Sashe 44
Dream Girl Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kausar tace yo ina zata gani, burinta kawai takai ga jikinki, nace ni ba wannan ba dai yanzu miye plan din kinsa na tsokanota, kausar tace kuma a yanda naga yanayinta ta zurma da yawa bazata iya hakura ba, fatana kawai tayi abunda nike bukata, and her game will be over soon, zo mutafi jan hannuna tayi muka labe a bakin kofar falo muna leke.
Salmah ce sai kai da kawo take a falo, duk ta fita hayyacinta, wani abu mukaga ta kora da ruwa, taje ta zauna kan kujera ta rufe idonta chan wurin minti biyar mukaga ta mike kuma, wlh bazan iya ba, waya mukaga ta dauko jikinta har rawa yake, sury mukaji tace, sury where are you? Dan Allah come and help me ina cikin wani yanayi bazan iya jurewa ba, meh zangayamiki kinsan yanda na kwallafa rai akan yarinyar nan, yau har na samu kanta ita da kanta tazo wurina, amma wannan shegiyar kanwar khaleed ta bata komai, bansan ya akayi tazo gidan har ta shiga dakin ameerah bamu sani ba, gashi duk ta tadamin hankali just come here now please, karki damu bayanan kuma sai dare yake dawowa just come, eh zanbaki kudin ko nawane ma nidai kizo, alright ina jiranki karki dade, ta katse wayar Takoma ta zauna ta dafe kai.
Kausar tace yes haka nakeso, ta koma daki da gudu ta dauko wayarta, nidai sai binta nake da ido, sai tace oh no bansan dadewan da zatayi bata iso ba bari na jira, cikin minti da baifi 20 ba saiga wata figaggiyar yarinya ta shigo gidan, kausar harda tsalle dan murna, cikin sauri naga tasa call hello broda cikin alamun tashin hankali take magana, khaleed na zaune yana aiki ya mike tsaye kausar lafiya? Broda salmah ce yace salmah ce tayi meh? Tace broda faduwa tayi yanzu batada lafiya, cikin tashin hankali khaleed yace what? Ganinan zuwa, ya kashe wayar ba ko takalmi ya fito office da gudu ya shiga mota ya tada ya fice da gudu, mutanen company sai mamaki suke kowa na tambayar dan uwansa meh ya samu oga? Amma ba wanda ya sani duk sun tsorata .
Yarinyar na fadawa falo salmah ta tashi da sauri ta kankameta, suka fara shedancinsu tin a falo, kausar ta fido wayarta tayi zooming tana video recording, wai incase broda yazo late still dai ta samu evidence da zata nuna, tin a falo suka cirewa juna kayan jikinsu, sannan ita sury ta kwashi kayan taja salmah sukayi daki, dan ita salmar gabadaya ta fita hayyacinta.
Kausar ta jani mukaje waje muka tsaya jiran isowar khaleed, shi kuwa tsiyace yake gudu ikon Allah kawai ne ke tafe dashi, yana kawowa gate yayi tsaya da mota dan baya ko iya jiran abude gate din, da gudu ya shigo gidan yana isowa gunmu yace ina salmah? Kausar tace munkaita a dakinta, cikin sauri ya shige yayi ciki nace kausar tsoro nikeji, wata uwar harara ta watsomin toh ya kikeso ayi? Taja tsaki matsoraciya kawai.
[9/15, 2:44 PM] +234 706 332 8523: 12/18, 3:50 PM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣6⃣7⃣ Khaleed na bude kofar salmah ya fada, da saure ya runtse idonsa yana furta ina lillahi wa ina ilaihi raji'un, fatansa kawai idan ya sake bude idonsa abunda ya gani ba dagaske bane, koda ya kara bude idonsa suna a yanda ya gansu, sun riga sun shagala da abunda sukeyi, wani karfi yazo masa ya tazgo gashin sury da take kan salmah ya makata a bango ta tsala wani uban ihu.
Kararta tasa mukayi dakin da gudu, kanta ne khaleed ya buga a bango take ta suma a wurin, salmah kuwa jikinta ya hau mazari sai magiya takewa khaleed ya runtse idonsa hawaye kawai ke tsiyaya why salmah? Meyasa kika zabi wannan rayuwar? Meyasa kika aureni bayan kinsan da namiji baya birgeki, meyasa kika cuceni kika shigo rayuwata bayan kinsan bakida bukata dani a rayuwarki? Jan jikinta tayi taje wall drop ta jawo wata doguwar riga ta saka, zata wuce ya rikota, kura mata ido yayi yana zubarda hawaye, i said why? Wata tsawa ya daka mata i said why salmah? Ko mu dake gun muna kallo saida muka razana, wani wawan mari ya sakar mata nidai na tabbata taga wuta, ta dafe kunce wani marin ya sake bata answer me why? Tayi shiru takasa magana sai mazari jikinta keyi, marinta ya dingayi bako tsayawa abunka da farar mace har fuskarta tayi ja kumatu sunyi sutul-sutul, nikaina bansan sanda kuka ya fara zomin ba, zuwa nayi na fara kokarin kwatarta, wurgi dani yayi kaina ya daki gado nima take na sume, kausr ta buga ihu, amma ina khaleed yayi fushi, waje tayi da gudu ta kira wayar saeed please ko meh kakeyi kazo gidan khaleed yanzu.
Cemata yayi yana ma kusa ga gun gashinan karasowa, kafin kausar ta koma daki khaleed ya shake salmah har idonta sun firfito, kausar taje iya karfinta tasa ta tureshi, amma wane ita, zuwa tayi tana yakushin shi itama tureta yayi ta bugi bango ta fadi, bakinta da kanta suka fashe amma bata suma ba, saeed ya shigo jin ihu gefen salmah yasa yayi chan da gudu.
A firgice ya kalli dakin mutum uku a kwance, kausar tace just help zai kasheta Allah, yayi kan khaleed ya kwaci salmah dakyar amma saida khaleed ya makata dabango yana sakinta ta sulale tayi kasa itama a sume.
Saeed cikin tsawa yace khaleed miye haka? Amma still kokarin janyo salmah yake wlh sai na kasheta tinda ta lalatamin rayuwa, saeed ya watsa masa wani gigitaccen mari sannan ya dawo hayyacinshi, amma sai kuma ya silale kasa ya some shima, saeed duk ya rikice yama rasa abinyi, ya kalli wannan ya kalli wanchan a rude, kausar tayi masa magana yaya saeed ka taimakamin na tsayarda wannan jinin, da gudu yafita mota ya dauko kayan aikinsa, yazo yayi mata dressing ta tashi tana jin jiri ta debo ruwa ta shafawa ameerah tana jijjigata amma bata motsi.
Ta tsallake ta taje ta zubawa khaleed shima haka yaki motsawa, ta zubawa salmah ruwan itama haka, hannu ta dora akai yaya saeed munshiga 3 duk summutu, a firgice ya mike duk ya rikice kamar ba doctor ba ya rasa abunyi.
[12/18, 7:23 PM] Deejah Abdul: Dream girl na deejah abdul
1⃣6⃣8⃣ Saeed sai dawara yake a dakin ya taba wannan ya taba wanchan yana fadin kausar gayamin abunda ya faru please, itako kuka taketa rusawa yaya saeed duk laifinane Allah, ruwan hannunta ya karba ya zubawa sury dake bakin kofa, a firgice ta farka tana waige-waige, take ta tuna abunda ya faru ta debi kayanta a hannu tafita da gudu, sai a compound ta tsaya ta saka kayan.
Saeed ya ciro wayarsa hannunsa na rawa, asibiti ya kira a turo masa ambulance da mutum uku za'a dauka, cikin minti da baifi ishirin ba akwa kwashesu sai asibiti, emergency aka wuce dasu likitoci suka hau kansu, kusan minti talatin ana fama kan asamo kansu, shifting dinsu akayi wani room batareda an rabasu ba.
Sai a lokacin kausar ta dan samu nutsuwa ta kira mom, a firgice suka shigo asibitin kowa na tambayar meh ya faru? Kausar ta kasa bayani sai kuka take saida dad ya daka mata tsawa sannan ta fara bayanin abunda ya faru, su mom taslima suka shigayi, Allah ubangiji ya kiyaye gaba suka shige dakin, doctor ne ya shigo ya fara musu bayani, khaleed ya samu bugun zuciya ne nan take a nisanchi batamasa rai idan ba haka ba idan zuciyarsa ta kara bugawa za'a iya rasashi.
Thesame goes wit ameerah, kanta ne ya bugu idan basu manta ba kwanan baya ma ta samu accident a kai, so buguwar kanta zai iya janwo matsala a kwakwalwarta, zata iya komawa comma kuma takan iya daukar lokaci mai tsawo bata farfado ba, kuma za'a iya rasata itama so akiyaye abunda zai sa buguwar kan nata.
Amma wanchan patient din, ya nuna salmah wahala ce da tasha sanadiyar shake wuyanta da akayi amma da ta farka zata koma normal.
Kausar tace tsinanniya itace da laifi en uwanane da samun matsala, Allah duk wanda muka rasa daga cikinsu itama sai ta mutu, mom tace calm down kausar kiyi addu'a kawai inshaAllah zasu tashi normal.
Dad yace amma kausar karki sake ki sake aikata irin wannan haukar, wannan ai kuruciya ce tinda har kuka san gaskia ai ya kamata ku gayamana mu mu dauki mataki bawai kuje kuyi wannan kuruciyar ba, yanzu wa gari ya waya kun tona asirinta amma ki duba kiga abunda ya faru, zaki iya rasa dan uwanki da ita ameerar da kike ganin kin taimaka.
Mom tace ya isa alhaj da tazo ta gayamaka zaka yarda ne? Ko shi dan naka zai yarda ne? Ai tunanin zakuyi dan bamu sonta ne muka lika mata sharri, wannan abun ya faru ne sanadiyar danka da baya iya controling fushinsa, kuskure daya tayi shine ta manta da yanda danuwan nata yake idan yayi fushi, kamata yayi ki nemo wasu da zasu iya taimakonku idan ya birkice tinda bayada hankali idan yayi fushi, kuma ai duk shi ya jawa kansa, yarinyar da ta zabi rayuwa da turawa kan iyayenta, dama ai dole asamu haka.
Mu ka kira iyayenta su kwasheta kan ya farka ya ganta, ya kara haukace mana, tarin ameerah ya katsesu mom da kausar sukayi wurinta, dad shikuma ya fita ya kira iyayen salmah , kausar ta debo ruwa ta bata, waige-waige ta fara mom khaleed ya kasheta ko? Mom ta Girgiza mata kai tanada rai kinganta chan yanzu zata farka.
Drip da ke hannunta take kokarin cirewa, mom zanga khaleed mom tace ki bari ruwan sunkusa karewa sai ki ganshi, rigima ameerah tasa kamar wata karamar yarinya itafa sai anbarta taga khaleed, dole saeed ya
zo ya ciremata ruwan, kausar ta rikata sukaje wurin gadon khaleed.
[9/15, 2:45 PM] +234 706 332 8523: [12/19, 6:36 PM] Deejah Abdul💗💖: Dream girl na deejah abdul
1⃣7⃣1⃣ Doctors sunyi iya kokarinsu suka samo khaleed amma saida aka lika masa oxygen, doctor yayi ta fada yace a guje bata masa rai, duk wani abu da zai bata masa rai a nisanceshi.