Sashe 29
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(60-61)*...shirye shiryen za6e nata qarasowa abubuwa dik sunyiwa mamy yawa saboda baqin da suke..
gaskiya Afra da ba dan nayiwa zainab Alkawarin zuwanki gidan su ba, da dawuya nabari kizo kinga yanzu da kin tafi nida masu aiki ne kawai a gida tinda. yayanki office yake fita, kuma koda weekend ne, eyakar sa da yazo ya gaishe ni, yashige 6angarinsa sai edan har ni nanemeshi..
abubuwa zasu man yawa...
tohm mamy ko nabari sadiya tayi tafiyar ta edan Allah yaso angama za6e hankali ya kwanta sai natafi tunda jikin baban ta, tace yaji sauqi sosai...
enajin haka yaka mata ayi, kikirata kisanar da eta karta jiki shiru..
tohm mamy ensha Allah zankirata,
toh byda matsala kishiga ciki ki kiramun sadiya,, toh mamy, tashi tayi tahaye sama dan kiran sadiya...
tamkar wata natsatsiya haka ta eso cikin parlour tare da yin zaune kusada mamy ta wani marairaice fuska tamkar zatayi kuka,,
Lpy kuwa kike sadiya yana ganki haka, meke da munki?
cikin 'yar shagwa6ar ta, tafara magana.. mamy ba ya emran bane yau kusan watana fa daya, da sati biyu} amma ace mamy ko kallo arziki ban esheshi ba, kwata2 bai da lokacina, yanzu mamy yanda nazo haka zan koma babu wani ci gaba?
dan ajiyar zuciya mamy ta sauke kafin tace, kiyi haquri sadiya koni banji dadin hakan ba ko kadan narasa yanda zanyi da yayanku, bansan meke damunsa ba,
amma share hawayinki kinji tashi yanzu nasan yana 6angarin sa, kije ki neme Alfarma kice kinason magana dashi...
sai kuma tayi shiru saboda sanin halin danta da tayi, koda yake tashi mutafi can gaba daya namishi magana nasan zai saurareki,
sai yanzu tadan sake fuska tareda cewa ywwa mamy nagode sosai..
mamy na gaba tana binta a baya tana dan share hawayin da suka fara bushewa a fuskar ta,,
security da ke bakin qofa dakin sa yana ganin su mamy sun doso qofar dakin da yake a tsaye, yayi saurin bude musu tare da gaishe ta da girmamawa. ..
cikin parlour sa suka ja suka tsaya, da sukaga ba kowa a parlour sai mamy ta kalle sadiya tace tsaya anan bari nashiga ciki na gani ko yana nan,
Har cikin bedroom dinsa mamy ta shiga bata gansa ba, ta duba toilet dinsa nan ma ba kowa tsye tayi tana dube2 toh ena kuma ya shiga tafada afili, enda dai baya ciki toh da security dake waje ya sanar da eta bayanan edo taqurawa gadon sa, sannu ahankali ta esa har gurin gefen gadon taga kamar ya dan taso hannuta takai gurin tareda yayi blanket dinsa, ayko sai gashi yana baccin sa cikin kwanciyar hankali..
jin dayayi an yaye blanket dinsa ne yasashi bude edon sa, mamy ya furta ahankali..
murmushi tamasa kafin tace qarfe nawa yanzu harkake bacci 12 fa tayi, nasan ko brk fas bakayi ba ko?
kyakyawar girasa ya daga tareda cewa tindazu nayi mamy, baccin ne kawai ya dauke ni, shi yasa kika taddani ina bacci amma bawani jimawa nayi ena bacci ba,
tohh shekenan yanzu katashi ka watsa ruwa kasameni ganinan parlour ka ena jiranka,
Lpy kuwa mamy?
lpy.. kai dai jekayo wanka ena jiranka daga haka tafita cikin dakin ta koma parlour gurin sadiya,, tasanar da eta yana fituwa, dadi kawai takeji aranta yau zatayi magana da emran, _{ niko nace ayi dai mugani}_
saida yayi wanka yafito ya sanya wata haddafiyar jalabiya color milk dark, tareda fesa tsadaddun turarukan sa kala-kala ya dauko wayoyin sa, ya fito zuwa parlour,
turus yayi ya tsaya ganin wata kodaddiyar yarinya acikin parlour sa, wani erin nauyi yaji zuciyar shi tayi saboda takaici da baqin ciki,
bai ce komy ba har qasa ya duqa ya gai da mamyn sa, cikin jin dadi ta amsa masa tareda shafa kansa,
emran ka zauna dai2 enason magana da kai kan kujera ya koma ya zauna ya tsurawa mamyn sa edo, ciki da mamaki, kafin yaci enajinki mamy,
enason ka natsu kasan rayuwa na tafiya lokaci na qara qurewa, kayi tunani kasamarma kanka mafita tin kafin lokacinka yaqure wllh..
shi yasa ma mukayanke shawarar hadaka da 'yar uwarka, gatanan saboda tana matuqar qaunarka munsan zata baka kulawa yanda ya kamata, enason ka saurare ta, kufahimce juna, kaji,
cikin tsadadar muryar sa bayan ya qaraso har gurin ta, yace mamy ya zaku man haka, yanzu arasa ma wadda za'a hadani da eta sai wannan
mamy naratse miki da Allah duk duniyar nan ba maccin danake so, bayan ke da Afra sai kuma aunty Hajara,, kuyi haquri ku qyaleni,, wllh erin haka shi zaysa yarannan su raynane,
Plssss and plssss mamy kiyi haquri edan maganata tamiki ciyo amma wllh wannan ko amtsayin masu aykin gidana bana buqatar ta aciki, bare matar da zan aura..
daga mishi hannu mamy tayi tace ya esa haka bana son jin komy,
tashi tayi tsaye tace edan har na esa gareka, kazauna ka saurare ta, daga cewa hakan tafita daga cikin parlour,
tsit parlour yayi dik da sadiya ba taji abunda ya fadawa mamyn sa ba, amma ga dukkan alama ya nayin fuskar mamy da tagani tasan maganar da yayi bata mata dadi ba, jitayi dik jikinta yayi wani erin sanyi...
cikin dauriya zuciyar ta, nata faman bugawa da qyar tacije tace mishi yaya emran dan Allah kayi haquri ka yarda ka amince min kabani dan lokaci ka, muyi magana dan Allah...
kokadan shi hankalin shi baya ko gurin ta, tinanin shi ya karkata da yanda yaga mamyn sa, tayi fushi dashi...
amma zaije ya same ta, ya bata haquri bazai jure ganin ta, tana fushi dashi ba,
kwata2 yama mance da a kwai wata a cikin parlour wayoyin sa ya dauka yayi hanyar bedroom dinsa cikin esa yake tafiyar sa,,
kukane ya zowa sadiya tatashi ta fita cikin parlour tayi gurin lambun dake gidan taci kukan ta harta qoshi, dan batason mamy ta kula, dan kokadan bata son tamishi fada...
*garin-zariya*
tafiya suke da raliya da zee zasuje gidan su teema sai raliya tacewa zee tadan jirata tasiyo credit shagon dasuke fuskan ta, dan tasan unguwar su teema wuyar credit ake kuma waya takeson tayi da sahibin ta,
bayan raliya ta ketara titi ne, ta esa shagon da ake sayar da credit tabar zainab na jiran ta, koda ta esa shagon a kawai mutane a gurin sai da aka sallame su sanan tasamu tasiyo tazo dai2 gun da tabar zee a tsaye, taga bata nan, afili tace amma zee tamun rashi mutunci Allah waton ma tafiyar ta tayi kenan,
zamu hadu bari na esa gidan.. esarta gidan su teema ta tarar gidan a kulle, maqota tashiga taji shin enasu teema suka tafi,
koda ta esa maqota ta tambaye su, ce mata sukayi ai dika gidan basa nan, tin jiya suka tafi garin su baban su, teema saboda rasuwar da" aka musu, sallama ta musu ta fito, bari nakoma gida na shiga gidansu waton shine ta kira teema nasan da taji basanan sunyi tafiya shine bata jirata ba takoma gida, taqi jiran ta, dan kawai ta wahalar da eta,
bayan ta shiga gidan su zee ne, da sallama tacewa mama ena zainab yau kam karki rabamu fada zamuyi Allah...
mama tace ba tare kuka fita ba, zainab kam bata dawo gidan nan ba, ena kika barta ne?
dik yanda sukayi da zainab da kuma zuwan gidansu teema da tayi da labarin da taji na tafiyarsu teema tasanar da mama,
murmushi mama tayi kafin tace toko ensha Allah taje gidansu aysha ta gaida mamar ta ne, nasan tinda tadawo ba taje ba,
zamu hadune edan ta dawo, ni mama zanshiga gida anjima zandawo,
dariya mama tayi tace toh saikin dawo ayku a kullun cikin rigima kuke,
etama raliya dariyar tayi, tace aykowa wllh mama zainab ce tacika rigima, tafada tana fecewa daga gidan..
Har bayan esha zee bata dawo gida ba, raliya da tazo tin dazu tana zaman jiran ta, tace wai mama kinga har yanzu zee ko,
bari nakira eta hajiyar naji mai yuwa etace ta tsai da ta, kinsan an dade ba'a hadu da juna ba, anacan anata bata labari,,
koda mama takira Hajiya kubura maman aysha bayan sun gaisa take tambayar ta, zainab ko can zata kwana gidan ta ne sunga har yanzu bata dawo ba,
ba qaramin rudewa mama tayi da taji zee bata gidan su aysha ba..
nanfa hankali yafara tashi aka kira baban ta, tare da yayan ta, aka sanar musu abunda kefaruwa,
Haba kafin kace me, hankali ya d'ugunzuma ya tashi gashi bata fita da wayarta ba, tabarta a gida tana chaji kafin su dawo..
dik enda a kasan tana zuwa dama enda bata zuwa duka anduba zee batacan..
Hankalin su edan yayi dubu toh ya tashi, mama kam dasu raliya ansha kuka har angode Allah cikin qanqanin lokaci 6atan zee ya karade dika unguwar su, dama wa'anda suke maqotaka da su..
wasa! wasa!! Yau kusan kwana ukku ba labarin zainab ba alamarta...
gidan tv, da redio, harma da masallatayya, dika ansa sanarwa tareda photo ta, har social network ma ko ena post din pix dinta ake ana cigiyar ta, shiru kakeji..
gaba daya mama tafita cikin hayyacin ta, bama kamar yayan ta, ga khaleed kullun cikin kuka yake wayyo shi auntyn sa, teema ma da basu dade da dawowa ba, ba waccen su da take cikin kwanciyar hankali...
zaune suke su ukku a cikin parlour bayan sungama cin abinci, Afra ce ta bude baki tace mamy dazu munyi waya da sadiya harsun esa ma ashe,
Alhamdullillah toh ay haka akeso..
Afra canzamin channel din tv,nan naga labaru kinwani sama mana cartoon kamar wata qaramar yarinya,
'yar dariya Afra tayi tace kai mamy na, tafada tana canzawa..
zaune yake bayce musu qala ba, aikin dannar wayarsa kawai yake amma hankalin sa, na gurinsu,,
ana tsaka da labarai kenan su Afra sukaga annuno photon zainab ana cigiyar ta,
kamar Almara sukaga abin Afra harda qara murza edonta tayi,, mamy tace ba dai zainab 'yata ta6ata ba,
cikin muryar kuka Afra tace wllh mamy etace nashiga ukku
tafashe da kuka,
kansa ya dago a hankali, ya dube gefin Afra dake son kashe mishi kunne,, kafin ya maida hankalinsa ga tv, dai2 lokacin da edanun sa, na kai kan photo ta, sai kawai aka janye,, ana cigaba da jaddadawa jama,a akan duk wanda ya ganta ya taimaka ga Address din zai zo yakawo ta ko a tuntu6esu da number mai kamar haka...,
wayar dake hannusa ce, yana daddanawa, ay bai san lokacin data su6uce daga hannusa ba, tafadi Tass" kakeji,
zuciyar shi ce, yaji tawani erin mummuna bugawa da tinda yake a rayuwar sa, bai ta6ajin erin hakan ba, gaba daya jiyake tamkar ba a duniyar nan yake ba,
waya mamy tayi saurin lalabowa, dan takira mama sai taji wayarta a kashe, tinawa tayi da tanada number momy hanzarin kiran number tayi..
ba'ajima ba ta dauka cikin tsananin tashin hankali mamy ke magana tambayar ta take, da gaske ne, shin zainab dinta ce ta6ata... tabbacin haka momy ta bata, tareda cewa etace ma tabada sanarwa ayi anan Abuja... taci gaba da cewa Hajiya yau kusan kwanan zainab 5 ba'asan enda take ba,,
*Innalillahi wa'enna elaihir raji'un*
wannan wace erin musiba ce haka...
bayan mamy tagama waya ne, taci gaba da sallalalami, tana sanarda Afra cewa wai yau kusan kwana zainab biyar ba'a ganta ba,,
wani erin yunqurin a mai ne, yataso masa tareda dafe zuciyar shi, agujee su mamy sukayi kanshi magana yake sonyi amma harshin sa ya sarqe baya eyawa...
Abu 2 dai 2 yataramma su mamy....
*nidai nayi nan*
*_maso comment.. ga number ta,,
09026852907
*_nasan da yawa akwai maso son cewa wani abu, toh gadama nabada kafadi abinda ke ranka but.. plss banda cin zarafi nagode...
[10:40AM, 1/13/2018] A: