Sashe 24
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
🍒🍒🍒INDIA🍇🍇🍇
Kausar na zaune kan sallaya ta idar da sallar isha'i, Abun duniya ya isheta, mamaki da takaicin yaya khaleed ya addabeta, tun da suka iso india fa ya kama gabansa, ita batasan inda yayi ba, gashi har dare yayi, tayi zugum taji alamun ameerah ta motsa, tashi tayi cikin hanzari ta isa wurinta, da kadan-kadan ta fara bude idonta, idonta qyam sai akan kausar, ta dade tana kallonta tareda tunano abunda ya faru, kausar murmushi ta sakar mata welcome bak sister inlaw kin tsoratamu ba, ameerah murmushin itama tayi mata, tace ina su mom? Kausar ta rungumeta, ameerah tafara waige-waige, tace inane nan kausar? Tafara yunqurin tashi zaune, kausar ta kwantar da ita, tace bari ta kira doctor first, doctor na zuwa cikin fara'a yace welcome bak my beutufil patient, ameerah tayimasa murmushi, zuwa yayi ya cire mata, na'urorin da ke jikinta da suke monitoring dinta, tayi yunqurin tashi doctor yace kausar taxo ta taimaka mata, wata allura doctor yayi mata, dafa hannunta tayi, tayi qara, doctor ya sangale mata hannu, a wata hand holder, da suke sakawa wa enda suka samu rauni a hannu, yace mata kar ta damu, in 2days time hannunta zai zama normal, yafita tareda cewa zasu aiko abincinta yazo, tarda magani a nurse wil help her take d medcine, ya fita ameerah tace kausar ta taimaka mata ta shiga toilet her body is weak, tazo ta kamata tace sis almost kinkusa 1week a kwance ba dole jiki yayi tsami ba? Takaita toilet tayi mata brush, ta barta tayi abunda zatayi sannan ta kamota suka fito, koda suka fito nurse na jiransu, tea mai kauri akaba ameerah tasha, da wani potatoe porridge, sannan nurse ta bata magunguna ta fita.
[9/14, 4:30 PM] +234 706 332 8523: [12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣7⃣ kausar dawowa tayi kusa dani ta zauna, ta quramin ido, na hure mata ido nace miye haka? kamar kinga wata sabuwar halitta, tace ae itace, sister inlaw munshiga tashin hankali, Allah we thought u ar going to leave us, nace kausar kenan ae mutuwa na kan kowa, da lokacina ne yayi dole zantafi, kausar tace sai gashi kindawo, mukayi dariya, tace ba inda zakije sai kin haifawa broda na kyawawan yara kamar ke, nace yo ni har wani kyau ne dani? Tace sis ae ke kyaunki sai mai hankali ke lura dashi, wanda yake lura da qyalqyali ne kawai bazai gani ba, natural beuty, beuty without makeup, nace kausar da ke namiji ce sai kinyi tsari, nace baki gayamin inane nan ba, tace mumbai india kike sis, na dan fito da ido india fa? Ta gyadamun kai nace duk ina ina akazo india? Tace kishiga comma ne sis, toh mu biyu kawai mukazo nan? . ta dan ta6e baki tareda yaya khaleed mukazo, nace mata yana ina? Oho tace tinda mukazo ya fita banqara ganinsa ba, cikin rudani nace sis shine kikazo nan kika zauna, dariya tayi tace jst relax ni naji ajikina lfyarsa qalau, shiyasa ban wani tada hankalina ba, shi bai damu ya gayamin inda zai tafi ba, meh zaisa na damu kaina? shiru nayi ina addu'a a raina Allah ka tsaremun shi a duk inda yake, nace sis kwanana nawa ne a comma? Tace aikinsan 3 days to your wedding abun ya faru, jiya aka daura aure, yau mukazo nan, daura aure nace? Dariya tayi kindauka anfasa daureki ne? Ai ke matarmu ce yanzun sai yanda mukace, ni nama rasa meh nakeji dadi ne ko damuwa, nace yau kusan 5days kenan ko? Tace eh nayi yunqurin tashi, tace ina zaki kuma? Nace ina naga zama sallar kwana biyar a kaina, tace ki bari ki qara samun sauqi mana, miqewa nayi ae na warke weakness ne kawai, ta taimakamin nayo alwala, sallaya ta shinfidamin na zauna na fara ramuwar sallah.
Tun kausar na jirana har tagaji ta tashi ta fita waje neman sim card, da tambaya aka nunamata wani wurin ta siye tayi register, ta juyo, wani shop tagani na snacks da drinks ta shiga ta siyo ta dawo, har ta shigo inata rafka sallah, layi tasa ta zauna jirana, sallamawa nayi, tayi sauri tace sis bari na kira su mum, cemata nayi kinsan fa 5hours ne tsakanin india da nigeria, yanzu nan 8pm chan kuma fa? Tace kusan 1.am kenan nace toh kingani ki bari har da safe kawai karki tashesu bacci, tace ok bari na kira miki su aliyu, nace ae suma sunyi baccin, tace sis Aliyu fa na egypt da salim, baki na washe kai haba when? Tace suma yau suka wuce, nace Allah sarki danuwa, i'm so happy 4u, kausar tasa kiran salim, take ya daga yanajij muryar kausar yafara murna, bayan sungaisa yace ina sister inlaw? Tace ta farka gata ku gaisa ta miqomin waya, muka gaisa yamin ya jiki, sannan nace ina aliyu, yace bari na kaimasa yama kasa sakewa sai zancenki yake, Aliyu aka kaima waya cikin hanzari ya chafke wayar, ya fara sweet sis, nace na'am sweet bro, sai kuma ya fashe da kuka, nace danuwa miye na kuka kuma? M ok now, yace kukan farinciki ne sis, ni badan mama ba Allah da bazanzo na barki ba, nace toh meh zakamin idan ka zauna ali? Naji dadi da mama ta hanaka zama, nasihohi na masa akan ya kula da karatunsa mukayi sallamah.
Sallolina na koma na cigaba, tin kausar na jirana har tayi bacci, sai around 2.am nagama nayi nafiloli nayiwa kaina da khaleed addu'a, Allah yasa aurenmu ya zama alkhairi, nasa alarm a wayar kausar na dan kwanta, around 5.30 a.m alarm ya tashemu na tada kausar mukayi sallah, bayan mungama azkar munkaranta alqur'an, muka fara fira, kausar na gayamin abunda ya faru ina comma, lura tayi ita kadai ke zuba ni namayi bacci, itama ta kwanta takoma bacci.
[12/2, 9:14 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul
8⃣8⃣
🍇🍇🍇GERMANY🍒🍒
Khaleed bai farka ba sai da gari ya waye, cikin hanzari ya miqe, yaje yayo alwala ya kabbara sallah, yana kammalawa ko addu'a baiyiba ya dauko wayarsa ya duba ko zaiga missed call or txt din salmah, amma ba ko daya, tsaki yaja ya jefar da wayar, ya koma yayi addu'a yana roqon Allah yasa yaga salma yau, ya koma india kan su mom suzo su samu bayanan, telphone ya kira yayi ordering breakfast aka kawo masa yaci ya qara kwantawa ko zuwa qarfe goma ya koma hotel din idan bata kirashi ba.
Salmah ce tafito daga room dinta ta sauko, tazo gun receptionist ta kar6i saqo, har zata wuce ta tuna da saqon khaleed, ta miqa mata dubawa tayi, tayi tsaki shi wannan ma dan jaraba biyota yayi a germany, itafa batada time din yin wani aure a yanzu, yaga takardar tayi idan ya sake zuwa let me know plz ta wuce wanta.
Around ten ya farka, miqewa kawai yayi ya watsa ruwa, ya chanja kaya ya fita, cab ya tara sai charles hotel, yana isa yayi reception, yace taganeshi? Tace eh ba shi yazo jiya ba? Yace bataba salmah saqonshi bane? Tace tabata tace idan ya qara zuwa a sanar da ita, take wani farinciki ya ziyarci zuciyarsa, ta daga waya ta kirata, bayan ta saukene tace, tace ya jirata a CHOPAN SCHWABING RESTAURANT nan da 1 hour, khaleed bai ko damu ba ya kama hanyar restsurant din, dama jiya chan yaci abinci, ko da yaje ya kama table coffee kawai yasa aka kawo masa, tin yana kallon agogo har ya daina, gashi jirgin qarfe 2 zaibi ya koma india, wayan kausar ya kira not available, yayi tsaki har ya gaji, sai wata zuciya tace masa ya tafi, wata tace karka tafi tazo ta qara fushi, dama kasan kai kamata laifi sai ya dawo ya zauna, har qarfe daya khaleed na zaune, waiters sai zuwa suke suna tambayarsa idan da abunda yakeso, khaleed sai coffee yake order yana kwankwada dan jiya yaci abincin wurin bai gane komai ba.