← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 52

Sashe 14

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Muryar aunty fareedah naji, ameerah Gimbiya dariya nayi muka gaisa tana tambayar yaushe zanzo mata? Ya kamata muma mu saba da juna tinda mazajenmu aminaine, nace mata zanzo inshaAllah, sannan ta miqawa saeed wayar, nace yaya saeed dama mamace tace yakamata kuje ku gaida kawuna, yanason ganinku, yace ganinmu ko ganin khaleed? Meh yasa bazaki kirashi ba ni kinga nagaji da shiga al'amarin khaleed, nace plz yaya saeed dariya yayi yace ai gwanda ki koyi magana da mijinki, na lura ma ni tsoronsa kike, nace bahakabane fa yace to ki kirashin mana, nace toh aini banida number sa, kashe wayar yayi sai ga txt number khaleed ce har 3, saving dinsu nayi, dayar nasa MY DREAM MAN, dayar kuma PRECIOUS, dayar kuma SPECIAL, juya wayar na dingayi ina tunanin ya zan kira khaleed.
Dakewa nayi nasa call sai da tayi ringing har takusa tsinkewa sannan aka daga, muryarsa ta doki kunnena take naji nakasa magana, hello hello yake yaji shiru ya gaji ya kashe wayarsa, sake bugawa nayi cikin masifa aka dauka, kowaye idan bazai iya magana ba kar ya qara kirana nonsense sai aka kashe wayar again, nace ni ameerah naga takaina dis my DREAM ya jamun lalura wannan wane irin so ne haka da kullum baya raguwa sai qaruwa yake? Saeed na qara kira ya daga ya kukayi dashi ne? Nace uhmmm nidai yaya saeed ka kirashi kawai plz yaqi dagawa, dariya yayi saida yayi mai isarsa dama ns gayamiki tsoronsa kike lemme call him nace nagode na kashe wayar.
[11/20, 7:25 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
6⃣1⃣ saeed ya kira khaleed, khaleed yace aboki kayi missing dina kenan, tsaki yayi ni malam indan kai zankira saidai ka bushe, dariya khaleed yayi toh ya akayi ne? Ameerah tace ta kiraka kaqi dagawa, khaleed yace when? Saeed yace yanzu, khaleed yace ta kira dai takasa magana ashe dama itace, saeed yace ka balbaleta da masifa ya zatayi magana ae nasan halinka, yace nidai abar zancen ya akayi ne? Saeed ya kwashe yanda mukayi ya gayamasa kuma karka sake kacemin bazakaje ba coz itama tazo tagaida naka iyayen, khaleed yace toh ni bangaida mahaifiyarta bane? Saeed yace daz different dan mahaifi ke bada aure ba mahaifiya ba, ita kuma ameerah dadynta ya rasu kaga kuwa dole aje gun dangin mahaifinta neman aurenta dan haka kashirya kawai gobe muje after asr prayer, ya kashe wayarsa bai jira meh zaice ba, khaleed yayi murmushi saeed kenan, kiran ameerah yasa after yayi saving number ad FAKE WIFE😳 sorry ameerah kinban tausayi😭
Kamar a mafarki naga kiran khaleed a wayana, hannu na qyarma na daga cewa yake zamuzo gobe da yamma muje gidan uncle din naki sai ya kashe wayar, wani farinciki naji natashi na gayawa mama na dawo dakina na kwanta inata aikin murmushi, wayatace ta sake ringing na daga muryar kausar naji wato yayanmu ya riqeki ko? Tindaxu nike kira ana sakamun busy dariya nayi, nace ya akayi er qanwata tace gobe zanzo da safe mufara registration, nace mata toh sai kinzo qabwarmu, nace ki turomin number mom plz tace shikenan yanzu kuwa, tana kashewa sai ga txt nayi saving numbers din nakira mum, mundade muna fira sannan na kashe wayar, aikin downloading nafara bayan nayi sub waqoqin MAHER ZAIN DA SAMI YUSUF nayi download na kunna ina saurare har nayi bacci.
[9/14, 1:18 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/19, 3:27 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
5⃣8⃣ ameerah basu dawo daga rabon i.v saudah ba sai da yamma liqis, tana shiga ana kiran sallah, dakin mama ta shiga ta zube kwance, mama tace ke ya haka bakiji anata kiraye-kirayen sallah bane kikazo nan kika kwanta? Nace wlh mama a gajiye nake yau munsha yawo, kusan duk frnds dinmu na primary da secondry da muka san gidajensu saida muka tafi, mama tace ae gwanda da kukaje, idan kintashi rabon naki katin basai kinsha wahalar nemansu ba, nace wlh Allah ni mama bazan iya wannan wahalar ba, tace ashe kuwa ko tsuntsu bazaki gani a bikinki ba, tashi nayi nidai mama ina abincina yunwa nikiji Allah tace yana dakinki a kula, tashi nayi zanfita na juyo yauwa mama ancire chargen wayoyin kuwa? Tace eh gasu nan a drawer nace yauwa bari na gama cin abinci nayi sallah nazo na koyamiki yanda ake amfani da wayarki tace toh.
Daki naje na farma abinci da ci kamar ba gobe, na loda na loda naci kaji nasha zo6o, saida nayi qat naji ba space din saka wani, aikuwa sallah sai a zaune nayita ga gajiya ga qoshi, kwantawa nayi har bacci ya kwasheni kiran sallar asham ya tadani, alwala na sake nayi sallah sannan naje dakin mama.

Mama ina wayoyin suke? Tace aje zancen wayoyinnan kitashi muje wurin kawunki, nace wane kawun mama? Tace ubanki shehu ko kinada wani kawun ne bayanshi? Nace mama wlh Allah kinsan na tsani zuwa gidansa, da wannan tsinanniyar matar tashi, bare ma wannan saratun mai jinkan tsiya, mama tace ae kuma ya zama dole kizo mutafi dan duk yanda nasoki bazan daura miki aure ba, dole dangin ubanki zasu auradda ke danke ba shegiya bace, gashi iyayen khaleed mu suke jira su turo magabatansu ayi tambaya, nace mama toh kitafi ke kadai mana, tace wlh ameerah kifita idona kitashi ki dauko hijabi mu tafi, haka na tashi badan raina naso ba na zunbulo qaton hijabina muka kama hanyar gidan.

Alhaji shehu yayane gun mahaifina da suka hada uba, tin bayan rasuwar shi ya juya mana baya, qwandalarsa baya iya bamu, indai zamuje gidanshi zagi hantara da wulaqanci ne zai biyo baya, shiyasa muka tattara muka daina zuwa gabadaya.
Sallamah mama takeyi a bakin qofar parlour, amma anqi kar6awa duk da cewar munajin alamun mutane a parlourn, qofar na fara duka iya qarfina, sai gashi anfara masifa wane mahaukacin ne yake bugamana qofa idan anqi kar6a maku basai ku tafi ba, tura qofar nayi na shige, saratu ce ta taso waike wace irin mahaukaciya ce? Nace saratu ba gunki nazo ba gun kawu mukazo, haj asabe ce tace, sara baby dawo qyalesu indai Alhaji ne qwandala bazai basu ba, dan basu ke nemomishi ba, mama tace asabe mu ba bara mukazo ba ina alhajin yake? Alhaji ne ke saukowa daga matattakala toh idan ba bara ya kawoku ba meh kukazo yi? Buhun masara da na aika muku ne har ya qare? Toh ni kusani banda abun baku yanzu, murmishin takaici mukayi buhun masarar da yake magana fa tin wanda ya aiko ne azumin bara, mama tace Alhaji mu ba wannan ya kawomu ba, saukowa yayi ya zauna toh ina saurare, tace dama kan maganar auren ameerah ne ya taso shine iyayen yaron sukeso ka saka musu rana ayi tambaya.
Haj asabe tace wane matsiyacin ne zai kwashi wannan? Yarinya tana fama da hijabi kullum kamar mai cikin shege, saratu ce tace mom ai ba kama bace dama mu munsan komai bawani jami'a da ake zuwa yawon iskanci ne kawai.
[11/19, 3:58 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
5⃣9⃣ Nikam dai na riga na qule, tashi nayi na wanke saratu da mari, kin dauka yanda kike hakama kowa yake? Ko kindauka bamuda labarin har ciki aka zubarmiki? Kukan kura tayi tayo cikina, muka hau dambe, take na fitar mata da jini, dama fatar ba quality duk anyi bleaching an kode, haj asabe ce ta fara ihu wayyo alhaji zasu kashemin 'ya na shiga 3 harda jini, zuwa tayi ta wankeni da mari baqinciki kikeyi dan kinga' yata fara tafiki komai, nace wannan mai siffar akuyar ce tafini komai? Inda bamusan komai ba farin ai duk na kanti ne, mama ta bugemin baki na fita ta gudu ina kuka, mama tace alhaji dan Allah kuyi haquri, hajiya tace nayi haquri bayan tanason ta illatamin yarinya ita kadai na mallaka duk abunda ya sameta sai nayi qararku, mama tace dan Allah kuyi hakuri, haj kidaina shiga fadan yara wannan tsakaninsu ne, kuma inkin lura ita saratun ita tafara, alhaji yace toh ya isa, Maryama kitafi kawai idan nasa rana zan sanar daku.
Mama tace alhaji sunce nan da wata daya sukeson ayi bikin dan Allah kasa lokaci da wuri, yace yaji ki turomin yaron naganshi dan nagano idan dagaske yake, mama tace to alhaji yaushe kakeda lokaci sai yazo din? Yace ko gobe da yamma ma, mama tayi godiya ta fita.
Hajiya tace alhaji ya akayi ka amince da haka, yace kawai inason inga matsiyacin da zai auri watcchan matsiyaciyar yarinyar, haj ta sheqe da dariya nimafa inason in ganshi may be ma musaki ne, suka sheqe da dariya, mama tajisu a ranta kuwa tace zaku raina kanku kuwa Allah ya kaimu goben.
Chapter 14 · 0% Book details