Sashe 16
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(35-36)*... _ina son nasan wacece ke?_
yami qawa security shikuma yakai wa zee yatsaya jiran amsarta yakai wa emran
bayan ta bude ta karanta wani murmushin takayci tasake kafin ta rubuta masa amsa kamar haka....
= _kai bakada matsayin da har ka esa ka tambaye ni nabaka amasar tambayar ka..._
tamiqawa dan aiken yaje ya rusuna ya aje gefen sa
kin budewa yayi sai da yagama danne2 wayar sa kafin ya dauka y karanta shima yaqara rubuta mata kamar haka....
** _kamar yanda ke ma ba matsayin ki ne yasa akeson asan ke din ko wacece ba dan ba asalinki akeson ajiba anason asani ne idan har turoki ne akayi?_
bayan an miqamata itama qin karantawa tayi sai da akadan dau lkc sannan ta bude ta karanta tafara rufuta masa kamar haka..
= _duk duniya ba mai kudin da ya esa ya sani ko ya biyani akan namasa abun da ni ban tashi yi ba, wannan yin kai nane kuma ba wanda ya esa ya tsayar dani akan abunda natashi yi dik abunda mutun zai man enajira amma kuma yasani dik abunda yayi bashi yace dan wllh sai na aykata mashi abunda yafi wanda yaman.._
bayan an kai masa ya ga dama ya bude ya karanta sosai shi yake mamakin yarinyar nan toshi meye hadin sa da eta? but.. tinda haka tace ayko zatagani
meqewa yayi a hankali yafice warsa kafin security sa, yarufa masa baya suka tafi suka barta agurin
tsaki taja kafin tace wllh natsane mutumin nan, tashi tayi etama tafita tana cewa, yanzu akan wannan abun akakawo ni dakinnan wllh danasan hakane da bazan tsaya nayi zaman banza ba, anan
toh yazamuyi mallan kaddara ce tariga fata haka Allah yaqaddaro" harda sakacin ki yakatse ta da cewa, ay ke kika daure mata gindi" ni dai kawai kincemin ana bikin qawarta Aisha zata koma can har agama bikin toh meya kai ta har abuja da sunan kai amarya ko kinfada man harcan zata tafi ne? toh yanzu gashi in banda eskanci meya kai ta, taje har gurin wani birthday ko birthday ma kuma na wa'anda sukafi qarfin ta,har taje tayi wannan esakancin da tayi, edan har a kazo suka makamu a koto, ina naga kudin jadasu.. toh wllh kisani dik lokacin da zainabu tadawo gidannan Allah sai na hukunta ta, haka kurum muna zaman2 mu zataje ta neme ta tadamuna hankali toh bazai yuba
dan Allah malam kayi haquri kadai na wannan maganar insha Allah ma ba abunda zai faru sai alkhairi..
zaune suke su ukku ciki wani farlour na daban, dik abunda ke cikin farlour color pink ne,, farlour yayi kyau harya gaji, kai momy kinga wannan. gidan kuwa? inji yusra data kawo momy,, kafin momy tace ai ba acewa komy har wannan zataje tayo mana kato6arar aikata wannan abun tana nuni da zee dake zaune gefin yusra inamu ina su..
zubaida ce tashigo da sallama kayan ciye2 dauke ahannun ta,, ta aje a gabansu tana cewa hajiya na zuwa..
momy tace toh 'yannan sannu da qoqari..
kwance yake saman wani gado da yayi matuqar kyau texts ne keta shigowa wayarsa da calling na mutane amma yaqi dauka dan yasan kiran da texts bai hana na jajanta mashi ne akan abunda yafaru ranan birthday dinsa,, kuma yasan mafi akasari su dik matane yana mamakin inda idan ya chanja sim card suke samun number sa,
tinanin yarinyar nan yafado masa aransa na yanda take fadamishi magana kai tsaye, wata zuciyar sa ce kefada mishi cewa, bafa ajinka bane na biyewa yarinyar nan, saboda zata iya samun damar raina ka kuma ma kokadan shi bayason alaqarsa tayi nisa dawata 'yamaci,, so zai daga mata qafa yaga shin zataci gaba da abunda take koko bazata dai na ba,, idan harko bazata dai na ba, wllh yayi alqawarin abinda zai mata ba eta kadai ba ma, dik danginta sai abunnan ya shafe su wanan alqawari ne ya daukar wa kansa..kafin ya tashi yayi shirin fita dan yanason yaje yaga ginin gidan da yasa ake masa turawa ne na musamman yasa aka dauko masa dan qera masa ginin gidan sa na kansa.
_HABA EMRAN KAI DA BAKADA MATA KO ENCE BAKAKO BUQATAR MACE ARAYUWAR KA MEZAKAYI DA GIDA KO KO DAN KUDI SUNMUKU YAWANE? OHO_
M ~sannu da saukowa hajiya..~
H *yawwa sannu y kun ka eso?*
M ~lpy qlw wllh ya fama da jama'a?~
H *Alhamdulilla*
M ~toh masha allah~
saqona ya esa gareki kenan kece tace a qanwar mahaifiyar ta?
qwarai kuwaHajiya nice kuma nazo nabada haquri akan abunda tayi kokadan bata kyauta ba dan Allah hajiya ayi mana afuwa ayafe mana hakan bazata qara faruwa ba da yarda Allah...
gyran murya mamy tayi kafin tace, hakane haqiqa abinda zainab tayi bata kyauta ba kuma, a gaskiya amatsayi na na mahaifiyar sa kokadan banji dadin hakan ba, amma da taman bayani kuma tabani haquri akan cin fuskar da
eta, tasan taman amatsayina na uwa agaresa, matakin da nayi niyar dauka akanta na janye, tabbas naso nadauke mummunan mataki akanta dan wllh da badan naga da laifinsa shima aciki ba, da abunda zanyanke mata ku kanku eyayin ta bazakuji dadin sa ba, amma dai yanzu komy yawuce, amma da sharadin zamu shirya dani, da eta, da ke, da har shi emran din, zamuje har can zariya gidan su a gaban eyayin ta domin ayi musu tsakani da juna, saboda edan ba'ayi saurin yin hakan ba, nan gaba ba'asan abunda zai faru ba, da badon abinnan Allah ya kawo shi da sauqi ba, da tsaf yana eya ta6a masa edanun sa, kinga kuwa, ko kadan mu bazamu yarda da hakan ba, shi yasa nake son muje can gidan nasu. ayi magana da eyayin ta, kuma insha Allah ku kwantar da hankalin ku ba abunda zai faru...
yanzu nasa ayi mana boking din jirge na safe ina son ki shirya idan Allah yakai mu gobe, kizo da sassfe, edan da akwai kayanta kina eya zo mata, dasu dan bazan vari kutafi tare va tinda ba saninku mukayi ba.
wannan gaskiya ne Hajiya dik abunda kika fada hakane ba kuskure a cikin maganr ki babu matsala zamu zo gobe din, da yarda Allah amma dan Allah Hajiya ena neman alfarma daya agunki, zamuje tare da yarinya ta saboda mu biyu kadai ne a gidan, babanta da yayanta sunyi tafiya a qasar India dan zuwa duba lafiyar qafar mahaifinsu.. Kuma muna matuqar godiya a gareki da kika fahimce ta Allah ubangiji yaqara girma da daukaka ya kuma jiqan mahaifa, mu Hajiya zamu koma mun gode sosai
ba komy Allah ka yafe mana baki daya kuma ai ba matsala dan muntafi tare da eta, Allah dai shi ba mahaifin su lafiya, yasa anje a sa a, kuma ya dawo da su lpy...
Ameen2 Hajiya muna fa dada godiya, mu zamu koma
a..a tafiya zakuyi bayan ba kuma ci komy a cikin abinda aka kawo muku ba kuma ga abinci can nasa ana shirya muku..
wllh ba komy hajiya aiko karamcin da kadai aka nuna mana ya qosar damu da ace haka erinku masu kuddi keye da ba qaramin ci gaba bane, *niko nace su momy gaba da gabanta kenan keda akewa kallon Hajiya*
WALLAHI emran kabani mamaki koda cemin akayi zakayi abunda kayi a yanzu, bazan ta6a yarda ba, qaryata hakan zanyi...
ina eliminka yatafi da wayewar ka, mutun fa? toh kasani mutun ko kadan ba abun wulaqanta wa bane, kasani basai anfada maba, ena kabar tausayin ka? da har kabari zuciyar ka ta rudeka, ka aikata wannan abun kuma ma, gamace toh kasani ko kaso ko karka so mace dai etace darajar ka, kuma macce nada qima da martaba feye da yanda kake tunani..
toh nagaji da wannan shashanci naka, tinkafin rai na ya6aci kafitar da matar da zaka aura, wallh ko na za6a maka dik wacce naga tayi min, zancin banza zancin wofi kai " kuma ka shirya gobe zamuyi tafiya gidan su yarinyar nan! zamu tafi dan ina son ayi muku tsakani da eta,, agaban eyayin ta, dan bana son abunda zai koma hadaka da eta...
yaukan babu sauqi fa, anta6o mamy saukewa emran kwandon fada kawai take
duke kansa yake qasan qafafunta ba abunda ke fita ajikinsa sai zufa, dik da sanyi Ac dake ratsa dakin zallar 6accin rai ne tab acikin ransa, tabbas yasan shegiyar yarinyar nan ce, taja masa duk wannan abun, zai eya rantsuwa da Allah tin da yataso mamy bata ta6a mishi fada erin wannan ba, sayda ya bari takai aya tukunna,, tana saukar da numfashi, sannan a hankali yatashi
ya esa gurin da dan qaramin fridge din dake cikin dakin, ya bude tare da dauko bottle water, mai sanyi da Cup ya tsiyaya ahankali ya esa gurin mamy tare da rusuna wa har qasa, yamiqa mata ruwan, kauda kanta tayi gefe, a hankali ya ce plss tare da marairai ce fuska...
sanann tadan jiyo ta kar6e cup din dake hannun sa takai bakin ta, kur6a ruwan tayi kadan, sosai taji sanyi a ranta, ta kumaji dadin hakan da yayi mata, kafin emran yace cikin muryar sa my sanyi, mamy kiyi haquri nasan dik mafarin wannan fadan naki bai wuce abinda yarinyar nan ta fada miki, ni bazan qarya ta abunda tace ba, in ma tafadi abunda bashi bane,
kawai naji na dauka dan da rajar Allah da ma'aikinsa, kiyi haquri kidai na fushi dani dan Allah" wllh baki san yanda nakeji ba, yanzu haka yanayin ki kawai da naga y canza, kuma dan Allah mamy ki janye zancin auren nan da kikayi, danni wllh duk duniyar nan, babu maccin da nake so bare har na kawota amatsayin wacce zan aura, mamy dik na nawa nake da za a fara man zancin aure
murmushin da bata shiraya, yi bane, ya su6uce mata kafin tace emran kanka daya kuwa? wani erin magana ne kake wannan, na cewa dik na nawa kake da za'ama zancin aure,dik tsaranka da sukayi fa ? wasu ma harda gasu da'ya'ya, ko kuma shi qasim da yayi auren girman ka ne yayi, kama dai na wannan magana emran aure zakiyi nima inason naga jikokina ay ba shiri ya tasahi yana susa qeyar sa, ya nufe qofa yana cewa, NO mamy ba yanzu ba gaskiya..
tina mishi takoma yi akan zancin tafiyar su, ya shirya da wuri dan tasan halin shirin sa sarai,
kafin tace yarona kenan qwarai take sonsa batason kokadan abunda zai 6ata mishi ko fadannan da tamasa ba a son ranta tamasa shi ba, kawai dan yayi ba dai2 ba ne, kuma yadace ta nuna masa kuskurin sa,
bayan ya koma dakin sa laptop dinsa ya dauka yana daddanawa a zuciyar sa yake cewa amma wannan yarinya Allah sayna koya mata hankali, wannan 6acin rai da tasani da kuma nagani a idon mahaifiyata wallah bazai ta6a tafiya, a banza ba, sai na koya mata hankali ko dako" ace shine abu na qarshe da zanyi arayuwa ta....