← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 52

Sashe 10

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

me is not true, dad ya duqar dakai qasa tace so gaskia ne kenan? ta sakeshi, zuwa tayi gabana ta tsaya na dago kai ina kallonta, kallona take ta duqar da kai kamar mai tunani, ohhh dama kece? Tayi dariya ko a mafarki banta6a tunanin jaka irinki zata iya qwacemin masoyina ba, ta tazgo gashin kaina jst bcoz kinje saloon anyimiki transformation kindauka daidai nake dake zaki iya takara dani? Kausar ce tazo ta tureta ta shiga tsakaninmu, wanke kausar tayi da mari itama ta rama sai dambe ya turnuqe tsakaninsu, nida mum keta kokarin rabasu amma sunqi rabuwa. Khaleed ne yashigo da qarfi mum wai hayaniyar meh nikeji haka,? Lura yayi da damben da ake zuwa yayi ya wurgar da su qasa duka, sannan ya tazgi kan husnah ya jata giri-giri a qasa dad na kiransa ya daina amma yaqi ma sauraren sa, saida yakai qofar parlour ya wurgata waje ya rufe qofa, ya dawo ciki yana huci meh er iskar yarinyar nan takeyi a nan? Dady ne yazo ya wankesa da mari rufe ido nayi inajin zafin marin kamar ni akayiwa. [11/17, 6:45 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣4⃣ dady cikin fada yakewa khaleed magana idan ka jiwa er mutane ciwo fa, kace bazaka aureta ba isn't dat enough? Sai ka wulaqantata haka? Idan ta gayawa mahaifinta kasan irin asarar da zaka jamin kuwa? Bubbuga qofa husnah ta ringayi da qarfi, ku kuma munafukan Allah u'll all pay 4 dis, ke kuma zamu hadu dake i promised sai na kasheki ba wanda ya isa ya qwacemin abunda nike so, dad ne ya bude qofa yana kiranta tafita da gudu ta shiga motarta ta figa da gudu tabar gidan. Dad ya dawo ya dinga masifa baya ko tsayawa mum na bashi haquri amma yaqi saurarenta, wayarsa ta fara ringing ya dakko ya duba, deputy governor ya gani yaja tsaki ai abunda nike gudu ya faru, daga wayar yayi a handsfree yana dariya, a'ah ranka ya dade kaine da kira yau? Ya katseshi husnah ta kira ta gayamin komai harda dukan da danka ya mata, toh bari kaji ingayamaka duk abunda ya samu 'yata wlh bazan yafe ba, kuma ka manta da contracts da mukayi magana zaka samu, ya katse wayarshi. Dad ya wurgar da wayar cikin jin haushi ya nuna khaleed da yatsa, kaga asarar da kajamin ko? Toh bari kaji ingayamaka dole ka auri husnah, saidai ka fasa auren wannan matsiyaciyar ya nunani da yatsa , mum tace bazatayu ba alhaji, yace toh saidai ya hadasu su biyu kenan. Cikin hanzari na dago kaina na kalli khaleed, da hannunsa ke kan kuncensa har yanzu, yau ne rana ta farko da dady ya mareshi kuma wai duk akan husnah, take wata tsanarta ta qara ruruwa a zuciyarsa, magana yafara da qyar irin cikin fushi sosai, idon nan sun kada sunyi jawur, yace dad! Tunda nake a rayuwata baka ta6a sani abu na musa maka ba, but ni bansani ba ashe i'm just a business collateral to u, ya share hawaye, dad kayi haquri amma bazan iya auren husnah ba, gwanda na mutu ba aure da na aureta, mace daya ta isheni a rayuwata bana buqatar biyu, ya juya ya fita a fusache. [9/14, 1:05 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/17, 6:58 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣7⃣ cewa nayi toh mama ki zauna mana, tace ba zaman da zanyi ke nike jira malama, nace mama khaleed surukinki ne, mum kuma mahaifiyarsa, kausar kuma qanwar khaleed ce, saeed kuma abokin khaleed ne, wa enda sukazo dazu kuma khaleed da saeed ne, kayan da ke jikina kuma siyensu mukayi. Mama ta dakatar dani ke banason shirmeh, nace mama tambayoyin da kikamin ne na baki amsa, zama tayi tace bayani zakiyimun dalla-dalla karki 6atamin lokaci, sannan na kwashe duk yanda akayi na gaya mata tundaga fitata gidan na zuwa inda mum da nayi, amma fa bangayamata qaryar da na fesa ba, da kuma fake auren da zamuyi, ba kuma zancen husnah 😉 mama tace toh shine dan zaki gaida uwar saurayi sai kin chanja kaya? Nace mama gidan masu kudine fa so kike na shiga a rainani, kingama wasu kayan na fiddo mata sauran kayan da muka siyo? Mama ta zare ido anya ameerah ba mai yanka kanki kika dauko ba kuwa? Dariya nayi haba mama ko daya wlh barma kiga, wayoyi na fito da su, na miqawa aliyu tashi da simcard mama ma haka, niko na riqe nawa, wani ihun dadi aliyu yayi kai sister yau nine da riqe galaxy Allah ya barminke sweet sis, suhaila da fateemah suka taso mu ina namu? Dariya nayi wa zai siyamuku waya yanzu ai sai kungama secondry tukuna, mama tace aliyu miqa mata wayar nan banason shirmeh, wane dan iskan ne zai kashemiki kudi haka? Idan har ba wani mugun manufa ne dashi ba, nace wlh mama aurena zaiyi, kuma ma wannan mamarshi ce ta siya, dan nace mata banida waya kuma babu ita a gida, sanda tace na kiraki na gayamiki zan dade gunta, na dauko ledar da mum ta bani na miqawa mama, kingama abunda tace na kawo miki, mama ta duba super holland ne manya guda biyu da wani dakakken lesi da wata hadaddiyar shadda ready made da turaruka da sabulai masu kyau, watsomin kayan mama tayi harda wayar ta miqe ai sai ki maida musu kayansu mu ba makwadaita bane bare a siyemu da kudi, tsawa ta dakawa aliyu ka bata wayar nan nace, aliyu nata gunguni dan yaga samu yaga rashi lokaci daya😢suka fice suka barmin dakina. [11/17, 7:36 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 4⃣8⃣ khaleed kuwa a wurinsa fushi yake tinda yashiga daki bai fito ba, har saeed ya dawo ya sauke kausar ya shiga dakinsa, man wai haryanzu fushi kake? Kayi haquri kawai, gobe inaso ka shirya muje mugaida iyayen ameerah, miqewa yayi zaune ba inda zanje malam, yace toh taya zakuyi auren batareda ka gsbatarda kanka wurin iyayenta ba? Yace saeed ni nama fasa auren tinda dad yamun haka, dama dan su matsane har na amince da wannan auren amma tinda dad yace saidai na auri husnah ba auren da zanyi, saidai na mutu ba aure, tunda ya fara zance saeed ya sake baki da ido yana kallonsa, kasan meh kake fada kuwa? Meyasa kake wasa da feelings din mutane ne? Bayan ita ameerah ta amince daqyar kuma na ta bbatar by now ta sanarwa mahaifiyarta, sannan ga mom ta amince da ameerah kana ganin yanda take farinciki da ganinta yau, qannenka ma duk sun amince da ita, sannan kawai kace ka fasa? Indai dad ne nasan yanada zafin rai amma kuma bayason yaga dansa cikin damuwa nasan zai janye zancensa, khaleed ne ya miqe ni nace maka na fasa kawai, saeed ya miqe you are on your own kar ka qara kirana ko nemana bazan qara shiga al'amarinka ba, ya ficewarsa.
Chapter 10 · 0% Book details