Sashe 26
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
```ALHAMDULILLAH.. Nagode wa Allah daya nunamin wannan rana cikin qoshin lpy, danci gaba da typing din littafina mai suna.. ``` *(WANI SALO)* ```cikin yarda Allah
*banta6a sanin wannan novel din danake yanada matuqar farin jini ba, wllh sai da nayi 2 days dinnan banyi typing ba, nagode sosai da kulawar Ku, da kuma addu'ar Ku, kuna qaramin kwarin gwaiwa, erin sosai sosai dinnan,
ana mugun tare
*(56-57)*...kanshi mamy ta dafa tana tafaman mishi addu'a tana toh fa mishi, ajiyar zuciya taji yayi a hankali, kafin ya bude edonsa...
zee ko da tayi mutuwar tsaye sakamakon erin kallo da taga mamy na ayka mata da saqonshi, shi yasa taji jikin ta dik yayi wani erin sanyi, bawai faduwar da emran yayi ba, dan shi kokadan bata ko kamo tashar shi ba,
security da mamy ta turane yakira saura ne yashigo, tareda saura securities dik da cikin dar2 suke sakamakon ba kowane, ke shigo mishi a cikin parlour ba,
mamy tace ku daga shi mutafi asibiti dan Allah, hannu ya daga alamar a tsya, cikin maganar shi takamar ta mai rada, yace mamy pls basai muntafi asibit ba, kai nane kawai fa yaman nauyi..
emran kacika rigima Allah, takatse shi, jifa halin da kake ciki,
Hmmm mamy pls, surutu ne fa ya saman ciyon kannan, kuma yanxu edan munje can asibitin doctor ma, cikani zaiyi da tambaya, kuma qarshin sa maganine kawai zai bani ba komy ba,
toh naji yanzu tashi zaune muyi magana,
kamar bazai tashi ba saboda yanda ya kejin jikin sa, dik ya mishi nauyi..
securitys din dake cikin dakin mamy ta duba tace kuje kawai kunji yace ba zaije ba,
cikin girmamawa suka amsa suka fita daga cikin parlour, yarage daga mamy sai emran, da kuma zee da take a tsaye..
mamy zaune a kan dai daga cikin kujeron dake cikin parlour, emran na agefen qafafun ta ya daura kansa akan qafarta tamkar wani yaro..
zee tadan kalla dake tsaye, kafin tace kisamu guri ki zauna zanyi magana da ku,
cikin mutuwar jiki ta zauna, wannan karon qasa ta zauna tare da duqar da kanta qasa dake mata ciyo sosai tamkar zai tsage...
emran tafara kallo kafin tace basai nayi wasu dogon tambayoyi ba, akan abunda nazo natarar ba,
a dalilin da nasan cewa nayi kuskure tun farko da naturo zainab 6angarin ka da sunan tama gyaran daki saboda sanin danayi abunda ke a tsakanin ku,
nayi hakan ne dan na dai2 ta tsakanin ku ko Allah zaisa wannan rigima taku ta wuce, amma hakan dana gani shi yatabbatar min da a binda nakeso bazai samu ba,
haqiqa raina ya matuqar 6aci zainab da har kika biye masa maimakon kifita eskar sa, kizo kisameni kifadaman,
dan haka nayanke hukunci gobe zansa driver ya maidaki gida, ba kuma dan kimin komy ba saboda munyi waya da mamarki dazu ta shaidamin babanki bashida lafiya kinga yadace kiji kidubashi,
kai kuma emran kasani bazan dauke kaci zarafin zainab ba, matuqar kana ganin girmana daga yau banaso karna kuma gani karna koma Ji, baruwanka da eta, wllh daga yanzu nashiga tsakani kar inkomajin wani abu tsakanin ku, kanajina ko,?
daga mata kansa yayi alamar yaji, magana zakayi ba kanka zaka dagaman ba, ko bakada baki ne,?
kiyi haquri mamy naji ensha Allah hakan bazai koma faruwa ba,
toh yayi kyau...
kekuma zainab kiyi hanquri kinji nasani basai kinfada man ba, shi yafara miki, dan nasan ke bazaki fara hakan ba, banason enkoma jin wani abu. dik da gidama zaki taf...
sallama sukaji anyi tareda shigowa, Afra ce da sadiya..
mamaki sukayi dikan su ganin zee a part din emran ga mamy ga kuma shi kanshi uban gayyar kuma ga dukkan alama maganace suke mai muhimmanci, dan shigowar su, kenan sukaji part din mamy shiru mai aikin su tasanar musu mamy na dakin emran baida lpy shi yasa sukayo part dinsa, da hanzari...
mai karatu da zakaji yanda zuciyar sadiya ki bugawa saboda tsananin 6acin rai da kuma kishi da yawa zuciyar ta, kaka gida da zaku dauka fasa qirjin ta zatayi ta fito..
ba dai abunda take zargi bane yake shirin tabbata, edanko hakane lallaiko za'a mutu dan wllh tafison kowa ma yarasa bazata ta6a barin emran ya aure wata bayan eta ba,
tana mishi son da ko kanta bata yiwa shi, bazata ta6a barin kamar emran hadaddi guy erin haka ba, tayi missing din shi ba,
Afra ma, mamaki tayi amma abinda eta kuma zuciyar ta ke saqa mata da ban yake, da wannan zaman nasu, mai yuwa anyi halin" (niko nace kincanka dai2
a...a harkun dawo? mamy ta tambaye su,
ehh wllh mamy ganin mukayi mareci yayi ..
gaskiya ne kun kyauta tu muje ko,
yaya emran sannu, afra tace kafin yadago kansa yadube ta, cikin tausasashiyar muryar sa, yace ke enawasa da kune zaku shigo mun har cikin parlour, Oya get out nonsense..
ay babu shiri sukabar cikin parlour dikan su, su biyu..
mamy tace dakata karka firgitar man da yara, daga kawai gaisuwa,
zainab tashi mutafi cikin dauriya ta tashi jiri nata kwasarta kanta ke ciyo sosai marin da yamata shine kawai yatsaya mata a rai, azuciyar ta taqudiri niyar wllh sai tamishi abunda sai kowa ya tausaya mishi koba yanzu ba,
*_Kuyi haquri da wannan yau nayita baki sosai ne wllh_*
[10:39AM, 1/13/2018] A: