya, lakacemin hanci yayi matsoraciya, kece da tsoro kike cewa wani matsoraci, nace bawani nadauka zaka kadamu ne, hannunsa yaja ya tada muscle kinga ni mai karfi ne, hannu nasa na taba, nima na bude nawa hannun zan tada nawa amma banga komai ba, meh zaiyi inba dariya ba ke ko? Kin iya ba mutum dariya.
Cewa nayi oya abincin ka, cewa yayi ok bari na watsa ruwa, ko zaki tayani? Kulalo ido nayi yayi dariya ok matsoraciya jirani inzo ya shige wanka abinsa.
[9/15, 2:45 PM] +234 706 332 8523: [12/20, 7:21 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣7⃣5⃣ Saeed na baccinsa yaji karar waya ta dameshi ya jawo wayar yana tsaki, ganin khaleed ne yasa ya daga, khaleed a rikice yace saeed dan Allah kazo yanzu, saeed yace meh yafaru waye ba lafiya? Khaleed yace masa khadijah ce dan Allah kayi sauri, yace alright ganinan zuwa yanzu, aunty fareedah tana mitsitsiki ido my love badai aikin bane bayan kacemin bazakayi night ba yau? Cemata yayi yana kokarin sa kayansa khaleed ne ya kirani wai ameerah ce ba lafiya, aunty fareedah ta diro kan gado da sauri meh ya sameta? Saeed yace nima bansaniba itama ta zumbula riga tasaka hijab nima muje tare, Allah dai yasa ba haukar ce ta tashi ba ya dakarmin kawa ba, cikin sauri suka fice.
Cikin minti ishirin suka iso gidan oga khaleed yana kofar gida yana kai da kawo sai gumi yake, saeed na isowa yagan khaleed a waje yace mutafi hope ba kan nata ka buge ba? Saeed har zaiyi part din ameerah khaleed yace masa no tana dakina, tinnan shidai jikinsa ya fara sanyi.
Ameerah jin annufo dakin khaleed yasa tayi yunkuri tadan jawo bed sheet ta rufe jikinta, saeed na shiga kallo daya yayiwa ameerah ya gano bakin zaren, ya dubi khaleed da keta famar gumi da ganinshi kasan yana cikin tashin hankali kamar wanda yayi kisan kai, saeed dariya taso ta subucemasa ya gintse yace biyoni falo.
Aunty fareedah kuwa ta sheka tayi kan ameerah ta tabata taji jikinta zafi gau, tace kawata meh ya faru? Ameerah ta daure ta bude idonta da sukayi jajir, cikin dasashshiyar muryarta tace aunty fareedah kincuceni sai hawaye suka zubo mata, ke kikace na amince da mijina amma bakicemin bakar wuya ake ci ba, aunty fareedah tace au dama ciwon kenan? Ta fashe da dariya toh congratulations, ai kinzama cikakkiyar mace yanzu, kuma kinzama ta khaleed aunty fareedah harda guda.
Saeed kuwa suna fita da khaleed ya daure fuska yace dama abunda ka aikata kenan shine kawani kirani? Khaleed ya goge gumi kamar yayi kuka nidai kagayamin ya za'ayi daga baya kamin fadan, wlh Allah ni kaina bansan ya akayi haka ta faru ba, lokacin da na kusanci salmah banga tayi hakan ba.
Saeed dariyar da yake boyewa tafito yayi dariya mai isarsa har yana buga kafa, khaleed duk ya kule wai kai wanne irin dan iskane? Ya zankiraka matana ba lfy katsaya kanamin dariya, sai yaji gudar aunty fareedah, khaleed yace ita kuma meh takeyiwa guda? Wai kunada hankali kuwa kai bakuga yanayin da take ciki bane?
Saeed ya daure ya tsayarda dariyar i'm sorry my man ka iya aiki gaskiya, khaleed yace banason iskanci idan dariya zakumana ja matarka kutafi zan kaita asibiti yanzu yayi tsaki ya juya zai wuce, saeed ya rikoshi yanzu dai je ka hada ruwa masu zafi a bath tube ruwan da bazasu kona mutum ba kuma basu huce ba, tsaka-tsaki ka zuba detol kadan a ciki ka sakata sai kazo nayi maka bayani.
Ya koma daki da hanzari koda yaje aunty fareedah ma ta hada ruwan, tace yauwa gwanda da kazo ni bazan juri wannan shagwabar ba daukota ka saka a ruwannan, yaje ya tallabota kamar wata baby duk ta nade a bed sheet sai dukunkune fuska take, ya shiga toilet yaje zare zanen gadon ameerah ta rike, murmushi kawai yayi ya cire zanin tayi saurin rufe fuskarta, yana sakata cikin ruwan ta buga wani ihu ta makaleshi, shiko duk ya rikice dawowa yayi da ita ya dora kan gado, bayan ya nadeta da bed sheet, ya dawo falo yacewa saeed ni bazan iya ba zafi takeji, saeed ya kalli aunty fareedah suka fashe da dariya.