← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 60

Sashe 9

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
*(19-20)*... aranshi yana mamakin wannan wacece? da,har ta isa tashigo har cikin motar shi? gashi bazai iya bude mota ba, bare yafita, tohm yama za'ayi nafita, kawai,akanta,,
wani tinani ne yafado mishi a rai toh kodai tanada ta6in hankali ne,, idan ko hakane,, bari yayi gaggawar, sanin abinda ya kamata ayko mahauka ci yasan kudi, wata,drawer ce, dake, laqe da bayan kujerar dake gaba aqasan kujerar ne, drawer take kudi yadauko, vendor 2 na 1000 yadan jefa mata su yanda zataji tinda ba iya,yimata mgn yake ba, zcyrshi ce tace toh meye ma amfanin,,yiwa marar lpy mgn tinda ba sanin abinda kafada yake ba, toh koma, by ganewa shi by zai ma,iya bude bakin sa yayi mata mgn ba dan shi sam bai ganeta ba, tinda daman ba wani kallo yamata ba,
tana cikin nazarin abinda yakama ta tawa guy nan,, taji anjefota da kudi, gefenshi ta kallah taga kamar ma bashi yayi hakan ba kafin ta myda hankalin ta kan kudin ,,
tama rasa abinda zatayi masa dan yakai ta qul,, wllh da,,badan almubazzaranci, byda kyau ba, yaga kudin nan xatayi,, wllh,,ta watsa masa,,su ajiki,,tana cikin tunani kenan"idonta yakai kan key din, mota saqale ajikin ta, ba'a cire,ba,
wani dan gontun smiling tayi, nagefen,baki syda dimple dinta yad'an, lotsa kudin da yabata ta dauka kamar abin arziki,ta fita, bayan mota ta zagaya, sit, din driver ta bude murfin mota,, tazare"key, tayi tapiyar ta,
hango xee aysha tayi tana tafowa ta zare jikin taje gurin ta,, inane kika shiga xee tindazu? wllh naje siyan credit ne wllh saida nafita bakin titi,, toh kixo ku gysa da angon ko gashi can, "ok muje,
qasim ga babbar qawata fa juya war da zai yi wazai gani ?
itama tadanyi mamakin ganin sa,, kallon aysha tayi kafin tace wannan shine angon? tace ehh, barka qawar mu? ywwa barka, hidimomim biki? tace alhamdulillah,, sukayi kamar basusan junaba, suma su kamal gysawa sukayi da ita kuma itace macce ta farko da sukayi mgnr ta da ita tun zuwan su,
sosy suke mamakin kyaunta dikan su ba wanda bata burge sa ba,, qasim yace ashe ke qawar mu ce itama murmushi tayi tace ehh wllh,, haka dai suka dan gaggai sa,, akaci gaba da biki,, qasim yace wa kamal yaka mata fa muje kasan mutumin fa nacikin mota muka bari gara mutafi,, dan kasan daman sunce myson gobe shike gyaran hanya,, aysha sukawa,, sallama zasu tafi,, suma makid'a na ganin su affan zasu tafi,,, suma sukace zasu tashi,,
bayan kowa yanufe motar da yashigo kamal ya duba yaga byfa key din motar sa ba,, bayan mota yadan waiwaya yaga emran yadan rufe idon sa, kiran sunan sa yayi, sy yadan bude idon sa,, banga fa key din mota ba,, myda idonsa kawai yayi yarufe batare daya ce mishi komy ba, hakan daya gani yasa yayi saurin fitowa ya tsaida su qasim, yace banga fa key din mota ba,, salman, yace toh ya ankayi ko kafita da shine ya fadi,, wllh ba inda natafi da shi akunne ma nabar motar saboda AC, dake kunne tunda emran na ciki,, toh kuwa sy in zareshi akayi,, sadiq ne, yace,,wai yanzu akan key din mota zaku tsayda mu, meye wannan motar ma,agun mu bare gun emran,, kawai ya shiga dayar motar mutafi,, hakan kuwa akayi sukace yafito yashiga wata mota bayan sun fada mishi yanda ake ciki,
day2 lokacin da duk mutane dake cikin, suka fito kowa yanufe hanyar tafiya gida, saboda masu kidan suma"dasuka tashi,, alokacin su,xee itama sunfito, da itada su aysha,,
qofar mota aka bude mishi,, yaqi fitowa a lkcn syda yadan 6ata lokaci kafin ya fito,,
kai xo kaga yanda idanun mutanin da ke gurin musamman 'yan mata, dake gurin
suka firfito saka, makon tozali da sukayi da emran wanda shiko yayi kichin2 da fuska hakan ma sayayi ba qaramin kyau yamasa ba ,,
fitowar sa keda wuya su zee suko, na qarasowa,, sosai taji dadin hakan dan tasan dole yafito shiyasa, tayi hakan dan ta nuna mishi tsakanin su da banbanci, ruwan da ke hannu eqilima tana sha ne,, ta qar6a tareda cewa ina xuwa" da hanzari ta isa gaban sa, babu wata2 ta bala,e kwarama, emran su ajiki,, kudin daya bata ne ta zaro ajakar ta" ta koma watsa masa su ajiki,, tare da nunshi da d'an yatsa tace nafi qarfin ka da har xaka ayko min da kudi dan kawai, nasoka nizaka rud'a da kudi?? toh"wllh koda zaka mutu bazan ta6a *_SONKA BA_*!!!
[10:25AM, 1/13/2018] A:
Chapter 9 · 0% Book details