Sashe 32
Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin muryar mai allo na amsa sallamar ya sanya ya dan risina kamar yana gabanshi ya gaishe shi kunya ce ta kamashi Tun ranar da aka daura aure bai sake waiwayar mutumin ba, Mai allo Yace."Ina magana da Alhaji Ahamdu ko."? Ahamd yace."Kwarai kuwa arrama ni ne ayi min afuwa arrama al'amura sun sha kaina wallahi ina ta so na kira waya nayi bangajiya Allah bai nufa ba." Malam mai allo yace."Ayya ai babu komai Ahamdu. ku da kuke da hurd'od'i da yawa ai dole sai na muku uziri, dama wata magana ce ta taso shine nace to tunda ka bamu numbar wayarka bari na sanar da kai."
Ahamdu ya dan bar cikin mutane ya samu ke'bantaccan guri ya tsaya yace."Ina sauraranka malam."! Mai allo yace."Alhaji ba wai zan raba Wasila da mahaifiyar ta bane a'a ina so Yarinyar nan Wasila ta tsira da auranta, mahaifiyar yarinyar nan ta dauki alwashi kan duk rintsi sai ta lalata wannan auran domin ba ta da'de da barin garin garko ba, tazo har inda nake ta tabbatar min da wannan maganar shine na gaza samu nutsuwa nace bari na kira ka na shaida maka ka sanya ido sosai kana kuma ka tsaurara matakan tsaro kan shige da fice a cikin gidanka."
Ji yayi jikinsa na tsatstsafo da gumi! Anya kuwa wannan Uwar arziki ce? Bashi da mai bashi wannan amsa, Dan haka sai yace."Gaskiya naji dadin wannan magana taka arrama zan kara kula sosai nima ba zan raba Uwa da 'Yarta ba amma mutukar naga tazo gidana da wata munufa to babu shakka zan sanya a hanata shigowa gidan." Malm mai allo yace."To masha Allahu Alhaji Allah yayiwa wannan auren albarka ka kula sosai insha Allahu zakayi alfahari da wannan auran." Ji yayi ya kara jin kaunar mutumin cikin ranshi bai san abinda yasa yake son auransa da yarinyar ba kullum adduarsa Allah yasa auran nan yayi albarka shi kuwa zai yi kokarin ganin ya rike yarinyar da kirki duk wani alwashin da ya dauka a kanta zai sauke su.....Sallama sukayi da juna cikin mutunci da mutuntawa.....Ya katse wayar sai yaji duk hankalinsa yayi gida ya iske Khalifa tare da Manager suna magana yace."Khalifa ka tsaya komai yayi Clearing ni zanje gida yanzu." Khalifa yace."Lafiya dai ko."!? Yace."Normal ba zan dade ba zan dawo insha Allahu." Yana gama maganar ya juya da niyar tafiya Garba da Hadi suka rufa masa baya.
Ya dad'e tsaye a harabar gidan nashi a tsaye yana nazarin ko ina da ina na gidan.....Har masu tsaron kofar shiga gidan suka soma shan jinin jikinsu mussaman Sunduki da yayi 'kas! da kansa yana Allah Allah ya bar gurin babu shakka Alamun mara gaskiya ko a cikin ruwa gumi yake domin dai Sunduki wani irin gumi ne yake karyo masa yana jin tsoron kar yallabai ya fahimci abinda ke da akwai!!!! AbdulMumini ya karaso inda yake tsaye hannunsa rungume da tarin kayansa wanda ya wanke su tas ya gogesu ya shiryasu cikin wata leda mai sheki! gaisawa sukayi Ahamdu na tambayarshi aikinsa. Abdumumini yace."Aiki alhmdullihi Yallabai." Ahamdu yayi gaba da niyar shiga cikin gidan Abdulmumini ya rufa masa baya hannunsa rungume da kayan wanki........Dan juyowa yayi yace."Dakata nan tukkuna."! Abdulmumini yaja ya tsaya, A hankali ya sanya hannunsa jikin kofar yana latsawa......Tana can cikin daki a kwance abin duniya ya taru yayi mata yawa taji alamun ana so a shigo da sauri ta diro daga gadon ta nufi kofar fita, Allah yasa tayi wanka ta shirya cikin wani les mai ruwan goro (orange colour) yayi mata kyau sosai yayin da dinki ya zauna das a jikinta, sai kace an gwadata bata daura dankwalin ba sai ta lullube jikinta dashi, tun kafin ta karasa bakin kofar palon ta hangoshi tsaye dake kofar tana nuna mutum amma shi wanda yake waje bai ganin na ciki sai dai na ciki yaga mai shigowa, Ta bude a hankali taja gefe guda ta tsaya, juyawa yayi kawai ya kar'bi kayanshi dake hannun Abdulmumini ya sallameshi da fadin"Jeka kawai." Abdulmumini ya bar daga gurin da sauri....Shigeta yayi ba tare da ya tanka mata ba ya nufi bedroom dinshi.....Yana shiga ya tadda shimfidar bed din a hargite duk pillows din sunyi d'ai-d'ai kasan kafet din ragowar abincin da taci ga plate da goran ruwa da lemo duk a ajiye ko ina yayi kaca kaca babu kyan gani.....Wardrobe dinshi ya bude ya ajiya kayanshi yana dan jan tsaki ya fito ya sameta zaune kan kujera ta zuba tagumi.
'Bata rai yayi yace."Tashi kije ki gyara min daki." Ta kalleshi cikin wani irin yanayi Yace."Ban son kazanta bana shiri da kazamin mutum ina amfanin kin gyara jikinki baki gyara makwancin ki ba to daga yau kar ki sake kwanciyar min a daki ki dauki daya cikin dakunan dake palon nan bana son kazanta."
Ranta ya 'baci dajin irin bakaken maganganun da yake ya'ba mata sai dai ta daure kawai saboda tana neman biyan bukatarta, ba tace masa komai ba ta mike a hankali ta nufi dakin....Bayanta yabi da kallo yana ayyana abubuwa da yawa a kanta kwana biyu yaga ta soma yin sanyi Allah yasa ta d'ore.....Yana kokarin shiga sukayi karo ta dauko plate din dazu zata fita dashi......Dauke kansa yayi ya wuce Lokacin kirjinsa ya gogi nata yaji wani irin yanayi a jikinsa sam! baya so yanayin da yake ji a jikinsa yayi tasiri kan yarinyar shiyasa yanzu ko kallonta bai fiye yayi dan yaji haushin Allah ya isan da tayi masa,
Tana shiga dakin ta ganshi ya sunce kayan jikinsa yana kokarin daura towel tayi saurin dauke kanta ta nufi toilet da sauri gabanta na wani irin faduwa! Manta abinda ya shigo da ita toilet din tayi sai ta hau duru-duru!!! can taji alamun zai shigo tayi saurin Kwance pampo tana wanke fuskarta sai sannan ta tuna abinda ya shigo da ita, can wani guri ta nufa cikin toilet din dai ta dauki tsinsiyar laushi da makwashin shara, kanta a 'kasa zata fita suka buga karo yana daure da towel iyakacin sa ku'gunsa kirjinsa a waje! gigicewa tayi har sai da yaso ya fahimci hakan! tayi saurin ra'bewa tayi zata wuce ya matse hanyar yana yi mata wani malalacin kallo....Kas da tayi da kanta kamar munafuka duk ta muxanta mutukar za taganshi a haka! babu suttura wata irin shakkarsa takeji da tsoronsa, "Yau waye yazo gidanan."!? Ya fadi maganar yana tsareta da idananunsa dake mutukar saukar mata da kasala da mutuwar jiki.
_*'Yar uwa ga shawara: Idan kina dauraye gabanki da ruwan sanyi bayan kun gama mu'amula ta aure da mijinki (sex) to ki daina domin yin hakan yakan iya janyo miki matsala babba, duk sanda kuka gama mu,amula ta auratayya da mijinki to ki samu ruwa mai dumi ki wanke gabanki tsaf! kana ki daura wankan janaba! kar ki saba kwanciya da janaba a jikinki komai rintsi idan kina da toilet a daki ki tanadi ruwanki idan baki da toilet a daki to kiyi addua dai-dai gwarwado Allah zai kare ki da kariyarsa ki fito ki tsarkake jikinki.....Ke kanki sai kinfi jin dadin hakan, Barin janaba a jiki na haifar da matsala babba na farko nan da nan idan an shiryo miki wani sharrin ya same ki a take saboda rashin tsarki, Na biyu shaidanu zasu dameki wannan najasar dake jikinki suma zasu zo su dora miki tasu ki tashi da ciwo ko dai wani abu makamancin haka......Allah yasa mu dace.*_
Littafin na kudi ne.....!
Kika futar min da book ke da Allah kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*30*
Kasa hada ido tayi dashi ballanta ta bashi amsar tambayar da yake mata gabanta faduwa kawai yake yi tana adduar Allah yasa ba wani ne ya fada masa cewar Camas! tazo gidan ba, Hannunsa yasa ya dago fuskarta dake sunkuye ya kura mata idanunsa, duk sai yaga alamun rashin gaskiya a tare da ita,Yace."Dazu Kawunki wanda ya bani auranki ya kira ni a waya ya fada min wata magana, Idan kin san maganar gaskiya ce cewar mahaifiyarki tazo gidanan domin ta lalata miki aure to tun wuri ki hanata zuwa gidana, idan ba hakaba zan dauki mataki a kanta a da na aureki ne domin in wulakantaki kana kuma na karya alkadarinki na sake ki, to sai daga baya kuma na janye wannan 'kudirin nawa saboda darajar wannan dattijon mutumin wato Mai allo, yafi gaban na watsa masa 'kasa a ido ki godewa Allah Kawunki na sonki da alkairi duk wannan abun da yake nunawa a kanku kauna ce ba tsana ba, kinci albarkacin masu albarka zaki zauna tare da Ahamdu babu saki a tsakaninmu mahaifiyar ki karta 'kara zuwar min gida da manufa mara kyau! zan sanya su Garba su dauki mataki a kanta."
Fuskarta ta fuxge dake tafin hannunsa tana watsa masa harara kwalla ta cika kwarmin idonta, bakinta na rawa tace"Mahaifiya ta kake kokarin ciwa mutunci a gabana."!? Yace."Meye abin cin mutunci anan gaskiya ce na fada."
Girgixa kanta tayi tana kokarin had'iye wani 'kululun ba'kin ciki da yazo ya tokare mata a ma'kushi! Tace." To kaje ka fad'awa wanda ya fada maka cewar mahaifiyata tazo gidanka cewar Shi din azzalimi ne kuma ni banga gatan da yayi min ya zalince ni da ya had'ani aure da kai mugu mai ba'kar aniya.''!