Sashe 22
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jansa saeed yayi suka nufi mota ya turashi gidan baya shima ys bude dayan side ya shiga, khaleed ya sake chakumarsa banta6a tunanin za'a hada baki dakai a lalatamin rayuwa ba, kasan yanayin da nike ciki kasan alqawarin da yake kaina, taya za'ayi ka yarda da wannan auren? Kuma da wadda banmasanta ba, yafara share hawaye. Saeed haushi kamar ya kasheshi, janye hannunsa yayi daga riqon da yayimasa, khaleed meh kake tunani? Ni zansaka hannu a lalata rayuwarka? 4 goodness sake aure aka dauramaka ba, ba life imprisonment aka maka ba, ko yanzu almakashin datse igiyar auren a hannunka take, zaka iya zuwa ka kar6i speaker kayi sanarwa, kace ka saketa dan bakason auren akwai alqawarin wata a kanka, kuma 4 your own information ameerah itace khadijah asalin sunanta kenan, bude mota yayi ya fito, malam kafito kayi sanarwa kan jama'a su watse, tinda farincikin budurwarka yafi na iyayenka muhimmanci, ya rufomasa qofar da karfi ya wucewarsa cikin 6acin rai.
[11/24, 3:17 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣1⃣ khaleed zugum yayi a mota, sannan ya sauke ajiyar zuciya, tinda ameerah ce aka auramasa da sauqi, tinda akwai hanyar warware abub cikin sauqi, dan dama da yarjejeniya a tsakaninsu, itama ba so take ba, qwanqwasa masa mota yaji anayi, abokanensa ne, ya washe haqora, suko suka fara masa tsiya, ango guduwa kakeson yi gun amaryarka? Ae dole ka haqura dan mu da kaika yau sai dare, shidai fitowa yayi yana musu dariya, wanne daren bayan amaryar tawa tana asibiti, wani daga cikinsu yace ohh no wonder muka ganka haka yau ba nishadi, sai gudun mutane kake, karka damu tinda andaura zata miqe ne, Allah ya bata lfy akace amin, jansa sukayi akachigaba da daukar hotuna, daga nan aka shiga motoci aka wuce giginya coral hotel domin chin abinci, dan wasu baqin ma nan aka musu masauki.
Khaleed sai wara ido yake yana neman saeed, amma da ya hangoshi ya nufi inda yake, saeed sai ya kauce masa, yasan fushi yayi, amma shima baidace sumasa haka ba, ya dace a sanarmasa amma yasan duk plan din saeed ne, dan ya gayamasa zai warware auren da ameerah ta samu sauqi, shiyasa yamasa haka, da haka har aka gama liyafar, akayi addu'a aka watse, amma khaleed ko loma baisa a bakinsa ba, duk inda ya nufa jama'a tareshi suke, har yagaji. Wani abokinsu da ke tare da khaleed ne ya hango saeed ya qwalla masa kira yazo, cemasa yayi sunaso suje su duba matar khaleed a asibiti, saeed yace bakomai mutafi, khaleed ya jawo hannunsa ya riqe gam, yanata so ya sakeshi yaqi, cemasa yayi amma malam kasan kai ka janyoni anan, kuma kanaso ka gudu ka barni, saeed yace kai baka iya motar bane? Wani abokinsu yace kaima saeed kasan ango bazai ja mota ba, yacemasa toh ai sai kajashi kai, yayi yunqurin wucewa khaleed still ya riqeshi yace kuje ku shiga motocinku, ga motar da zamuje a chan, kowa ya juya zuwa motar da yazo a ciki, saeed yace khaleed ya haka? Ya kabari har kowa zaiwuce banji kafara sanarwa ba? Khaleed baicemasa komai ba yajashi sukaje mota, ya turashi driver sit shikuma ya zagaya ya shiga dayan side din saeed yaja motar.
Khaleed yace saeed m sorry, amma kaima kasan abunda kukayimin baku kyauta ba, ae yakamata a sanar dani, saeed yace naga yanda mom and dad suka damu da ameerah, naga yanda mom keson ayi auren nan, sanda suka kirani sukamin bayani akan na cinye gaba da shirye-shiryen daurin auren ba dagawa za'ayi ba, amma sun lura da yanayin da kake ciki, basai na gayamaka ba dan zaka iya qin amincewa, sun dauka damuwarka da yanayin da kashiga duk akan ameerah na, niko nasan ba shi bane wannan salmar ce take wahalar dakai, har kake shirin fasa aure saboda ita, zanbarka ka ruguza farincikin iyayenka saboda wata mace da bata damu dakai bane? Shiyasa nayi maka haka dan nagane kariga kayi nisa a son wannan yarinyar, nidai shawarar da zanbaka Allah kabi a hankali da ba'a ba mace amana, ni nama rasa meh kagani a wannan salmah da ka liqe mata, idan kyaune ae akwai wa enda suka fita, kuma zasu so ka fiye da ita, hannun khaleed ya daga masa, ya isa aure dai anriga an daura kuma nace kayi haquri, amma ni bazan dauki cin zarafin salmah ba, i love her alot kuma i don't need any reason to do dat, saeed ya ta6e baki, kai kasani ayi dai mugani, idan tusa na hura wuta, da haka suka isa asibiti.
[9/14, 2:02 PM] +234 706 332 8523: [11/25, 7:40 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣2⃣ Mama da mom ne zaune da kausar a dakin da ameerah take suna fira, mom kecewa yau wannan ranar ranace da yakamata ace kowa na farinciki, amma farincikin mu ragagge ne tinda ga halin da ameerah ke ciki, kausar tace mom wai nifa hankalina bai kwanta da zaman ameerah anan ba, gasgi suncemana nan da 3 days zata farfado amma har yanzu shiru, mom tace kamar kinshiga zuciyata kausar dadynku nike jira ya dawo anemi visa kawai a fitar da ita, daidai nan salim da aliyu suka shigo, mom tace angwaye har antashi daurin auren? Salim yace eh mom daga wurin liyafa ma muke duk an watse, yace mom nima na goyi bayan a fitarda sister ameerah waje kawai, amma kuma ina za'a kaita, Aliyu yayi sauri yace akaita egypt kawai, mama tayi murmushi wato Aliyu akaita egypt dan ka tare a gunta ka fasa karatun ko, akayi dariya, mom tace ae maman ameerah ba wani abu bane indai za'a samu visa egypt zuwa gobe ae sai sutafi gabadaya, shima dan ya damu da er uwarsa ne, yake fadn haka bawai wani abu ba, mama tace nidai ban goyi bayan akaita egypt ba dan nasan gunta zasu tare kawai, suda sukaje karatu, Aliyu ya so6are baki, toh ni mama angayamiki ko bamu tafi tareda ita ba zan iya karatun ne bayan nasan er uwata ba lfy? Mama tace kanka akeji kuma.
Mom ta daga waya takira dad tamasa bayanin shawarar da suka yanke, yace perfect timing, ina tareda alhj salmanu kuwa zanmasa bayani yanzu, idan nazo sai na gayamuku abunda yace, dan zamu shigo tareda mai girma governor yanzu zai duba ita yarinyar mom tace toh shikenan sai kunzo, ta kashe wayar. Su saeed ne suka sallamah suka shigo, mum tace angwaye ne haka sukace eh, kusan su goma sha 12, suka duqa suka gaida mama da mom sannan suka tambiye mai jiki, aka gayamsu da sauqi, daga bisani suka miqe zasu tafi, duk wanda zai fita sai ya ajiye kudi kan gado suka fice kowa yana fadin Allah yaba ameerah lfy, saeed ne yafita rakasu shikuma khaleed na zaune wuri daya zurum, su dad ne suka shigo da sallamah khaleed ya miqe ya basu wuri dan ganin manyan mutane, suka shigo suka duba ameerah wani malami da ke taredasu yayi ta zuba addu'a ana kar6awa daga bisani suka miqe, alhj salmanu yace hjy alhj yayimin bayani saidai zaku iya samun visa zuwa india a gobe itama ta mutum 3 kawai, kuma naga suma medical facilities dinsu suna da kyau, amma idan kunfison other countries din sai nan da zuwa kwana biyar, hjy tace a'ah wlh bazamu iya bari har kwana 5 ba, ayi visar india kawai, alhj salmanu yace toh da waye da waye za'a yiwa? Mom tace mijinta da kuma mahaifiyarta, mama atafau taqi amincewa saidai ita mom taje, ita meh zataje tayi? Ae yanzu 'ya tasu ce sukeda haqqin kula da ita, kausar da ke gefe tace mom toh ni atafi dani mana, Allah zan iya kula da ita ta marairaice, mom tace kausar ni bance bazaki iya ba amma a ganina gwanda atafi da babba kawai, kausar tafara shagwa6a har da kuka ita atafi da ita kawai ba ga yaya khaleed nan ba, mom tace kausar rigima shikenan ayi mata visa din kawai idan yaso mu daga baya sai muzo. Alhj yace toh su kawomin pssport dinsu a office yanzu, mama tace saidai fa ameerah batada pssport dan ko qasar nijer bata ta6a fita ba, alhj salmanu yace ba matsala akawomin hotunanta qanana pssport sai nayi mata yanzu da na koma, mama tace sai anje gida kenan aliyu ka tashi ka tafi, ka duba bag dinta na skul ka dauko, kausar tace there is no need inada pictures dinta, ta zuge purse dinta ta dauko ta miqa musu, alhj yace toh saura pssport dinku keda khaleed, kuma karku damu governor zai dauki nauyin komai, suka miqe akayi godiya, haka sukayita jibge bandir din kudade kamar a bank sannan suka fita.
[11/25, 8:10 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣3⃣ Mama ta tsurawa tulin kudin da ke gabanta ido, tace Allah mai iko a ranta, ameerah dai ita zatw zame musu sanadin arziki a duniya, Allah dai kaba wannan yarinya lfy.
Mom katse mata tunani ta hanyar cewa khaleed da kausar suje su dauki psspirt din kawai su kaiwa alhj salmanu karsu bata masa lokaci, suka miqe suka fita.
Mom tace maman ameerah ya dace a kai kudinnan a bank fa, baikamata a ajiyesu anan haka ba, mama tace ba toh aimu ba mai account banki a cikinmu, mom tace bakomai salim katashi kutafi first bank gurin wannan qawar tawa bjy binta, kace nace ta budawa Aliyu account yanzu katashi ku kwashi kudin kutafi, mom tace kibasu har cheque dinda matar deputy governor ta bayar, kai salim ka cika sunanka ka chire kudin, sai ku zubasu duka a account din Aliyu, yace toh suka miqe suka kwashi kudin suka fita.