← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 52

Sashe 23

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Khaleed kuwa bayan sunje gida sun dauko pssport din cewa kausar yayi taje takai kawai, shi bazashi ba dan bayajin dadi ya miqamata psprt din ta shiga motarta shikuma ya shige daki, tea mai kauri ya hada yasha akan yunwar da hakeji, yasha magani ya zuge babbar rigarsa ya kwanta, wannan abun da ke faruwa kamar a mafarki, wai yau shine aka daurawa aure, baqincikin shi daya bada abar qaunarshi ba, kuma ita takasa fahimtar shi, wata idea ta fado masa, tinda india zasu gobe kuma daga shi sai kausar da ameerah ba su mom, suna sauka zaije yayi visa zuwa germany kawai yaje ya sameta idan taganshi yasan dole ta saurareshi, da wannan shawarar har baccin da ya dade baiyi ba ya kwashe shi.

Khaleed ba shi ya farka ba sai bayan magrib, shima salim ne ya tadashi da ya dinga bugamasa qofa, tashi yayi ya bude, salim yace mom da dady ke nemanka, yace yana zuwa, ruwa yashiga toilet ya watsa ya hado da alwala, yayi magrib, yana sallamawa aka fara kiran isha miqewa yayi kawai ya kabbara ta ya gama, yayi addu'oinsa ya shafa, ya miqe ya nufi inda ake kiransa, bayan yayi sallamah ankar6a ya duqa ya gaidasu.
Dad ne ya fara magana, khaleed haquri mukeso mu baka, munsan ko wanne namiji idan aka daura masa aure burinsa ya kasance da matarsa a wannan ranar, amma kuma kai naka auren sai yazo a haka, kayi haquri haka Allah ya tsara maka, kuma ina roqonka dan Allah ka riqe yarinyar nan amana domin marainiya ce, kaima zaka samu ladar kula da ita. Mom tace kadai riga ka karanta kagani bama buqatar mu gayamaka miye aure, ko haqqin matarka a kanka, inada yaqinin wannan yarinya zata zamemaka mace ta gari, shiyasa tun farko namaka sha'awarta, Allah ya muku albarka, ya baku zama lfy da zuri'a ta gari akace amin, mom tace katashi kafara shiri jirgin qarfe goma zakubi gobe khaleed yayi godiya ya miqe ya fita, a ransa kuwa yana nazari, lallai warware wannan auren sai ya zame masa matsala ya tafka kuskure, dan iyayensa sun ba ameerah yadda da aminci 100%.
[9/14, 4:21 PM] ‪+234 706 332 8523‬: Dream girl na deejah Abdul
8⃣4⃣ Angama visa anyi clearance din komai, ya rage kawai suyi boarding jirgi, mom ce riqe da kausar tana jamata kunne akan ta kula da ameerah sosai, tace mom bafa sonta kika fini ba, zankula da ita fiye da yanda zankula da kaina, mama kuwa da su suhaila sai faman kuka suke, ana basu haquri, Aliyu da salim kuwa jirgin sha biyu zasubi zuwaegypt, passengers aka fara kira masu zuwa india suzo suyu boarding, ameerah aka tura ta bisa gadon marasa lfy aka wuce da ita straight sai wani special place da ake aje uncouncious patient, sukuma khaleed da kausar suka zauna a VIP side cikin sauran passengers masu kudi en uwansu jirgi ya daga sai qasar INDIA💨✈✈✈. Sukuma su mom suka juya zuwa gida kowa nata addu'a a ransa Allah ya sa qarshen wahalar kenan Allah ya bata lfy.

🍇🍇🍇INDIA🍒🍒🍒
Direct babban birnin mumbai aka saukesu, aka saka ameerah ambulance sai CITY HOSPITAL, direct ana isa suka kar6eta dama anyi process din komai kan suzo, operation room suka kaita, aka turata cikin wata na'ura ayi checking idan bata tareda ko wache matsala, luckly ba wani brain damage, sai targade da aka samu a hannunta, sauran ciwukan kuma anyi treating dinsu tin a 9ja, doctors sukayi mata abunda ya dace sukayi shifting dinta zuwa icu, khaleed da ameerah suka taso doctor ya gayamusu, there patient is ok now, there are som minor issues da ba'ayi treating ba daz y she went into comma 4 days, but yanzu zata farfado within d next 24 hours, now she is in icu za'a ajiyeta nan 4 observation, they can go nd c her now.
Khaleed da kausar suka wuce dakin ameerah kausar ta zauna kusa da ita, shi ko khaleed ya juya zaifita kausar tace big bro ina zakaje, harara ya watso mata inda kika aikeni, ya juya ya ficewarsa ya barta da mamakin inda zaitafi, bayan angayamasa matarsa zata iya farkawa any moment.

Direct khaleed airport ya wuce yafara neman ticket na jirgi zuwa germany, luckly ya samu coz few passengers ake nema kawai, ana gama komai khaleed ya keta hazo sai germany without any regret.

Khaleed bai dade da fita ba kausar ta dora kanta a gado bacci yayi gaba da ita, chan cikin bacci taji kamar ana ta6a hannunta, cikin hanzari ta buda idonta, ameerah taga tana motsa hannunta, tashi tayi taje kusa da kanta, tafara girgiza ta sister inlaw, ameerah ta bude idonta, amma kuma sai tafara ihu tana fizge-fizge, husnah plz don't kill me, husnah plz don't kill me.
[9/14, 4:27 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣5⃣ kausar tafita da gudu taje ta kira doctor, suka shigo cikin gaugawa, nurses suka riqeta tanata fizge-fizge wani doctor take ya dauko wata allura yayi mata, cikin second da baifi 20 ba ta langa6e, ta koma bacci, kausar cikin kuka take tambayar doctor what is wrong wit my sister? Doctor yace mata kar ta damu shock ne kawai da ta samu kan abun ya faru da ita, tsoron da tajine bata samu expressing dinsa ba, shiyasa ta tashi dashi amma komai zaizama normal yanzu da ta farka bacci, kausar ta musu godiya suka fice, taso ta kira khaleed ko su mum amma sim card dinta is not working, kuma bazata iya fita tabar ameerah ba kar ta sake farkawa da taje ta siyo new simcard zaunawa tayi ta qurawa ameerah ido, daga bisani ta fara tofa mata addu'oin da ta iya.

🍇🍇🍇GERMANY🍒🍒

Khaleed yana sauka qasar germany cab ya tara, yace akaishi near by hotel, aka kaishi ya sauka, ya nufi reception ya kama single room 4 2days, sauke er qaramar jakarsa kawai yayi, ya fito da wani qaramin diary yana duba adress din skul din su salmah da ta ta6a bashi, fitowa ya sakeyi ya dauki cab ya bashi adress din, ba'a saukeshi ko'ina ba sai LUDWIG MAXIMILIAN UNIVERSITY OF MUNICH. Aka saukeshi direct admin block ya wuce ya fara bincike Salmah Usman Nasir a final year student psychology department, akayi checking akace masa babu meh wannan sunan a final year students, khaleed yace a sake dubawa still akabashi same answer, but yayi request a bashi details na othr salmah da ke skul din, matar taga kamar ya shiga damuwa ta taimaka ta bashi, khaleed ya fara yawo diffrnt departments but duk salmar da ya gani ba salmarsa bace, yaci uwar wahala, ya gaji ga yunwa ga qishi, ya samu wani seat qarqashin wata bishshiya ya zauna, wata budurwa itama er nigeria da tabi wurin kusan sau 3 tana ganinshi, ta nufi wurinshi, excuse me handsome tace masa, ya dago idonnan da suka fara ja ya kalleta, robar ruwa ta miqomasa ba gardama ya kar6a ya kwankwade yace mata thanks, tace tindazu nike wucewa tanan ina ganinka, may i help you, ya gayamata salmah usman nasir yake nema, tace y don't u call her? Yace d number is not going, tace masa let me see her photo if u have one, cikin hanzari ya zaro wayarsa yanata jin haushi me yasa tindazu baiyi tinanin nuna picture ba, ya miaqawa budurwar tana gani tace masa ohh u mean (SUN)? SUN khaleed yace? Yace daz what we call her here, ae tayi graduating tin last year she is working now, tace tindazu da ka nuna picture dinta da baka sha wahala ba, coz kowa ya santa she is popular.................... Wata figigiyar yarinya ce ta katseta, ke virus who are u currupting there, tace SNACKS dis handsome is looking 4 Your SUN, kallon sama da qasa ta masa mal lfy kake neman sun? Wadda aka kira da virus tace jst help him out tindazu yake nemanta, ta6e baki tayi aike kinsan SUN bata komai da da namiji, ba namijin da ya isheta kallo, tace malm ko kaje zaka 6ata time dinka ne, yace ni brother dinta ne ki taimakeni plz, tace shikenan address din hotel dinda take zama ta bashi, cikin jin dadi yayi godiya ya wuce da sauri, a ransa ko yana gode Allah da yasa salmarsa ta riqe masa alqawari bata kula ko wanne namiji, cab kawai ya shiga ya nufi hotel dinda akabashi address.
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣6⃣ Direct THE CHARLES HOTEL MUNICH, Aka kaishi, ya sauka ya nufi reception, ya gayawa matar he is here to visit salmah usman nasir, receptionist tafara bincike, tace masa they don't have anybody wit dat name here, take ya ciro wayarsa ya nuna mata photo, tace oh you mean SUN? Is she especting ur visit now? Khaleed yace no, matar tace yayi haquri tayi masu gargadi, idan ba ta gayamusu tana especting baqo ba, kada ma su saurareshi, khaleed yace just help me plz, i came from Nigeria just to meet her, matar taga ya damu ta daga waya ta kira dakinta, tana cemata tanada baqo kafin ta qarasa zancenta, tace mata batason ganin kowa yau ta kashe wayar, khaleed yayita insisting matar tace sam she already gave her orders su hotel dinsu baya violeting order na customers dinsu, khaleed ya gaji da tsayuwa matar tace masa ya dawo gobe, ya rubuta details dinsa yace taba salmah din plz, tace zata bata, sannan ya fice jiki ba qwari, ga yunwa ga gajiya, cab ya tara yace akaishi restsurant, CHOPAN SCHWABING RESTSURANT aka kaishi, most of there food there Are italian cuisine, haka yayi order yaci ba dan dadi ba, saidai dan kar yunwa ta illatashi, ya koma hotel dinsa HOTEL METROPOL, ramuwar salloli yayi, ya watsa ruwa ya kwanta yana jiran call daga salmah, shiru-shiru har baccin wahala ya kwasheshi.
Chapter 23 · 0% Book details