← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 52

Sashe 6

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

6oyemin ne? Take mustafa ya tuna da gargadin da na masa na kar ya sake ya gayawa mama sona yake, ya basar yace a'ah mama bakomai wlh, ba qanwata bace mama ta girgiza kai dai tace idan tayi tsami maji, sai ka dauka ka kaimata da kanka. Dauko kayan mustafa yayi yazo daki ya sameni, sweet sis ya jikin naki tashi kisha magani, banyi masa gaddama ba na tashi zaune ina riqe da kaina da ke barazanar fashewa, ya bude magani ya bani tareda tsiyayomin juice a cup, na dauka nasha nace thanks 4 your care yaya musty nagode sosai, kuma ina baka haquri akan abunda ya faru ranar kawai raina ne a 6ace shiyasa. Murmushi yaya musty yayi wanda ya qara fito da kyaunsa, bakomai sweet sis ni dama ba riqeki da komai ba, i know bazaki gayamin magana ba, ba dalili, murmushi nima nayi nace thanks 4 understanding yaya musty, miqewa yayi bari intafi kar na dameki da surutu, get well soon Allah ya baki lfy nace amin shiko ya fice abunshi. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/14, 11:44 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣4⃣ saeed ne ya tur6une fuska ai dama na gayamiki f9 kawai zamuzo mugani, zare ido nayi, nayi kamar zanyi kuka tel me u are joking plz, miqomin wayar yayi gashi ki duba da kanki, duk jikina yayi sanyi ganin saeed still bai sake fuskarsa ba, a sanyaye na duba results din meh zangani A guda 3 da C guda, juyawa nayi da qarfi na kalli saeed, dariya ya kwashe da ita har yana buga qafa, yace din't u trust yourself ne? Dan wani yace miki kinyi failing zaki yarda, baki yarda da kanki bane? Murmushi nayi nace na yarda dakaina mana, amma kuma kasan skul life akwai mugayen lecturers wanda basa son suga students sunci gaba, kuma ana samun kuskure ayiwa mutum exchanging grades nd ko kayi complain ba lalle ne a gyara ba, yace hakane kuma, mutafi ko da abunda zakiyi ne, nace a'ah gida zani direct coz m feeling weak coz da zazza6i na kwana jiya, yace eyyah princess its my friend huh? Nace not at all abun zuwa yayi dai.
Chapter 6 · 0% Book details