Sashe 33
Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cike da d'umbin mamaki yake kallonta, ashe rashin kunyar yarinyar har ta kai haka kamar wannan mutumin take kira da azzalimi me yayi mata na zalinci ta kira malam mai allo azalimi shi ta kirashi da mugu mai ba'kar aniya.....Al'amarin ma dariya ya bashi ya fahimci taji ciwon maganarshi kan mahaifiyarta, ya girgiza kai kurum yana kokarin shiga toilet din ba tare da ya tanka mata ba, taso yace wani abu daga nan ta zazzageshi in yaso ko mai zai yi mata sai da yayi mata, Duk lalacewar Uwa uwace tana masifar kishin iyayenta mussaman Uwani da duk wahalarta a kansu ta kare shiyasa suke fad'a da mai allo mutukar zai zagi Uwani a gabanta sai tayi masa rashin kunya sam basa shiri dashi ta gane kuma munafiki ne shine ya tunzura Ahamdu yazo yana kokarin zagar mata uwa." Hawayen da take ta kokarin dannewa sunki dannuwa dole suka fara zuba, Ta juya yayin da yake kokarin hada ruwa miyau! ta tofa masa a bayanshi, Yayi saurin juyowa yana kallonta, shi ya d'auka ma tuntuni ta fita ashe tana tsaye, hawaye ya gani na karakaina a fuskarta, shifa bai ga abin kuka da damuwa anan ba, ai bai fadi wata mummunar magana kan mahaifiyarta taba, Had'a ido sukayi tace"Allah ya isa na Allah ya bimin hakkina." Ya shiga mamakin Allah ya isan da take masa, Nufar ta yayi tayi kamar ta gudu sai kuma ta yanke shawarar tsayawa wallahi ya daketa sai ta murd'e masa mazakuta! ta kasheshi kowa ya huta shawarar data yanke kenan....Koda ya 'karaso inda take sai taga akasin haka, dankwalin kanta ya fuzge ya mika mata fuska a hade yace."Goge min kazamin Yawun ki da kika tofa min." A hargitse tace."Wallahi rantsuwar dan musulmi ba zan goge ba ko kasheni za kayi sai dai ka kashe."! Ya girgixa kai tare da fadin"Ni dai na fad'a miki dan na lura kin ji zafi kan maganata okey Yanzu dai bani da lokacin ki amma ki kiyaye shiga hannuna zaki gane baki da wayo." dankwalin yasa ya goge miyau din ya jefa mata a fuska, taja tsaki mai karfi ta futa daga toilet din, rashin a 'bace yayi wanka ya fito......Still kuka ya tada ta tanayi sosai idanunta sunyi jage jage da hawaye, sai ya dan ji tausayinta ya kamashi, babu shakka tana da kishi kuma duk rashin kunyarta tana martaba iyayenta, shi dai yasan bai fadi mummunar kalmar da zata tada mata da hankali ba amma ta zauna tana kuka, hakane shima nada kishin iyayensa yana gani aka taba martabarsu sai inda karfinsa ya kare, Kaya ya sauya ya fesa turare hade da daura agogo ya dora hula saman kanshi ya kama hanya ya fita daga dakin yana jin shashshekar kukanta har cikin dodon kunnansa.
Ta jima xaune a dakin tana wannan kuka tana kuma tunanin yanayi na rayuwa, a duniya dai babu wanda yafi saurin 'kaskanta sai talaka idan baka da kudi sai a zage ka a tozarta ka a gabanka yaushe Uwani tazo gidansa da har zai tasa ta a gaba yana cin mutuncinta, Tunda suke 'yar tsama dashi bai ta'ba 'kuntata mata irin yau ba ta dinga jin wata iriyar tsanarsa na d'arsuwa a cikin zuciyarta shi kanshi malam mai allon mugun haushinsa takeji a ganinta duk shine yake 'kara rura wutar al'amarin........Da kyar ta tashi tayi sallah magariba ta zauna har aka tayar da isha'i ta gabatar da sallahr sai ta kwanta kan daddumar bakin ciki duniya ya taru yayi mata yawa.
Sai wajejan goma da rabi na dare Al'amura sukayi sauki a babban boutique d'in...(Gurin sai da 'kananun kaya irin na yara da na manya maza da mata takalma irin su booth helf cover da na yara da manya duk zaka samu a gurun a goguna masu kyau deznar iri iri akwai a gurin kai mutukar kana so ka had'a dreesing na kece raini to idan ka shiga gurin ka gama saboda zaka samu duk wani abu da kake bukata )kayan dake cikin boutique din *A.M. B* Na mussaman ne dan sai ka gama xagaye kafatanin kasuwar kwari da sabon gari wambai da duk sauran kasuwanni baka samu irin oder shi ba Ahamdu na kawo kaya masu kyau da 'karko shiyasa kullum a gurin a ciki yake da Costoms duk wani ko wata mai ji da kansa burinshi ya shiga gurin yayi siyayya......Har wannan lokacin suna tare da Khalifa sai bayan sun tabbatar da komai yayi clear sannan suka wuce gida........ Khalifa na draving yace."Afnan fa ta damu kullum kuka takeyi wai sai ankaita gurin auntynta tun sanda taji muna maganar da momynta zamuje gurin amarya shikkenan take rigima wai a kaita gurin aunty amarya ita dai."
Dariya yasa yace."Ai ni rigimar wannan yarinyar ita ke had'ani da ita haka kawai tazo ta hanani baccin dare tayi zamanta wallahi bana nemanta.'
Khalifa yace." Kai dai kawai kace kar tazo ta hanaka amarci wa zaka mayar karamin yaro okey shikkenan tun da haka kace sai na kawo ta dan haka gobe ka shirya zamu zo tare da momynta kuma tare da kayanta zamu zo tunda anyi hutun skull sai ta zauna ta d'ebewa amarya kewa."
Murmushi yayi ya dan tura hularshi 'keye yace."Kai a tunaninka amarci nake ci da wannan yarinyar? lallai Khalifa ka mance dalilin da ya sanya na aureta ko, shin mai zai sanya ni na 'bata lokacina a kanta da har zanci amarci da ita." Khalifa yace."Bafa zan dauki wannan maganar ba Alaji nasan dai idan bakayi me gabadaya ba to nasan kana tatta'ba ta dole ne nasan ba zaka sanya mata ido kawai kana kallonta ba." Murmushi yayi yace."Malam kai kake wannan tunanin ni sam! wannan yarinya bata bani sha'awa." Dariya kawai Khalifa yayi yace."Mubar maganar kawai ni dai ba karamin yaro bane na kuma san abinda za kayi da wanda ba zakayi ba
Har cikin gidanshi Khalifa ya ajiye shi dake a motarshi suke ya bude motar ya fito suna sallama, Khalifa yace."Ka fadawa amarya idan Allah ya kaimu gobe tana da babbar bakuwa saboda haka sai ta shirya." Yace."Ni dai tunda ba bakuwa ta bace shikkenan." Ya juya yana kokarin shiga ciki Khalifa yace."Kayi mantuwa fa." Sai sannan ya tuna shi masa site din baya ya bude ya dauko wasu manya manyan ledoji guda biyu yana fadin"Na manta shaf wallahi." Garba ne ya karaso gurin yana musu barka da zuwa ya mika hannu ya karbi ledojin hannunsa, gaba yayi da ledojin a hannunsa shi kuma ya tsaya suna sallama da khalifa.
Tsit! palon tamkar babu wani mai rai a ciki....Ya nufi bedroom dinshi nan ya tarar dashi kaca-kaca har yanzu shimfidar gadon a hargitse take kamar dai yanda ya fita ya bari sannan ga tsintsiya da makwashin shara nan a tsakiyar kafet gashi kuma bata dakin kamar yanda ya saba idan ya shigo ya ganta kwance tana bacci bata dakin yau! Ya ajiye ledojin hannunsa ya fita daga dakin.....Bedroom din dake kusa da nashi ya murda yaji a kulle gam ya wuce dayan shi yana murdawa ya bude babu kowa a ciki....Ya bude ba kusa dashi shima bata ciki zarginsa yafi tabbata akan ta kulle a cikin wanda ya murda yaji a rufe.....Ya dawo a gajiye shi mai zai iya asalima tsintsiya bai iya rikewa ballanta ya iya wata shara dama su Garba ne suke masa aikace aikacensa, dan haka ma yanzu Garban ya kira yace ya shiga ya gyara masa daki shi kuma ya zauna a palo yana duba wayoyinsa yini guda yau bai duba wayar ba test messages gasu nan rututu haka dai ya dudduba wad'anda zai iya ya bari......Mutum ne shi ma'abocin jin zafi dalili kenan da ya sanya ba ya zama da manyan kaya a gidanshi mutukar yana gida zaka same shi da gajeran wando iya gwiwa da shart ko kuma singilet ko cikin kayan bacci yafi tu'ammali da masu mad'aurai da botira idan ya ga dama ya daure ko yasa botiran idan bai ga dama ba ya bar kirjinsa a bude, yanzu ma wata irin zufa ce take keto masa ba abinda yake so sama da ya watsawa jikinsa ruwa, Garba na fitowa ya mike ya nufi dakin Garba ya d'ebi wayoyinsa ya bi bayansa dasu.
_*Sanyi ko Basir na sanyawa gaban ki ya 'bude!!!! ki Haihu ki'ki kula da gabanki shima na sanya wa ki bud'e ba tare da kin fargaba, Namijin dare (ba'kin aljani) idan yana kusantar ki ya kan janyo miki masifar bud'ewar gaba, kuyi ta rigima da miji idan da tsautsayi da rashin hakuri sai kiga an rabu!!! wane mataki ya kamata mu dauka domin mu kare kanmu daga fad'awa cikin wannan tashin hankalin!?*_