← Book details Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 108

Sashe 24

Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gefe guda ta matsa tana nishi da aika masa da harara! yana kallonta bai ce komai ba sai da ta gama hararasa sannan ta zura hannu cikin rigar ta ta fara laluben sim card din......."Okey! nan kika boye ashe." Yafada yana bin nonowan nata da kallo. Banza tayi masa ta cigaba da lalube Yace."Bari kiga yanda za'ayi ki daina wani 'batawa kanki lokaci." Kafin tayi aune taji shi a jikinta ya sanya hannusa daya ra kasan rigar yana lalubawa! Tsabar yanda yake lalube mata nono sai da ya balle mari'kin bireziyar sai cud'a nonowan yake da hannunsa guda, kamar jaraba ita kuma ta kasa hanashi ji take tsigar jikinta na tashi nipples dinta na wani irin mikewa suna kaikayi sai taji kamar sosa mata yake
Cikin wata kasalalliyar murya yace."Wai ina yake ne umhum? ko dai sai dai anyi sintir din! Bakinta ya mutu murus! sai dai ido da take kallonshi dasu, Ya riga ya d'imauce dan yanda yaji yana lugwigwita brest din a hannunsa so kawai yake yaga yayi tozali dasu a idonsa ya kama ta ya matse tsam! a jikinsa! ya dinga shafa bayanta da hannayensa dake cikin rigarta ya samu nasarar zare breziyar ya ciro ta ya yar ya gurun sai yaga nonowan sun sake masa girma a ido, tana kallonsa ya lumshe idonsa yana sakin zazzafar ajiyar zuciya bai ta'ba tsammanin shi cikakken mai lafiya ne sai yau!!!! Ganin yanda jikinsa ke kyarma! yasa ta dawo hayyancin ta tabi brexiyar ta dake kasa da kallo ta dawo da hankalinta kansa yana ta kallon kirjinta ture shi tayi dake jiki nasa ya shika sai ta samu nasar futa daga tsakaninsa ta dauki breziyar dake yashe a kasa ta zazzge sim card din suka fad'o kasa.

Futa tayi daga d'akin hannunta rike da breziyar ta zauna daya daga cikin kujerun palon tana rintse idonta har yanzu bata dawo dai-dai ba tana tajin wani iri a jikinta ga nippls dinta ya dame ta da 'kyaikyayi tunani takeyi ya akayi har ta sake ya cire mata bireziya ya lugwigwita mata nono? Tsaki! taja "Amma mutumin nan ya shammace ni."

Tana futa daga d'akin ya shafa kanshi har yanzu yana jin wani irin shauki a tattare dashi shauki da sha'awa irin wacce bai taba ji ba, Ya dauki sim card dinshi ya nemi gefan bed ya zauna ya sanyawa wayarshi......Khalifa ya kira suka gaisa Khalifa yace."Nayi ta kiran wayar ka bata shiga." Yace."Yanzu na kunna zaka shigo ko."? Yace."Kai da kake da amarya me zan zo nayi maka." Yace."Kai kyale amaryar nan dan Allah kawai ka shigo akwai shawawarin da zamuyi." Khalifa yace."Sai yamma zan shigo." Yace."Okey sai ka shigo." Numbar Garba ya kira.....Palo ya fito ya zauna kan kujera suna waya da Garba Yace."Duk ka had'o min kafatanin ma'aikatan gidanan." Garba Yace.",Angama Yallabai."

Ya kashe Wayar yana kallonta idanunta sunyi Ja! Tsabar kuka da Halin sha'awar da take ciki a halin yanzu wanda ta kasa gane me yake damunta san samu ace har yanzu yana matsa mata nono da sai tafi so......Ya cuce ta gaskiya da ya ta'ba mata nono da tasan haka mutum yake ji da bata barshi ba.....Kallo guda yayi mata ya gane abinda ke damunta.....Yace."Yana da kyau kije ki suturta jikinki."
A hasale tace"Kaine ka bani kayan da zan saka."
Harara ya watsa mata" Kinga tashi ki bani waje zan gana da yara na bana son rashin kunya."
Kin tashi tayi tana matse fuska!
Cikin tsawa! Yace."Ko bakyaji ne."? Mikewa tayi a fusace! ta nufi bedroom dinshi! Ya bita da wani irin kallo mai cike da ma'anoni da dama yarinyar nan na nema ta sauya masa tunani.

Kika futa da book din nan Ke da Allah!/Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*'Yr Bngr Sys
*23*
'Daya bayan daya suka shigo sun kai su kusan bakwai ne Garba da Hadi sai securities su uku Abdulmumini mai wanki da goga da bawa shukoki ruwa sai kuma mai masa abinci (kuku) Duka suka mika gaisuwa zuwa gareshi.....Ya amsa musu a sake kana ya d'ora da fad'in"Dalilin da ya sanya na kira ku shine domin in shaida muku cewar Allah ya nufe ni da d'aura aure jiya kenan Garba da Hadi tare mukaje dasu har can garin da aka daura auran.....Ya kalli masu gadi yace."Jiya kun bata min rai sosai wanda har na yanke shawarar sallamarku ya za'ace yarinya karama kamar wannan ta iya futa daga gidan nan bayan kuna kallonta, abunda ya sanya na yanke shawarar rabuwa daku kan aikinku saboda nasan kuna da iyali dukaninku shine dalili amma gargadi na na karshe shine Kada ku kuskura ku bar yarinyar nan ta futa ba tare da sani ba,Idan haka ta faru to sai na daure mutum.....Ya kalli su Garba da fadin"Ku kara saka ido sosai a kanta. Garba yace insha Allah Ya kai idonsa kan Rabe (kuku) yace."Iyakacin ka kicin bana son wata alaka mai girma ta shiga tsakaninka da matata, kana gama abunda kake kayi tafiyarka." Rabe ya amsa da"Yes sir!." Yace.",AbdulMumini zaka cigaba da yin aikinka kaji ko duk sanda wanki da ya taru da kaina zan kira ka ka karba bance ka dunga shigowa ba kai tsaye dalili kaga yanzu bani kadai bane a gidan."
AbdulMumini yace."Insha Allahu za'a kiyaye yallabai."

"Masha Allah." Yafada yana dan gyara zaman sa a nutse yace."A wannan watan nake tunanin yi muku karin albashi, Insha Allahu." Sai duk suka saki fuska suna dariya godiya suka shiga yi yace."Kowa yaje ya rike aikinsa Allah ya taimaka." Suka amsa da "Ameen Allah ya kara maka suttura da tsawon kwana insha Allahu sai ka zama governor domin kaine muke saka ran za kayi adalci ga talakawa." Yace."Ku cigaba da addua dai Allah ya za'ba abunda yafi alkairi." 'Insha Allah kaine alkairi a jahar kano." Abinda suke ta fada kenan har suka bar palon.

Rabe ne ya fito daga wata 'kofa dake cikin palon, da alama kicin ne domin naga anyiwa kofar ado da wani irin labule mai baza da kyalli hannunsa rike da wani faffadan tire na silba cike da kayan marmari irinsu inibi dabino kankana abarba lemo gwanda da sauraru an shiryasu tsaf gwanin ban sha'awa, wani dogon daining mai kujeru kusan takwas naga ya nufa ya aje tiren ya koma kicin nan ya soma fito da kayan kalaci ya jere tsaf! a danining din ya iso inda yake zaune yana duba jarida Leadership ta wannan satin...."Sir an shirya daining." ba tare da ya d'ago ba yace."Okey." Rabe yace."A tashi lafiya." Hankalinsa na kan jaridar har Rabe ya fita.....Ya kai minti talatin a haka kafin ya aje Jaridar ya mike ya nufi bedroom dinshi....Idanunsa ya sauka a kanta tana kwance a bed dinshi ta kifa cikinta ma'ana tayi irin kwanciyar da ba'a so. ya karasa inda take ya tsaya yana kallon bayanta mussaman bom!bom dinta yana mutukar daukar hankalinsa, zama yayi gefenta ya sanya a hannu a hankali ya burkitota kwanciya ya gyara mata ya kama gashinta daya wargaje ya had'e guri guda hannunsa yasa ya tufke mata ya zuba wa fuskarta ido gani yayi ta dan fad'a kwarmin idonta ya zurma ciki akwai alamun gajiya da yunwa a tattare da ita gashi bacci ya dauke ta ko da yake shima baccin rahama ne.....'Kirjinta ya zubawa ido yana kallo...Yaji tsigar jikinshi ta mike tsayin shekarun da yayi babu mace bai ta'ba shiga mawuyacin hali ba sai tsakanin jiya da yau da jikinsa ke gogayya da nata, Ya mika hannu a hankali ya dan shafi saman lebunanta! ajiyar zuciya ya sauke! runkufawa yayi dai-dai fuskarta ya dora bakinsa kan nata le'bunanta ya lasa da harshensa yaji wani irin santsi, da sil'bi! yanda take sauke nuffashi ya sake kid'ima shi bai san sanda ya sake lasar lebanunan ba...Motsi tayi yayi saurin mikewa a gaggauce ya fita daga dakin yana sauke zazzafar ajiyar zuciya.

Baiyi wani cikakken karin kummalo ba ya bar daining din, Jikinsa duk ya mutu yana jin wata iriyar kasala ta dabaibaye shi, can palo ya koma ya kwanta kan doguwar kujera Fargabar komawa dakin yake saboda shi kansa bai yarda da kansa ba sam baya so zuciya ta jashi ya afka mata bayan bai shirya hakan ba....Rintse idonsa yayi yana hasaso yanayin tsarin hallitunta da manya manyan d'uwaiwakanta a duniya yana bala'in son mace mai wad'annan abubuwan nono da d'uwawuka!! mace ko mummana ce a fuska baya ganin muninta mutukar dai tana da wannan had'in!! Ya dora romat din dake a hannunsa saman kirjinsa yana lumshe ido....Oh! duniya kenan wai shine yau yake jin sha'awar 'ya mace ashe dai zai ga zuwan wannan rana.?

****
Rashida da Uwani dai sun soma shan jinin jikinsu hankalinsu yayi masifar tashi sosai mussaman da suka kira Camas! a waya ta tabbatar musu da cewar tun a daran jiya suka rabu da Wasilar tace ta tawo gida, Ta shaida musu cewar itama tun jiya da daddaran take kiran wayarta bata dauka ba, dazu da safe ma ta kira akace wayar a kashe take.

To jin wannan magana ta Camas! ta sanya hankalinsu ya tashi Uwani sai matsar kwalla take tana fadin"Allah yasa dai ba Magauta bane suka sace mata 'yarta, Rashida ma da taga abun dai ba na wasa bane sai ta hau kuka duk jikinsu yayi sanyi sun san Wasila nada makiya sosai suna zargin ko daga cikinsu ne suka sace ta Allah ma yasa kar su kasheta, adduar da sukeyi kenan kuma basu fasa neman wayarta ba.
Chapter 24 · 0% Book details