← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 52

Sashe 8

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saeed ya kira sunana nace na'am zo ki rakani plaza gatacen ya nunamin ita da hannu, murmushi nayi nace saeed karka maidani wata qaramar yarinya mana, i'm not gonna change my cloths dis is who i'm, i'm not gonna change dat, yace yes i know nd m not trying to change you kawai dai bamason iyayen khaleed suyi zargin wani abune, coz sunsan dansu duk abunda yakeso must be classic and expensive, so i don't want your plan to fail tun ba'aje ko ina ba, daz y nima na yarda da hakan bawai munason mu nunamiki ke talaka bace ko baki isa ba, but idan hakan baiyi miki ba we can still go like dis i'm not going to force you, ajiyar zuciya na sauke nace ai abonkin naka ne komai nasa sigar wulaqanci da tun farko haka yayimin bayani, saeed yace don't mind my friend he is not good at convincing people kuma indai baisaba dakai ba magana wahala take masa, nidin ma dan mun taso tare ne nasan halinsa in and out. Khaleed ne ya dawo dauke da ledodi a hannunsa ya bude bayan motar inda nike zaune ya ajiye, ya koma gaba ya zauna, saeed yaja motar kai tsaye wani mole ya tsaya dake kan titi yace your highness mutafi ko, dariya nayi nace kaidai baka rabo da tsokana, nafito nabi bayanshi wani shago naga yanufa bakomai a ciki sai abayoyi da ready made dogayen riguna naji da fadi, yace oya sai ki za6i abunda ya miki, zagayawa nafara yi duk kayan da na kalla sai inga summin kyau kamar duk na kwashe shagon nayi gaba, wata riga na hango red anyi mata aiki da black zare tasha kyau sosai dagani zatayi tsada, nasa hannu na dauka saeed yace good choice nace amma dagani zatayi kudi bari na chanja, dauko rigar yayi yace never mind ur hubby is a rich man, oya za6i wasu kuma, nace halan riga nawa ake sakawa idan za'a shiga gidan masu kudi? Dariya saeed yayi Allah ameerah baki rabo da abun dariya choose some sai nagaya miki yanda zakiyi dasu later, wata pink abaya na za6o kafin na gama saeed ya dauko wasu har 3 ya qara aka masa bill muka fitoh, shagon mayafai da shoes nd bags muka shiga, suma saida muka za6o kala 5 da suka dace da kayan da muka za6o sannan muka koma mota, saeed yace boss ga bill fa kaje ka biya danni banfito da kudi ba, atm card naga ya miqa masa shikuma yakoma ciki, inata mamaki meh zaiyi da atm card tinda nidai banga bank a ciki ba, bangama mamaki ba naga ya dawo ya miqa masa atm card dinsa gashi ancire yalla6ai, yace ai ni har naga alert kan ka dawo, nidai inata mamaki a raina nace harkar masu kudi sai su. [11/14, 1:48 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣7⃣ hanya naga saeed ya kama bamu tsaya ko'ina ba sai zuru road, daidai dan wani madaidacin gida mai kyau da baqin gate, fita yayi yace your highness gidana na kawoki dan ki shirya, amma don't you worry ni ba gobro bane kamar wane da beutiful wife dina tana aciki tana jirana, dariya nayi nafito muka bishi a baya, sallamah yayi da gudu naga wata black beuty mace ta fito tayi hugging saeed, welcome bak my angel, tamasa kiss gyaran murya khaleed yayi bafa ku kadai bane da mutane a wurin, dariya sukayi saeed yace damar abun ba haram mukayi ba, zuwa tayi ina raku6e a gefe duk kunya ta isheni, ta ja hannuna baquwa sannu da zuwa kishigo mana kintsaya a qofa, saeed yace help her get ready plz munason tafito kamar sarauniyar kyau, dariya tayi your wish is my command my darling, ta kar6i kayan da ke hannunsa, nidai rayuwarsu ta birgeni jana tayi mukaje daki tafara duba kayan, red rigar da nafara zabowa tafito min dashi, tafito min da make up kit dinta da turaruka ta ajemin ki shirya kafin nazo, toilet dinta na shiga tsaf dashi sai faman qamshi yake na watsa ruwa nafito na goge jikina, wani maine na shafa meh dadin qamshi nafesa turaruka nasaka rigar fuskata powder kawai na shafa na shafa wet lips na dauko wani mayafi red and black shima na dora akan kaina kawai, fareedah ce ta shigo matar saeed badai har kin gama ba nacemata na gama, dubina tayi batace komai ba tajani mukaje gaban mirror, zaunar dani tayi, ta dauko makeup kit tafaramin shafe-shafe a fuska, goga wannan saka wanchan da yake ni ba ma'abuciya kwalliya bace ni wasu abubuwan banma sansu ba, tagama ta dauramun dankwali, tayimin rolling gyalen tasa pins ta liqe, ta qara fesheni da tirare ta daukomin black shoes dinda muka siyo da purse dinsa tabani na riqe, na dade ina kallon kaina a madubi gani nake kamar bani bace dama haka nikeda kyau. Saeed ne yashigo baby kuyi sauri fa har mum ta sake kira mungayamata muna hanya, tsaye yayi ya saki baki yana kallona, baby amma chanjata kikayi ko duka takaimasa dama qawata mai kyau ce kuma rufe idonka ingayamaka ta turashi waje ta rufe qofa, yana dariya ya fice baby kishi ko? Toh ai kinfita kyau nidai kufito haka, hannuna taja muje ni kuma sai wani noqewa nakeyi dan kunyar fita a hakan nike. [9/14, 12:58 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/15, 10:47 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣8⃣ jawo hannuna fareedah tayi mukayo parlour, karaf idona sai a cikin na khaleed na sadda kaina qasa ina wasa da en yatsuna, shikuwa ya dan dade yana kallona a ransa yace ashe dama yarinyar na kyakkyawa ce ashe rashin gyara ne kesa ba'a saurin dago kyaunta, anyway why do i even care? A fili kuwa yace mutafi idan kungama na gaji da jira, saeed ne yace malam baka biya kudin makeup ba zaka tafi bayan angyara maka amaryarka, shiru yayi yaqi tankamasa, malam don't pretend nasan ka yaba dan kafi 10 minutes kana kallonta ba ko qyaftawa, khaleed ne yace just stop it man karka jamun raini gun yarinya, ya fice warsa a waje, a raina nace lallai ashe kallon yarinya yakemin, zannuna masa ni ba yarinya bace kuwa, saeed ne yace lets go princess baby sai mundawo, ko da muka fita gogan har ya kame a mota shiga kawai mukayi ya figi mota da gudu, hanyar sama road naga ya dosa, daidai wani katafaren gida naga yayi hon, take aka wangame mana gate mai kamar gari guda, shiga ciki yayi, yayi parking. Wata kyakkyawar budurwa ce mai kama da khaleed ta doso wurinmu da gudunta, hugging dina tayi welcome our pretty sister inlaw, murmushi na sakarmata taja hannuna, sai wani katafaren parlour, yawu na hadiye nace a raina wannan gida shi akecewa aljannar duniya, no wonder khaleed yake jijji da kanshi haka, amma dai yau ya taimakamin da nazo da jallabiyata ko er aikin gidan sai tafini kalluwa😂. Wata matace tafito daga sama tazo wurinmu tayi hugging dina tace welcome my daughter, mamaki nayi dan bazaka ce itace ta haifi su khaleed ba, coz jindadi ya 6oye tsufanta duqawa naje nayi na gaida ita ta dagoni, no my daughter don't bother consider me your mum and also your best friend, jana tayi muka zauna a kujera common my daughter now tell me all about yourself karki 6oyewa mummynki komai. Khaleed ne yace mummy we ar in hurry daga skul muka fito so zamu maida ita gida kar famlynta su damu, mom ce tace no way yanzu da zuwanta ko hutawa batayi ba zaka wani ce zaku tafi? Yau ina tare da 'yata har dare or ar u jelous son? Khaleed yayi dariya jelous of u mum no way, a raina nace wannan ashe yana dariya he' s looking so cute, a fili nace don't worry about me i know mama will understand, cewa yayi well if u say so, mum tace daz my girl son na kasaka fa she choose me over you, mukayi dariya mu duka. [11/15, 11:29 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣9⃣ khaleed ne yaja saeed yace lets go man i don't want to watch dis drama further, dariya yayi ar u jelous man? Khaleed yace no way man but i can't deny it i wish dat its salma dat mum gets along wit dis well not ameerah, coz nasan halin mum ranar da game dinmu zai qare it wil b difficult to convince her, daz y banaso su shaqu sosai, saeed yace u are right saidai ya zakayi tinda baka isa ka hana mum abunda taso ba. Mum tace my dear call your mum and tel her kina wurin mum inlawn ki kar tashiga damuwa, nace mum i don't have a phone and mama ma batada, nobody at home has one, mum tace oh how comes but don't worry about it, yanzu tel me about yourself and your famly, nace mu 5 ne a wurin mama, ni aliyu, suhaila, fatima and umar but muna kiransa khairi, mum tace what about your dad? Nace my dad is late ya rasu, ce mun tayi sorry dear tayi hugging dina, nd how about skul nace mum ina udus ne yanzu zanje 200level and m studying biology, mum tace very good swearie u and kausar are studying same thing saidai ita 300lvl zataje yanzu may b daz y bakusan juna ba. Kausar ce tazo yau mum ta samu new daughter tadaina yayinmu, but atlest mum let her freshen up a bit taci abinci, u have your whole life ahead of u to discuss, mum tace u ar right daughter ameerah kuje dakin kausar and freshen up i will bring something 4u to eat, nace toh mukaje dakin kausar. Bayan munyi sallah ne mum tasa aka kawo mana abinci muka zauna tare mu 3 mukaci, siyama ce tashigo dakin da gudunta mum i'm home ta shigo ta fado kan jikin mum, ta nunani da yatsa who is dis mum? Mum tace dis iz ur sister inlaw ameerah, she is going to be ur big brothers wife, tasowa tayi ta fadomin wow our sister inlaw is preety, zaki koyamin irin kwalliyanki, a raina nace danqari yarinya kinkawo kuka gidan mutuwa amma nima zan koya, ko dan bother dinki coz
Chapter 8 · 0% Book details