← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 60

Sashe 12

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(23-24)*....kinada hankali kuwa zee kinsan abinda kike fada kuwa? ga dukkan alama bakya cikin hayyacink.....
inacikin hayyaci na aysha kudai ne kuke ganin tamkar bana cikin hayyacin kai na wllh, abinda nafada ba fashi syna aykata shi kuma idan har zaku zauna agarin nan har ranar da xan cika burina zakuga idan qarya nake ko gskiya ne
zee kenan waike wace erin macice dik abinda guy nan yamiki by isheki ba sai kin koma janyowa kanki,yamaki wulaqanci fiye da wannan da yayi miki ko...
mudai wa juna teema, wllh yayi kadan yaman abu, yatashi abanza, batare da" narama ba,
hanan tace ku qyaleta kawai kunfa san halinta da kafuwa wanda byji bari ba yaji ho-ho nidai bazan tsaya ayi dani ba wllh qafar su gwagwo qafata..
ahh haba allah nikam enanan sy naga yanda za'ayi danna san wannan abun da wuya yayo inji raliya..
haka kike gani wllh zakiko gani bari ma kuga..
me..qewa tayi zaune taduke wayarta takira mamar ta bugu daya ta dauka suka gysa nan tagayawa mama qudurin ta nason tpy gidan su mama zulaihat qanwar mamar ta..
lallai zainab zumuntar ta motsa ne toh kinkirata ne? a..a tabata amsa tu kikira kifada mata kimaji ko suna gari..
ywwa mama yanxun nan zankira ta.. toh kintafi da tufafin dazaki sanya ne? zansa na yusra ne mama.. bazan wuce 1 week ba ma, zan dawo
tohm ay shikenan yanzu zaki tafi kutada mata hankali keda yusra ko..
dariya kawai tayi tace kai mama..kafin takashe waya,
hello"momy
zainab 'yata yau kece kika tina dani kika kirani halan kinji wayar yusra akashe?
hhhhh- haba momy yaxakice haka? wannan kiran na musamman ne nayi, kawai dan na shayda miki gani fa agarin abuja unguwar mytama munxo kawo amarya ne aysha qawata d'innan....
OK" nagane kice kina a garin mu?
ehh" mama idan yusra nanan momy kifada mata tazo ta dauke ni,zanzo namiki sati daya,,,
ahh haba wasa kike ina lyfin 2 weeks dai, zainab yaushe rabinki a garinan? kinfajima ..gsky bazaki koma ba, synagama ganin 'yata zankira, yaya shaida mata. dan kada,ma susa ran ganinki ayanzu..
dariya kawai zee tayi tace ay momy dik yanda kikace dai2 ne..
ywwa 'ya ta takai na..bari natada yusra,dan nasan tanacan tana baccin nan data saba...
ay zata dai na sa momy danaxo... nafi kowa sanin haka...
haka sukayi sallama akan idan yusra tazo unguwar takira ta..
abakin mota suke a tsaye, suna jiran fitowar qasim dayatafi gurin kar6ar takarda sallama..
bayan yafito suka shiga mota sy gidan aysha..isarsu gidan keda wuya..wayar zee tafara ringing koda ta duba.. sis yusra) tagani kan screen din wayar ta.saurin dauka tayi....
'Yar rainin hankali kifito gani a unguwar maitama toromin address.... din gidan...
sarkin bacci har kintashi kenan?
ay momy nafada man banjira komy ba key din mota kawai na dauka ko sunan unguwar syda harna fita nadawo na tambye ta...
hhh wllh sis baki,da dama..bari naturomiki,address, din kafin ki iso na kintsa,,
bayan 30 mnt sy ga kiran yusra yaqara shigowa bayan zee ta dauka take sanar da ita gata aqofar get...
su aysha tawa sallama kafin ta dubi raliya tace ke baxaki bini bane kamar yanda kikace..
gsky nafasa biyar ki,kar abun nima yasha feni, keda kikaji zaki iya allah yabaki sa'a mu yau dinnan zamu wuce zariya insha Allah....
dan murmushi tayi kadan tace nagode da addu'ar da kikaman ta samun sa'a allah yakaiku lpy.. tadubi aysha..tace kekuma allah yabada xaman lpy..yakuma baku ikon haquri da juna,, daga haka tasa kai tafita
dan allah malama ji kinwani shanyani anan tamkar wata driver ki..
toh mecece ke din?
tabb wllh kinyi qarya
kewai ko gaisuwa babu zakifara surutun nan naki ko? tafada tana shiga agaban mota tace nidai mutafi namatsu naga momy na, Allah
qaryar banza da,bakiqi kawo mata ziyara ba har tsawon wasu shekaru ..
shiru zee tayi ta qyale yusra dan idan tabiye,,mata..bataqi sukai gida suna zance, daya ba..
shiru yadan ratsa cikin mota.kafin yusra tace miskilancin yamotsa ko?
girgiza kanta tayi kadan kafin tace wani abu nake tunani wllh..
menene shi?
ni kuwa yusra natambaye ki?
allah kasa nasani...
kinsan wani wanda ake cewa wai.. *EMRAN YUSUF USMAN*
))) kwarai kuwa ay banajin wannan tambayar ko awata qasa kikayi ta baza'a kasa amsa miki ba saboda guy yayi suna aduniya fiye da tunanin ki..
ya isa.... bawanan na tambayeki ba.amsa daya zaki bani..shine zaki wani rattafomin wani zance, toh meye ruwana da, koshi waye
da mamaki yusra ke kallon zee..kafin ta shanye mamakin ta, tace toh meyasa kike tambayata shi?
saboda yashiga gonata..
kusan yusra tashi sakin titi, tayi saboda wata kidimewar datayi..syda tadan samu natsuwa tukun"...kafin tace bangane gonarki yashiga ba..kina nufin kinta6a ganin emran da edonki?...
mtss toh wayeshi da baza'a gansa ba, ni naga dik kinwani rikicewa saboda kawai nafadi wannan maganr mutunne fa,,
ba kamar kowa ba, yusra ta qatseta, ni kwata2 bansan inda zancinki ya dosa ba..ninan da kika ganni ko?. ina cikin garin abuja..garin da nake da tabbacin lallai,anan *emran yusuf usman yake,*wllh banta6a ganisa ba, idan bada ga newspaper ba.,
Ke"har,zakice keda kike, a garin zariya,kin gansa da idon ki.
gaskiya cikin biyu
ayi daya
kodai ba *emran Yusuf usman* ne kike nufi"ba, kokuma wasa kike mun, saboda..kin,samu labarin guy, yanda ake fadarsa aduniya, kikaga bari kixolaye ni,, amma idan bahaka ba,,banajin ace kamar emran kike nufin kingansa har kice wai yashiga gonarki,idan har" nafahim ce ki, kina nufin kenan shima yashiga jerin erin samarin nan naki wa'anda baky kulawa suna suna biyarki tare da damunki
hmm.yusra kenan baki fahimce ni ba, kwata2 but..idan muka isa gida zanmiki bayani, wllh ni kinsan halina tintini qarya bata cikin tsarina, wllh da gsk nake nagansa koma zaki gamsu da bayanina, shiyasa har zanzauna agarin nan, na tsawon wani lkc dan cika wani,,burina kuma tare da tyamakonki,, wllh karki dauka ko ina cikin dai daga cikin masoyan sa ne,, ko kusa karkiyi wannan, fahimtar,asali ma a duniyar nan wllh ba wanda natsana arayuwata kamar sa...
sosai yusra ke dariya zee,, dai2 lokacin da kuma, suka iso bakin get mai gadi yabude musu,
yusra tashiga da mota
bayan tayi parking, tadubi,,zee kafin tace wllh, kin mugun bani dariya,tabbas bakisan ko waye, emarn ba, da har kike wanna magana nacewa wai kintsane sa na tabbata da kin gansa kokusa,,bazakiyi wannan maganar ba,
sosai yusra ta dubi zee tace kinkuwa san ko *(WANENE EMRAN?)*
KUYI HAQURI DA WANNAN ALLAH BANDA LAPIYA..
[10:26AM, 1/13/2018] A:

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(27-28)*....kwance yake akan wani tafkeken gado kusan ma, yacin ye, rabin daki, idan ba sosai kamatso cikin dakin ba, bazaka dauka akwai mutun kwance, akan gadon ba,
sau 5 kenan yanajan wani siririn tsaki, wai meyasa namata hakane a zuciyar sa yake ta,wanan zancin, kokadan baiji dadin haka ba, so yayi yamata abinda, zatayi ta, danasanin sa arayuwar ta, jiyayi yama tsane kansa kwata2 da bai dauke mummunan mataki akan" marar kunyar nan ba...
wayma wacece ita,? waye ubanta, awannan qasar dazata neme tuzarta shi agaban dubban jama'a meyaye mata ne, dataza6e ta cimishi mutunci agaban mutanin da ke matuqar ganin mutuncin sa,,
Randa yake byta6a shiga cikin, damuwa erin kwanannan ba, amma yaci alwashin dik" ranar, da tasake gigin aykata kuskurin datayi, agareshi wllh..... sai kuma by qarasa ba yayi shiru,...wani d'an murmushi ne, naga yasake na erin, gefen baki dinnan, wanda ni kayna, bansan ma'anarsa, nayin hakan ba, kafin yatashi yanufe toilet, dan dauro alwala sallar, azahar,
qura mata ido tayi tana saurarin bayanin ta, jin abin da zee ke fadamata, take,tamkar amafarki, har lokacin da zee takai qarshin maganar ta, tana cewa, wllh yusra ko za'a rabani da rayuwata sai nama mutumin nan, abinda har abada bazai gogo azuciyar sa ba, natsane sa wllh banta6a jin natsane mutun ba arayuwa ta ba, kamarsa tafada tana share hawaye
wani dogon numfashi ne,yusra taja, kafin tace zee nagamsu da dik abinda kika fadaman, kuma tabbas naji alokacin ana sanarwa bikin shi qasim d'in, amma-ban d'auka shine wanda qawarki aysha zata aura ba, mgn d'aya ce zan fada miki, idan tamiki dadi ko akasin haka, gaskiya dai d'aya ce, da farko dai ina mai baki haquri, zee kiyi haquri kibar zancin wai zaki rama abunda guy nan yamiki wallh tako ina yafi qarfin ki dik da koni banji dadin abunda yamiki ba.
kinga nafarko yafiki matsayi, yafiki kudi, yafiki power, yafiki isa, da komy ma, bazaki iya,jadashi ba, saboda yanxu suke fada aji,
hmm- yusra kenan naji dik abunda kika lissafa kuma,,nayarda da abunda kika fada yafine dasu, but....kisani byfi qarfin allah ba, shi zanroqa yataimake ni incika burin da nadaukar wa kaina,,
hausawa sunyi gaskiya da sukace dik wanda yayi nisa, toh fa bayajin kira..bazan hanaki abinda kikatashi yiba,amma kisani nikam gsky,ba hannuna aciki, wllh dik abunda kike ganin zakiyi kiyi tinda ke bakyajin shawara, taya za'ayi kiyi jayayya da mutun kamar emran..
*_emran fa..?_*
wanda ganinsa ma sa'a ne ajinsa tareda ezzarsa susuka qara sanya qwarjinin sa a idon mutane, kokadan ayanda naji tarihin rayuwar sa, mutun ne shi na daban ba Erin, sauran mutane ba, fahimtar ki tayi kad'an daki fahimce dik" abunda zanfada miki akansa, mutumin ma da akace sam!! aure ma,baya gabansa saboda yanda yakejin kansa, haryanzu yaqi yawa koda mace daya ce, kallon arziki, kisani ba maccin da duniya zata gansa bataji tana sonsa ba, *(BANCIN NI)*
kinbani,mamaki matuqa, danaji kinfurta wai da bakinki, bayan kingansa, kice kin TSANESA,
yusra dan allah kedai na, man zancin mutumin nan, dan allah naroqeki, wllh dakinji yanda kike ban haushi idan kina erin kodashi d'innan,wlh da kinja bakinki kinyi shiru, kin dai ce bazaki iya, tymaka min ba, toh sayki man shiru, amma baki,kama man zancin wani canba,,wanda jin maganar sama, gwanda,wllh nadinga, jiyo..kukan, karnukan can dake kuka, wllhy yafiye min,
Kefa banza ce wllh, ba kyason gsky, koda yake awuci gurin kawai..tashi muje muci abinci kafin kifara tunanin daukar fansa...
Chapter 12 · 0% Book details