Sashe 25
Yar Bangar Siyasa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
****
Wajejan karfe uku da rabi na rana ta farka daga baccin da ya dauketa, ta j idonta a bude kafin ta yunkura ta tashi zaune ji take jikinta tamkar anyi mata dan karan duka sai nu'kurkusa yake mata ga wata iriyar masifaffiyar gajiya data dabaibaye ta.....Salau! salau! ta mike ta nufi toilet...Ta hada ruwa mai dumi tayi wanka ta dauro alwala ta fito. jikinta daure da towel mai girma, kwata kwata bata sha'awar mayar da kayan jikinta ta zauna gefan bed din ranta a 'bace! kawai an kawo mutum an ajiye bashi da sutturar sawa Hatta da pant da breziya ka'idar ta ce bata maimaitasu kullum sai ta sanja haka ta cure kayan da ta cire da lifayar da jins din da shart din da undis din guru guda ta ajiye ta fita palon kirjinta d'amare! da towel! Nan ta ganshi yana bacci kan kujera ya mike sam'bal hannunsa guda a saman kirinsa sai daya hannun kuma ya dora saman kanshi.
Cikin sigar 'kuntatawa ta tsaya kanshi......"Ka tashi ka bani suturar da zan saka." Wannan kalma ta dinga nanatawa gatsal! "Ka tashi ka bani sutturar da zan saka zanyi sallah lokaci na 'kurewa."! Ya dinga jin maganar a cikin bacci tamkar mai mafarki, sai kuma ya bude idonsa da sauri!! ita ya gani a kanshi....Yaji kansa yayi bala'in sarawa! ya tsani yana bacci a tashe shi!!! Ya mike cikin yanayi na 'bacin rai yake kallonta......" Wai ke me yasa kike abu irin na dabbobi ne? bacci fa nakeyi zaki tsaya min aka kamar doki."! Kwarai taji zafin maganarshi wato itace ma dabba......Itama cikin bacin rai tace"Akan na tashe ka ka bani sutturar da zan saka nayi ibadah kake kirana dabbah! meye laifina anan? ka dauko ni ka ajiye babu suttura babu ci babu sha dan nayi magana a zageni wallahi ka daina kirana da dabbah ki tinkiya domin ni ba ita bace."!
Bai ce koma komai ba ya mik'e tsaye ta d'an ja gefe tana masa wani irin kallo.....'Ka'ida idan yana bacci aka tashe shi sai yayi ciwon kai da jiri dalili kenan da ya sanya yana mikewa ya tafi luuuuuuu! kamar zai fad'i! tayi saurin kaucewa! amma inaaa! sai da ya same ta ta fadi kan kujerar da ya tashi ya afko jikinta!!! Kanshi da fuskarsa tsakankanin 'kirjinta ya kwanta luf dashi sai kace yaro.
Nauyi ne ya isheta ta ture fuskarsa tana turje jikinsa da kafafunta "Daga ni dan Allah.''! Tafada tana kumbura baki.....Can 'kasan ma'koshi taji yace." Sai jiri ya sakeni zan mike daga jikin ki ai kece sila waye yace ki tashe ni ina bacci sai kiyi hakuri har sai lokacin da na tashi."
Tabd'ijam! kana nufin kaina zaka kwanta har sai sanda ka ga dama! Ni wallahi nauyin ka ya isheni ba zan iya daukar ka ba ka d'aga ni jikina ya soma tsami."!!!! Tafada tana ture shi da fuskarsa dake kwance kan kirjinta duk ya matse mata nono.
'Kara sakin jikinsa yayi sosai yana sake mikewa sosai a kanta, Wasila taga abun nasa kamar da zalinci sai ta soma kuka tana masa magiya ya daga ta da gaske nauyi ne dashi.....Yana jinta yayi mata shiru, tuntuni ya daina jin hajijiyar kawai tsabar taushin jikinta ne ya sanya ya manta da komai yayi kwanciyarsa kamar wanda yake kan katifa.
"Dan girman Allah ka d'aga ni wallahi zaka kassarani bani da 'kwari! wayyo ruwan cikina da gwiwata duk sunyi laushi shikkenan jama'a zai 'karasa n.........Kafin ta 'karasa maganar ta ya mika hannunsa ya datse mata baki!! duk da haka ba ta daina magana ba....Mikewa yayi daga jikinta still hannunsa na damtse da bakinta, Ta mike zaune da sauri towel din tuni ya sunce daga jikinta yayi nasa guri cinyoyinta da lafiyayyun nonowanta suka wanke masa ido tar!!! yake kallonsu kamar wanda ta samu tv ana film din soyayya!! ta tattaro towel din da sauri ta kare kirjinta duk da haka cibiyarta da wasu gurare na jikinta a waje suke! Ta dinga janyo towel din dake 'kasan sa tana so ta rufe, ya janye hannunta idananunsa kan mararta da cibiyarta.....Tsorata tayi kwarai daga nin yanda yake wani wulkita idonsa, sai tayi gaggawar doke hannunsa dake damtse da bakinta ta ture shi da karfin gaske taja towel din ta daure jikinta,Tsaki! taja da fad'in" Allah ya isa."! Ya bita da kallo wanda ya rasa ko kallon menene Yayi masifar shiga rudani wai shin ina alwashin da yaci akan yarinyar nan ne? ina tanade tanaden da yayi mata suka tafi? karfa ace yarinyar nan ta rinjaye shi tun ba'aje ko ina ba, anya ba zaiyi wa kansa fada ba kuwa ya kama girmansa 'kankanuwar yarinya na ganin dama a kansa tana fada masa ko wace irin kalma Anya kuwa.'!!!!!!?
Kika futar min da book Ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whadap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*'Yr Bngr Sys
*24*
Mikewa yayi cikin kasala da rashin kuzari ya nufi bedroom din, nan ya ganta tsaye gaban wardrobe dinsa tana masa bunkice, Tsawa ya buga mata "Me kika ajiye min a cikin kaya kike bunkita min."!? Yanayin yanda taga fuskarsa a murtuke yasa tasha jinin jikinta, Yayi mata wani irin karjini a ido, 'kas tayi da kanta tace" Kaya nake dubawa." Yana hararata yace."Ke kika ajiye a kayan a gurun da zaki hargitsa min."? Shiru tayi masa, ya nufi wardorbe din sai tayi saurin matsawa daga gurin, a duk sanda zai tunkari inda take wata iriyar shakka ce take kamata, yana dubewa ya ciro mata wata jallabiyar sa mai faffadan wuya da hannu zurmemiya yace."Karbi kisa wannan nayi wanka yanzu na fita domin sanin abinyi." Yanda yayi maganar ba alamun wasa a tare dashi yasa ta karbi rigar....Ya juya ya nufi toilet... Rigar take bi da kallo tana tunanin yanda za'ayi ta saka rigar nan katuwa tsayin ta yayi mata yawa fad'inta ma haka ga wuyan kurmame, haka dai ta hakura tasa rigar duk domin tayi sallolin dake kanta....Lifayar ta ta nada a jikinta ta hau kan dadduma ta tayar da sallah.
Ya fito daure da towel iya kungunsa sai wani karami a hannunsa yana gogo kanshi...Kai tsaye mirror dinshi ya nufa ya fara shafa mai a jikinsa ya sanya turaran jiki kana ya gyara sajensa dama bai fiye barin suma ba a kanshi dai-dai misali ya taje ya gyara ta sannan ya shirya jikinsa cikin yadin kufta brawon d'inki hannu ne wanda aka bata lokaci gurin dinka shi yayi kyau mutuka mafi akasarin kayanshi ya dika ne masu kyau da tsada! Hula ya sanya ya daura agogo kana ya hau kan kafet din dake kusa da ita ya tayar da sallah.
Ganin ta idar da tata sallar ne yasa ta mike daga gurin can bakin bed ta zauna tana saka wasikar jaki! Har ya idar da sallahr shi yayi adduao insa bata sani ba sai alamun bude kofarsa ne ya dawo da ita hayyacinsa, Ga yanayin alamun da taga ni a tattare dashi ta gane futa zaiyi sai ta mike da azama tabi bayansa.
Yana tsaye tsakiyar palo suna magana da Garba, Ganin fitowarsa ya sanya ya sallami Garban ya kalleta babu cikakkiyar walwala a tare dashi......."Don Allah ka bani waya ta da sim card dina kaji."! Tafada tana marairaice fuska.
Tsaki yaja ya kama hanyar fita, Tace"To dan girman Allah ka bani aron wayarka na kira kanwata nasan gidanmu hankalinsu na atashe mussaman mamanmu." Ya dan tsaya yana kallona na minti biyu karamar Wayar sa ya ciro daga aljihu Ta iske inda yake da sauri ta karba har tana hadawa da hannunsa,
Numbar Camas! ta fara kira wayar nata ringing bata dauka ba Yace."Ke! bani wayata bana son 'bata lokaci." da sauri tace"Dan tsaya na kira daya layin na gani." Tsaki yaja ya fice daga palon....Ajiyar zuciya ta sauke da sauri ta zauna kan kujera ta sanya numbar Camas! test ta tura mata kamar haka.
_Camas! Ina cikin masifa da tashin hankali da ukuba yanzu haka ina gidan Ahamadu Musa babu iya ka wai yaje can garin su mahaifina ya nemi aurena kawu malam mai allo ya bashi aurena da sadaki dubu biyar, Kiyi kokarin ki samo min mafita Camas! kaina ina cikin masifa_ Tana gama rubuta test din ta tura mata ta goge numbar da test din dan kar ya gani......Ta kira Rashida itama tana ringing bata dauka ba da sauri ta shiga kiran wayar Uwani is swich Up! Tsaki taja tayi shuru can ta yanke shawara Numbar As ta sanya a wayar ta soma kiran shi aikuwa kamar jira yake yi ya daga wayar, ta sauke ajiyar zuciya da sauri ta nufi dakin tana fad'in"As 'Yar gaske ce! Daga daya bangaran As yace."My love ina kika shiga munanan hankalinmu a tashe mahaifiyarki da kanwarki sun shiga damuwa yanzu haka ma duk muna tare dasu da Camas kawarki.
Kuka ta fashe masa dashi tace"As Ina gidan Ahamdu Musa a halin yanzu.......Tiryan tiryan! ta shiga warware masa abunda ke da akwai! As ya shiga tsananin tashin hankali da bakin kishi Ahamdu Musa ne yayi masa wannan wulakancin? ya za'ayi ya jima yana rainon abu ace lokaci guda wani yazo ya lalata masa shiri!! Yace." Wallahi karya yake mu zaiyi wa wannan wulakancin wato ta in da ya bullo kenan to ki kwantar da hankali kuma ki tsaya kai da fata kan a'kidar ki duk rintsi kar ki sauka daga ra'ayin ki ni nasan saboda wata manufa tashi ya sanya ya aure ki ba wai dan sha'awa ko wani abu makamancin haka ba, domin tuntunin nasan wannan mutumin bashi da lafiya tamkar mata maza yake babu wani abu da zai iya a kanki, duk da haka dai ki kiyaye zamu dauki kwakkwaran mataki a kansa, sai ya sake ki komai abunsa wato ya gano kina da muhimanci a tafiyarmu shine zai dauke mana ke to daga nan government house zan nufa domin mu san abinyi."