← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 60

Sashe 23

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN*
*_Ya rabbu samawati, ya Allah gafartawa dan uwana, daya rasu, ya Allah kajiqansa kayafe masa kurakuran sa, haqiqa kukana ba yada magani agare sa, sai dai addu'a, amma wllh nakasa dai nawa, musamman edan wannan rana, tazo ta jumma'a mutuwar sa na komamin ne, tamkar wata sabuwa, nayi kukan rashin sa da banta6ayi ba arayuwata, Allah ina roqonka kaqara bawa mahaifiyar mu, haqurin jure rashin sa, ya Allah ba danniba, kuma ba dan na'esa ba, kayaye mishi hijabin duhun dake cikin kabari ezuwaga haske, quncin dake cikin sa kamayar da shi salama agaresa, ya sanya nan gurin futawar shine, fiye danan da yake a duniya, dan daukakar dakawa, manxon mu, da ka aykoshi garemu da saqon gaskiya, kajikan,_*
*{ SALMANU MUH'D ALKALI D/tsafe
}* ```da shida dik wa'anda suka rigamu gidan gaskiya Ameen ya Allah.. wayyo wayyo ni kai na,zai fashe...
```
*(48-49)*...zaune take kan gado tana mai da numfashi, Afra sai faman sannu takemata, kidan kwanta kafun ayi magarib, edan a kayi sallah sai muje muci abinci ko
kai kawai zee tadawa Afra tawani marairai ce kamar da gaske,
bari naje nafitar da Abinci na kai dinning area, kafin Abun ya sakeke, bata jira cewarta ba, tafita..
zaune yake kan dai daga cikin wasu kyakyawan kujeru dake a cikin garden din, ba abunda keyawo a gurin sai dawiysu, kukan tsuntsaye ne keta tashi a gurin, sosy ya kejin dadin gurin yayi baya da kansa tareda lumshi edanuwan sa, yayi nisa a cikin tinani da yake, wanda shi kadai ne yasan abinda yake tunani,
kiran sallah ne da yaji ya sashi tashi da hanzari, tareda kwashe wayoyin sa dake gaban sa, da a kasha faman kiransa, har wa'anda kekira suka gaji, yaqi dauka
zaune take kan daduma bayan tagama sallah magarib, Afra ce tashigo da sallamar ta, take sanar da eta kiran da mamy kemata,
shafa Addu'ar da take tayi tare da miqewa suka fita a tare...
sallama sukayi gaba dayan su, daddy ne da mamy ke zaune cikin parlour, sai kuma emran dake gefe yana ta faman danna waya, wai emran kenan kai waya eta. ce a bar firarka ko?
ni daddyn emran, wllh ban masan abunda ya keyi da waya ba, da yake ta faman dannar ta ba, wanda ko kiransa a kayi baya dauka, qasim fa yace qidadane mutane da emran ke daukar wayarsu, kuma shi tinranda yake da shi, bai ta6a ganin emran ya dau waya da sunan yakira wani ba, sai dai shi a kirashi, kuma edan aka kirashi dinnan, sai yaga dama yake dauka, wannan wace erin rayuwa ce ?
yana jinsu yayi shiru, kansa still nakan waya bai dago ba,
toh ay sai katashi muci abinci ka aje dannar wayar har mu gama..
sai lokacin ya dago kansa ya kalle mamy kafin ya miqi ya esa gurin dinning, suma su daddy tashi sukayi, sukabi bayansa, mamy tace toh ku me kuke jira, ba zak
u taso bane, komu zamu saving din kanmu?
yanajin ance su Afra su taso yayi tsam ya miqi tsaye, zai fice daga gurin
a..a lpy meye haka ena kuma zaka tafi mamy ke tambayar sa,?
am... mamy wllh... am oK
Ah wasa kake, me kaci daka dawo da har zakace ka qoshi, kadawo daga tafiya ba abinda kaci, kace wani ka qoshi, dik wannan hidima da yarannan sukasha gurin shirya muku abinci kace ba zakaci ba,
anzo gurin ya fada a cikin ransa daman yasan arina tohh wllh shi da yaci abincin nan gara ya kwana da yuwa,
marairaice fuska yayi yace wllh mamy a gaskiya bazan iya cin abuncin nan ba, dan Allah nidai mamy kada aqara barin wasu sumun abincin da xanci Allah nafison Abincin masu aikin nan danasu, yana cewa hakan ya wuce, a gurin dan yasan halin mamy sa, zata eya tilastashi sai yace, ja gwalgwalon nan, gara ya tafiyar sa, dan bayason musu da eta, kokadan
mumurmushi daddy yayi kafin yace, uwa, da dan ta bamay sa musu baki, wanda kuma ya shiga tsakanin su, toh shi zaiji kunya, mamy ma murmushi tayi, tace allah emran ya cika rigima ne,
har zuciyar zee bataji dadi erin tisgawar da emran yawa abincin ta data daddage tayi ba,
haka sukaci abincin su, suka dai banda emran, wayar daddy ne, tafara ruri
khaleefa ya gani, kafi ya dauka suka gaysa, mamy ma kar6a tayi, suka gaysa dashi tare da tambayar sa karatu? amsar komy na tafiya dai2 ne ya bata, kafin Afra ma ta kar6a tana tsokanar sa, wai yazan bare, yanacan shi kadai, su kuma gasunan za dadi sunacin abinci badashi ba, da yaga abinta bana qarewa bane, ya tsinke wayarsa,
mamy ce tace musu gobe su tashi da wuri, zasuyi baquwa,
wacece mamy Afra ta tambaya,?
Sadiya ce
tsalle Afra tayi tace wow!! kai amma fa naji dadi sosai
sis gobe zakiga sister sadiya wacce yaya emran zai aura,
ta6e bakinta tayi kafun tace Allah ya kawota lpy..
ameen sisi muje muyi esh"sha'e mu kwanta, suka tashi atare dan daman suka dai ne a parlour daddy ya dade da tashi, yana amsar wayar sa daga hannun Afra da tagama waya da khaleefa, ya haye sama etama mamy bayansa tabi tin randa tafada musu sutashi da wuri zasuyi baquwa tafice,
suma tashi sukayi sukabi bayansu....
oyoyo! oyoyo!! suka rungumi juna tare da koma d'agowa su kalle juna, suka sakarwa junansu murmushi,
kai my beby kinga yanda kikayi kyau kuwa ? gaskiya qasar Ghana ta matuqar kar6arki kin ganki kuwa?
Hhhhh- kin ganki sis ba kida dama, ni dai mushiga ciki kin barni a tsaye,
cikin parlour suka qarasa dai2 lokacin da mamy ta fito a kiching, lala-lala sadiya yaushe kuka qaraso,
wllh mamy yanzun nan..
Allah sarki kin eso lpy ko?
lpya qlw mamy...
toh Alhamdulillah, Afra kishiga da eta, daga ciki tawatsa ruwa kufito aci abinci, ina zainab din take?
tana ciki mamy, toh kufito tare, 'yar albarka tasha ayki ta gaji,
wllh kuwa mamy ay sisi nada qoqarin ayki bari mushiga ciki taja hannu sadiya suka haye sama...
jin tayi an bude qofa, Afra tagani riqe da hannu wata matashiyar budurwa, da bazata wuce tsarar su ba, ba laifi gaskiya tanada kyau farace sosai, sai dai ko alama ba takai zee da haske ba,
ga dukkan alama etace sadiyar baqowar da akace za'ayi,
Afra tace sisi, ga sis sadiya, sis sadiya, ga sisi sunan ta zainab,
ko kallon wacce ake kira zee batayi ba, tin lokacin data shigo cikin daki tayi edo biyu da eta, taji gaba daya zuciyar ta, bata kwanta, da eta ba,
zee ce tayi qarfin hali, ce mata sannuki, ko qala bata tace mata ba, tanufe wata qatuwar closet dake cikin dakin, tabude qatuwar jakar da tazo da eta tana jera tufafin ta a cikin closet din,
haba sis kinafa jin, ana miki magana kuma shine xakiyi banza da mai miki magana, ba dadi fa,
sai da ta shaqe qamshi ta, kafin tace sis bazaki gane bane, nifa banma, cika son kowa naman magana ba, ni wllh banqi mutun ya qyaleni yafita har kata ba, har lokacin da zan tafiya ta gida ba,
sororo Afra tayi tana kallon sadiya yanda take yatsene2 tana magana, bakin gaskiyar ta, kafin mamakin ta yasake ta, tabbas tasan dalilin ta, na fadar haka, ganin zainab ne datayi a gidan shi yasa, tinda taga kamar zee kyakyawa ce, kada emran yaganta yace yana sonta,
wani mumushi Afra tayi, na erin eska na wahalar da mai kayan kara, kafin tace Allah ya baki hanquri,
zee dake zaune tanajin dik abunda suke fada, meqewa tayi tatashi tafita, daga dakin
fita tayi part din gaba daya, tanufe can wani dan guri, wuri ne inda akayi shuke2 kayan lambu, ba abunda babu, gurin ya matuqar yin kyau, saboda yanda ake kula da shi,
tasamu guri a dan gefe ta zauna, tunanin gidane yafado mata arai, musamman yayan ta, jiya da tayi waya da mamar ta, tasanar da eta yau zai dawo jitake tamkar tayi tsuntsuwa ta ganta a gidan su,
Kwance yake bisa tafkeken gadon sa, kafin a hankali yatashi yanufe gurin fridge din dake cikin dakin ya bude ya dauko ruwan sanyi, ya tsiyaya a cup ya nufe gurin window, din sa da niyar ya rufe window, edanunsa suka sauka a kanta, can ya tsinkaye ta, azaune ga dukkan alama tunini take tsake yayi tare da rufe window dinsa, ya koma yayi kwanciyar sa,
gaba daya mamy ta wargaza mushi plan dinshi akan marar kunyar nan, bai da damar mata wani abu, tinda tana cikin gidannan,
mtss.. toh wai shin ma, enama ruwanshi da eta ne, komawa yayi, yayi kwanciyar sa,
[10:39AM, 1/13/2018] A:
Chapter 23 · 0% Book details