Sashe 46
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(90-91)* rasa yayi abunda ma zaice mata yayi, har lokacin da tasa qafa tafita daga cikin dakin shiru yayi yana naxarin wannan yarinyar tana matuqar bashi mamaki yanda take da qarfin hali erin haka,,
Arziki daya tace yanzu eta keda kambun amma daba dan haka ba, wllh da saiya shayar da eta mamaki domin kuwa tamugun rainashi da yawa,
kasama cigaba yayi da aykinsa da yake yayi, saboda amun muryar ta dake ta ratsa kunnuwasa tare da sautin mumunan lafuzanta da tayi ezuwa garesa, sosai yakejin zafin kalaman ta, yanzu wannan ce ake nufin a auraman harta haifa masa 'ya'ya, saurin girgiza kansa yayi kamar wanda akace ga abu yace a..a, saboda tunawa da yayi shifa koda ankaimishi mata anmishi aure koda wasa bazai ta6a kallon dakin da matar take maba, bare har wani abu yashiga atsakanin sa da eta,
Haka dai yayi ta zancin xucinsa kafin yaduba agogo yaga tym yayi na sallah saurin tashi yayi yanufe toilet dan dauro alwala da addu'ar Allah yafitar mishi da abunda yakeji game da yarinyar nan a zuciyar sa, dan yasamu damar cin ubanta da kyau...
***************
shiru mamy tayi bayan da tagama saurarin jawabin daddy, tas" daya kwashe komy yasanar mata, ba abunda yarage shima qasim d'aurawa yayi akan abunda shima yasani, eta kanta sai yanzu tafahimce wasu abubuwa dan gane da danta tabbas akwai rikici dan tasan zainab da wuya ta aminci da wannan abun da ake shirinyi,
wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin tace agaskiya daddyn emran ni banqi tataka ba amma wani Hanzari ba gudu ba, anya kuwa yarinyar nan zata amunce ni banajin eyayin ta kokadan etace nakeji domin kuwa bakasan halin da ake ciki ba, na6oye maka ne nahana asanar dakai saboda banason zuciyar ka ta sosu akan 'ya'yan ka, amma yazama dole nasanar dakai dan gudun kada acutar da 'yar mutane abanza dan nasan ko waye emran mai yuwa akwai wani qulle azuciyar shi, daddyn emran yau zanfada maka komy har wacece zainab duka zan sanar da kai...
cikin rashin fahimta daddy ke saurarin ta danshi kwata+2 bai fahimce enda zancin ya dosa ba,
da farko dai mamy tafara bashi labarin komy tundaga farko har qarshe bata rage komy ba tasanar dashi amma ta6oye mishi cewa khaleefa shi ya6oyeta tadai sanar dashi wani yasato ta, shine da sukaji labari sukasa securities dinsu suyi bincike sosai kuma akayi sa'a ansamota, daddy baiyi wani tunani ba yagamsu da duk wani bayani da mamy tamasa,,
tare da bada umarni gobe dukansu har Afra koda bataji sauqi ba yazama dole zasu tafi zariya gidansu zainab,,
Ensha Allah Afra ma taji sauqi da zaran ta farko zamuga hakan,
tohhh Allah yasa daddy ya amsa,,
sallama sukaji anyo tare da shigowa har qasa taduqa tagayar dashi cike da jin nauyinsa shima daddy cikin mutuntawa ya kar6a mata tare damata sannu, dan yarinyar sosai take burgeshi erin ladabinta da kuma tarbiyar ta, ga kuma tsatsan hankali daya fahimce tana dashi, ya fahimce hakan ne, tun lokacin dasukayi dan zamannan tare da eta, a wancan gidan shiyasa baiji komy ba, da akace mishi etace emran keso haqiqa addu'ar su takar6u, ta akan dansu yasame kamilar mata Alhmdulillah sun gode Allah, kokadan shi bai damu ba, da akace mishi eyayinta talakawa bane dan wannan damace yaqara samun ta hanyar taimako,
security da yashigo da kayane shi ya katsar da daddy akan tunanin da yake, sallama sukawa su mamy bayan yasa ankira doctor akan da Afra ta farko da anga sauqi lallai ne ya sallame su suyo gida danyin shirin tafiya zuwa zariya, daga haka yafita qasim ma bin bayan shi yayi, tare da musu fatar samun lpyr Afra,, qasa+2 yake kallon mutuniyar mutumin sa
amma yaga alma kokadan eta fuskart akoda yaushe ba alama fara'a atattare da eta, azuciyar shi yake cewa lallai wannan yarinyar tacika fitina daga gani, da wannan tunani yajamusu qofar dakin yafita warshi,
*Washe gari*
.........................
dik wani shiri na tafiya sunyishi,, tafiyar kuma takama ne, harda qasim za'ayi ta tunda da sarkin ezzar za'a tafi,
daddy hana yayi akwashe motoci da securities ko daya saboda bayason ayi saurin fahimtar kowanene yashigo gari dik da yasan abune mai wuya da baza'a gane ba, dan ba enda ba'a sanshi ba,
Mota biyu ce kawai suka dauka, mamy, Zee, sai kuma Afra da bata eda warwarewa ba, cikin mota daya, atsakiyar su, suka sata enta daura kanta kan kafadar mamy ta koma daurawa kan kakafadar zee eta adole batajin dadin zama, sai kuma driver da zai jasu,,
dayar motar kuma, daddy ne da emran sai kuma qasim sai jamilu driver, haka suka fita gwanin sha'awa har zuwa Airport,,
gogan kuwa sai cika yake yana fama batsewa shan qamshin sa kawai yake yaqi kula kowa shi a dole anfa takurashi toh meye dalilin da dole sai antafi dashi ne?, _( hmm emran kenan anaso ana kaiwa kasuwa girman kai yamaka yawa)_
~""""""""""""""""""""""""""""""~
dik da mama batason aurin nan kuma tana cikin wani hali amma hakan baihanata gayyato 'yan uwan ta ba, harda su momy anzo da sakina, haka gwago maimuna tazo qaunwar baban zee tare da budurwar 'yarta sa'ar zee wacce ake kira da Hafsat,
gobe takama za'a daura aure dik wani shiri anyishi tamkar amarya na gidan, su raliya da teema suna cikin dakin zee tare dasu sakina sai firar zee suke Kowa nafadin albarkacin bakinsu, addu'a suketayi Allah yakawo wata qaddar da zatasa afasa wannan aurin dan sunsan koda zainab allah yasa tadawo wllh, taji wannan auren nata ba qaramin baqin ciki zatayi ba,
su mama dasu momy tare da gwogo maimuna da sauran maqota da abokan arziki sai faman ayki ake ba qaqqauta wa, sallamar baba sukajiyo yashigo da sauri kamar wanda baigani sai faman zabga tuntu6e yake yana shure da kayan dake tsakar gidan, har Allah ya daura edonsa akan buta dake ajiye a gefe batare da 6ata lokaci ba, ya rideta da sauri yayi makewayi, aysai kallo yakoma gurinsa suna tambayar junan su, ko la
fiya?
can kamar bayan mint 5 yafito sai uban gumi ya keyi dube+2 yashigayi tamkar wani zararre kujera ya janyo 'yar tsugunne tare da d'aukar wani dan murfe yanata faman firfita,,
kasa haquri sukayi dan sunaganin abunnan kan ba lafiya bane, matsowa sukayi kusa da enda yake a zaune suna tambayar sa, ko lafiya? mas'ud ne yayi sallama yashigo shima yatarar da abunda ke faruwa acikin gidan shima shiga yayi cikin sahun masu tambayar babansa yayi,,
da qyar ya tadda kansa edanunsa sunyi matuqar ja, abu ga mai zuciya sai da dukan su suka tsorata da ganin yanayin fuskarsa da sukayi,,
kafin suji muryar zee ta dake dodon kunnuwan su sakamakon sallamar data doka tashigo cike da doki kamar amafarki suka ganta atsaye agabansu,
_*KALLO YA KOMA SAMA KENAN
[2:18PM, 2/6/2018] Official sa'adat Alkali: