Sashe 3
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
~------------------------------------~
*NASADAUKAR DA SHAFINNAN GA MAHAIFIYA TA..... HAJIYA MARYAM MUHAMMAD ALKALI" ALLAH YABAR NI DA KE HAR ABADA AMEEN*
~________________________________________~
(5-6}
aune yake cikin wani hadaddin daki na musamman da akamishi gyara domin zuwan sa kayan ciye2 ne ba iyaka amma gogan naka" ko kallonsu bai yiba bare yasan meye aciki wayarsa ce kawai yake daddannawa kome yake? Oho
sallama akayi kafin a shigo bai dago ba bare yasan waye? bakin shi ne kawai yayi motse alamar amsa sallama ne yayi- kasim ne ya shigo da murmushi dauke a fuskar sa yace a.. a...mutume na yabaka ci komy ba.. shiru ya masa sai da kasim yasake mai maitawa tambyr sa,sannan yace kawai" daure kaci ko kadan ne... Kasim yaci gaba da cewa anrarraba kayan dika kamar yanda ka buqata...sai dai kuma sakamkon sanarwar da akayi ta zuwan 'yan jarida fa sunzo gasunan kinjim awaje suna buqatar tattaunawa da kai sannan kuma mutane da dama suma suna son suyi maka gdy akan dinbin alkhairin da kazo musu da shi..shiyasa kafin nace musu komy nace bari nazo naji daga gareka dan sanin danayi kai ko waye..sai asannan yadago kyakyawar fuskar sa yadube shi cikin sanyin murya yace kaji dasu- haba! Haba!! nawan kadubi girman allah kabasu dama ko yaya ne ka saurare su kada su dauka alkhari ne kawai kake dashi baka buqatar al,umma akusa da kai kafasan halin mutane.. *bansani ba*```toh ni nasani``` inji kasim kafin yaci gaba, da cewa
ka taimaka dan allah badan ni ba koda 20 mnt ne.... kallo daya watsaya kasim ne yasashi shirun da bai shirya yinsa ba*** yace kana hauka ne kasim da zanyi magana har ta tsawon 20 mint!! dik ahankali yake wannan maganar**** uhum naji emran komy zakace man na dauka kafada girman ka ne. Amma nidai dan allah katai maka koda kalami 2 ne kafurta agaresu nasan idan har dad da mamy suka gani wllh ni nasan baqara min dadin zasuji ba plsss....is ok"
yace a takaice" tare da dagawa kasim hannu kasan cewar zancin da kasim yake masa akunne yafara isarsa harma yafara ta6a kansa,,yesss" kasim ya fad'a dadan qarfi kadan cike dajin dadi yace thank u so much my friend..ko kai fa kassani ma ko firar da za ayi da kai wata taganka ta qyasa..mukuma mu wanke ka mu kai ka,
habaaaa......ay nan take fuskar emran ta canja haka kawai yaji dik inda ransa yake idan yayi dubu ya6ace, idan naje ko? aff
wallahi namanta haba my friend da wasa nake ma ai dik agarin nan ba wanda ya isa yamaka aure idan ba dady b...au wai...
kai
amma wlh wannan bakin nawa yacika surutu bayajin magana tinda ance ba ason kayi mgnr aure toh meyasa bazakayi shiru ba?
..manta kawai aboke na karka damu bamai maka. Aure bare ya rabaka da mamy insha allah sai lkcn data yaye ka ko?
,,, kafa dame ni" sorry sir.. bari nayi sauri nasanar dasu dan su shirya kafin ka canza ra'yi nasan halin ka ba abune mai wuya agunka ba yana fadin haka fice daga dakin, bayan kasim yabi da kallo kafin yata6e baki yayi mgn arnshi aure! aure!! aure!!! dai,, zancin su shida mamy daya ne zancin aure mtss..wllh ni har yanzu banga halitar 'ya mace da zanji azuciya ta zan iya so ba** shi aganin sa dik matan da ake ikirari wai mata ne kokadan shi bai musu kallon mata....kunji *wani salo* magana na emran kuma
him.... mudaije.....zuwa*****
```KUYI HAKURI DA WANNAN INA BUSY NE AMMA
ZANYI KOKARI IDAN ALLAH YAKAI MU GOBE DA SAFE NA MUKU POST kOKA DANNE KAFIN DARE INSHA ALLAH.....
****************************************
[10:24AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
*(7-8)*.....salamu alikum...wa alaikum mussalam" ina wuni mama? lpy qlw zainab yau kece agidan?? wllh kuwa mama....tohm ya maman ki lpy take?? wllh lpy qlu taki,,tacema nagaida ki...ina amsawa.....mama teema nanan kuwa ehh gasucan farlour da itada raliya...kikarasa ciki....tohm- zaune suke suna fira amma hankalin su na gurin TV..shigowa tayi dakin tagansu zaune dan basuko lura da ita ba sai da tabudi bakinta tace wai bakwajin sallama ne ?? atare suka kallo qufar tare da tashi suje gurinta suka riqota..teema nacewa haba tawan wllh bamuji ba"ai nasani gulma bata bari kuji...raliya tace ba gulmar da muke illah muna dan firane kafin a hasko abinda muke jiran kallo a TV..musaman nabaro gida saboda bamuda wuta nayo nanan dan nasan su teema koda yaushe Jean dinsu akunne yake idan dai ba wuta(```kasan cewar fateema baban ta nada dan hali principal ne nawata secondary school ta prvt) ``` shine nazo naganar ma ido na...kallon ta zee kawai take dan takasa sanin inda zancin raliya ya dosa..kafin tace wani abune ake a tv yau?? atare suka hada baki raliya- da teema au..bakida labari? labarin me?? teema tace koda yake ke nasan ba saurarin redio kike ba bare kallo tv.. toh bari kiji tinjiya ake sanarwa shahararrin matashin mai kudin nan zaizo yau gidan marayu zai kawo ziyara gidajin TV da redio ko ina ba inda ba anyi sanarwa ba" wllh guy din yahadu karshe sau daya nata6a ganinsa a newspaper akace a lokacin kwarai akaso yayi mgn yaqi saboda ba abinda duniya kemishi wahalar yi erin mgn wllh guy dinnan ya hado tako ina kinsan tinda nake banta6a ganin mutun my kyau da cikar sura kuma cikin second 1 yatafi da emanina ba erin handsome dinnan tana fada tana dafe zuciyar ta...} raliya ce tayi saurin katse ta kama kanki wllh ance dik 'ya'yan manya2 Nigeria nan ba wacce bata kai kanta ba gunsa amma ance kwata2 ko kallon arziki bai musuba miskili ne naqin qarewa mutun ne shi nadaban mai wuyar sha a wllh zanso naga wacce zatayi Sa"ar samun wannan guy mai cike da ezza da girma ..so tunwuri kicere shi aranki nima nayi wannan haukar ada dana ganshi awata jarida dakin yaya na bacci ma daga qarshe gagara ta yayi wllh sai da wata sumayya 'yar qanwar mamana ranar naje gidan su taga dik nasauya take tambayata meke damuna ban 6oye mata nasanr da ita da sunasa kasancewar San anne ne,ba inda zakafadi sunan sa ba a sansa ba take ta dakatar dani tare da dan ban guntun bayanin sa data sani ai tin alokacin nasawa raina dangana dan nasan ko a 'yar aikin gidan sa bazai dauke ni ba,cikon ikon allah ko abin yaman dama amma wllh har yanzu inason guy nan sosai
...mtssssss aikin banza amma wllh baqaramin haushi kuka banba baku kadai ba har wa anda suke kai kansu gurinsa..wayeshi mutunne fa.wllh ni tinkafin ma nagansa natsane sa dan duniya natsane mutun maiji dakan Sa,[```niko nace allah sarki zee kallon ko da mutane ke miki kenan baki sani ba amma ni ganin nake dan bakiga emran bane kekejin haushin su raliya dan son ce suna son sa```]
Heheheh- dariya tabasu duka.. kafin suce zee kenan teema tace wllh koke dan baki gansa ba ne dakema kinbi sahu hajiya,,,allah kiyaye wllh bako wanan kazamin dakuke fada ba *(gsky zainab kinmin dai2 baridai nayi shiru kar emran yajini
.)*kutt
emran ne kazami? amma zee kinmugun raina mutane koda yake bazanga laifinki ba dan baki gansa bane...
tohm jama'a yanzu gamu agurinda zamu tattauna da mai girma *EMRAN YOUSUF OTHAMAN* shararrin matashinnan dayayi suna aduniya bakidaya tohm yanzudai munajiran umarni dag garesa insha allah masu kallo nan bada jimawa ba zakuyi farin gani da kamili mutun mai tausayi da son mutane *(a..a dan jarida kana zakewa fa dakasan artabun da kasim yasha kafin ya amince da baka fadi hakan ba)*
...yawwa yanxun nan za a nunoshi kigansa,kemai kiranma bawan allah wai kazami" tace idan natsaya ko? wallahi bazan ta6a 'bata lkcn ba gurin kallon Wanda bai da amfani kokadan agurina wllh kallon tv nan akashe yafiye min kallo fusakar da raina idan yagani zai 6aci....wayarta kawai tadauka tamiqi tace garako bakuda aikin yi""tayi hanyar fita tace kunga tafiyata, suna ta kiranta amma tayi banza dasu..
raliya ce tace zee rigima kebaki ko ga mutun ba, zakice kin tsanesa shi baiko san akwaki a duniya ba koyasan dake baki eshesa ko kallo ba dikda ko erin kyaun da kema Allah yayi miki,,amma dubban ki, wa anda suka fiki, komy bai kullasu bare ke, zaki wani zo kice kin tsaneshi... dama kin hutar da kanki dan shi baiko san kinayi ba, wai harara a duhu..teema tace hum. raliya kenan meyasa baki fada gabanta ba? sai da tafita zakiyi baya gareta-" ni kawai namata uxuri ne dan bata ganshi bane
tabb infada gabanta? ai nasan ko wacece zee ko yanxu abinda yasa kinkaji nayi wannan mgn dan banji dadin abinda tafada bane"shiyasa ai nace kimata uxuri ko? mu ai munsan abinda munka gani nasan 'yan mata dayawa nacan rungume da tv bamu kadai ba ne.....
*~Zanduba naga ko anjima zan iya typing idan nayi zaku gansa insha allah~*
[10:24AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
*(9-10)*...Dan dazon 'yan jarida ne kuwane nason isa gurin da aka tanada na musamman dan tattaunawa da mai girma Emran Yusuf usman,