← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 60

Sashe 60

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(116-117)* Zaune suke dukansu cikin parlour sai faman raha suke qasim, Aysha, emran, zee, kasan cewar sun dan kwana biyu da dawowa daga England shi yasa suka kawowa su qasim ziyara sai faman tsokanar su emran suke, suna tuna musu da baya erin cwakwakiyar da sukayi suma abin dariya yabasu suka dinga darawa kafin Aysha taja zee tana cewa taso mushiga daga ciki mu sirranta...
Emran ne yayi saurin cewa a...a banyarda ba, yazaki tafarmin da matata cikin daki salon kikoya mata abind wannan magulmacin mijinake yakoya miki ko??
tohhh banyarda ba sai dai har edan tare dani za'a shiga, riqi baki sukayi dukansu suna dariya, Aysha bata koma cewa komy ba tayi ciki da zee" sukabar emran nata faman qorafi...
bayan sun zaunane Aysha kecewa zee dik da ba kyau jin sirrin tsakanin miji da mata amma yadace nasani saboda ni cabin nabani mamaki fa, wai haryanzu ba wani labari ne???
Zee kitausayawa bawan Allah nan wllh da gaske yake sonki dan Allah kidaure kibashi kyakyawar kulawa ta musamman dikda naga kina kamantawa gaskiya...
gyaran murya zee tayi kafin tace hakane Aysha maganarki nima wllh yanzu na yarda da haka kuma ensha Allah zan daure nabashi haqqinsa kada Allah yayi fushi dani....
Gaskiya kam kin kyauta edan kikayi haka Allah dai yaqara hada kanku yakawo zuri'a dayyaba, lallai zee najinjina miki erin yanda kika mayar da emran haka kinga mutun tamkar bashi ba yanzu lafiya lau wllh qasim yace sai kinga yanzu yanda yake ko awaje gaba daya ya canza kai gaskiya ba abunda zamucewa Allah said godiya.
Murmushi zee tayi mai sauti kafin tace lallai kam Allah ne abin godiya danshi yatsara komy, wai kinsan wani abu Yaya mas'ud da Afra soyayya suke ance magana hartayi nisa, sadik ma haka da teema, Affn ko shiko da sakeenat, raliya daman tanada miji, shi kuma khaleefa da sadiya aka hadashi,
dariya Aysha tayi tace kice sujecan suqara da baqin halinsu, kece zamusha biki ba kadan ba, ni daman qasim ya sanar dani, kuma yace emran yace a tsaida rana kawai shi duk zaiyi komy, hatta da gidajin da zasu zauna ya dauke musu nauyi abin gwanin sha'awa wllh
Hakadai sukayita firarsu har lokaci yaja, emran yamatsa sai akan lallai sai an fidda mishi da matarshi suntafi...
Koda suka eso gida dare yayi dan saida sukayi ta biye-biye gidaje da yawa sannan suka dawo gida, a tare sukace abinci tana bashi abaki, shima yana bata, sai faman zuba soyayya ake, bayan da sunye wanka ne, a qasa dakin zee, sannan emran ya dauke zee cake" har zuwa sama" dakin sa...
A wannan ranar ne dai komy ya wakana tsakanin zee da emran, yanzu kam sun zama cikakkin ma'aurata kamar kowa, zee kam edo ya rena fata, da qyar ya lalla6ata tayi shiru daga kukan da take, sai faman shagwa6a take zuba masa, gaba daya ya sukurkurce, yafita hankalinsa, saboda yarasa enda zaisa kansa,, ji yake yanzu tamkar angama masa komy aduniya, tunda aka mallaka masa zee,
**************
bayan kwana biyu zee ta warke ta dawo normal, emran kuwa soyayya yake gwadawa zee kwarai da gaske harma wacce bata eya faduwa, kulawa yake bata, ta mussaman gaba daya duk wasu kadarorinsa yasa ancanza musu suna daga nasa ezuwa na Zainab,
*BAYAN SHEKARA HUDU*
Abubuwa da yawa sunfaru a ciki kuwa harda samon qaruwar su zee, sunsame qaruwa ta 'ya'ya biyu, macce dana miji wa'anda sukaci sunan *ASHRUF & ASHREEFAH* yara masu matuqar kyau da shiga rai, qasim shima ya haihu yasame 'ya'yansa biyu, duk maza, yasanya musu sunan daddyn emran, da kuma sunan mahaifinsa....
Su raliya kuwa tune aka shige daga ceke dan yanzu wasunsu sun haihu wasu kuma da cikinsu....
Kwane suke bedroom din emran kasancewar yau weekend su Ashruf ankaisu gidan mamy tare suka tafi da khaleed qanin zee da yanzu nan yake karatu a abuja, shi yasa yadawo gidan auntyn sa da zama.
kallon juna suke edo cikin edo kafin emran yafara magana, baby na yanzu edan cikin nan ya girma wani suna yadace asamasa,? a hankali zee tace kaima kasani sunan qasim yadace a sanya masa, saboda qasim yamana komy a rayuwa shi yatsaya tsayin daka har muka mallake juna, ay arayuwa babu abinda zamu eya sakawa qasim dashi sai addu'a saboda qasim yayi da haka ake samun Aboki na kirki wllh da andace...
nufasawa emran yayi sanan yace gaskiya ne maganarki kiduba yanda nasamu farin ciki yanzu, dako ena wani nuna banaso, duk enaso tsabar bandai eya nunawa ne, amma da kinji farin cikin danaji lokacin da aka daura mana aure wllh har sujada nayi nayita wa Allah godiya..
saboda duniya zainab kin wahalar dani da qaunarki, nayi jinya nayi ciyo abinci yagagareni ci, bansame kwanciyar hankali ba, harsai lokacin da na mallakeki..
dariya sukayi dukansu zee ce tace munyi waya da 'yan saudiya, mama da baba kenan) sun fada man yau saura kwana biyu sudawo dan haka da sun dawo zakabarni mutafi tinda kaima tafiya zakayi,
edonsa yazaro yace kina wasa ay nidake babu batun rabuwa wllh sadai mutafi tare dan bazan eya haqurin rashinki akusa dani ba, daidai dana second 1, kema daina wannan zancin...
murmushin jin dadi tayi sannan tace hakane nasani, kasan me khaleefa yazo wai dan Allha zai kawo mana waleed na yayeshi saboda nikadaice yake yarda dani, shine nace toh zanyi shawara da yayansa duk abinda kace zankirasa nafada masa,
dauke kansa emran yayi, sannan yace bazaiyuba, yayi zamansa gidan su, ko akaishi gurin mamay, ko enda Aunty hajara _kasanacewar tadawo da dadewa_ amma Allah baza'a takuraman ba, haka kawai banyarda ba kigaya masa,,,
Shiru zee tayi tana saurarinsa, sai da yakai aya sannan, tace kuma shine naga kamar ka 6ata rai, tohhh kayi haquri ban dauka maganar zatama zafi ba...
Murmushi yayi kafin yakashe mata ejiya daya yace, ay har abada bazan ta6a fushi dake ba mata ta, INA MATUK'AR SONKI AZUCIYA INA ALFAHARI DAKAI HAR EZUWA QARSHIN NUMFASHINA,,,
maqalqaleshi tayi eta cikin wata murya tace, NIMA INA SONKA MIJINA KWAR DA GASKE SO MAI YAWA ALLAH YABARMEM KAI UBAN 'YA'YANA,
AMEEN UWARGIDA NA KUMA AMARYA TA...
DARIYA SUKAYI DUKANSU YAYINDA SUKA LULA WATA DUNIYA TA DABAN, HANZARIN JA JAMUSU QOFA NAYI NAFITO, NIMA INA DADA MUSU FATAN ALKHAIRI....
*ALHAMDULILLAH* *MASHA ALLAH...*
**************
*GODIYA TA MARARA ADADI GA ALLAH SUBAHANAHU WATA'ALA DAYA NUNAMIN NAGAMA WANNAN NOVEL NAWA* ```(WANI SALO)``` *CIKIN QOSHIN LAFIYA ALLAH INA DA'DA GODEMA!*
*DA BAZARKU NAKE RAWA*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION YA ALLAH KAQARA HADA KAWUNANMU YA KAREMU DAGA SHARREN MAHASSADA YA KUMA TSAREMU DAGA MUGUNJI DA MUGUN GANI...*
*GIDIYA TA AGAREKU GABA DAYANKU MASOYAN WANI SALO ADUK ENDA SUKE, WLLH ENA MATUQAR MIQA GODIYA TA, AGAREKU YANDA KUKA BANI HANKALINKU DA HADIN KAI, KUKA BINI TINDAGA FARKON NOVEL DINNAN HAR EZUWA QARSHINSA BATARE DA NAFUSKANCE KO WACE ERIN MATSALA BA, NAGODE SOSAI ANA MUGUN TARE
```ENA ALFAHARI DA DAKU, FAMILY ALKALI MUHAMMAD DAN TSAFE ALLAH YA QARA HADE KANMU ENA MUKU FATAN ALKHAIRI```
*MAHAIFITA MAGANIN KUKANA INA SONKI! INA SONKI, SON DA BANI IYAWA KOWA SHI ALLAH YAQARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA YA BAKI ABINDA KIKESO DUNIYA DA LAHIRA*
```YA ALLAH KAKAI RAHAMA KABARIN DA UWANA ALLAH KAJIQANSA KASA YAFUTA, DA SHIDA DUKKAN MUSULMI AMEEN```
*ANAN NAKE CE MUKU SAI WANI LOKACI NABARKU LAFIYA*
_*BY SA'ADATU ALKALI D/TSAFE*_
P R T
R T
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
28256685d43d431e861c5d554a551a1b
Chapter 60 · 0% Book details