Sashe 37
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi yayi ya nufi dakin salmah gabanshi na faduwa yasan dakyar ma zata saurareshi bayan tayi fushi ta tafi kuma baibiyo bayanta ya rarrasheta ba, koda ya shiga tana kwance tana waya, toh nidai kuyi sauri kuzo nagaji da zaman kadaici ta ajiye, kwallonsa tayi ta watsar, uwargidan taka sai yanzu ta baka damar dawowa? Toh ka koma gunta danni banida bukatarka, maganarta ta kona masa zuciya amma ya dake, kifito falo mom tazo tanason magana damu, baijira meh zatace ba ya fitowarshi.
Ko bayan yafito ankusa minti goma kan ta fito, zuwa tayi ta zauna a kujera mom ina kwana, mom ta karba masa da sakin fuska, aranta tace inbanda jaraba irin ta namiji meh mace irin ameerah meh zaiyi da wannan, a fili kuma tace bari karnabata lokaci nayi abunda ya kawoni.
Bakomai bane jan kunne nazo nayi muku, musamman ma kai khaleed, rike mace 2 ba abune mai sauki ba, dolene ka kwatanta adalci kadda ka sake ka tauye hakkin wata akan wata, bawai dan kayi amarya zaisa ka wulakanta uwargidanka ba, duk wadda ka tauye hakkinta inaso kasani Allah zai tambiyeka, banason naji korafi daga kowane bangare, kaja girmanka matsayinka na miji, kadda kabari ko wacce ta rainaka, kazama kaine mai hukunci a gidanka, kadda ka sake kazama mijin tace, yazamana sai yanda mace tayi dakai, ku kuma ku rike mijinku hannu biyu kubashi hakkinsa, sannan ku kasance masu biyayya da zaman lafiya kadda, ku tadama mijinku hankali akodayaushe.
Daga karshe khaleed inaso kasan ameerah marainiyace kariketa da kyau, kai ko matarka wani ya kuskura ya musguna mata wlh bazan yafe masa ba, duka, zagi ko wulakanci bazan lamunta ba, bare har abun yakaiga saki kadda ma kasake kayi wannan tinani, kagadai ko wata daya baku cika da aure ba amma ita da kanta ta roka maka har na amince da aurenka.
Toh kuwa kadda kasake kace zaka wulakantata ko kai ko matarka, idan tamaka laifi ni kasanardani kan ka yanke hukunci, ke kuma kadda kiji na furta haka yasa kice zakiyi yanda kika ga dama, toh Allah kikayi wani abu har ya kawomin karaki zansa ya hukuntaki kwatankwacin laifin da kikayi, daga karshe Allah ya baku hakuri da zama lafiya mukace amin.
Salmah kam maganar mom a ta banza ta ajiyeta, waima ita muke aure ko khaleed da zatazo ta wani yanke hukunci, shi kawai take nanatawa a ranta.
Khaleed yayi gyaran murya yace mom inshaAllah zanyi iya kokarina naga cewa na kwatanta adalci, mom tace Allah ya baka iko, yakuma ya muku albarka, khaleed yace mom saidai munaso muje honeymoon idan kun amince, take naji zuciyata ta buga, nashiga 3 idan har sukaje honeymoon may b ma bazasu dawo ba.
[9/15, 2:36 PM] +234 706 332 8523: [12/15, 6:57 AM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣5⃣3⃣ Mom tayi murmushi khaleed kamanta baka tafi honeymoon da matarka ta farko bane? Yace mom amma ita ameerah ita...... Mom ta katseshi nasani ai bacewa tayi bazataje ba an aje akan sai sunyi hutu zaku tafi kuma kaima ka amince da hakan, ta waigo wurina ke yaushe zakuyi hutun ne? Kausar ta amshe mom nan da wata dayane ai munkusa fara exams.
Mom tace ni bacewa nayi bazakuje ba saidai kajira ka tafi da matarka ta farko, later katafi da ita salmar ko kuma ku tafi gabadaya, khaleed yace mom toh kibari mutafi nan da wata daya sai mu dawo kan ita tagama jarabawar, mom tace ban amince da haka ba dan yanzu mutum ake kiwo ba dabba ba, kowa yasan bakaje ko'ina da ameerah ba, yanzu sai kawai aga kafita waje da amaryarka, dama ana zargin wani mugun abun take maka shiyasa ka kirkiri kara aure bare yanzu agan kafita honeymoon da amarya ka barta a gida ai zargin mutane zai kara tabbatuwane, kaikasan idan kayi haka bakayi mata adalci ba dan ba wani abun tayimaka ba, ko tamaka wani laifin ne ka gayamin, girgiza kai yayi mom tace ke ameerah ko kinmasa wani abunne? Nace a'ah tace toh ko kinyarda su tafi din, khaleed na kallo naga ya kuromin ido, na sadda kaina dis time around i won't give in, nace mom duk hukuncin da kika yanke daidai ne shi zamubi, mom tace toh nidai ai kunji hukunci na, zabi ya rage naku, ko kutafi gabadaya nan da wata daya ko kuma katafi da ameerah first later katafi da amaryar taka, yace shikenan mom zamu jira, muka hada ido wata uwar harara ya watsomin, nace araina oho dai bandamu ba, bazan yarda wannan ta daukemin kai inaji ina gani ba.
Saeed ne yayi sallamah ya shigo, yazo ya duka ya gaida mom, mom ta karba masa da fara'arta, yace bari nafita nagan kamar famly meeting ake, dama nazo duba ameerah ne, mom tace masa ai kaima famly ne ba inda zakaje, ka zauna dama inada maganar da nikeso zanyi dakai, kausar najin haka ta sunne kai kasa.
Salmah dake zaune mamakin duniya ya isheta, ta dauka khaleed ya dauki wani mataki sai taji akasin haka, mikewa tayi tsaye waini dan Allah haryanzu Nigeria ba'a samu 'yancin kai bane? Kowa ya kallota bai fahimce meh take magana ba, saeed yace mata Nigeria tasamu independence tin 1960, tace ni banga alamun hakan ba saboda haryanzu ' ya'ya basuda 'yancin kansu, for goodness sake mu ba yara bane, we are all matured taya za'ayi ace na auri mijina amma bayada damar da zai yanke hukunci da matarsa saidai mahaifiyarsa ce zatayi hukunci, ita nake aure ne ko shi? Kowa baki bude yake kallonta.
Khaleed ya daka mata tsawa salmah ki iya bakinki yakamata kisan da wacce kike magana, mahaifiyata ce ta isa dani, kuma ta isa ta yanke kowanne hukunci akaina, aljannata na kasan kafarta dole nayi mata biyayya.
Tabe baki tayi, zan yadda da hukuncin ta idan har nasan mata biyu kake aure, mom da mamaki ya dabaibayeta tace toh mata nawa yake aure da? Salmah tace mace daya yake aure and daz me? Khaleed ya mike a fusace zaiyi kanta mom ta tareshi, salmah taci gaba idan kai matsoraci ne ka kasa fadin gaskia ni yau zan fada, mom bakomai tsakanin khaleed da ameerah, ba abunda ya taba shiga tsakaninshi da ita, asalima baya sonta ya aureta ne dan kawai kun matsa mishi, shine suka hada plan din aure da ita, da sharadin idan na dawo zai saketa tayi gidansu.
Amma ni na lura yanzu, tazo ta saba da zaman daula, anfito daga gidan tsiya dama ai bazataso ta koma ba shiyasa take kokarin manne masa duk da tasan baya sonta, hawaye kawai ke sintiri a idanuna, salmah tace toh yanzu ai nadawo sai ka sallameta tayi gaba, idan kudi takeso ta fada nawane ni zanbata amma tabarmin mijina.
[12/15, 7:31 AM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣5⃣4⃣ ji kake tas karar marin da khaleed ya saukarwa salmah saida falon ya amsa, ta dafe kunce da mamaki, khaleed ni ka mara dan na fadi gaskia? Yana huci yace mata yakamata kisan ni nasan darajar iyayena bazan lamunta da ayimusu rashin kunya barw har ki tsaya akanta kina gayamata magana ba, duk yanda nakesonki darajarki batayi ko rabin ta mahaifiyata ba, dan haka ki kula koda wasa kika kara gigin fadawa mahaifiyata magana wlh saina tattakaki anan wurin.
Kausar tace toh aimu gwanda dangin talakawa da dangin marasa mutunci, dukda cewa ameerah talakace amma tasan girman na gaba da ita, tasan darajar dan adam dukda tasan cewa auren plan tayi hakan baisa tayiwa mom rashin kunya, mu tafiki sau dubu a wurinmu wlh, kuma inason kisan ba kwadayi yasa take zaune da broda ba biyayyace ta iyaye dan itama da wanda takeso dan ta farantawa nata iyayen take zaune da broda, ke kudinki basu tsinanana miki komai ba tinda sunkasa siyomiki tarbiyya.
Mom tace ya isa kausar, wai ku kundauka bansan meh yake faruwa bane? Nasan komai zaman da suke da yanda akayi auren duk nasani, cikin mamaki muka dago kai muna kallon mom tace eh ameerah nasan komai, dukda nasan karya ba abuce mai kyau ba amma ni banyi danasanin haka ba, duk abunda kikaga Allah ya tsara akwai dalili, zuciyata ta natsu dake ameerah na yaba da tarbiyarki, nasan zaki rufawa mijinki asiri komai wuya, sannan ke macece da zaki iya sadaukar da farincikin ki domin farincikin na tare dake, shiyasa kwata-kwata ko bayan nasan gaskia banyi danasanin aurenku ba, kuma inaso ku manta da abunda ya faru ku baiwa aurenku dama ni ina hango alkhairi a ciki.
Sannan ke da kike fadin rashinki yasa ya auri ameerah bakiji kunya ba ma? A lokacin da muke matsa masa da zancen aure ke kina ina? Meh ya hana ki dawo ki aureshi a lokacin idan har kina sonshi? Amma kika zabi zaman turai dukda cewa kin kammala karatunki, iyayenki ba magiyar da basu miko ba ki dawo kika ki, ko kindauka bamu sani bane? Tinda iyayenki basuda daraja a wurinki ni bazanyi mamaki dan kin gayamin magana ba.
Inaso kisan wani abu ameerah tafiki daraja a wurina talauci ba abun kyama bane, dama kyawawan halaye sukesa aso mutum a zauna dashi ba kudinsa ba, kinci darajar dana yana sonki, kuma raba aure halin shaidannu ne Allah ma da kansa bayason saki, da yau na nunamiki irin darajar da nikeda a wurin mijin naki, da yau sai kinbar gidannan, salmah ta wuce da gudu tayi dakinta tana kuka, khaleed ya bita da ido duk tausayinta ya kamashi danshi duk abunda ya faru baisa yaji ya daina sonta ba.
Saeed yaja tsaki dama itace macen da tasa ka nisanci ko wace mace? Dama itace salmar da kayiwa alkawarin zama da ita ita kadai a rayuwarka? Wlh tin wuri ka nemi chanji da wannan ba mace bace, khaleed ya watsa masa wata uwar harara.