Sashe 54
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(104-105)* ganin da zee tayi ne da baida alamar niyar bata hanya ta wuce kuma eta bazata ta6a mishi magana Akan ya matsa ta wuce ba ne, yasa tace a ranta bari takoma parlour har sanda mamy tafito sannan su fita a tare hakan kuwa tayi komawa tayi parlour tabarshi nan yaci gaba da tsayuwa tamkar wata bishiya.
sai da aka kwashe kusan 20 mint taga mamy bata pito ba, ashe abinda zee ba tasani ba, lokacin da mamy tagama taya daddy ya kintsa qofar baya suka fita a tare har dai+2 gurin da aka mishi parking din motocin da zasu fita daga nan mamy ta dauke hanyarta ta zuwa part dinta.
wani tunani ne yazowa zee arai ay bata tsaya komy ba ta koma fita daga cikin parlour yanda tatafi ta barshi haka tadawo ta samesa amma wannan karon dannan wayarsa ne yake, bata tsaya komy ba tayi cikin sa da niyar bangaje sa ta wuce, cikin zafin nama yariqo hannuta ya maida ta baya tare da mata Alama da edo karta kuskura takoma mishi haka, etama edanunta tawani erin juyawa cikin fushi tayi mishi Alama karya kuskura ya koma ta6ata, sai da yashaqe wane eska mai tsawo ya furzar sannan shima yamata Alama da edonsa erin kallon wulaqancin nan na ina abin yake?, sannan yata6e bakin sa yaci gaba da Abinda yake, wani wawan tsake ne taso taja sai kuma ta fasa bata fitar dashi ba saboda tunawa da tayi yanzu fa mijinta ne, kuma ba ruwan Allah da duk Abunda ke tsakanin su, shi yasa bata jaba" ellah koma juyawa da tayi takoma shigewar ta cikin parlour aranta take cewa komy fa za'ayi wlh bazata mishi magana ba.
Hanyar da su mamy suka bi, a dazu etace etama tabi" hawa sama tayi, kuma sai tayi sa'a qaramin parlour dake tsakkiya wanda da gashi sai cikin bedroom din daddy, qofarsa a bude yake kuma da alama tanan ne hanyar da ake bi, wadda lallai etace qofar da zata sadata da waje baki daya.
tanan tabi tafito ta ganta a waje batare da 6ata lokacin ba, tayi part din su mamy tabar emran can yana faman tsayuwa.
wani murmushi ne yayi a zuciyar sa wanda bai nuna Alamu a fuskarsa ba, tabbas yasan dole tabi ta dayar qofa amma mantawa yayi" dan daya san qofar abude take da farko lokacin da tashiga ciki wllh da yasa an kulle mishi eta, but yanzu tayi sa'ar wanan tafiyar nan gaba wllh tayi kadan ta shallake shi, duk a zuciyar sa yaketa faman wannan zancin kafin yakoma cikin parlour daddy yayi kwanciyar sa, dan yaga can surutu yayi yawa kuma yanzu yasan su Affan sundawo daga gunda suka tafi, kwanciyar sa yayi yaci gaba da tunanin sa da yake wanda ni kai na, banda masaniya a kan menene yake tunani..
~}{}{}{}}{}{}_____{}{}{}{}{}~
*( 7:11 pm )*
gaba daya sungama hargutsa daki sai faman shafe-shafe ake shafa wancan barbad'a wannan saqala wannan ko waccen su sai faman shiri take anata faman juye-juye a gaban Madubi kowa cinsu burinta dai tayi kyau, kuma kyan nan kuma gwargwado kowa yayi shi saboda ba laife kyawawa ne amma ganin suke dole sai sunyi da gaske saboda zasu hadu da manyan yara 'yammata da samari 'ya'yan masu kuddi masuji da kansu suna gudun su ranasu..
Daki na mussamman mamy ta ware dan kawai shirin amarya, Adone aketa zubawa zee babuji babu gani fusakar nan tasha make up harta gaji amma bamai erin yawannan ba dai+2 misali gaba d'aya zee tarikida takoma tamkar wata sarauniyar kyau, gwago ce taturo qofa tashigo tare da sallama baki tariqe tsabar mamaki da tayi naganin sauyawar zee erin haka, mutun ukku ne ke cikin dakin masu shiryata sannu da Ayki gwago ta musu kafin ta miqawa zee wani abu a cup, 6ata rai zee tayi dan eta wallahi tagaji da erin wannan abun da aketa bata tanasha, dan tun ranar da aka sanya mata rana ake ta bata wannan abun" kuma eta batasan ko maganin menene ba?,
ganin da gwago tayi zee ta 6ata rai kuma taqi kar6a yasa tafara mata masifa, kasancewar zee batason fada yasa ta kar6a ta shanye badan taso ba tamiqawa gwago cup tana turo baki, ko kulata gwago ta batayi ba ta kama hanyar fita tana cewa bari enje mu shirya kada atsaya jiranmu..
tako ena qamshi ne keta faman shi, Emran kuwa yayi kyau harya gaji, Danma da kansa yayi shirin sa" cikin wani d'anyen boyil" fari qal, an mishi dinkin babba riga, zarin da aka mishi ayki da rigarsa shi akayi amfani aka mishi dinkin hular sa, inajin ma kamar da hular da tufafin sa har kan ta kalman sa duk set ne, saboda duk design dinsu daya, wani rantstsin a gogo ne dake hannun sa na dama na d'anyi gold yamasa kyau matuqa ya zauna d'as a hannun sa tamkar dansa akayi shi, wannan karon bai sanya gelss ba kyakyawar fuskar sa ce" kad'ai yabari ba tare da yamata shamaki da komy ba, kai a gaskiya emran yayi kyau! Yayi kyau!! Yayai kyau!!! harya gaji, turare ne yake ta fesawa tamkar baya cikin hankalin sa, dan daka doshe part dinsa zaka fara cin karo da daddad'an turarin sa.
su Affan ne suka shigo da sadik sai salman da sauran fan's dinsu da sukayi Invited dikansu mutuwar tsaye sukayi yanda su kaga Handsome ya Amsa sunan sa, mutun sai kace shi yayi kansa, haka wasunsu ke fada a zuciyar su, had'e girar sa yayi dan shifa baya son kallo, gane hakan da sukayi ne yasa sukayi murmushi kafin salman yace maza, wllh ka bala'en bada color ba kad'an ba, bai tsaya saurarin su ba ya kwashe wayoyin sa yayi hanyar parlour yabarsu nan cikin bedroom suma ci gaba sukayi da kintsawa dan sunga tym ya tafi. sallamar qasim sukaji ya shigo da sauri yana ce musu su hanzarta dan Allah lokaci yatafe saboda an kirashi *HALL* ya cika maqil su ake jira
****************
Dan Allah kuzo kutayani ganin Abinda edona yagani, _Besty na_ _tayani gani kinsan enada matsalar edo, shin anya wannan Zainab lawal ce da nasani?,_ _etace mana koni ada bangane ta ba sai yanzu na qara gano miki_
Tabbbdi jam ankace wata miyar sai Amaqota, masu karatu bare na hasko muku photon Amarya
kugani, koda yake nafasa naga su o.o edanu zasu fado tsabar gulma,lol
.....................
Bazaka ta6a gane many ba tayi kyau sosai cikin wani tsaddadin less eri d'aya sukayi da Maman qasim da har aka gama bikin nan tufafi eri daya suke sawa, tohh ko yanxu ma haka ne" sai da mamy ta shiga da kanta ta fito da su Afra daga dakin da suke sannan suka fito ance kwalliya kam har taso tayi yawa, sunyi kyau cikin wani material Golding color sai daukar edo yake, gaba dayansu suka nufe dakin da ake shirya Amarya, Alokacin da sukayi tozali da zee dikansu ba wanda bai girgiza da kyan da zee tayi ba, kuma sun jinjinawa, bayin Allah nan da sukayi tsaye suka shirya Amarya erin haka, babu abinda ke tashi ajikin zee sai tsabar tsagwaron qamshi, mamy ce tace su fita da eta su sanyata acikin wata mota nanan A tsakkiyar motoci wacce tafi kowace girma, kuma ma eta da sun ganta tafita daban dan sabowa ce full yau dinnan za'a fara hawanta, An mata qawa da wasu furanni
da kuma
gwanin sha'awa da burgewa,
Hakan kuwa akayi atare suka fit suka sanyata a mota, eta kanta motar sai wani qamshi ne take fitarwa, har sun rufe mota zasu juya sai sakeenat ta dawo da sauri ta miqawa zee wayar ta tare da cemata dan Allah tad'an riqe mata kafin ta dawo tasan basu tafi ba, ba garda ma zee ta kar6a sakeenat tarufe mata murfin mota ta juya tare da yin part dinsu Afra da saurin ta da dukkan Alama mantuwa tayi...
qasim ne keta kai da komowa yakasa zaune yakasa tsaye sai faman zarya yake tsakanin part din mamy dana emran shidai a fito a tafi dare nayi, shi qasim fa bakomy ne yakewa ba, illah ayi agama dinner nan da wuri Akai emran gidan sa,
wai shan qanshin me ne kake su mamy fa harsun tafi dan ban shigo nan ba sai da har naga tashin motocin su sun tafi, dan Haka yanzu mukadai Ake jira gasu sadik can a waje suna jiran mu, gaba daya haushi qasim yagama rufesa jiyake tamkar yarufesa da duka sai wani faman zumud'i, qasim nason shigar masa hanci Allah.
koma katse mishi tunani qasim yayi da cewa kasan Allah zankira ma....tsawar da emran ne ya dakawa qasim cikin daga murya yace kakira! Kakira!! so what? dan ka kira kai kafa daman Allah, ya za'ayi kazo ka tsareni ka dinga takurani akan lallai sai nayi abinda banaso dole ne, ehh nace dole ne? bazanje ba, kazo kasani dole nataje, kawai kawani zo katakurawa rayuwa ta, duk kawaicin da nake ma so kake sai ka kaine qarshe, kasan da muwata? kasan matsalata? bakasan ko daya ba Amma kana neman qaramin wata da muwar" pls and plss ka qyaleni.
gaba daya qasim yagama shigewa cikin kogin tunani dan tinda yake da emran bai ta6a jin dagawar muryar sa haka ba, kuma bai ta6a ganin tsantsan damuwa cikin edonsa erin yau ba, haka bai ta6a mishi magana mai tsawo ba erin yau ba, sai qasim yaga yau emran ya koma masa wani mutun sabo, gaba d'aya tausayin sa yaji yarufe sa, erin yanda yakai qarshin maganar sa tamkar zai fashi da kuka, yasan ba komy bane damuwar sa, erin yanda yake ganin yau zai bar gidannan ko bayaso, kuma annisanta shi da mamyn sa yasan shi Kadai ne damuwar sa,
cikin lallashi qasim yabashi haquri tare da banbaki akan ya daure su tafi, da qyar da shid'in goshi yaciyo kansa suka fito, haduwa sukayi dasu salman saboda shirun da sukaji, ganin qasim tare da emran ne yasa suka juya suka koma, motar su ce aka budewa emran wacce zee ta dad'e zaune aciki dik enda ranta yake yagama 6aci baya dukan suke su biyu sai sadik da yashiga mazaunin driver, su kuma su qasim suka shishig sauran motocin su,
gaba daya cikin motar su ta hade da wani erin qamshi dukan su ko wane ba wanda baiji dadin qanshi turarin dan uwan sa ba, saida sukayi tafiya mai d'an nisa suka fita daga cikin gidan baki daya, motar su ce aka sanya a tsakiya yayinda duk enda suka wuce dukda dare ne Amma sai sun haska.
jin tayi wayar dake hannun ta ta dauke ringing harta tsinke bata dauka ba" kuma bata dauba mai kira ba, gaba daya lafewa yayi a cikin motar yayi dadai da duniya tamkar baisan da kowa a kusa dashi ba, zee gajiya tayi da kiran da ake mata ta duba mai kiran koda ta duba sunan sis Hafsat tagani.
Sakeenat ce ta are wayar Hafsat ta kira wayarta dake hannun zee tambayarta take sunga har yanzu basu eso ba, cikin jin haushi zee tafara cewa,
ke dai bare sakeenat rainin wayo aka shirya man wllh nafi mutun eya wulaqanci, dan a scol din koyon sa ma" mutun ko class din farko bai kai ba, niko nan har masters nayi, wllh sakeent sai na koyama mutun hankali, saina tantace ma mutun tsakanin sama da qasa, Alhamdulillah Anzo gurin....
Haka zee tayi ta surfa masifa eta sakeenat ma har abun yaso bata tsoro dan gaba daya zee batako saurarin ta, gajiya tayi ta tsenke waya.
dik abinda tafada akan kunnen sa kuma yaji" yasan kuma dashi take, Amma bai kulata ba saboda tabbatarwa kansa da yayi yanxu nesa taso kusa, sadik shi gaba daya Al'ajabi yagama kamashi amma baice komy ba yaci gaba da driving dinsa har suka esa.
tohhhhh atakaice dai edan natsaya baku labarin haduwar guri da kuma wa'anda ke gurin da erin yanda ake shagale zanyi kusan kwana 5 ban gama lissafi ba, amma na barmuku ku qiyasta da kanku kuga, cikin 'yan matan da sukazo wannan dinner harda masoyan emran wa'anda suke sonsa, sunzo gurin nan ne dansu ganewa edonsu shin wace mai sa'ace tayi dacin auren Emran ne haka,
[5:39PM, 2/19/2018] Official sa'adat Alkali: