← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 52

Sashe 48

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saeed ya hade dariyar da tazo masa, yace hmmm toh ai yariga ya rasu ko? Kai zaka mantar mata dashi ka gina soyayyarka a zuciyarta, maganar tsoro kuma wannan doleni taji tsoron tinda ita tasan wahalar da tasha a wannan daren, amma ai wahalar ba mai dorewa bace idan ta saba itada kanta zata daina jin tsoro, so kadaina tinanin cutar da ita zakayi, kai kuma ka cutar da kanka, ko kai waliyi ne? Harara khaleed yakai masa waliyi zaka sama a wannan yanayi da nake ciki? Suka fashe dariya suka tafe.

Khaleed cikin zumudi yace zan dauki shawararka friend, zan mantar da ameerah koma waye a zuciyarta, saeed a ransa yace ashe ko kayi shirin yaki da kanka da ba wanda ke zuciyarta sai kai, a zahiri kuma yace hakan ya dace.

Khaleed ya fito da waya bari na kirata friend, saeed yace bari nima na tafi gun amaryata asha soyayya lafiya, ya ficewarsa, khaleed ya koma gefe ya kame a kujera yana jujjuyawa yasa kiran ameerah.

Ameerah na zaune wayarta tayi ringing ta dauko ganin sunan MY DREAM MAN barobaro a screen, saida ta kara goge idonta dan ta tabarta idonta ba gizo yake mata ba, a ranta kuwa addu'a take idan yaya saeed bai gayamasa komai ba, ta fita waje tayi tsohon dakinta ta daga wayar.....
[12/23, 3:07 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣8⃣6⃣ Tana dagawa hello MY LOVE taji ya fito daga wayar, saida ta sake dubawa ta tabbatar idan khaleed dinta ne, yace SWEETHERT bakya jina ne? Har tsakiyar kanta sunan ya tsarata amma ta basar, kayi kuren number ne halan? Dariya yayi marar sauti inada wata sweetheart ce da ta wuceki, tace khadijah ce fa, tace yes khadijan khaleed ba nasani, wani dadi ya ratsata kamar tayi tsalle, yace my love where are you? Tace who is your lover? Yace ai nasan bakyasona ameerana but i love you tace na'am, yace yes kinjini ai i love you nd i love everything about you khadijah, kibani dama please zan tabbatar da cewa kinsoni kema, kuma bazaki yi danasani ba i promised, kina inane yanzun? Ameerah baki ya mutu baki, sai murmushi baki har kunne abun kamar a mafarki, saida ya kara cewa my love are you there? Tace yes ina gida gun mama, yace ok mu hadu a gida yanzu inaso mu fahimci juna, lets give our marriage a chance my shining star, gyadamasa kai tayi kamar yana ganinta, yace ok i'll be home in 15 minutes don't keep me waiting, kiss yayi mata a wayar ya kashe wayar ta sandare wuri daya, suhaila ce ta shigo ta girgizata wata kara tasa ta daka tsalle ta kankameta, su mama sukayo dakin da gudu, lafiya meh ya faru tsuru-tsuru ameerah tayi tana kyafkyafta ido tana kallonsu ta rasa abun cewa.

Sai chan tace mama saudah ce ta kirani wai ta samu juna biyu, mama da kowa suka buga tsaki, shine kika cikamana gida da ihu? Allah ya shiryeki nace ameen na dukar dakai kasa ina dariya. Mama tajasu suka fita, saida nayi tsallena da ihu marar sauti sannan na fita nayi dakin mama.

Ina shiga na dauki jakata da hijabina nace mama zantafi, tace bayan kince yau kina gida sai dare, nace mama mom ke nemana, tace shikenan a sauka lafiya khairi ya mike aunty ameerah zanbiki, na kwalalo ido kaga yaro yanaso ya kwafsamin, na kalli mama ina jira tace bazai bini ba, tace miye kike kallona ku tafi ni bazan hana ba, na sosa keya nace mama kinga nasan ma kasuwa zamuje, bazan iya yawo dashi ba, mama tace da yake akai zaki dorashi ba, sai kibarshi a gidan yayi wasa da siyama kan ku dawo, nace toh zo mutafi kamar na makeshi nakeji, na jawoshi na jefa bayan mota na shiga na tada.

Gidansu khaleed na fara biyawa na sauke khairi, sai tsaidani ake ina zillewa hankalina na gun khaleed, saida nayi karyar ciwon kai mom tace naje na huta toh, nace khairi ya zauna nan zandawo anjima kadan na daukeshi na fita da gudu-gudu na shiga motata na nufi gida.

Koda na isa na tarar da motar khaleed, nayi murmushi har zanwuce part dina, nace nariga na makara dai bari naje kar yayi fushi, ina buda part dinsa, wani sanyayyen kamshi ya daki hancina, wurin anmasa decoration da flowers ga wani slow music yana tashi and disco light ne kawai ke haska wurin, tura dakinsa nayi shima duk anyi decorating yana zaune kan gado, sallamah nayi na shiga ya dago kansa idonsa sun kada sunyi jajir, take zuciyata ta buga muryata na rawa nace i'm sorry i don't mean to be late, wani mugun kallo ya watsomin karki sake ki zo kusa dani yace cikin tsawa, mamaki yasa na sandare hawaye naga suna zuba a idonsa na matsa gunsa, khaleed what is wrong wit you? Fuskarsa na dago yasa hannunsa ya tureni nayi taga-taga na fadi kasa.
[9/15, 2:46 PM] ‪+234 706 332 8523‬: 12/23, 4:15 PM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣8⃣7⃣ Ameerah na kwance a kasa duk tsoro ya kamata, toh ko bada khaleed tayi waya bane dazun? Tace no amma duk wannan decoration fa? Toh kodai gamo yayi kafin nazo? Ita kadai ke jerawa kanta tambayoyin da ba amsarsu.

Khaleed ya tashi ya fara daukar frames frames dinda ya lika yana fashewa, fulawoyin ma ya dauka yana fasawa decoration din dakin duk ya wargazashi kamar wani zararre, mikewa ameerah tayi jikinta na rawa ta koma falo tasa kiran saeed, jikinta na kyarma muryarta na rawa tace yaya saeed kazo yanzu please khaleed ya haukace sai fasa kaya yake kar ya jiwa kansa, saeed na tareda kausar ya jawo mota da gudun fitar arziki, kausar duk ta tsorata yakasa gayamata komai, yana isowa gidan da gudunsa ya shiga gidan ameerah na waje tana kuka tana yarfe hannu, dan khaleed na falo yana kashe kayan falon da ya jera, saeed ya shiga da Gifu ciki ya rikeshi, kokawa suka dingayi dashi, yana saeed ka sakeni i don't want to live anymore hannunsa duk jini yake zubarwa, saeed yace kausar mikomin jakata da sauri a mota, da gudu taje ta dauko ta dawo, ya saki khaleed din ya cigaba da fashe fashensa ya fara hada wata allura, yace kuzo ku rikeminshi, muka matso sai nunani yake kadda ki sake ki tabani kasheki zanyi Allah kika tabani, saeed yace ku dakata, zuwa yayi ya dannesa iya karfinsa yace mi komin dankwalinki na cire na mika masa, yasa ya daure hannuwansa ya masa allura, sai cewa yake saeed sakeni da hankalina kabarni na mutu na kawai.
Cikin minti da basufi biyar ba yayi bacci, kowa kuka saeed duk jjriyarsa saida yayi hawaye, sannan ya tambayeni meh ya faru, na kwashe na gayamasa, yace ameerah da abunda ya faru dashi, ba hauka yake ba dan komeh yake ya sani, kuma ba wanda bai ganeba daga cikinmu, komeh ya faru a kanki ne dan ke yake cewa karki tabashi, hannu na dora akai nace ni wallahi banyi komai ba, saeed yace bari mu jira ya farfado nan da awa biyu, amma ku gyara wurin nan duk wani abu da zai iya fasawa ku kwasheshi, haka muka shiga gyaran dakin da falo nida kausar har muka gama, aka daukeshi aka mayar daki, kausar na kuka tace bari na kira mom, saeed yace no karki daga musu hankali, kibari sai idan munga abin yafi karfinmu.

Zuwa nayi na dora kaina a jikin khaleed ina kuka, inanan har bacci ya fara daukana, naji alamun ya fara motsawa, na tashi nayi kansa ina jijjigashi, saeed da kausar suka shigo, koda ya bude idonsa tar akaina, ya kuramin ido kamar mai tinanin wani abu, yasa hannu ya fara gogemin hawayen, na jawo hannusa na kankame ina kuka, ganin saeed yasa ya tuno abunda ya faru, qwace hannunsa yayi yasa hannu biyu iya karfinsa ya tureni nasha kasa na buge baki ya fara jini, yana kuka yace saeed kace tafita ta barmin dakina banason ganinta, saeed yace kausar ta jani mu tafi part dina zaiyi magana da shi.

Kausar jiki a sanyaye ta dagani muka tashi, mukayi dakina, nida ita ba mai rarrashin wani, sai kuka muke, saeed yaje ya zauna ya dafa kafadar khaleed, meh yake faruwa? Bayan na barka a office zaka kira ameerah ku sasanta meh kuma ya faru? Karka damu ka gayamin gaskiya na maka alkawari idan har batada gaskia zan goyi bayanka , ka gayamin kawai, khaleed ya runtse idonsa wasu hawaye na zuba ya fara magana kamai zai hadiye zuciya ya mutu.

Bayan nafito office na tsaya nayi siyayya nazo gida na samu bata iso ba, nazo part dina na fara decoration, bayan nagama naga har yanzu bata iso ba, nayi tinanin ko ta dawo dakinta kunya ta hanata shigowa, na tashi naje na duba, koda na shiga batanan, sai na samu kaina da yimata bincike, ko zansamu clue akan wani abu da takeso nayi suprising dinta.

Akan bed side drawer na hango wani envelope ajiye na jawo dan naga meh ke ciki, ya runtse ido wasu hawayen suka zubo, saeed yace meh ka gani? Da hannu ya nuna masa gefen gadonsa saeed ya jawo ya buda envelope din, abunda ya gani saida numfashinsa ya dauke na wucin gadi ya dawo, zumbur ya mike yayi dakin ameerah.
[12/23, 4:57 PM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣8⃣8⃣ Saeed ya bankado kofa ya shigo, nida kausar muka mike har muna hada baki meh ya sameshi? Saeed yayimin wani kallo ya wurgomin envelope din, na dauka jikina na kyarma tashin hankali ya rufeni wani gumi ya tsatstsafomin, jiki na kyarma na buda hotunan, Ameerah ce kwance tana kyalkyala dariya da wasu kananan kaya, salmah tsirara a gefenta itama tana dariya, wani hoton kuma surry ce da salmah a tsirara sunsa ameerah a tsakiya kowacce hannunta daya nakan breast din ameerah, da wata gajeruwar letter don't worry sweet ameerah kinsan bazan juri rashinki 4 long ba naje germany amma zandawo soon 4u, kicigaba da zuwa sury tana debemiki kewa nasan mijinki ba wani damuwa yayi dakeba, kema kadda ki damu dashi, zamu debemiki kewarsa. Your desperate lover salmah ga wannan pictures din dafatar zasu debe miki kewa kafin na dawo. xoxo
Chapter 48 · 0% Book details