Sashe 32
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(68-69)*... mamy ya kallah bakinsa na rawa yace, mamy yanzu nan daya daga cikin securitys dina yake fadaman wai yarinyar da ta 6ata, yaji daya daga cikin su, yana waya akan yarinya dan haka kamar shi wannan yanada masaniya akan 6acewar ta,,
mamy edo ta zaro kafin tace wacece,
mamy yariyar data 6ata kuma etace wacce nake cemiki ena ganinta a mafarki, amma narasa dalilin da yasa nake ganin khaleefa atare da eta wandama baya a qasar nan..
cikin hamdalah mamy tace kardai kacemin zainab,
kada kansa yayi alamar eta,
kai alhamdulillah yanzu abunda za'ayi asawa wannan edo sosai, amma kada anuna mishi wata alama kokadan,
kansa ya daga alamar gamsuwa da zancin mamyn sa,
maganar kuma abubda yasa kake mafarkin ta, mai yuwa taimakon ka take buqata,
ganin khaleefa atare da eta kuwa wannan yaye2 ne erin na mafarki, Allah dai shibaka lafiya shisa kuma zargin da ake masa gaskiya ne,
uffan bayce ba, ellama jinginar da kansa da yayi a jikin bango tare da lumshe edanuwan sa,
wasa! wasa!! yau kusan sati zainab biyu da 6ata, alokacin su mama sun saduda da koma ganin zainab sai kuma wani ekon allah,
anyi cigiya har angaji amma har yanzu ba labari, shiru kakeji sadaka kuwa anyi ta ba dawa, addu'a ce, kadai ba'a daina ba, kullum cikin ta ake,
su khaleed ansha kuka har an gode Allah amma har a kullum cikin zancin auntyn sa yake bai dai na ba,
******************************
kamar kullum dakin ba wani haske sai duhu, da zakaga zainab yanzu bazaka gane taba saboda tamatuqar yin duhu ta rame hatta da abincin da ake kawo mata yanzu ta dainaci kullum cikin kuka take ba dare ba rana,
ga tsinanin da yakawo ta ya koma kuma yabata tabbacin da zaran yadawo za'a daura musu aure yabar qasar da eta, yanzu haka enda takema bata saniba, wannan wace erin rayuwa ce take ciki, yaushene zata fita daga cikin wannan qangin, addu'a take akan Allah yakawo mata dauki....
su emran kam ansha matuqar jinya ansamu yaji sauqi, dan yau kusan kwanan su biyu da dawowa daga asibiti, ba laifi yanzu yadan warware, saboda yanzu yarage mafarkan da yake, kuma cikin asiri anana ana gudanar da bincike...
A yaune aka tsayar da *Hi Excellency YOUSUF USMAN* amatsayi shugaban qasar mu ta najeriya,,
angudanar da taroroka, hade da walima da dinner wacce mamy ta shirya ta musamman dumin kawai wannan rana,
a cikin dika shirye2 da akayi ba wanda emran ya halarta, kuma daya nuna baya son zuwa ba'a matsa mishi ba, saboda erin duba da ya nayinsa, na rashin son hayaniya kuma gashi baya da esarsar wata lapiya...
Haka akasha hidimomi su mamy aka tattara enasu enasu aka koma villa
tsaro na musamman ya qaru su emran aqara qaro wulaqanci sai dai muce Allah yasa agama wannan mulkin lapiya,
kwance yake cikin dakin sa na mussamn daya matuqar tsaruwa,
wayarsa ce, tafara ringing sai da ta katse ta koma katsewa ko ana ukku sai da kiran yakusan katse wa sannan ya dauka,,
qin magana yayi sai da can daya 6angarin qasim kecemishi kai dai wllh har kullum enama addu'a shiriya, wani wulaqanci ne ana kiran mutun amma yana gani yaqi dauka, Allah da ban kusan esowa ga gidan ba, dana komawata,
saida yanzu ya tanka mishi tin lokacin daya fara maganar sa, yace masa kana eya yin hakan,,
daganan ya tsinke wayar sa,
sororo qasim yaya kafin yayi qafci yace Allah zaka sani, kafin yaci gaba da driving dinshi harya eso villah...
qin qwanqwasa qofa yayi daya eso dan yasan ko yayi hakan 6ata mishi lokaci ne kawai zaiyi ba amsa mishi zaiyi ba,,,
har yanzu kwance yake wannan karon wayarsa ce riqi da hannusa yana dannawa,,
koda yaji anbude qofa anyi sallama dik da bai dago kansa ba yasan qasim ne,,
saida qasim yagama harare2 sa yanta qafcin sa, amma wanda yake domin sa ko kulasa baiyi ba,
yima yayi tamkar baisan da zaman sa, agun ba,,
wayar qasimce ta dauke qara alamar kira ya shigo, dauka yayi tare da cewa uwar gida ta, kuma amarya ta,, ya ake cikine
shiru qasim yayi yanajin abunda aysha ke fada masa kafun yace,,
taya za'ayi baban zainab ya daurawa 'yarsa aure bayan ta6ata ba'asan enda take ba,,
kafun qaseem ya koma cewa wani abu jiyayi ankwace wayar dake hannusa anwatsata da bango,,,,
[10:40AM, 1/13/2018] A: