Sashe 48
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(94-95)* shiru dakin yayi ana saurarin baba domin jin amsar tambayar da daddy yamasa, bama kamar zainab data matsu taji waye abban ta yake shirin zai aura mata?
tadda kansa yayi ahankali kafin yace gaskiya ne, Alhaji, gobe ne za'a daurawa zainab aure dikan su saida sukaji wani abu bama kamar zuciyoyi biyu,
Amma kuma maganar auren yanzu babuta sakamakon mahaifin yaron kuma aminina yakeson tozarta ne aduniya, akan wai yafasa bawa yaron sa 'yata, acewar shi wai mai yuwama wa'anda suka dauketa sungama lalata mata rayuwa koda ace tadawo ba zai eya hada jinin sa da etaba ba, saboda Allah kadai yasan abunda sukamata acan,
wllh Alhaji Hankalina baqaramin tashi yayi ba lokacin dajin furucin aminina da bai dace yaman haka ba, mahaifiyar ta da kukanta da hawayin ta kullum tana roqona akan ba tason wannan auren da zanwa 'yarta, niko na nace sai anyishi ashe naso natafka babban kuskure,
babba kuwa, daddy ya amshe zancin yana cewa a gaskiya da baka kyauta ba kokadan, qiri+2 kawa 'yarka auren dole saboda kawai son zuciya erin naka,,
dikansu wani tashin hankali ne ya ziyarce su dajin furucin baba wani gefe kuma dikansu sunji dadin wannan fasuwar auren
zee ba abunda take sai kuka ba dai wannan kallon mutane zasu dinga mata ba,?
Afra ce tashiga lallashin ta etama sai da kwallah tataru a edon ta,
Tohhh bare gogan da yakejin zuciyar shi tana wani erin fatt+2 6acin ransa yadad'u ga uwa uba, kukanta da yakeji, na qara tada mishi hankali jijiyoyin kansa dika sunfito edanun nan nasa kuwa sun canza kala, jiyake kamar yafashi da kuka tsabar baqin cikin dake cin ranshi,
gaba daya ba wanda yaji dadin wannan maganar da sukaji, kafin daddy yace,
Toh Alhamdulillah da komy yazo mana da sauqi daman munzo ne akan wata magana ne, data shafemu dukan mu,
baban zainab daddy yakira baba kasancewar bai san sunan sa ba,
Baba dago kansa yayi ciki dajin nauyi abba tare da amsa masa
Alfarma mukazo nema gunku bansani ba ko zansamu?
su mama mamaki ne ya kamasu harta baba sai da abin yashi mamaki sai juyayin maganar yake, ya za'ayi wannan babban mutun erin haka" yace wai yazo roqun shi wata alfarma gurin sa shida baya da komy tohh me yake so a gurinsa ne haka?
sosai daddy ya fahimce tsantsar mamaki a fuskokin su, shi yasama yaga gara yamusu bayani yanda zasu gane zasu kuma fahimce sa,
wani murmishi ne yasake erin na manyan nan, kafin yaci gaba dacewa bafa wani abu bane naga kunshiga rud'u daman Alfarma daya ce, nazo nema gunku etace enason kubani 'yarku zainab domin enason na hadata da d'ana gashinan a zaune yana nune da emran dake zaune kusa dashi a qasa na hadasu aure,
arazane yadago kansa dake duqe aqasa tun dazu kafin yace dadd... daga masa hannu
daddy yayi, alamar baya son yaji yace komy,
6acin ranshi yaninku ninkin baninki, shi wllh bayason ta amatsayin matarsa, yanzu wannan ma kucakar za'a hadashi da eta, sam koda dai daga cikin security sa ba class dinsa bace bare shi, agaskiya Allah shi kwata+2 angama da rayuwar sa,
cikin su ba wanda baiji wannan maganar ta daddy tamkar amafarki ba, baya ga mamy da qasim da daman suka san maganar, danko Afra mutuwar zaune tayi, mama da baba kuwa jinjina lamarin sukayi, badai *EMRAN YUSUF USMAN* 'yarsu zata aura ba, kuma d'a ga shugaban qasa najeriyar nan,
tabbbb lallai wannan lamarin ba qaramin rikita su mama yayi ba,
yaya mas'ud kam jikinshi yayi matuqar sanyi, a yanda yaga wanda ake son hada 'yar uwarshi dashi, gaba daya bayyi na'am da wannan lamari ba, shi gaba daya ma yasan ba lallai ne wannan guy ya yarda da wannan hadin ba yanda yaga yake mugun jin kanshi dinnan, saboda yadade yanajin labarin sa sosai, sakamakon labarin sa da yake ji mutane keyi,
dan ko dazu daya gaishe su dan uwansa kawai yabashi hannu
suka gaisa cewa da qasim, amma shi ko kulashi baiyi ba, bare har ya dago kansa yadube sa, nan yaqara jinjina mishi, akan maganar da yake yawan ji akansa sai gashi yanzu yaga hakan da kansa,
tabbba zainab ba kalar auren sa bace ko kadan wllh, dan yafi qarfin ta nisa ba kusa ba,
qasim kuwa mamakin emran dik yagama cikashi, shi yana mamakin kafuwa da mugun girman kai erin na emran, ya gwammace ya dauwama a cikin quci kenan daya samarwa zuciyar shi da natsuwa, haqiqa emran yawuce sanin sa gaba daya,
gefen zee kuwa gaba daya duniyar taji tana juyamata haryanzu takasa tantance wai wannan maganar gaske ne ko mafarki ne runtse edonta tayi da qarfi, addu'a take akan Allah yasa ta farka daga wannan mafarki da take, dik da can qasar zuciyar ta, tanason hakan amma fadar hakan da akayi taji bata buqar hakan,,
baba ne ya katse shirun da kowa yayi sakamakon tunini+2 daya cika zuciyar ko wannen su, kowa shi kadai yasan abunda yake tunani,
Kafin yace haba Alhaji ay zainab 'yarkace halak malak ko kai kana eya bada auren ta bare harkai ka nema auren ta da kanka aguna,wllh kawuce nan dan haka inason kuzama shaida nabawa *EMRANA auren ZAINABU* ko bayan raina matarshi ce,
Ay a tare suka miqe atsaye dikansu emran da zee cike da buguwar zuciya shi yayi hanyar da zata sadashi da waje yafita cike da 6acin rai,
eta kuma zee tanufe qofar dazata sadata da cikin gida, da gudun ta tashiga tare da sakin wani erin kuka mai ta6a zuciya...
sake da baki sukabar su daddy a zaune suna kallon ekon Allah, na tashin da sukayi lokaci daya sukabar gurin,
daddy ya wayance dacewa lallai yaran nan ba dai kunya ba, kagansu?
shima baba dariya kifin yace lallai kam enaganin kunyace takamasu dika tohhh Allah ya dai ya tabbatar mana da Alkharin sa,
Ameeen suka amsa gaba dayan su,
mamy kam duk abun da ake batace komy ba, dik abin duniya ya dameta, haqiqa tasan za'a rina tasan emran cutar da zainab kawai zayayi gashi qarara yanuna bayason wannan auren, eta wllh dan daddy kawai yafi qarfin ta ne, da etakam wllh da afasa wannan abun tana gudun abinda zaije yadawo,
haka dai sukaci gaba da tattaunawar su, bayan angama duk wasu maganganun da suke na game da tattaunawa akan auren su zainab, nan dai gurin yanzu aka tsaida ranar auren su, nan da wata daya mai zuwa,,,
[7:08PM, 2/9/2018] Official sa'adat Alkali: