← Book details Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 52

Sashe 2

Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jawoni tayi muka koma gefe tana dariya kai qawas ashe kinshiga system shine baki gayamin ba, who is dis lucky guy da yake wahalarmin da qawata, amma zanso ganinsa in jinjina masa, a ina kuka hadu dan wanne garine, ya sunanshi? Tagumi nayi na zuba mata ido tana jeromin tambayoyin da nikaina banda amsarsu, girgizani tayi wai ya hakane inata tambaya kin shareni, nayi ajiyar zuciya nace how i wish inada amsar tambayoyinki qawas [11/9, 6:26 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 9⃣ kallona sauda keyi irin kallon ban gane meh kike nufi ba, na nisa nace saudah wlh dakon so nake fama dashi, saudah tace kinqara sani a duhu, ban fahimceki ba, hawaye taga na fara ita ai duk jikinta sai yayi sanyi, qawans ya haka kinfara tadamin hankali, nace saudat wanda nikeso baimasan da zamana a duniya ba, hasalima ko sunansa bansani ba, bansan a ina yake ba, nidai nasan ina ganinsa a hanya idan zani school, ko idan mama ta aikeni, amma wlh saudah Allah ya jarrabeni da sonsa day nd my night aikin tinaninsa nake, sai nafashe da kuka. Saudah kan mamaki ne ya hanata magana, tadai jawoni tayi hugging tana rarrashi, qawata take heart Allah yana tareda ke tinda har son gaskia kike masa inshaAllah zai zama naki zan tayaki da addu'a. Bansan sanda na saki wata dariya ba da saida fararen haqorana suka bayyanah, nace amin qawata daz y nikeji dake. Cikin tsokana qawas kecewa ai inaga dai alhakin misbahu ne ke bibiyarki, bawan Allah har tausayi yake bani yanda yake sonki amma ke ko oho, take fara'ar fuskata ta gushe, nace qawas ya isheki kindai san halina idan banason mutum bana iya kulashi, tin ranarda ya aikoki wurina nagayamiki kice masa yayi haquri, amma shine da nacin tsiya yaqi haqura. Toh aikema gashina kina nachin abinda baimasan kinayi ba, zumbur na miqe ni kinga tafiyata tunda abun naki ya zama wulaqanci, dariya take ta biyoni haba qawas tsokanace fa kawai kiyi haquri, kizo akwai labari ko waiwayenta banyi ba na wuce gaba abina, nace mama natafi sai anjima, a'ah amirah har anfito to kigaida mamanki, kice mata sai na shigo. [11/9, 7:29 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 🔟 fitowa nayi inajin haushin saudat da nasan wulaqancin da zatamun kenan wlh Allah da banzo ba, samun kaina nayi da biyar hanya ba tareda nasan inda zani ba, inata mita a zuciyata, daga kaina da zanyi sai naga wani wuri, . Mai tarin itace masu ban sha'awa, ga inuwa mai sanyi a wurin ko'ina yayi luf-luf, kaina nasamu da sha'awan zama a wurin, shiga nayi nazauna ina waige_waige, wurin nidai ya birgeni, tashi nayi ina dan zaga wurin, mutum na hango zaune sanye da fararen kaya, yana zaune ya dora qafa kan qafa, amma banga fuskarsa ba, sai nasamu kaina da son ganin waye wannan mutum, tashi nayi na tinkare wurinsa batare da nasan meh zanyi idan naje wurin ba, ina gaf da isa wurin ne wani dan matashin saurayi ya isa wurin wannan mutumen, khalid dama nasan indai na nemeka narasa bazai wuce nasameka nan wurin ba, hannu yabashi suka gaisa, khalid namaimaita a zuciyata take naji zuciyata ta buga, yunquri nayi na qarasawa inda suke domin inga waye aka kira da wannan sunan, cikin rashin sa'a kafin na isa sun daga sun tafi, haushi ne ya isheni batareda nasan dalilin hakan ba, zaunawa nayi na bisu da ido, mota naga sun bude zasu shiga, wannan saurayin ne naga ya waiwayo, wata kyakkyawar budurwa ce da tayi wata shiga ta daukar hankali naga ta doshi wurinsu tana wani murmushu na yaudara, dayan saurayin ne da na tarar a wurin naga ya juyo, zambur na miqe tsaye ganin dream man dina, magana naga yanayima budurwar watche banji meh yake fada ba, naga ya juya a fusace ya shige motar, dayan saurayin ne naga ya shiga da sauri shima, sunja motar da gudu sun wuce, sunbar budurwar nan a tsaye.. [9/14, 12:55 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/9, 7:56 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 1⃣1⃣ inanan tsaye a wurin kamar wacche aka dasa ina aikin murmushi kamar wata sha-sha-sha, budurwar ce ta tunkaro wurin da nike, tsawa ta dakamun wache ita tadawo dani hayyacina, malama ki jaye kin wani tarewa mutane hanya, da wani uban hijabinki kamar wata matar liman, jayewa nayi nabata hanya taja wani dogon tsaki taje ta zauna tana huci, ni abun dariya ma yabani, nace bani nakar zomonba nima..... Malama ya isheki kinji ko na wulaqantaki ana wurin, sumui-sumui naja jikina zanbar wurin, wani hankerchief na hanga daidai inda khalid ya tashi, da sauri naje wurin na dauka na qara gaba abuna, zuciyata wasai kamar wadda akayiwa bushara da aljannah, sai wane yage haqora nike, khalid kawai nike maimaitawa ina smiling, khalid khadijah, khadijat khalid, what a perfect match abunda nike ta nanatawa kenan. Sai gab da magrib na isa gida ina shiga gida ana tada sallah, makewayi kawai nashiga nafito na dora alwala na wuce daki na tada sallah, nagama nayi azkar dina tareda addu'oi tareda godewa ubangiji da ya sanar dani sunan dream man dina, tareda fatar Allah ya mallakamin shi, mama naje nagaida a dakinta itadai ta lura da chanjin yanayina dan sai wane washe haqora nike ina jan su fatima da fira, ranar dai nayi fira a dakin mama har saida na lura duk bacci sukeji sannan natashi nawuce dakina, hanky din rabin raina najawo na shaqin daddadan qamshinsa na lumshe ido, na rungumeshi a qirjina da haka bacci 6arawo yayi gaba dani. [11/10, 10:42 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 1⃣2⃣ tun daga ranar namaida gun wurin zuwana, amma kamar khalid yasani nadaina ganinsa sam a wurin, yauma kamar kowacce rana nafitoh da yammah zuwa inda namaidah wajibi, tafe nake ina faman sauri kamar wacche tamakara tana gudun bulala, fatana kawai nasamu ko glance ne na abun qaunata, kici6is naji na yi kaura da mutum, dagowa nayi da niyyar bada haquri, wa zangani wannan masifaffiyar yarinyar nan ce ta ranar, kafin na iya bude baki sai ji kawai nayi ta daukeni da mari, shashasha sakarya jaka kawai, kina tafiya amma kamar wata dabba, bloody illeterate i dunno y i just hate u tayi tsaki ta wuce ta barni riqe da kunce, wurin da nayi achan naga itama ta nufa, binta nayi cikin hanzari dan idona ya riga ya rufe, da mari zanji ko da zagin da tamin, bana ko ganin gabana ina isa wurin ta na finciko kanta, sai ga acuci mazanta a qasa😂 na kwasheta da mari har guda biyu, kukan kura tayi tayo cikina, wlh yau sai na kassaraki ko waye ubanki a garinnan tinda kika mareni yau sai kin raina kanki, wanine ya taso ya shiga tsakani yana miye haka husnah kuna abu kamar illeterates, murya naji daga bayanmu wai saeed miye haka kabarsu su kashe kansu mana, yaja dogon tsaki, ya juya gurin husnah kewai wace irin mayyace, nasha gayamiki kar ki kuskura ki qara bibiyata, amma da yake ke jakace daqiqiya kinkasa fahimta, Zuwa tayi gabansa tana rausaya, tana wani marmadi da ido, haba sweathrt kayi haquri mana wlh i can't live without you, tureta yayi den go d hell and die, ni dama na huta wlh, jarababbiya kawai nd get d hell out of here nida na aureki gwanda na mutu ba aure sakarya kawai, kuka tafara tana fadin toh wlh baka isa ba indai kudi da mulki na magani dole ka aureni, miqewa yayi kamar wani zaki yayi kanta, ko ni da ke gefe ina kallo saida na tsorata, saeed ne ya shiga tsakani da sauri tareda fadar husna just leave here pls, tashi tayi da gudu-gudunta ta kama hanyar barin wurin, waiwayowa tayi ta kalloni ke kuma wlh sai na lalata rayuwarki, tafita wurin da sauri. [11/10, 11:12 AM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 1⃣3⃣ sai a lokacin ma suka lurada i'm still a wurin, saeed ne ya kalloni ke kuma miye ya hadaki da wachchen mahaukaciyar, a cikin muryata mai sanyi nike masa bayani wlh kawai colliding mukayi a hanya, na tureta without my knowledge, kafin na bata haquri shine ta wankeni da mari tana zagina, shine nikuma nakasa haquri, ko mamana da tahaifeni bata ta6a marina ba zanbar wata qatuwar banza ta shani a banza. Saeed ne yayi murmushi i like dat, inason inga wanda yasan enchin kansa, mutunen nawa na kalla sai naga baya ko kallon inda muke ya murtuqe fuska, smile nayi a raina nace wannan akwai mishkili, but i still love u nayi murmushi, saeed ne yake cemun ya naga kinata faman smile en mata, murmushin naqara yin nace bakomai, kawai whether wurinnan ne so romantic, saeed ne yace wow romantic huh just kina wishing your man is by your side ko, dariya nayi da ta bayanna fararen haqorana amma dai kai akwaika da zolaya, ni bamanida saurayi, hannu naga yasa a kunnensa yana dariya i'll just pretend i din't hear dat, dariyar nayi nima ina fadar just blif me ai ni bana qarya, jinjina kai yayi yace toh shikenan naji amma bawai yarda nayi ba, en mata baki gayamin sunanki ba fa, gashi har munzama friends, sunana khadijah amma anfi kirana da ameerah, wow toh nima dai ameerar zance dan kinada sunan mummyn mu, murmushi nayi yace lets seat mana. Mutumen ne ya miqe tsaye toh uban surutu idan kagama kasameni gida ni kaga tafiyata, juyawa yayi ya tafiyarsa baiko sake waiwayenmu ba. [11/10, 12:10 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah Abdul 1⃣4⃣ saeed na kallah nace meh yake damun abokinka ne he look worried, murmushi yayi don't mind my friend he is so tense, kinga qawarki, nace qawata kuma wacheche qawata, yayi dariya abokiyar fadanki mana, nache oh kajika da wani zance, what about her? Yace er deputy governor ce fa na nan garin, zare ido nayi nace ashe na debo ruwan dafa kaina, dariya yayi harda qyalqyacewa, ashe dai mummynmu matsoraciya ce, nace haba ae dole ni ba er uban kowa ba inani ina masu government, dariya yasake yi, toh itace akeso a aurawa khalid take naji gabana ya fadi, amma shikuma baya qaunarta wacce yakeso tana germany wurin karatu, sai next year zata gama sannan suyi aure,
Chapter 2 · 0% Book details