← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 60

Sashe 7

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

*(15-16)*wai ya haka ne naga kayi kwanciyar ka, bayan kasan inda zamuje"
katafi kawai next tym sai mutafi!!
wai emran natmby ka dan allah meyasa kake min haka ne? dan kawai kaga nadamu da kai
amma kai ba ruwan ka da damuwa ta, na tabbata da kai ne zakayi aure wllh bazan maka haka ba,, ace wai matar d zan aura har yanxu bata sanka ba lbrnk kawai nake bata zakaji dadi idan katashi aure nama haka ne?
Ya esheka haka malan, yakana neman 6ata min rai ne kasim dan kawai nace bazan jeba, tohm wai ma,,me xuwan nawa zai amfane ka da shi ne,?
babu, nifa gsky kadinga budi bakin ka kaman mgn kokadan ne yanda zanji,kana mgn sai kace wanda ki rad'a yaka mata fa kafara koyon yanda zaka fitar da sautin mgnr ka yanda za aji, bama wannan ba,,kawai katashi mutafi allah ko nakira mamy nafada mata,
qince masa komy yayi, face, gyara kwanciyar sa da yayi"sai da yashafe kusan 30 mnt. akwance
afin yatashi yanufe qofar,,toilet cikin tpyrnan tasa, ta qasaita,, alokacin, shi'kasim, harya shirya
bin bayanshi yayi da kallo har ya shige cikin, toilet, girgiza kansa yayi kafin yafara zancin zuci, shi"tinda arayuwar sa.. bai ta6a ganin mutun erin emran ba komai nashi ciki da ezza da aji yake yinsa, wataran kuma,,kwarai halayan abokin shi ke burge shi, kawai shi'matsalar sa yanda qiri2 bayason amishi zancin aure ko mata sai kace wanda bashi da lpy,,girgiza kansa yayi alkcn daya,,kafin ya gyara zaman, jiran fitowar shi,,yadade zaune yana zaman jirasa kafin yafito,
mama wllh ba haka bane da gaske kayna ke ciyo, zainab kenan nafasan halinki, ni nafison tunda kinga duk cikin qawayin ta kekadai ce,ta fidda a matsayin babbar qawa
kinga ko dik wani abu da za ayi kamata yayi ace"kina kusa,, bana son naga kin koma da wowa gida batare da kun kammala duk"abubuwan da kuke ba,zanma roqe baban ki alfarma,nasan bazaiqi ba tinda kwarai yasan amincin dake, tsakani ku, da aysha,, gara' kikoma can gidan su har agama biki"
sannan kidawo nima insha allah zanleqo..
mama nakoma can kuma? ehh.. yafa dace zainab ki dauke Aisha kamar yanda ta dauke ki tun kuna yara itace ke ta bibiyarki har ezuwa,,yanzu da kuka girma dan haka banason musu kawai kiyi yanda nace, kinji? naji mama.. yawwa-kokefa,,allah yayimiki albarka..ameen mama,
shewa suke suna qarawa yayin da dakin nan yake cike da 'yan matan amarya anata tsare2 kamun da zasuyi jibi, aliya ce ta dubi aysha wai aysha har yanxu? wllh kuwa har yanxu bai kirani ba,teema tace wllh ne naqosa suzo ne, wata wace ake kira zuzu ce, tace nidai allah kasa kar muje mugano wata mummnar siffar da zatazo yau ta hanamu bacci,, raliya tayi saurin cewa wllh koda hakan zai kasan ce sai fa munga abinda ba ason agani, aysha tayi dariya tace raliya bakida dama.
*_YASALAM!!_*
mai karatu zanso kaga haduwar da emran yayi,cikin wata" kyakyawar shiga mai matuqar sauya tinani mutun,, dakakiyar,shadda ce, giznah, mai matuqar kyau da, tsada.. tanada daukar ido,sosay,kai daga ganin ta basai ka tambaya ba, kasan anzuba kudi agurin, dinkata, dinki ne erin,na zamani wanda da dukkan alama,,ba aqasar nan akayi shi ba, color shadda milk ce, dark, hularsa ma, milk-color ce, an mata ado da wani zare na zayba, color,,brown, takalmin sama kadai, abin kallo ne, shima color milk ne, wani dan box ne naga yadauko,,dan qarami,,mai matuqar kyau,, bude she,naga yayi, glass na ido acikin sa,,mai masifar kyau da tsada" daukar sa yayi,,ya sanya, a idon sa,,
zo kaga kyau tsagwaron sa,,wllh emran gwanine, gurin iya,ado da kwalliya, tsaddaun turaruka ne, yashiga fesawa ahankali, kasim dake parlour zaune yana jiran sa, kamshi sa ne ya esar da saqon zuwan sa, ido yadan xaro
"kai mutume na wannan haduwa haka, gsky dole ne,, mata su gigice akan ka gsky emran ka hadu ba qarya ,
dan qaramin tsaki yaja kafin yace wai meyasa kai-kafiye surutu ne,kamar mace
daga kawai nafadi gsky?
zanfa komawata,, ah haba wasa kake,, dik wannan ado kana nufin yatafi,, abanxa? bazai yuba,, bai day qara cewa komy ba, wayoyin sa kawai ya dauka" cike da. takon sa yanofe, hanyar fita bayan sa shima,,kasim yabi yana cigaba da tsokanar sa,
securitys naganin, fitowar su. ay da hanzari suka bude musu qofar mota,, bayan sun shiga ne!suka rufe sannan kowa yanufe motar da zai shiga, mota ukku ce kawai suka fita da ita,, ahankali suke tfy,,gwanin sha,awa" motane kuwa sai daga wa motocin hannu suke dan sunsan emran ne,, aciki dan sunji labarin ya shigo gari'' wanda suke gai dawama" baiko san abunda ake ba, kasan,cewar a shingide, yake yana aikin, daddanna wayoyin sa,
lkacin dasuka ji ringing din wayar aysha ko waccin su zabura tayi ywwa sun iso dauka muji, bayan aysha tayi picking, kasim yace gamunan qarasowa fa, aysha tace tohm allah yakawo ku lpy zanturo karima tamuku iso kafin nafito, toh shikenan gimbiya ta sai kin fitoh,
bayan ya kashe wayane ya dubi emran da hankalin shi ke kan waya, yace nakira ta, tace damun isa, zata turo amana iso kafin ta fito, parking,,, yafurta, atakaice, nan dannan Driver ya sauka akan tity ezuwa gefin hanya,,yayi parking, suma,, sauran motocin ma haka sukayi,
kallon mamaki kasim yake masa, wanda shi bay-masan yanayi ba, emran meye haka kuma,?
cike da aji yace=ba'ayi maccin da za'a cewa, ni zanjirata ba, idan ba, mahaifiya ta ba, wllh sai dai ita,tajiramu, dikkan lokacina,, na" akan kai nane bana wata ba, koma ko anan bazan jirata ba, zanbaka 5 mint kakirata matuqar bata fito, ita,tajira mu ba, toh zamu wuce warmu, inada abinyi,dik maganar nan,,dayake hankalin sa na akan wayrsa, kuma ko diriver dake cikin motar ba,zaice,,yaji abinda emran ke fad'a ba,, idan ba kasim dake kusa dashi ba,
dik- *WANI SALO* na emran nema yake yafi qarfin tinanin sa, emran yawuce dik yanda yake zato, shi harga Allah bai-ganin laifin,dik wani,,abinda emran yake masa, saboda yasan dik wani abu da yakeyi
ajininsa yake, saboda tin suna yara haka yataso" komy nashi atsare yake, kuma koba komy emran dai2 yake yayi dik abinda yake so,saboda komy allah ya mallakami shi,,arayuwa, emran nada kyawawan, halaye da akeson ayi koyi da su, yanada elimi tako wane 6angare 2 yanada addini sosai ga ibada..ga tymako da dikkan wani abu daya dace ace, cikkakin musulmin nadashi tinda yake byta6a ganin emran yayi wani abu wanda by kamata ba, tareko sukayi karatu a qasar Cairo tin daga secondary scol.har ezuwa university, koma harsunka dawo Nigeria emran nanan akamilin mutun dinshi, dik abida emran kemishi wllh ko kadan bydamun shi kuma bai gani laifin sa, saboda kwarai yakeson guy dinnan
lokacika na tpy fa, ya katse masa tunanin dayake wayar sa ya dauko da niyar kiran aysha, sai ga kiranta ya shigo, hello hubbyna, na ayko kareema tace bata ganku ba kuma nima gani a tsaye qofar baya bangan ku ba, OK" toh kijiramu gamunan xuwa,tace toh yayi,,
kallon emarn yayi toh muji tana jiranmu, kyakyawar girar sa kawai ya daga, kasim ne yacewa driver su tafi, sanna suka tada motocin su, suka nufe gidan su aysha,
kinsan fa bazamu barki kitafi batare da munbaki wani tymako ba dan amarya ba a cika son taga abinda zai firgita,ta ba,
handkerchief. Hanna ta miko mata anshi wannan dakin shiga kikai masa kallon farko, edan siffar sa bamai kyawon gani bace, kidinga d'an kakkara shi afuskarki, mukuma,, zamu shigo daga baya muyi kamar ba,musan akwai baki a cikin"parlour ba, kingane? nagane! tace. bari naje najirasu kafin su zo,da sunxo da kamar 15 mint zankira wayar dai daga cikin ku, atare sukace gud
adai2 qofar baya sukayi parking- hangota kasim yayi daga nesa tsyaye tana jiran esowar su,
toh..my man" mutafi ko? kaje kugaisa tukun sai kazo kaman iso..
kaifa dan rainin hankali ne toh saura idan nadawo kuma kace wani abu, allah nasa....... koda yake bari kawai,
sai yanzu ya da go kansa ya dube kasim, ahankali yace kasa me?
No barshi kawai,,bari" ina xuwa, bai jira cewar sa ba yayi nkng din glass security dake tsaye gefin mota ne, yayi saurin budewa kasim yafito, ya isa har inda aysha take tsaye... sannuki amarya ta,, bazan kar6e gaisuwar ka ba har sai naji ina kabaro baqona,,tu mushiga ciki kiji batai musu ba suka qarasa, ba lyfi falon yayi kyau.. _dan gidansu,, aysha nadai daga cikin gidajin dake da kyau a cikin unguwar,,_
``` baban qasim abokin dad din emran ne sosai
kasim shi kadai ne,agurin iyayin sa shiyasa suke masifar ji dashi suma sunada kudi sosai, amman ko alama basukai su emarn ba```
gashi can cikin mota bari naje nashigo dashi,,bai saurare, cewar ta ba yafita" yana isa gurin mota da,sauri, security ya koma bude masa, murfin mota, kansa yadan leqa cikin motar yace toh bisimillah muje...
da qyar yafito daga motar syda yaga qasim da gsk kiran mamy zayyi" atare suka feto, qasim ya rigashi isa bakin qofa,kasan cewar tfyrsu ba daya ba,,
kanta na qasa qasim ya shigo kafin emar ya shigo turarin sa kadai kan rikitar da mutun idan yaji kamshin sa, cike da qasaita ya shigo dakin, ya xauna, baice komy ba, qasim ne yace dear gafa emran nan.yau, agaban ki, kallo takai gefin da yake ay- mutuwar zaune tayi...
*emran Yusuf othman?*
tafada aranta daman shine abokin qasim? no wander,, koda taji,,wannan qa,edodi sunyi yawa,,haba shiyasa yace baya son kallo,, ashe ba abanxa yafadi hakan ba? dole kam kasha kallo ko ba kaso tace acikin ranta,
sake kallonsa tayi kokadan hankalin sa byko gurin su yanakan wayar sa
_niko nace baiko gajiya da danna waya"tamkar shi yayi ta,_
cikin sarqewar murya tace sannu da xuwa,sai da yayi kamar baxai amsa ba,
sannan,cikin muryar sa ta kamar my rad'a yace ywwa,
kwarai aysha tayi mamakin yanda ya amsa mata koma ko kallon gurin da take bai yiba,sa6anin wasu abokan angwaye, da suke da baki, da kuma
barkwanci,,
*~toko" banda emran~*
sake jinjina lamarin emran tayi, toshi wanan kenan ko yayake, da budurwar sa? tinda qasim yace baya da aure *_(hhh aysha kenan batasan dawar garin ba shi yasa)_*
ya haka emarn, way bazaka dago fuskar ka bane,,ku gaisa da amaryar ba, ka ganta ta ganka kusan juna?
bashi ne,ya kawoni ba, yace kai tsaye...
kwatsam sai gasu raliya sun shigo atare dan sunji shiru basuji, kiran aysha ba,
su axatunsu ko ta firgita ne sosai
asa bata kirasu ba, basusan ita,gaba daya taman ta dasu ba.
kowaccin su gigicewa tayi sakamakon toxali da sukayi da wanda ko mafarki basu ta6a, tsammanin ganinsa ba, tirqashi"" su teema, anyi, suman tsaye, yayin da zuciyar, ko waccen su" ta shiga aikin bugawa babu, qaqqauta wa,, ba wacce tafado ma raliya arai kamar,zainab, yau taso matuqa zainab na kusa da taga mutumin da ke tpy da duk wata xuciyar 'ya mace idan har ta kuskura ta gansa
kasim ne ya dago da kansa yabi kowaccin su, da kallo dan ganin gaba daya hankalin su na kan emran wanda shi kuma byko san dasu agurin ba,
alamu yaji ajikin sa,kamar ana kallon sa ahankali ya dago kansa girar sama da qasa ya hade, wani mugun kallo ya watsa musu tareda sakin wani siririn tsaki,kafin ya miqe tsaye...
cheque ne ya dauko cikin ajihunsa na naira million 2 ya aje akan center table dake tsakkiyar parlour.tare da cewa kasim 5mint, yayi ficewar sa...
*~_TOH-MASU KARATU SAIKU GYARA ZAMA,, NEXT PAGE DINA-KOMY ZAI FARA NI KAI NA NAMATSU AZO GURIN
[10:25AM, 1/13/2018] A:
Chapter 7 · 0% Book details