← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 60

Sashe 59

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(114-115)* Mamaki yayi lokacin da ya sauko bai ganta a parlour ba sannan kuma tv akashe yake, wanda masu ayki ne bayan sungama aykinsu suka kashe komy sannan suka fita.
sai da yadade a tsaye yana shakku yanda zai shiga dakin ta saboda shifa yarinyar nan tsoro take bashi dan yaga kamar jira yake shi kuma yanzu ba wannan ne a gabansa ba, muradin sa" su da eta suzam yanda ma'aurata suke kamar kowa, _daman yi kai kayarda damar ka yanzu wanan_ *DAMATA* _littafin sis batul_ Zaniba ce...
Hakanan dai ya daure yanufe dakin ta but bai shiga ba, sai da ya danyi knocking, wanda saida yashafe kusan 5 mint sa'anan yaji ta bada damar yashiga...
kwance ya taddata kan gado still da hijab din ta wani da ta dauko ta sanya murmushi yayi kafin yace" kice kinshigewar ki hankalinki kwance ko bayan kin qone mijinki ko erin sanun nan ay yadace kiman ko duk da nasan ba'a sona ay yadace naci daraja amatsayina na mijink. but.. Kiyi haquri edan hakan dana fada baimiki dadi ba, ina son kisan wani abu daya duk duniya ba abinda nake gudun erin kiji haushi na, yaqare zancin sa yayin da yakafeta da edo...
dukda tayi mamaki sosai erin yanda takejin kalaman sa amma bata nuna hakan ba ellar ta6e bakinta da tayi kawai tare da gyara kwanciyar tace nidai edan kagama kakashe man wuta enajin bacci...
a hankali yatako har exuwa dai+2 kanta yasame guri bakin gadonta ya zauna, cikin sanyin muryar sa yace plss kitashi muyi magana Dan Allah...
jinda tayi maganar sa akusa da etane yasa ta tashi da sauri tare da cewa malam meye haka meyasa kakeson takuraman ne dik ajinka da jiji dakai naka da esa da mallaka duk waye kabawa aro su" wllh ni ina mamakin ka, a kwanakin nan kamar ba kai ba, dan Allah katashi kafita man daga daki karka janyo nama abunda bantashi yima shi ba, kai wai wani erin mutun ne ma,
Naji komy zakice kifada amma wllh bazan bar dakin nan ba yafada shima cikin fusata kafin yaci gaba da cewa..
Yakike son nayi ne? dik kinbi kinhanane sukune kin hanane walwala bacce ma tun daga lokacin da na daura edo akanki nayi bankwana dashi mena miki ne eye?
Dan Allah dan Annabi dan Allah kiji tausayina ki saurare ni, Zainab nakamo da SONKI... sunda banta6a yiwa wata diya macce shiba bayaga mahaifiya ta, ena sonki sonda harshe baizai eya fadar sa ba, wllh enkiji yanda zuciyata ke bugawa akanki saikin tausayaman ena cikin wani hali marar faduwa wanda nikadai ne nasan yanda nakeji sai mahalicci na, nayarda koda bazaki soni ba amma ni kibani dama nanuna miki erin yanda nake sonki ko zanji sassauci a raina, narasa wace erin jaranawace Allah yaman dake, amma nasan ke Alkhairice agurina saboda nadaure aniyar barin duk wani abu da a ke ganin enadashi arayuwa ta, akan ki Kuma..
Wllh! Wllh!! zan eyayin komay akanki dan Allah ki amshe buqatata yaqareshe zancinsa tamkar zaya fashe da kuka...
cikin wani erin yanayu zee tamiqe tsaye ta nufe gurin qofa ta bude tare da nuna mai qofa tace, fits nace kafita wllh banason ganin ka kokada, kai kama esa kazo ka yaudare ni da wannan maganganun naka, ka dauka ni sakaryace marar tunani, ay wllh kabar gini tun ran tubani, angaya maka mai hali zai eya canza halinsa ne" saidai edan daman Ara ne yayi, tohh bari kaji nagaya maka kai kayi kadan nama abunda bantashi yinsa ba, kai lokacin da kakejin kan naka waya fadama kaji, sai yanzu zaka wani zomin dan kayaudare ni, edan kana ganin wannan mafitace agareka tohhh ka canzata tun wuri dan kuwa bazaka samu ba, fita nace tafada ciki da daga murya tamkar zata fasa mishi kunne..
cikin wani erin yanayi ya runtse edonsa kafin yabude yace kin gwammace namutu kenan da kikar6e buqatata, nayarda wannan damarki ce kuma nabaki wllh nasadaqar da komy akanki, dan yanzu kece komy nawa, babu zato ko tsammani yakai gwaiwansa qasa tare da game hannayin sa, yace gani qasa agabanki dan da rajar Allah da manzonsa dan kuma darajar eyayainki ki tausaya man dan Allah yakai kalmarsa ta qarshe cikin sarqewar murya tare da fashewa da wani erin kuka mai ta6a zuciya, _( wllh nima saida naji 'yar qwalla
tazoman dan gaskiya na tausayawa emran matuqa, wayyo ni zee kiyi haquri dan Allah
Juya mishi baya tayi saboda yanda ya matuqar bata tausayi, so batason yaga tausayinsa a fuskarta shi yasa tabashi baya, jinjina lamarin nan tayi wai ace yau kamar emran duk girman kansa daji da kansa yana roqonta har qasa da kukansa da hawayin sa akan ko yayane tabashi dama kawai dan yanuna erin yanda yake sonta,
wani dadi ne taji aranta dan eta tadade da sonsa aranta tun lokacin da tayi zama gidan su, na farko" amma haushin girman kansa shi yafi komay ciyo aranta, amma yanzu Alhamdulillah tunda Allah yasa ya gane gaskiya, zata mishi uzuri tabashi wannan damar, amma bazata ta6a nuna tana sonsa ba harsai taga lallai edan da gaske yake zancinsa sannan etama ta nuna tata soyayya agurinsa saboda etama tana mutuwar sonsa wllh....
juyuwa tayi a hankali lokacin yakife kansa akan dai+2 qasan kafafuwan ta yanata faman shishikar kuka, wllh sosai yabata tausayi amma cikin dakiya tafara magana, shikenan na yarda na amshe buqatar ka amma abisa sharadi biyu
Ay da hanzari yadago kansa tare da koma hade hannayen sa, kamar zee tayi dariya saboda yanda yayi yamatuqar bata dariya amma ta daure cikin shan mur tace, sharadi na ba masu wahala bane ba, na farko sai lallai sai natabbatar da edan maganarka gaskiya ne na zaka duk aje wannan *SALO* naka dake kanka na girman kai, sannan kuma na amince zanbaka dama kanuna man so amma kasani, ni bazan ta6a sonka ba,
dikda yaji dacin maganarta amma haka ya daure cikin da sasshiyar muryarsa yace na amince Allah na yarda..
Tohh shikenan yanzu katashi daga durqusun nan dakayi a gabana ko kunya bakaji, kaji ka kwanta tym yaja dare yayi sosai ka hanana ni samun bacci yanda yakamata,
Kamar yanda tace a hankalai ya miqe tare da mata godiya amma dukda haka da qyra yabar dakin ta, koshi saida yaga kamar ranta zai 6aci yasa dan dolinsa yamata saida safe yanufi dakin sa.....
*3 weeks later*
Wasu haddadun mutanene na hango suna takowa a hankali cikin jirgi sun sanya tufafin su eri daya sunyi kyau harsun gaji yawani rungumo ta ajikinsa suna takowa a hankali suna murmushi gwanin sha'awa qasaqasa yake mata magana fuskar sa na kanta...
zee ce tace mishi kafa kula kada ka kadamu dan naga baka ko kallon gaban ka...
tsareta yayi da edo kafin yace kin manta ne, da yanzu zuciyata ce kadai ke gani saboda gaba daya yanzu duk wani motsinki yana a kan edona, wllh dik wani tunani yatsayane cak" a kanki *Haske na*, a kowace da qiqa bugun zuciyata na buguwa ne tattare da sonki, kisani kina raina a koda yaushe, wllh dole ne na soki kamar yanda sallah da azumi, suka zama dole kuma suka wajaba ga duk wani bawa musulmi,
lumshi edanuwan ta tayi ciki da jin dadi taqara shigewa cikin jikin sa, harsuka eda saukowa kan jirgi, 'yan jarida ne sukawa gurin qawanya suna neman esa gurin dan su dauko news da zafi- zafin sa, kamar yanda suke gani, amma ena securities din dake gurin sun musu katanga har ezuwa gurin su mamy da suke a tsaye suna jiran esowar su,
Gaba daya sungama tafiya da emanin wa'anda ke gurin kwarai sunka burge mutane, bama kamar qasim da mamy, amma bayansu duk wani wanda ke gurin tsantsar mamaki ne ke cinsu, wasu har muraza edonsu sake wai da
gaske emran ne Kuwa???
Har qasa suka duqa suka gaida mamy cikin jin dadi ta dagosu baki dayansu tare da rungume zee ajikin ta, muryar sakuwa emran yayi kafin yace shine mamy sonkai ko zaki wani sany wannan ajikin ki tohhh nifa??
Oho mamy tabashi amsa tana saka zee cikin motar da aka tanadarmusu, qasim ne yaja emran gefe" yace yadai mutume na, kaga yanda kayi kyau kuwa, wllh ga dukkan alama kana samun kulawa kodai harka angwance ne bansani ba..
cikin hararar wasa emran yace tohh yayi baban gulma kaganka, tohhh har yanzu dai da saura wllh, so nake sai na futa kaga gara abi da hankali,
Hakane qasim yace yana dariya kace dai haryanzu da saura tohhhh afa kula kada.....
juyawar da emran yayine tare da shigewa cikin mota yasa qasim yin shiru bai eda maganar da yatashi fada ba....
Haka sukayi sallama da kowa cikin farin ciki kafin a wuce dasu gidansu da maganar da ankwana biyu zasu kawowa su qasim ziyara.....
[8:44AM, 2/27/2018] Official sa'adat Alkali:
Chapter 59 · 0% Book details