Sashe 50
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zuwa tayi zataja hannunsa ta fita dashi ya kifa mata mari, da mamaki ta kalloshi tana rike da kuncenta, murmushi yayi, angayamiki bansan ko ke wacece ba? Batareda bata lokaci ba tuggun da kuka kulla keda shedaniyar kawarki salmah zaki warwaremin, cewa tayi wani tuggu? Yace kinfini sani ai, kinsan khaleed kuma kinsan matarsa ameerah ko? Cewa tayi malam wallahi ka fita daga dakina ko nayimaka ihu yanzu, wata karamar pistol din roba saeed ya fitar amma zaka iya cewa ta gaske ce😂 idan kikamin ihu take zanfasa kanki anan wurin, take jikin sury ya dauki bari ta rufe baki tana kuka, dan Allah karka kasheni wallahi zanfadi gaskiya, yace mata toh ina jira, tablet dinsa ya dauko ya fara video ina jiranki.
Ta fara bayan salmah tabar asibiti direct gidana tazo, tayi kuka ta shiga bakinciki, sai a lokacin ta gane trap ne ameerah ta saka mata ta fada, kuma ta dau alwashin tinda ameerah tayi sanadiyar rabuwanta da iyayenta itama bazata barta taji dadi da khaleed ba, shine ta koma germany shekaranjiya tasa akamata hacking wayar khaleed duk wani conversation nashi tanaji, kuma tayi amfani da hotunan da ta daukesu da wayarta, taba wani computer expert yayi mata editing nasu, sune ta turomin ta email jiya tareda abunda takeso na rubuta a takarda, tace na tabbata na wanka pictures dinnan nasan yanda zanyi khaleed ya gansu dan taji firarsu a jiya zasu daidaita.
Shine bayan na wanko hotunan naje na samu wani area boy nabashi contract din, danni gaskiya inajin tsoron khaleed ya kamani nasan ko kasheni zai iyayi, shiyasa naba wannan yaron conract, ya tsallaka gidan ya shiga.
Lokacin da khaleed ya shiga gidan duk yana ciki, duk shi ya bude part din ameerah, dan na gayamasa gefen da dakin ameerah yake, yaje ya ajiyesu a ciki, kuma na tabbatar masa da kada ya fita batareda ya tabbatar khaleed ya gansu ba, bai wani sha wahala ba khaleed ya shiga dakin ameerah yana binciken wani abu, lokacin da yaga ya dauki envelope din a lokacin yafita ya bar gidan.
Saeed ya kashe videon sa yace what a great plan, wato tinda ku bakuda bukatar aure a rayuwarku bakusan darajarsa ba, shiyasa kuka nemi ku wargaza auren wasu ko? Nasamu evidence saidai kuma dole a hukuntaki yanda bazaki kara tinanin aikata hakan ga kowa ba, magiya ta fara yimasa, yasa hannu a baki alamar tayimasa shiru, tasa hannu ta rufe bakinta, wata allura saeed ya fiddo yayi mata, gata ido bude saidai bata iyayin komai, ya maida bindigarsa ta roba a aljihu yajata sukabar dakin, yaje da ita dakinsa ya wurgar da ita akan carpet ya koma gado ya kwanta.
Ameerah ce kwance a kafafun aunty fareedah tanata lallashinta tayi shiru tinda tazo fa take kuka kuma taki dainawa, ita damuwarta wanne irin hali khaleed yake ciki dan tin dazu rabonta dashi da ya korota, suna cikin haka saeed ya kira wayan aunty fareedah, ya gayamata abunda ya faru cikin farinciki tayi hamdala, yace ta bashi ameerah ta bata waya, yace ta kwantar da hankalinta gobe komai zai koma normal da ya dawo, tace khaleed dinfa bansan wanne hali yake ba? Yace karki damu namasa allurar bacci kafin na fita, na tabbata bazata sakeshi ba har zuwa gobe so don't worry kina ma iya zuwa ki duba kigani, ta dira kuwa da gudu tayi dakinsa, taje ta tarar sai baccinsa yake ta shafa fuskarsa, sannan ta rufeshi da bargo ta koma daki inda aunty fareedah, ranar dai a nan aunty fareedah ta kwana, tareda ita, suna addu'ar Allah ya kawo saeed lafiya komeh ya warware.
[9/15, 2:51 PM] +234 706 332 8523: Dream girl na deejah abdul
1⃣9⃣1⃣ Gari na wayewa saeed ya jawo sury ya sakata mota gata ido bude amma bata iyayin komai, ya shiga shima ya tado suka kamo hanyar sokoto.
Chan gida kuwa shirye-shiryen biki kawai ake, amma mom bataga ameerah ba tadaisan tace mata kanta na ciwo ko lafiya? Zuwa tayi ta tambiye kausar ta rasa meh zatace mata, sai ta kira wayan ameerah, ta daga dakyar dan duk zazzabi ya rufeta, mom tace ya jikin tace da sauki, mom tace har yanzu ciwon kan ne? Ameerah tace mom zazzabine amma nasamu sauki zanshigo anjima, mom tace shikenan Allah ya sauwaka.
Har yamma tayi saeed bai isoba, khaleed ya farka yama bar gidan basu sani ba, hankalinsu duk ya tashi barinma kausar za'ayi mothers night da dare amma ba ango, shiko ashe motace ta masa tsiya a hanya ga wayoyinsa ba charge, sai bayan magrib ya shigo gari, sury kawai ya kai a gidansa ya rufe a daki, ya makala charge ya koma ya watsa ruwa ya shirya, sannan ya koma, yana buda wayarsa call na shigowa, kausar ce yace sorry kausar m fyn kuma na shiko gari yanzu ma zan iso wurin bikin sannan ta sauke ajiyar zuciya, wani abokinsa ya kira ya daukeshi suka wuce, sai a mota ya karbi wayar abokinsa ya kira aunty fareedah ya gayamata abunda ke faruwa, kuma yanzu zai wuce five star giginya hotel sai antashi bikin dole sannan zai iya yin komai.
Aunty fareedah ta lallaba ameerah ta daure ta tashi suje bikinnan kar hankali ya tashi, bataso kowa ya zargi wani abu, haka ta daure tayi wanka aunty fareedah tayi mata light makeup ba laifi tayi kyau, saidai ramar da tayi, itama ta shirya ta saka kayan ameerah tajasu a mota suka nufi bikin.
Mom na ganin ameerah hankalinta ya kwanta taje ta kamota, ta taba jikinta taji da zafi, tace sannu ina khaleed din Banganshi ba? Ga wurin zamansa ba babban abokin ango, nace mom khaleed ma bayajin dadi amma da sauki yanzu na samu yayi bacci sannan muka fito, mom tace kice ciwon mijinki ya sakaki kema, toh haka akeyi? Idan daya ba lafiya sai daya ya kwanta? Toh wa zai kula da wani then? Wannan ciwon bai kyauta muku ba bikin kanwar guda zai kamaku? Tajani mukaje tana nunani gun kawayenta ina gaidasu.
Saeed yazo yaja aunty fareedah yaje ya zaunar da ita gun da khaleed yakamata ya zauna, suka sakashi tsakiya, sai tafi ake ga uwargidan kausar, sun birge kowa a wurin, jiri naji ya fara daukata naje na zauna, danfa gangar jikinace kawai a wurin, zuciyata na gun khaleed ganin nayi bikin kamar anja wani dogon zamani ba'a gama ba, bikin da naciwa buri yau gashi anayi bana wani jin dadi.
Sai wuraren karfe goma sha daya aka kare, aunty fareedah tazo wurina, wai nazo na dauki hoto, nidai binta kawai nake kamar rakumi da akala mukaje aka dinga daukar pictures din kamar ana hoto da statue haka nake tsaye wurin, ko ruwa bansha a wurin ba saida wurin ya harmutse sannan saeed yaja kausar suka silale wurin, aunty fareedah taja hannuna mukabi bayansu, motar aunty fareedah duk muka afka, saeed yace akaishi gida ya dauko tablet din, mukaje ya dauko sannan muka wuce gida.
Dakin khaleed saeed yayi direct niko na labe a baya kamar munafuka, a firgice yafito yace khaleed baya daki, rarrabuwa mukayi muna dubashi amma ba ko kurarsa a gidan, take na zube a wurin aka kwasheni aka kwantar a daki, saeed yace kausar ta zauna tare dani shida aunty fareedah su fita nemansa, dan bai kamata ta rika yawo a haka ba tana amarya ta gyadamusu kai suka fita itako ta zauna dani a gida
Duk inda saeed ke tsammanin yaga khaleed ya tafi bayanan, hankalinsa duk ya tashi, chan wata zuciyar tace masa yaje garden dinnan da yake zama duk lokacin da yake cikin bacin rai, da hanzari yaja mota ya nufi gun, da gudu ya shiga yabar aunty fareedah a mota, sai zagayawa yake bai gansa ba, har ya cire hope ya dora hannu aka yana hawaye, chan wani lungu ya hango mutum a rakube da sauri ya isa wurin, khaleed ne kuwa ya hada kai da guiwa kamar wani maraya yana kuka kamar mace
Saeed yaje ya dagashi, idonnan jajir jikinsa sai zafi sai rawar sanyi yake amma yaki tashi, saeed yace khaleed miye haka? So kake ka kashe kanka? Khaleed ya dago kai yayi wani murmushin bakinciki, ai ni nafiso na mutu ma, bazan iya jure wannan bakinciki ba, shikenan ni haka rayuwata zata kasance? Duk macen da nakeso banida wani amfani a wurinta, dakyar na samu na cire salmah a rayuwata, na buda wani shafin rayuwata na fara son ameerah, ni bansan itama haka take ba, saeed yace masa khaleed you are wrong ameerah ba haka take ba, sharrine kawai akayimata, khaleed yace saeed how i wish gaskiya ne bansan na kamu da tsananin sonta ba sai yanzu, abunda idona ya nunamin baiyi kama da karya ba, banason na yaudare kaina ta hanyar tinanin ba gaskia bane, ko salmah da badan ni naganta da idona ba, bazan taba yarda da hakan ba, saeed yace khaleed dan salmah ta cutar dakai ba lallai bane itama ameerah haka, ni ka kyaleni kawai i don't want to live anymore.