Sashe 46
Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai da ya sake wata maganar sannan tace."Naji sau'ki."! Ya dan tsirawa karamin bakinta ido yana kallo, kafin yadan shafa sajenshi yace."Alhmdullahi haka ake so dama Sai ki tashi kije parlor kina da ba'ki."
Tayi gaggawar dago kanta aikuwa idanunsu ya sar'ke guri guda, tayi saurin sunkuyar da kanga kasa gabanta na faduwa......Yace."Hajja babbah ce da kanwarta suka zo dubaki dama kuma suna ta sa rana zasu su ganki basu samu dama ba sai yau ." Tayi shiru tana sauraransa, tasan Hajjah babbah a baki amma bata ta'ba ganinta ido da ido ba, sautari wani lokacin gabanta yake kiran ta a waya su gaisa kuma ta lura yana masifar ganin girmanta tunda dai ita tasan ba itace ta haifeshi ba a tarihin rayuwarsa amma ta gane tana da mahimanci a rayuwarsa.......A hankali ta mike tsaye, jikinta sam! babu kwari ta nufi wardrobe domin dauki hijab!! Yabi bayanta da kallo yana lumshe idonsa, yana masifar kaunar hips din ta, kamar itace ta dasa abinta ya zauna ram! kuma ta iya sarrafashi gurin tafiya.
Tana jiyowa yayi gaggawar dauke kanshi, wata irin sha'awa na yunkuro masa anya kuwa yau! ba zai rage wa kansa wahala ba, shifa idan masifar sa ta ciwo shi kawai yayi shine samun kwanciyar hankalinsa.
Gaba yayi tabi shi a baya salau-salau!
Hajjah babba tare da Aunty Kubura da Salimat Suhairat suna zaune a parlo suna hira katon teble din dake gabansu cike da kayan marmari da lemuka masu sanyin gaske!
Salimat kaf hankalinta na kan 'kofar dakin tun bayan shigar Ahamdu dakin takasa nutsuwa wani irin masifaffan kishi ne ke cin zuciyarta, idanunta sunyi wani irin ja! so takeyi kawai taga macan da tasha gaban mata tayiwa mata zarra! da har ta samu nasarar auran Ahamdu cikin sauki........ suna fitowa dik suka bisu da kallo Hajjan babba sai washe baki takeyi ita kuwa aunty Kubura kadaran kadahan! take, Suhairat sai l'eka bayan Ahamdu take tana so ta hango Wasila, ya dan kauce kadan yana fad'in"Kuyi hakuri fa Hajjah tana toilet ne shiyasa ba mu fito da wuri ba." Kafin hajja tace wani abu Suhairat ta mike tsaye da sauri! tana nuna Wasila tace"Ke! 'Yar Gaske! dama kece matar Yayanmu."! Wasila ta d'ago kanta da sauri tana kallon Suhairat! sai taga tamkar ta san fuskarta a wani guri.....Kallon junansu suka shiga yi kafin 'kankanin lokaci naga Wasila tayi wani bala'in shan kunu! tana watsawa Suhairat din kallon banza.............!
Littafin nan na kudi ne!
Kika futar min da book keda Allah kika karanta kema baki biyani hakkina ba keda Allah Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[12/08, 7:55 pm] Farida Books: 'Yr Bngr Sys
*42*
Salimat ma dake zaune tayi masifar mamakin al'amarin, Wasila yarinyar da tayi 'kaurin suna a jahar kano yarinyar dake harkar bangar Siyasa da maza! marasa d'abi'a da kamun kai! Yarinyar da duniya da mutanan cikin ta keyi mata kallon banza, Yarinyar da idan taje makaranta bata aikin komai sai shashanci da guje guje da kula kulan maza, Suhairat da Salimat sunyiwa Wasila farin sani a lokacin suna karamar makaranta pramary skull, ta *'Dandago* Lokacin babu wanda bai san Wasila ba a cikin makarantar saboda rashin mutuncin ta da kuma yanda ta raina malamai, sam ba karatu ke kaita ba kayan tallah take tafiya kamarsu alawar madara da gullisuwa kantin gana aya ji'kakkiya da sauransu, haka zata ciko jakarta dasu, daga an futa break ta fito ta baza kayan sana'arta tayi ta cini ki......Ita da Camas! halinsi yazo daya sosai shiyasa suke kawance ita Camas! d'an malale take dafowa ta zubo a karamar kulla itama idan an fita break tayi ta siyarwa, sam! basa gane komai na karatu, ta wani bangaran gwara Wasila kan Camas, Wasila tana iya rubutawa ta karanta, Camas! kuwa ko sunanta bata iya rubutawa, Malamai sun sha korar su daga aji saboda surutu sai su fita suna dariya da murna da fadin dama haka suke so, sai su sami gindin bishiya suyi zamansu suna cin gyada da shewa babu abinda ya damesu su dama suna zuwa makarantar ne domin su kasa su siyar su samu kwabo da dari......Lokacin da headmaster ya gaji da abunda sukeyi a makaranta, dan har sun soma lalatawa wasu dali'ban da d'abi'un su, sai kawai ya koresu daga makarantar yace ko wacce tazo da iyayenta, Rashida ta dinga kuka ganin an kori yayyanta, su kuwa bakin ciki duk ya ishesu suka dinga d'urawa Headmaster din ashar! suna ganin kamar yana musu bakin ciki ne da kudin da suke samu su sam! ba karatu sukaje ba, Uwani tace"Ai kuwa wallahi gobe da kaina zan yafa mayafi naje na samu shugaban makarantaer ai wannan wulakanci ne kawai muna samun abin bukata zai cuce mu, zan fada masa ke marainiya ce ubanki ya mutu.
Kashe gari da safe suka nufi makarantar Lokacin Mahaifin Camas har ya mai da ita suka ganshi yana kokarin fitowa, sama sama sika gaisa kana suka wuce ofis din headmaster,
Uwani na shiga ta fashe da kuka, duk malaman dake zazzaune suka zuba mata ido, sai ta kama hannun Wasila tace"Malam wannan yarinyar marainiya ce ubanta ya mutu jiya tazo tana kuka tare da shaida min cewar wai ance ta daina zuwa sai Ubanta yazo tukkuna, Wasila bata da Uba ya mutu nice gatansu ita da kanwarta."
Headmaster yace."Baiwar Allah daina kuka zauna kiji dalilin da ya sanya na koresu daga makaranta ita da kawarta. Uwani ta zauna tana share hawaye Headmaster ya fara yiwa Uwani bayani kan shirme da shiriritar da sukeyi a makarantar sam! basa gane karatu sai auki tallah da kula kulan maza." Uwani tace"Insha Allah xasu gyara ai nayi mata fada sosai a gida nace ta tsaya tayi karatu shine gatanta." headmaster yace."Ashe kin gane, yanzu shikkenan tunda kin kawo mana uzurinki, yarinyar zata cigaba da zuwa makaranta amma na soke zuwa da kayan tallah! duk sanda ta sake zuwa da kayan tallah to sai na koreta." Uwani tace."Insha Allahu zamu kiyaye." Headmaster ya kalli Wasila da tayi fi'ki-fi'ki da ido tab! bata jin zata daina tallah a makarantar wallahi jinsu kawai takeyi. Yace." Wuce maxa ki shiga aji saura in kuma ganin ki a zaune a filin makaranta kina siye da siyarwa, Simi simi ta wuce ciki Uwani tayi musu sallama ta tafi.
To tana komawa gida Uwani tace"Kinga Wasila dokar da headmaster dinku ya kafa ba mai yiwuba bace, zaki sanja tsari ne idan kinje da kayan sana'ar ki to ki dinga zama a aji kina siyarwa kar ki fito harabar makarantar nasan yau da gobe mutane suka gane zasu shigo su siya." Wasila tace"Wannan shawara tayi, To haka dai ta cigaba da zuwa da kayan sana'ar ta, 'yan matan ajinsu na siya na wasu ajin ma na shigowa su siya, tsayin shekara biyu headmaster bai san abinda ke faruwa ba..
Salimat itace suke ajiya daya da Wasila, Suhairat tana aji shida, su kuma suna aji biyar, ranar Suhairat ta shigo ajinsu bayan an fito break tana neman Salimat! kawai sai taga an kewaye Wasila ana ta siyan alawar madara da kantu!!! Suhairat dake tana da mukami a makarantar, sai ta nufi gurin, tana wani cin kunu ita gata mai yalon dankwali tace"Ke Wasila ashe bakiji gargadin da headmaster yayi wa masu kawo tallah ba a gurin Assamble ba shine dake ke mai taurin kai ce kike sauya salo kike tara mutane a aji suna siya to yau asirin ki ya tono." ! Sai kawai ta hau watsi da botikayen kayan siyarwa duk suka watse a ajin.....Wasila ta kurma wani uban ihu!!! ta cakumi Wuyan Suhairat ta hau jibgarta cizo da yakushi Camas! na taya ta Suhairat ta dinga kuka tana neman dauki, Wasila ta haye ruwan cikinta sai da ta sumar da ita sannan taji dad'i......Aikuwa yan aji suka dinga ihu! da gudu Rashida ta nufi ofis din malamai ta sanar musu....A take suka shigo, aka yayyafawa Suhairat ruwa ta farfado tana kuka fuskarta duk tabon cizo da yakushi....
Headmaster ya tarkatasu gabadaya suka nufi ofis........Suhairat na kuka take bayanin abinda ya faru Wasila da Camas! suna 'karyatawa da fadin sharri tayi musu.....Headmaster ya kalli Wasila bayan ya gama jin bayanin Suhairat yace."Kin nuna min ke d'in 'yar halak ce kuma ke *'Yar gaske!* (Wannan sunan na 'Yar gaske daga bakin headmaster ya fito shine asalin fara kiranta da sunan) to tunda sannan ta ara ta yafa takewa kanta kirari da cewar ita d'in *'Yar gaske* ce har jama'ar gari suka dauka.
Headmaster ya cigaba da cewa" Baki da wani amfani a cikin makarantar nan tunda dai ba karatu kika zo kasuwanci kika shigo gashi har kin sumar da yarinyar mutane kina nema kiyi kisan akai a makaranta ki jaza mana masifa to daga yau na sallame ki daga wannan makarantar har abadah."!!! Wasila ta dinga kuka tana bashi hakuri! amma yaki sauraranta, yasa aka daukowa Suhairat! paracetomal tasha da ruwa kana yace ta tafi gida ta huta, dama kuma tsakanin makarantar da gidansu babu nisa tsallaka titi za'ayi kawai su Wasila ne suke hawa mota.