Sashe 35
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(74-75)* jin sukayi an shigo cikin dakin da suke dukan su juyawa sukayi dan ganin wanene ya shigo...
qasim ne yanxunan ne esowar shi gidan ya tsinkaye su gaba dayansu sun nufo cikin wannan dakin shiyasa shima ya biyosu, dan duk afadin gidannan babu enda mishi shamakin shiga har babban parlour daddy kuwa,,
gayda mamy yayi kafin yadawo dai2 gurin da emran ke a tsaye kafadarshi yadan dafa yane mutumin yace sannu ahankali dai2 gurin kunnin sa,, ansamu wani qarin bayanine...
ko kallonsa emran bayyiba ya maida hankalinsa da mutumin kafin yace ma qasim cikin maganar sa takamar mai ciyon baki, ay tinda kananan gani kake,,
qasim bai qara cemishi komy ba,, yafita batunshi..
security ya koma kallon mutumin yace kai fa suke jira ba kallon ka akazoyi ba,,
cikin rawar jiki mutumin yace enason akawomin ruwa da alqur'ani zanyi alwala...
dikan su edon suka zaro cikin mamaki banda emran da yamaida hankalinsa wani guri,,
mamy ce tace me kuma zakayi da alqur'ani, alqur'ani anfada maka abin wasane??
Hajiya sanin danayi ba abun wasa bane yasa nace akawo man saboda nasan edan nafada muku ba yarda zakuyi ba saboda kuyarda da maganata yasa zanrantse muku dashi,, nayi wani mafarki ne, da banji dadin sa ba, shiyasa dik rintsi gara nafadi gaskiya...
Afra aka tura akan taje ta dauko alqur'ani, alwala kuma akace yashiga cikin toilet ya dauro...
Khaleefa naganin haka yaji dik jikinshi ya jiqe da zufa wayarsa ya dauko kamar da gaske yayi wayar qarya kafin ya aje wayar mamy ya kalla kafin yace ni mamy zani fita nagano gari abokina yazo gashican yana jirana zamu fita tinda dai ni wannan abun bani aciki koda akayi banako nan,,
mame kallonsa tayi kafin tace toshikenan bazan hanaka fita ba amma karka jima banason yawon dare kasani,,,
Ehhh mamy ensha Allah yanzu zamu dawo yajuya zaifita daga cikin daki kamar daga sama yaji yace karka fita a cikin dakin nan,, jin yayi cikin shi yawani erin juyawa tsabar kaduwa da yayi,, kansa yajiyo dai dai gurinda yake zaune ya duba yaga baiko dago kansa ba,,, bayanda ya eya haka ya dawo badan yaso ba,,, dan yasan halin yayansa matuqa.....
Afra ce tayi sallama tadawo dauke da qur'ani guri tasamu ta zauna ta rungomi alqur'ani suna jiran fitowar mutumin ba'a dauke wani lokaci ba yadawo tare da dauro alwala,,
khaleefa son kawai yake suhada edo da mutumin nan amma ena hakan yakasa samuwa, danshi baikosan yana gari ba ko yanzu kokadan bai kulada shi ba,,,
zauni yayi cikin natsuwa tare da miqa hannunsa abashi qur'anin,, a hankali afra tatashi taje har gurin sa ta miqa masa qur'anin,, kar6a yayi kafin yayi gyaran Marya...
cikin girmamawa ya dubi mamy kafin yace Hajiya enason kimin alfarma daya edan nafadi gaskiya xakisa aman sassaucin hukunci, bazan ta6a kwatan ta, wanan abunba arayuwa ta,,
mamy ciki tatatausan kalami tace mishi ensha Allah karka damu da wanan endai zaka fada mana gaskiya zaka samu sauqi daga hukuncin da za'ama...
cikin kakausar murya yace hajiya bazan 6oyemiki ba gaskiya tsakanina da allah, narantse da wannan alqur'ani mai girma danki yasakani nayi wannan abun...
wata erin zabura sukayi dukansu har emran, cikin tsananin mamaki suke kallon juna su bama kamar khaleefa da jiri yafara daukar shi,,, babu wata2 mamy ta dauke emran da kyakyawan mari har sau biyu tare da nunashi da yatsa tace yaushe kazama haka?? wllh nayi...
dakata hajiya karki eda bashi ba fa, mutumin ya katseta atare suka juyo suna kallon mutumin,, qwarai kuwa bashi bane dayan danki *KHALEEFA* shine yasakani wannan karon mamy tashi faduwa tayi saida afra ta riqeta tsabar tashin hankalin data shiga,
ba mamy ba dukan su, tabbas da bancin da rantsuwar da yayi da alqu'ani ba abinda zaisa su yarda,,
hankalin su suka maida kan khaleefa da yayi mutuwar tsaye kallo guda zaka masa ka tabbatar da bashida gaskiya saboda lokaci guda yarikice,,
emran kuwa gaba daya zuciyar shi sai faman harbawa take da saure,, rudu 2 ne yashige shi,, marinda da mamyn sa tamasa harsau biyu da tinda yake shidai a rayuwar sa da wayonsa mamyn sa bata ta6asa hannu ta dokesa ba sai yau akan wata kuma akan laifin da bashine yayi ba,,
ga rudanin daya shiga na khaleefa da akce shine ya dauke ta,,
sai yanzu ne mafarkin da yake yafado masa arai sai kuma yanxune yaqara gasgata mafarkin sa,,
qasim kam gaba daya yagama shiga cikin rudani kokadan bayada wani kuzari uwa, uba marin da mamy tawa emran wllh har cikin ransa saida yajishi,,
dirar maqiya khaleefa yawa mutumin nan cikin borin kunya yashaqo wuyasa yana cewa nizakawa sharri karasa wanda zaka laqabawa sharri saini nidama bana qasar nan wllh! wllh!! qarya yake man kada kuyarda dashi...
tsawa mamy tadaka masa tare da cewa tinda kace qarya akemaka kashiga toilet kadauro alwala kazo karantse kai ma akan abunnan ba haka bane,, ansan baka qasar nan amma khaleefa kasan ni mahaifiyar ka ce kuma nafi kowa sanin halinka tin kana yaro, dan haka edan kana son ka wanke kanka kaima kazo kayi rantsuwa kamar yanda kaga shima yayi akan wannan abun ba gaskiya ba ne,,
shiru yayi tswa qas
im yaqara daka masa akan yanaji ba magana ake masa ba,, danshi zuciyar shi tadau zafin tin lokacin da aka mare abokin sa,,
faduwa yayi qasa zaune tare da sakin wani erin kuka,, yadafe kansa,
mamy tace da eskanci kuka mukace kamana edan kaine kafada mana wllh tinkafin nadauke mumunan mataki akanka,
kansa ya dago kafin yace mamy am so sorry,, wllh nina dauke ta, saboda kawai cin zarafin datawa dan uwana abin ya matuqar yimin ciyo,, kuma har yanzu abun nacin xuciya ta dan harma na yanke shawarar zan aure t............
Tass" Tass"" kaji yadauke khaleefa dawani mahaukacin mari,, tare da dafe kansa shima ya kece da wani matsinacin kuka erin mai cin rannan
*HO..HO..HO* fada muku erin tsananin tashin hankali da tsananin mamaki da suka shiga dukan su har khaleefa dake kuka nasa ya tsaya cak saka makon ganin da sukayi emran ne fa ke kuka,, mamy da tinda take bata ta6a ganin hakan saboda ko sanda yana yaro abu mai wuyane da zaisa emran yayi kuka...
qasim ma haka gaba daya ji yake duniyar na juyamasa tsabar mamaki da al'ajabi,,
tohhh bare su Afra da khaleefa, anma fita maganar mutumin dake cikin dakin dan security shi yana shigo dasu yafita....
gaba daya zuciyoyin su sungama shiga cikin sarqaqiya....
_}{ *WANNAN KENAN*_}{
```FAN KUMIN UZURI YANZU KAM SABODA YANDA ABUBUWA YANZU SUKAMIN YAWA,, SAKA MAKON TYPING DIN BOOK DIN DANAKE,``` _*TUSHIN MAFARI*,_ ``` GA EDITIN DIKA NIKADAI YANZU BA DOLE BANE GASKIYA KUDINGA SAMUN TYPING DA YAWA BA, KUYI HAQURI DA DUK YANDA KUKA GANSA
*NAGODE ANA MUGUN TAREE...*
[8:32PM, 1/17/2018] Official sa'adat Alkali:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(76-77)* a hankali mamy ta eso kusa da yake tare da dafa kafadar shi cikin lallashi take cewa ya esa haka emran nasan dole ne, abun yamaka ciyo saboda na mare ka, akan lafin da, ba kada masaniya akansa,
Amma kasan dole nayi tunanin kaine tinda yace yarona ne, nasanko duk duniya ku biyu ne, kawai yarana maza kuma kaga dan uwanka baya gari baza'a ta6ama tunanin shi bane saboda, kai da yarinyar kowa yasan kaike takun saqa da eta,
wllh, wllh!! da badan naga da edona yayi rantsuwa da alqur'ani ba, wllh da bazan ta6a yarda da khaleefa shi yayi wannan aykin ba,, tinda kowa ma yasan ba'anan yake ba, sannan" sanin da nayi ne, ba'a qarya da alqur'ani har kuma arantse akansa wllh shi yasa na yarda...
na matuqar yin mamaki emran yau da naga hawayin ka abinda bazan ta6a tuna eya lokacin dana gansu ba saboda tin asali kai mutunne mai dauriya da kuma qarfin zuciya akan abu,, ba abune my sauqi zaisa ka zubar da hawaye ba, tin kanada quruciyar ka ko nasan da haka,,
nasan dole kaji haushin wannan abun saboda yanda kake da tausayi a zuciya saka makon tinawa da kayi da halin da eyayin ta suke ciki ko suka tsince kansu aciki,, suwuni da baqin ciki kuma su kwana dashi, sannan ace kuma dik wannan alhakin jinin ka duk shine yayi wannan abun,, da ba'a ta6a zato ko tsammani ba..
ya esa kayi shiru ensha Allah zainab yanzu kamar ta dawone gurin eyayin ta, kuma wllh dole khaleefa ya fuskance hukunci dai+2 da abunda ya aykata...
a cikin gidannan zai fusakance hukuncin shi,, saboda banason maganar tafita awaje, ko da daddyn ku banason yaji wannan abun ko yasan dawowar khaleefa aqasar nan,, dika banason kowa yafada masa koda ace yadawo,
daddyn ku nada maqiya sosai kuma ku kanku kunsani qiris kawai suke jira susamu sharrin da sukayi mana, kuma koda andauko zainab anan gidan za'a kawota, dik wata kulawa ta musamman zamu ba ta kafin takoma gidan su, saboda haka banason naji labarin bayyanar ta yanzu ga kowa, harsai lokacin da naso hakan ya kasance...
shiru dakin yayi ko wannin su ya gamsu da bayanin da mamy tayi" musamman-ma qasim dake can gefe a tsaye yana kallon mutumin sa, amma shi yakasa yarda da wannan dalilin da mamy tafada akan kukan da emran yayi, tabbas wannan kukan na emran yanada dalilin sa nayin hakan...
qasim kiramin securitys awaje, mamy takatse masa tunani da yake...
[7:15PM, 1/21/2018] Official sa'adat Alkali: