Sashe 5
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana same situation like yours ne. Qarar wayar khaleed ce ta katse masu zance, khaleed yace mum ce saeed yace ai sai ka daga wayar, bayan ya sauke wayar ne saeed ya lura jikinsa yayi sanyi, yace ya akayi ne? Mum ce tace ita tagama shiri yanzu 'yarta kawai take jira tagani, saeed yace toh ai sai kayi niyyah ka kaimata duk wacce zaka kaimatan yanzu tinda kanada yanda zakayi, juya warsa yayi zai tafi, jawosa khaleed yayi don't do this to me man, saeed yace toh meh kakeso inmaka i don't have any solution 4u now, u already spoiled everything, khaleed ne cikin muryar tausayi yace saeed karkayi fushi plz kai kadai ne ka fahimcine and banida wanda ya fika, tel me what to do now! Saeed yace hanya daya ta ragema itace ameerah ka sauke girman kai kabata haquri, ka lalla6ata ta amince, in lalla6ata fa kace? Ai naga nima taimakonta zanyi the benefit is not only 4 myself, saeed yace no kafita buqata dan ita she has d gut tayi accepting choice din mahaifiyarta, how about you do you have that gut to marry husnah? Khaleed yace no never den ka za6i meh yafiye maka zaka sauke girman kai ka lalla6ata ko kayi disappointing mum dinka ka auri husnah? The choice is now yours kasameni a mota idan ka yanke hukunci. [11/12, 9:03 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣2⃣ ni kuwa gajiya nayi da jiran wucewarsu nace may be sun chanja way ne, nayi deciding na tari acha6a kawai nayi bus-stop, haka nayi kuwa tsayawar dan acha6a keda wuya mota ta tsaya a gabanmu, dubawar da zanyi naga su khaleed ne basarwa nayi na cigaba da ciniki da dan acha6an, khaleed ne yafitoh yazo gabana ya tsaya, ameerah plz m sorry sharrin zuciyane kawai but i really need your help, nace do you think your sorry can change everything? Idan sorry tana maganin koma what iz d need for police court and law? Juyawa nayi zan hau babur din, khaleed yace malam ka tafiyarka kawai ya bashi 500, nace malam ka tsaya ai ni na tareka ba shi ba, na haye dan acha6a nace mutafi, da sauri khaleed ya shiga gaban dan acha6an yace malam wallahi idan baka saukemin mata ba sai nayi qararka, dan acha6a ya rude malama dan Allah kiyi haquri ki sauka karki jamin jidali, kiyi haquri ku daidaita da mijinki. Mamaki ne ya turnuqeni tareda wani farinciki lokaci daya, saukowa nayi dole dan acha6a ya kama gabanshi. Juyowa nayi na 6ata fuska what do you want from me mr. Man? Can't you just let me be bayan duk cin mutuncin da kamin? Haquri nake baki plz i'm really sorry just forgive me ya riqe kunnuwansa, nace shikenan ya wuce but still don't espect anything from me na juya zan wuce, ji nayi an riqe qafata na juyo a razane meh zangani wai khaleed ne a duqe a qafata, plz just help me out ke kadai zaki taimakeni i don't want to loose salma coz she is my life and i already promised her dat she'll be my first and last dan Allah ki taimakeni, tiqisah! Lallai ba qaramin so wannan guy keyiwa salma ba take hawaye suka wankemin fuska, anya zan iya kuwa? How wil i get myself a place in his heart? Amma kuma bazan iya ganin dream man dina a haka na qyaleshi ba, i will sacrifice my own happiness for his, 😢 isowar saeed a wurin ya katsemin tinani princess plz forgive my friend tinda nake dashi ban ta6a ganin ya duqawa wata mace ba beside his mum sai ke, kinsan kuwa ba qaramin so yake yiwa budurwarsa ba, so ki taimaka mana plz nace shikenan saeed na amince 4 your sake, dariya yayi thanks alot princess, sai lokacin khaleed ya miqe yace thanks alot ameerah nayi murmushin da iya fatar bakina ya tsaya nace you are most welcome, a zuciyata kuwa ina fadan na saka kaina a tarkon wahala, my DREMS will get fulfil amma kuma zuciyarsa tana wani wurin, har na tuna wani littafi wai GANGAR JIKINSA NA AURA, amma gwanda ita danni ko gangar jikin bazan samu ba, zandai auri suna i pity myself amma kuma bazan iya barin dream man dina a wani yanayin ba. [11/13, 4:03 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 3⃣3⃣ zantafi nace da su, saeed yace cikin tsokana ai kinzama responsibily namu yanzu, dan kinzama matarmu, dariya nayi kaidai baka rabo da tsokana, toh ina zuwa haka kiketa faman sauri ba'a ma so a sauraremu nace school zani, inaso na duba results dinane monday zamu fara registration, wanne school kenan gimbiya nace UDUS yace wow ashe ke big girl ce, level and course nace na siyarwa ne, mukayi dariya nace kuna tsaidani fa let me go, ko da wani abun ne? Khaleed ne ya riqa yiwa saeed inkiya da yayimun bayani, yayi kamar baisan meh yake nufi ba ya basar, muje na tayaki duba results din nace godiya nake amma ka barshi kawai, yace ko kina tsoron nazo na gano miki fatima 9 (f9) nace haba malam ae na wuce nan saidai ko Aminu guda ( A1) dariya mukasa duka yace toh idan ba tsoro ba muje din nace yayi mutafi. Zagawa sukayi suka shiga mota ni kuma na shiga baya, tafe muke muna fira da dariya da saeed a mota, amma gogan naka uffan baice mana ba har muka kai school, department dinmu na nuna masu suka saukeni, fitowa nayi na haura sama saeed ne shima ya fito zai biyoni, amma khaleed ne ya jawoshi, wai kai inata nuna maka ka gayamata request din mama amma ka wani basar dani sai zuba kake, saeed yace kai kuma meh ya same bakinka da ya kasa magana, saini suda ko? Yace haba my man kasan ni ba haquri ne dani ba and i'm not good at convincing people, yanzu zan iya lalata komai nd u are going to blame me 4 it. Saeed ne yace ya isa, u are not gud at convincing people but u are good at convincing me right? Don't worry i'll talk to her, sama ya haura ya sameni amma saboda maza sunyi yawa a gun na kasa duba result din, saeed ne yace tel me ur full name and admission number na duba miki, khadijah Abdul-rahman my number is 033 biology department, kutsawa yayi yana dubamin, course 4 ne dama suka rage kuma duk an liqa, snapping yayi daidai number ta duk inda ya duban da wayarsa sannan ya fito. [9/14, 12:56 PM] +234 706 332 8523: [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 2⃣4⃣ameerah ce zaune kanta ta dora a bayan kujera, idonta a rufe tana tunanin da ita kadai tasan miye, tsawar da khaleed ya daka mata ke! Shine ya razanata ta miqe tsaye, ashe nan da nike ganinki sumui-sumui kamar ta Allah dama ke munafukace? Take idona suka ciko da hawaye, ni zaki yaudara yaci gaba, and where d hell do you get the idea of ni zan iya auren mace irinki? Kalle kanki sama da qasa kiga, kaina na duba sama da qasan kuwa, nidai ba fara bace tas amma kuma nafi chocolate color haske, bakuma za'a sakani a layin mata masu tsananin kyau ba, amma kuma na wuce a sakani a sahun munana, inada kyauna dai-dai misali, fuskata dauke take da dara-daran ido masu haske wa enda akafi kira da golden eyes, ga hancina shima pointed daidai misali, sai beutiful lips dina wa 'yanda suka qarawa fararen haqorana kyau , haqorana suna dauke da wushirya amma ta gefe, wanda duk sanda nayi dariya suke qara qawata fuskata, jikina kuwa daidai misali, baza' a sakani layin sirara ba amma kuma baza'ace inada jiki ba, Allah yayimin qira daidai misali shiyasa ma a koda yaushe nake cikin hijabina, dan akwai ranarda saudah ta matsamin na saka gyale mufita, duk inda mukaje sai anbimu da kallo, marasa haqurin ma sai sunyi magana kai Allah yayi qira anan wurin, mu basar dasu, tun daga ranar bana iya fita saida hijabina. Tsawar da khaleed ya dakawa saeed ita tadawo dani duniyar tunanin da na tafi, saeed kabarni na daidaita ta, ashe saeed tsakaninmu ya shiga, daga yau karki kuskura ki ko qara zuwa kusa da inda nake inba haka ba sai na yagamiki, cikin sauri nabi hanyar barin wurin saeed ne yake biyata yana kirana, amma ina ko jinsa banayi nidai burina inganni a dakina kawai, ina kai baki qofar gida zanshiga saeed ne ya tare gabana, dan girman Allah ki tsaya ki saurareni, sai a sannan nasan still yana bina a baya, cikin kuka nace saeed just let me be plz duk abunda ya faru ni najawa kaina, look at me look at my house, m nothing taya zanyi tinanin a guy like khaleed zai iya zama dani koda da wasa ne, shigewa nayi gida da gudu nabarshi nan a tsaye... [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 2⃣5⃣da gudu na wuce dakina inajin suhaila na fadin sister ga yaya musty wai kizo ku gaisa inji mama, fadawa nayi dakina na fada kan katifa na, sai wani sabon kuka da yazomin.... A haka mama tazo ta sameni, waike wane sabon hauka ne ya sameki zaki riqa shigowa mutane gida da gudu ba sallamah, sannan bakiji ana fadamiki ga mustafa nan yazo kifito ku gaisa ba? Banjuyo da kaina ba dan kar mama ta lura da yanayin da nike ciki, nace mama kice masa yayi haquri kawai, banajin dadine toh meh yake damunki? Mama kainane yake ciwo sosai, shigowa mama tayi ta ta6a kan sai jikina taji ya dau zafi zau, tace ashe ma harda zazza6i ke duk hayaniyar jama'ar ne har kinfara zazza6i tun kan bikin yazo? Mama ta dauka daga gidansu saudah nake shiyasani zazza6i, batasan abun nawa na daban bane, fita tayi tagayawa mustafa yau banajin dadi ciwon kai da zazza6i, saidai ya sake dawowar ma gaisa, miqewa yayi ya fita sai gashi ya dawo da magunguna harda kayan fruits da juices, ya kawowa mama gashi a bata, riqe baki mama tayi wai kaidai mustafa ko da wata a qasa ne, naga dawainiyar da kake da ameerah ta yi yawa, ko da abunda kuke