Sashe 35
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mikewa salmah tayi gaskiya kika fada ni banida kishiya anan wurin dan gobe saidai ku sameta a gidansu, dama duk nasan zaman da take a gidannan, yanzu mai wuri yazo sai mai tabarma ya nade, tace ku tashi mutafi kawayenta sukabi bayanta, tsofaffin wurin duk jikinsu yayi sanyi, wata tsohuwa ta fashe da kuka da nasan wannan tsinanniyar rashin mutuncin da zatayi kenan wlh da bamuzo ba, su kabamu hakuri suka fita.
[12/13, 9:09 AM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣4⃣6⃣ Suna fita na fashe da kuka, aunty fareedah tace miye haka ne? Nace bakiji abunda tace bane, ya riga ya gayamata baya sona dan rashinta ne yasa ya aureni, kuma da tazo zai sallameni, niko nasan yanda yakeji da wannan salma din idan tace ya sakeni a daren nan zaiyi, kausar tace wlh saidai idan bana numfashi, gefe taja ta kira mom, bayan mom ta daga kausar cikin kuka take yimata bayani, mom tayi murmushi ki kwantar da hankalinki yanzu ya tashi a gabana ya tafi, kuma na ja masa kunne ko kuka ya saka ameerah akan yayi sabon aure ni da shi ne, ko giyar wake yasha bazai fara sakinta a daren yau ba, kuma gobe zanje dakaina nasameshi tareda amaryar naja mashi kunne a gabanta, dan tasan ameerah nada matsayi a wurinmu wanda bazata taba samu ba, kuma shi bazai taba samun mai sonsa sama da ita ba, duk wani abu da takeyi kawai dan farincikinsa ne, bata damu da nata farincikin ba, duk da cewa tana tsananin sonsa. Kausar tace mom ya akayi kikasan haka? Mom tace kausar kenan kun dauka dan kun boye gaskia zai hana gaskia ta bayyana? Nasan komai sa muku ido kawai nayi, har naki sirrin na wanda kikeso, cikin sauri kausar ta kashe waya tana murmushi, wato ranar mom taji firar da sukeyi kenan? Taje wurin su ameerah tana murmushi, aunty fareedah tace waike ina kikaje ne? Sister inlawnki na cikin tension kinje waya da saurayinki ko? A kunyace kausar tace la aunty fareedah wlh mom na kira na gayamata rashin kunyar da salmah tayi mana, kuma tace ki kwantar da hankalinki taja masa kunne, zama daram a gidan broda sukayi dariya, duka nakaimata a cinya gulmammiya toh aikinki nayi? Tace iye taimako sai yazama laifi kuma?
Aunty fareedah ta mike bari na tashi nima nayi kewar mijina shima nasan haka, zantafi khadijah ma ta mike nima muje ki ragemin hanya dare nayi fa, fuska kamar zanyi kuka nace har dake kausar tafiya zakiyi ki barni? Ta girgizamin kai yau anan zan kwana, take damuwata ta gushe mukaje muka rakasu anty fareedah saida suka fita muka jiyo, inatayiwa kausar godiya tace taya zambarki kekadai a gidannan bayan naga halin amaryar taki, nan ko ita kunyar mom ce zata hanata zuwa gida yau, munkai bakin kofa mukaji shigowan angwaye, muka rakube gefe muna leke, ango naga ya fito a mota da kayansa na dinner a jiki sunmasa kyau sosai, sai kyalli yake, bakinnan har kunne, da wasu abokansa su 3 suka nufi part din salmah, koda kausar ta lura ba saeed ta fincikoni ke kizo mu wuce, nifa banga yaya saeed ba, murmushi nayi ya zaki ganshi kuwa kishi yake tayani, tayi murmushi dan halak naja hancinta bakisan har mari yasha kan ya zagi salmah ba? Ta zaro ido mari? Lallai broda bayada mutunci shine zai mareshi kan wannan fitsararriyar matarshi? Sai wani huci take tana masifa.
Nace iye lallai soyayya ruwan zuma, wato saurayi yafi dan'uwa ko? Toh nidai karki dakeni bani na kar zomon ba, murmushi tayi amma dai kinsan broda bai kyauta ba ko? Nace hakane amma giyar soyayya ce ke dibarshi yanzu, duk ranar da ta sakeshi zai gano laifinsa, amma yanzu duk kushewar da zakuyi ma matarsa bazai ga illarta ba, amma zaifara gani a hankali, tace broda yayi sa'ar mace ta gari Allah ya barku tare, nace amin muka wuce daki.
[9/15, 2:35 PM] +234 706 332 8523: [12/13, 1:40 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣4⃣7⃣ Nidai deejah nace bari naje na leko wainar da ake toyawa dakin salmah, kawayenta keta rokonta ta rufe fuskarta ko zasu samu kudin siyen baki ga angwaye nan zuwa, dakyar suka samu ta yarda ta rufe fuskar tata. Kawayen amarya wasu sai goga powder da jan baki suke.
Sai ga sallamar su khaleed , suka nutsu ko wacce sai wage hakora take, suka shigo sai zuba surutu ake shidai angon hankalinsa na gun amaryarsa, daga bisani kawayen salmah suka dage akan miliyan daya za'a basu dan kawarsu mai tsada ce, khaleed ya ciro check ya rubutamusu dan shi ya matsu su daga su bashi wuri ya gana da amaryarsa, saida suka gama felekensu da zancen su irin na en bariki suka tashi abokan angon zasu wuce da wasu daga cikinsu da basuda mota, khaleed ya fita rakiyarsu saida yaga sun wuce sannan ya sauke ajiyar zuciya ya koma dakin amaryarsa.
Koda ya shiga ta yaye mayafin fuskarta, murmushi yayi ya nufeta, ya zauna kusa da ita ya janyo hannunta, ya kura mata ido amaryata kenan, wannan ranar na dade inata jira for so long, alhamdulillah yau burina ya cika kin zama tawa, janye hannunta tayi banzama taka ba malam da saura, cikin mamaki ya kallota da saura meh kuma ya rage? Tace kayimin alkawari nikadaice macen da zaka zauna da ita, ba wata macen saini kadai, yace toh ai kekadaice salmah ko yanzu ba wata saike, rungumota yayi common karki bata mana first night dinmu please.
Mikewa tayi ta tureshi, ai yanzu ba nikadai bace a gidan mu 2 ne, kuma idan har baka saki matarka a daren yau ba, karka sake ka kusantoni da sunan na zama taka.
A razane ya kallota haba salmah meh kike cewa ne? Yanzu cikin daren nan na saki ameerah? Meh mutane zasu kirani? Daga kawomin amarya yau na saki uwargidana? Beside ma zancen mutane bai dameni ba iyayena nake ji dan bazasu taba yafemin ba idan har na saki ameerah a yau dinnan.
Jawota yayi ya kankame ta baya, yana mata rada a kunne haba babyna kiyi hakuri har nan da dan lokaci koda nan da wata 3 ne, zamuje honeymoon ko wata nawa kikeso muyi a chan, kawai ki dauka ameerah zaman iyayena takeyi a gidannan ba nawa ba.
Janye jikinta ta karayi stop fooling me please, kace kawai kafara son matarka, gashi har wani uwargidanka kake kiranta, yaushe tazama matarka? Ohh ranar ma naji kuna tare wuri daya da ita ranarda ka ajiyemin call kana shan zumar matarka ko?
Yanzu kasan dadin matarka shiyasa bazaka iya rabuwa da ita ba ofcouurse, tsawa ya daka mata haba salmah wai ke wacce irici ranar farkon ma bazaki bari mu zauna lfy ba? Tun yaushe nagayamiki ciwo taji a kafa na taimaka mata na baki hakuri kuma kince kin hakura yanzu meh ya dawo da maganar kuma? Ya sausata murya kiyi hakuri plz kidaina zancen ameerah yanzu, kibari muyi kwanan farinciki a daren yau, wannan ranar mun dade muna jiranta, don't ruin it for us please.
[12/13, 2:00 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣4⃣8⃣ har taso ta hakura kuma, wata zuciyar tace mata kinmanta kin cewa kawayen ameerah saidai su nemeta gidansu gobe? Yanzu zakiji kunya kenan gun kawayenki idan suka zo gobe suka tarar da ita kenan? Idan kika sake masa har ko yaushe uzurin da zaibaki kenan ba sakinta zaiyi ba, ko kin manta da cewa dan ki nunawa kawayenki kin isa yasa kikayi auren ne?
Ja da baya tayi wallahi khaleed idan dai bazaka saki ameerah a daren yau ba, ba wani kwanan farinciki da zamuyi a yau.
Baki sake yake kallonta, lallai kishin salmah ya baci, take zuciyarsa ta fara zafi kansa yana juya masa, ya zauna a gado ya dafe kai yanzu ya zanyi? Wata zuciyar tace masa harma tambaya kake? Idan kace yanda takeso zakayi zaka rasa abu biyu, na farko bazata taba baka respect ba a matsayin mijinta, na biyu zaka rasa iyayenka dan fushi zasuyi dakai sosai.
Wani bangaren zuciyarsa ma ji kawai yake bazai iya sakin ameerah ba ko ba fushin iyayensa, baisan dalilin haka ba, mikewa yayi a kasalance salmah idan har bazaki iya hakuri ba mu zauna lafiya, kinzabi yau muyi kwanan bakinciki ba abunda zan iya, bazan iya sakinta a yau dinnan ba da bazan iya jure fushin iyayena ba.
Da mamaki kake kallonsa, saida yakai aya ta tabe baki, tinda ka zabi haka shikenan inaso ka nisanta kanka daga gareni har zuwa ranarda kaji zaka iya sakin matarka, idan kuwa hakurina ya kare kafin lokacin, sai dai ni ka sakeni na tafi, dan bazan iya sharing mijina da kowace mace ba.
Zagayeshi tayi ta wuce ta bude akwatinta, wasu fitinannun kayan bacci ta ciro ta saka, dasu da babu duk daya, taje tayi kwanciyarta tabar khaleed da hade yawu.
Ya gaji da tsayuwa shima yaje ya kwanta zuciyarsa nayi masa zafi, wannan wacce irin rayuwace, ranar da yakamata ta zamemasa ranar farinciki a rayuwarsa ta zame masa ranar fitina, harda wasu zazzafan hawaye suka zubo masa ba tareda ya sani ba ya share, juyowa yayi ya kalli salmah da ta juya masa baya, sai chan yaji tafara minshari wato ita har ta iya yin bacco yau.
[9/15, 2:35 PM] +234 706 332 8523: [12/14, 8:06 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣4⃣9⃣ Ranar dai a haka dare ya karewa khaleed, yama kasa tashi yayi ko nafilfili sai juye-juye yake, salmah kuwa baccinta take shaka son ranta da ba abunda yayi mata zafi, khaleed bai farga ba yaji anfara kiran sallar assubah, haka dai ya mike jiki ba kwari ya tashi yayi alwala, yazo ya tada salmah ta tashi tayi sallah, yaje masallaci ko da ya dawo tana a kwance sai kara Jan bargo da tayi ta rufa, ya kara tada ita sai wani mitsitstsike ido take, tana tsaki nifa banason takura ka kyaleni nayi bacci na, wannan bukukuwan da akayi duk mutum bai huta ba yanzu ma angama kuma bazan huta ba?