Sashe 19
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(41-42)*...inason kayimin alfarma ba dan na esaba, kajanye wannan qudiri naka edan kuma har rantsuwar taka bamai fitar da kono bace, tinda kace matsawar tana gidan nan sai ta fitar da miji.
toh dan Allah...tashin da emran yayi yakara wayarsa akunne ya tsayar da eta da maganar da zatayi, hanyar fita yanufa danshi byga dalilin ma na wannan taron ba, anzo ansashi zaunawa a kan magana da ba tada, muhimmaci agurin sa kokadan, kamar yanda komy nasa lokacin sa atsare yake agunsa, gsky shi bazai 6ata lokacin sa anan ba mamy kadai ta esa tamishi wannan abun hashi sosai yaqara ji aransa,
kai kuma ena xuwa naga ka wani miq
ewa haka,?
ahankali yazo dai2 gurin ta tareda dan ronqwafa kansa dai2 kunnen ta, magana yake mata ahankali wanda koni da nake 'yarjin qwaqwafi haka na haqura dan banji komy ba,
naji na yadda kayan da zaka rabawa almajirai sun eso, toh amma dai ya kamata katsaya mugama maganar ko? marai raice fuska yayi kamar wani yaro, hakan da tagani tayi saurin cemishi Allah ya kiyaye dan tasan ba wuya yafara mata shagwa6a, baruwan sa da kowa annan guri,
affan yakalla shima yamiqe atare suka fita bayan affan yace musu suntafi su dawo
ywwa malam muna magana, malam waton enada 'ya kuma etace auta, ena matuqar da muwa da damuwr da take ciki, a dalilin rashin samun my debe mata kewa da batayi ba, kullum tana adake, saboda ba mai tayata fira,
yayyunta maza biyu ne sai auntynsu datayi aure tanada yara biyu mata yanzu haka basa qasar etada mijinta zasu dade basu dawo ba toh agaskiya qarfin zamanta acan yake,
kaga wanan shine na biyu ni kaina watarnne muke zaunawa muyi fira dashi amma wataran haka yake zamomjn tamkar kurma.
toh malam bancin ne baya magana da kowa sosai koda ko friends dinsa ne.
bare eta qanwar tasa ko da riyasa wllh da wayonta bata gani ba, edan ba da yayanta daya ba, shi kuma karatu yake saudiya enajin ma gobe zai koma..
malam ena neman alfarma dan Allah kabani zainab natafi da eta nahadata da 'yata Afrah su zauna kafin eta Auntyn tasu ta dawo namaka alqawarin riqeta amana tamkar AFrah, edan har nacuce ta Allah nagani zai sakamata,
inajin son zainab a cikin jinina, bansan abunda yasa ba dik da abunda, tayi man, ni ban riqeta ba, kuma banga laifinta ba, enason ku dauke ni tamkar yanda na dauke ku, a yanzu,
ga maman ta nan, da Kumar 'yar uwar ta, banmusu shamaki da gida na ba, ko yoshi suke son ganin ta zasu eya xuwa kawo mata ziyara,
kuma wllh bazan ta6a bari wani abu yafaru ba, mussamman gun emran, yana matuqar jin magana ta, dan haka zan mishi eyaka da eta, dan Allah ku amshe buqatata, ku aminci dani edan ma mu har masu cutar mutane ne , toh mamanta tasani tinda agarin mu daya,
kuma, kuma da kunsani dan bazaku rasa jin labarin mu ba, edan har Allah ya bata miji acan kuma, ni nayi alqawarin daukar dik wani nauyin komy nata, kuma zata dinga zuwa nan gida dan du baku, dan allah kuyar da da buqatata
dogon numfashi baban zee yayi kafin yace, Hajiya banqi t taki b, amma ni ina gudun zancin mutane ne,, surutu ne bana so, ni har ga Allah na yarda dake dan da kinada niyar cutar da eta da yanzu ko labarin ta bazamuji ba, dik da ko erin toxarcin datawa danki, baki hukunta ta ba, dan haka ni ko birnin sin, zakije da eta inada yaqinin baziki cutar da eta ba, kineme yarda ta, da kuma ta mahaifiyar ta, ni banda tacewa, nabaki zainab amana,
mama ma bataja ba godiya ma tawa hajiya da bata tabbacin sun yarda da eta, sai dai eta ko zee din ?
ni banda tacewa abunda kukace eyayena shi zanbi nima na amince zan biki hajiya, cikin ranta ko dunqolallain abune azuciyar ta, wanda bansan ko namene ne ba,
Haqiqa na matuqar jin dadi na kumayi godiya Allah yasaka maku da alkhairi tabbas bazan ta6a manta halaccin da kokai min ba,
kyautar jinin ku guda kumun ay ba qaramun abu bane, nagode! nagode!! Allah yaqara danqon zumunci,
zee mamy ta kalle ta, tace nagode zainab da yarda da kikayi zaki bini kuma bazaki ta6a yin dana sanin zama dani ba ensha allah,
ni zan koma, gobe zan ayko driver yatafi daku momyn yusra, a gidan sarki da ganan zamu wuce,
jakarta ta bude ta dauko cheque na 3 million naira ta bawa, baba qin kar6a yayi yace bazai kar6a ba, da qyar mamy tasamu ya kar6a, koshi saida, ta rantse sannan sukayi godiya ta tafi..
Gaskiya zulaiha matar nan nada kirki sosai, mama ce ke wannan maganar bayan sun ke6e cikin daki..
ay yayaa baki ga komy ba, mumuka san da haka, muda ke gari daya, mijjnta ma haka yake wllh, sunada mutunci fiye da yanda kike tunani,
wannan yaron ne nake ta jin anata fadar alkhairin sa agidan redio a kullum edan na kunna,?
ehh shine.. ay ko a ena haka yake kuddi ne kedashi bana wasa ba, yanxu ma naji anacewa, yamafi mahaifin sa kudi, yanada kirki kamar yanda mutane ke fada, shi matsalar sa daya ce kawai miskilancin nan nasa, toh ba gashi ba nidai har yanxu banji maganar sa ba, ko gydamu da sukayi dazu gaisuwar dan uwan kawai naji, edan b bakin sa da naga alamar yamotsa ba, haka dai sukayi ta tattauna xanti kansu, su biyu,
amma wllh zee kina wuta
ay ke kaka ki, ta yanke saqa wannan gidan zaki zauna, ay kin gama zama baturiya wllh, hajiya kinfa shigo gari, amma dai zee dan Allah abar wannan takon saqar ya esa haka,
Hmmm.. yusra kenan toh kenan me nayi, meyema ranar zuwana, cand'in, kinsan Allah bakima ga komy ba, nidai bari nakira su raliya suxo muyi ban kwana, tafada tareda dako wayar ta,
hi guy kawani banza dani ina ma magana kawani banza dani maganar fa gaskiya, kawai kubar wannan abu zaifi, taya zaayi ace tin dazu da yin abu, amma ace sai yanzu ka kejin haushin sa, dik wani abu da zakayi, na banzane, tinda yarinya nan dai tadawo gidan su, kuma mamy ta shiga tsakani ka da eta, toh taya zaayi har kamata wani abu, shin ma meyema ma,anar biye mata,? wannan fa b ajinka ba ne,
affan karka daman dan Allah da surutun ka, kafa" fara sanya man ciwon kai, komy zanyi meye ruwan ka kawai kasamin edo, narantse da allah natsane yarinyar nan tamkar yanda natsane mutuwa ta, so ba, abunda ya da meka, wllh zatasan tayi da dan Halak, wanan karon ne, wasa zai fara.. daga haka yaja bakinshi ya tsuke, yaci gaba da dannar laptop din sa, yabar affan bude da baki,,
shegiya xee kidin ta da bance wallh, gaskiya zee lamurranki, na ban mamaki, suna kuma matuqar birgeni, kice birnin tarayya zaki koma, cikin wannan haddin gida, tare da kum haddadin guy...
Ya esheki haka raliya ya muna maganr arziki, zaki wani kawo mana maganr wani can, banaso kidai na, kawai edan teema tadawo daga kaduna da kikace tatafi, kya fadi mata ko zanma kirata, su hanan kawai xaki fadiwa suda suka dauke abun kamar wasa nake..
an gama hajiya ta, sai dai wllh zan matuqar missing dinki sosay..
karki damu raliya ay ga waya kuma xan dinga zuwa gida..
yusra ce tayi sallama dauke da abinci, tace ni dai kuzo muci kafin ayi kiran magarib dan enkuka fara zancin nan naku tohfa ba gajiya zakuyi ba,
ba musu suka tashi dikan su, suka wanko hannuwan su tare da fara cin abunci,
*Asuba tagari*
~--------------~
*WASA FARIN GIRKI*
*_garku masu maganar akan yafa dace ace emran yafara son zee, abinda na keson kusani shine, me kukeci nabaka na zuba endai da rai da lafiya komy nisan jifa ansan qasa zaizo, dan hak kudai na, nunamin yanda zanyi, ninsan yanda zantafiyar dashi, lokacin da nafara novel dinnan bako sani ba, dan haka kuci gaba da samun ido akan kayana ninasan yanda zanyi, kuma ma dik pg nawa nake farko ne fa, toh kuma zaace man wani abu, dan Allah kusamin edo kuji yanda labarin zai qarqare, hakan zaku rikirar dani wllh, dafatar zaku bini ahakan nagode sosai da qaunar da kukemin da kuma novel nawa Allah yabarmu tare yaqar danqon so da qauna.
```iluv u all
masoyana
[10:39AM, 1/13/2018] A: