← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 52

Sashe 7

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Saeed yace toh shikenan amma ba gida zamu ba, da inda zamu kaiki akwai wadda ke son ganinki, zare ido nayi nace, nikuma saeed wa keson ganina? Yayi dariya wadda ke burin ta zama mahaifiya gareki, nayi dariya nace banfahimta ba, yace mum din khaleed ce tace akawo mata ke, tanaso taga 'yarta qirji na dafe ni gaskia ba zani ba, saeed ne ya ce why ameerah? Don't u worry maman khaleed is a very gentle and wonderful woman zakiji dadin zama da ita, nace ni ba wannan ba ma saeed naga ai baj dace mu sako iyayenmu a wannan qaryar da muka shirya ba. Saeed yasa dariya saida yayi mai isarsa sannan yace, ai baki gayamin cewa secret marriage zakuyi ba, ko kinta6a ganin inda akayi aure ba tareda sa hannun iyaye ba, shin ma ba don iyayen zakuyi auren ba? Da badan sun matsa muku ba ai da kunjira masoyan naku amma bakuda choice ne right? Sai yanzu na qara gano qaryar da na tafka alhali ni banida wani masoyi da ya wuce khaleed, yace ya kinyi shiru princess? Ajiyar zuciya nayi sannan nace u ar right saeed, ni duk banma yi tunanin hakan ba yanzu nima sai na gayawa mama kenan? Dariya yayi yace dama dan fari dai duk yadda akayi sai ya ta6a wauta, ai ko kiyi gaggawar sanar mata ma dan auren ba wani daukar time za'ayi ba, qwalalo ido nayi, yace yes u heard me sai kifara shiri amarya to be, yanzu dai mutafi.
[11/14, 12:19 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
3⃣5⃣ saukowa mukayi qasa khaleed muka tarar jingine da mota yana latsa wayarsa, hangomu da yayi yasa ya shige mota, muma zuwa mukayi muka shiga motar saeed ya fara driving, khaleed ne yace my man kayi mata zancen, cikin tsokana saeed yace kaida matarka kuma sai nayimaka magana da ita? Khaleed yasha mur i don't like d sound of dat, kai kasan banida wata mata da tawuce salma dis iz jst a formality, take naji wani abu ya tokaremun zuciya kuka nakesonyi amma ba hali dan banso su fahimci yanayin da nike ciki, saeed naji yace maida wuqar angon salma nima tsokanace kawai, don't worry mungama magana already yanzu wurin mummy zamu wuce direct yace, a hakan? Saeed yace bangane a hakan ba, what do u mean, i mean to say dressing like that ya nunani da yatsa, cikin fushi nace what is wrong with my dressing? Ko gidan masu kudi ba'a shiga da abayane? Haushi ne ya ida turnuqeni, dama mai neman kuka ne aka jefeshi da kashin awaki, take hawayen da nike 6oyewa suka zubomin, na dubi kayana jallabiyace baqa a jikina da farin hijab, itama kuma sabuwa ce yau nafara sakata, wata maqocoyarmu ce da tadawo daga makka ta aikoma mama ita a matsayin tsaraba, mama taga bata iya sakata, ta barmin riggar ta kamamin jiki ne shiyasa bazan iya rolling mayafinta ba nafito, shiyasa nasaka hijabina fari shima fa ba wani qato ne irin wanda na saba sakawa ba, iyakacinsa guiwa amma dan tsabar wulaqanci zai kushemin dressing, muryar saeed ta dawo dani daga tunanin da nike, cewa yake don't mind my friend princess u look good, cewa nayi ae ba dole fa ni ku saukeni gida kawai tinda shigata bata shiga gidan masu kudi bace, saeed yace common amaryarmu karkiyi fushi kiyi haquri kije dan mommy dan ta shirya ganinki karkiyi disappointing dinta, beside ma ni ba inda zanbarki kije, bance masa komai ma danni na riga na qule.
[9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/14, 1:14 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
3⃣6⃣ khaleed ne yace saeed ya tsaya daidai wani qaramin super market na yaro gobirawa dake gawon nama, sannan ya fita dawowa yayi ya ja saeed kazo ka rakani plz, baimasa gardama ba ya bishi, bayan sunfita khaleed ke cewa saeed plz try nd convince her to change her dressing, saeed cikin fushi yake cemasa kai wai bazaka iya rayuwa ba sai kayi wulaqanci ne? What is wrong wit her dressing? Ko dan batayi shigar tsiraici ba? Khaleed yace don't missunderstand me man, kafi kowa sanin bana sha'awar ganin mace mai shigar tsiraici daz one of d reason da na qara hating husnah, atleast she can wear something classic and expensive dat will bring her beuty out, banason mum ko dad sufara zargin wani abu coz they knows she can't be my type of woman, atleast 4 d time been if not bcoz of dat meh zai dameni da abunda ta saka a jikinta? Saeed yace shikenan i wil try and convince her but idan naga ranta ya 6aci ko bata yarda ba i will not force her dole ka haqura muje a hakan, yace its ok just try 4me plz ya shige super market din shi kuma saeed ya dawo mota.
Chapter 7 · 0% Book details