Sashe 17
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
[10:38AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(( _wannan page din ko? musamman nasadaukar da shi, cike da girmamawa ta, agare ki" aunty na, ta kai na, haqiqa ina matuqar yinki erin sosay sosay dinnan
Allah yaqara daukaka ki, da keda dika eyalanki, ya kauda dik wani sharrin mahassada akanki, Allah yabarni dake, 4 ever
,, ina qara jinjinamiki
)) AUNTY FAUZAH....
*(37-38)*...da misalin qarfe 12:27jirginsu ya sauka a filin jirgin malam Aminu dake kano
affan suka hango yana tafowa gurin su, har ya esa agabansu da shida fadawan sa, barka dazuwa suka musu, kafin mamy tace affan ashe dai dan gidan naka, yasanar da kai zuwan mu kenan?
ehh wllh mamy, nima jiya nadawo bayan emran yabar asibiti ya koma gida, muma gaba daya dikan mu muka koma gida.. mamy muqara sa ga motoci can muyi niya mutafi yanda zamu esa gida da wuri..
ni banko ga mutumin nawa ba, sai lokacin mamy ta duba etama bata gansa ba..
lallai bai fito ba, inajin yana cikin jirginan, byfito ba, mamy na rufe bakin ta, yana tako qafarsa daga cikin jirgi ywwa mamy gashi can yaxu yaga damar fitowa yace yana dariya..
atoh kasan dai halin abokin naka, sai kaje ka janyoshi edan ba hakaba zamujima kafin mutafi, da wanann tafiya tasa, kodai kai da kakeji da sarauta bakiyi wanann tafiyar da qasaita ba,
Hhh mamy ay kada kiga laifinsa tinda haka Allah yatsara mishi tafiyar sa bari naje nataroshi..
da yafi kam muyi mutafi..
cikin murmushi ya esa gurin sa, kafun yace kai dai wallh mutumina har abada, bazaka canza ba, wannan erin shan qamshi haka, wow" ka ganka kuwa? wllh ka masifar yin kyau, way kai meyasa bazaka bari azauna lafiya ba? kana tadawa 'ya'yan mutane hankali kai kuma kaqi kulasu koda daya ce, anya hakan da kake, baka cutar dasu kuwa?
ahankali yace pls.. edan dan kaman wannan surutun kazo daukata, toh katafiyar ka, yanzun nan, nakira muhusin (dan governor Kano) yaturo min motocin da zasu kai ne dik inda nake so...
Allah ya baka haquri nawan nayi shiru.
daga haka bai qaracewa komy ba har suka esa gurin motocin su, da kansa ya budewa emran mota yashiga, shima ya zauna kusa dashi, kafin driver yajasu su tafi,suma motocin da su mamy, suka shiga suka bisu abaya, sai garin zariya...
him-um momu kinga yanda mutumin nan yakeji da qasaita?
a toh kinga laifinsa? dai2 yake jinsa, momy kiduba tinfa dazu muke cikin motar nan, muke zaman jiran fitowar sa, sai yanzu gaskiya momy wannan mutumin ko? Allah ni banta6a ganin mutun erinsa ba,
ahankali suke maganar su dan kar wanda ya dauko su yaji,
eta zainab din tare da Hajiyar suka shiga mota daya?
ehh a tare suke...
aranta take zancin zuci, eta tarasa wanan mai girman kai, yadda har ya dauke, kansa, damarta dai duk ezzar mutun da wani jin kansa, nan duniya ne, daya mutu kuma, dik qaryar wani abu dayake taqama dashi takare, da ace yanda mahaifiyar sa take da dattako take mutunta mutane, haka yake toh Allah daya mure lokacin sa,
(( emran fa nada kirki sosai zee, dan dai baki sanshi bane rayuwar sa day ce ahaka... ))
qarfe 2:10 pm suka esa cikin zariya da yake, tafiyar ahankali ake yinta gidan sarkin zariya suka nufa tun daga bakin get fadawa keta aika musu aiken gaisuwa, get na biyu sarki ne da kanshi tareda matansa ke tsaye suna jiran esowar su cikin fara'a da jin dadi suka tarbesu suka musu jagora har ezuwa masaukin da za'a sauke su,
abinci ne, na alfarma aka tanadar musu domin suci su sha su qoshi...
su yusra kam babu sauqi da man an debo yunwa, sai abinci aketa lodawa ciki, da yake daki daya, aka ware musu su ukkun su, yusra, momy, zee, abinci sukeci bakin gaskiyar su dan kam sunji yunwa sosai,
mamy tare da maman affan shingide suke, bayan mamy tagama cin abinci tayi sallah, tufa ne
riqi a hannuta tana gutsirawa, a hankali..
gaskiya koni Hajiya nagoyi bayanki da kuje gidan ayita taqare, dan wllh ba qaramin 6aci, raina yayi ba, lokacin da naga abunnan, gashi ana abu cikin jin dadi kawai sai wannan shedaniyar yarinyar tazo ta 6ata komy,
dafa laifin danki gimbiya Hauwa'u, shimafa bai kyauta ba, cin fa zarafin ta, yayi kinsan halin mata sukuma, musamman ma, yaran yanzu ba haquri ne, kedasu ba,
dik da haka wallh bata kyauta ba, danni da affan tawa haka ko? wllh da duk danginta sai nasa an daure su..
etace wannan ko mai kama da jan qasai
ay da ganin yarinyar nan zata aykata, ba kirki ne keda eta ba da ganin edanuwan nan,
haba! haba!! haba gimbiya Hauwa, ba girmanki bane bafa, dan Allah ni abar ma wannan maganar, dan ke ba wuya kin rikice, abu dai anriga anyishi ya wuce, toh menene? natada jijiyar wuya kuma, kodan ke kefi kuwa son kai, baki ganin laifin shi dan naki akan abunda yayi, sai 'yar mutane, kike jin hashin ta, etamafa tanada eyaye, kuma suna sonta, shi abunda yamata, su idan sukaji zasuji dadi ne? dan Allah kibar wannan maganar ta wuce, muyi wata kawai
daman ke Hajiya amina haka kike, ni nama, rasa erin wanan sanyi naki haka, toh amma tinda kince abar maganr shekenan anbarta,
amma dai ba yau zaku tafi gidansu yarinyar ba ko?
ehh inajin sai zuwa gobe, dan danki nakeji da wuya yanzu idan zai yarda mutafi nasan zai eya cewa yagaji..
toh ai da gaskiyar sa wannan dogowar tafiya haka.. wai nikam ina aunty su, hajara ne? naga ban ga annuno taba, gurin birthday din,
ai yau kusan satin su biyu etada mijinta da yaranta dikan su, basa qasar saboda antura mijin nata, qasar London dan yin wani course na tsawon 6 months kinsan likitoci su, abubwan su ba qarewa yake ba..
Ehh hakane kuwa, toh Allah dai ya mai dasu gidan su lafiya,
Ameen summa Ameen
nan dai sukaci gaba da firar su ta manya,
*Asuba tagari*
Ya shakk, karatu kawai ake? inji affan da yafito gurin wanka yanzu fa qarfi 7:05 am- karufe karatun nan haka, kazo ka shiga gurin wanka, muyi harma tafiya, kafin mamy ta aiko kiran mu dan kai shirin ka haka yake tamkar na mace...
yana jinsa yayi banza dashi sai da ya kai aya, dan kansa sanan yarufe yayi addu'a yasha fa.. kafin ya tashi, dana san wannan surutun zaka dameni dashi Allah da nasa an kamamin, daki a hotel na kwana, dik kasanya man ciyon kai, wai shi nan magana ce yake, amma kwata2 affan baiji ma, abunda yake cewa ba, shafa man sa kawai yake, {{ato yako zaiyi yaji ace magana tamkar rowar ta ake
tasaye suke bakin motoci suna jiran fitowar emran yafito, bancin zee data shige warta a cikin mota, dan eta bazata eya kallon haushi ba...
cike da aji yake tafiyar sa wannan karon wani yadine baqi, ya sanya, ko hula ma baqa ce ya sanya, akansa komy baqi ne, ya sanya yau har gless din edonsa baqi ne, yayi kyau sosai feye da tunanin mai karatu, har qasa ya duqa ya gai da, mamyn sa, da maman affan , da yake shi sarki dazu sunje har fada, shida affan sun kai gaisuwar su gurin sa, kamar dai yanda aka saba masa, bude masa mota akayi sanan ya shiga a lokacin su mamy tini sun dade da shige, kafin motocin su, su fita daga gidan, maman affan nata daga musu hannu da musu addu'ar dawowa, lafiya...
kwatance tashiga yiwa driver har suka eso bakin gidan su.. da yake gidan su zee ba get ne keda shi ba, sai sukayi parking dinsu a qofar gida...
zee ce tafara shiga cikin gidan da murnan ta khaleed tafara gani yana wanki, salmar yayar sa ce, da yaji ne, ya dago da saure, ay kuwa yana edo biyu da eta yayi jifa da wandon da yake wankewa ya maqalqale ta..
ehon khaleed ne yafito da mama dake cikin daki tana turara turarin daki..
daman sunsan da zuwan su dan momy takira ta tafada mata komy dik yanda sukayi da hajiyar da kuma dalilin xuwan su..
cema zee tayi taje tayi sauri ta shigo da su suka wani tsayawa awaje, kuma shine harda eta zulaiha bata shigo ba, kamar wata baquwa?
a..a mama kega bai dace musugo tare dika ba, kar abar hajiyar waje, kinga ba dadi..
hakane kuma, toh kije kishigo da su, su kuma mazan kimusu eso nan cikin parlour babanki da yake saukar da baqi..
hakan kuwa akayi bayan su mamy sun shigo an gaggaisa, zee ta tura khaleed tace yaje waje ya shigo da vaqin nan cikin parlour baban su,
da saurin sa kuwa yafita...
duba fa dan Allah wannan gida ne 'yar eskar yarinyar nan take, ta keta wani shan qamshi da yiwa mutane rainin wayo affan keta zancin sa, shi kadai danshi gogan aykin danna wayar sa kawai yake, bai ko kulasa ba..
Knocking din gelss ne da sukaji yasa affan ya saukar da gelss din mota..
ina wuninku ya gaida su, affan kawai ya amsa..
ance wai kushigo ciki,,
affan yace toh yayi
khaleed yayi tsaye yana jiran fitowar su,
saida khaleed har ya fara gajiya da tsayuwar sa, sannan emran ya fito, bayan driver su ya bude masa mota, koshi sai da affan ya matsa masa ne yafito sannan, surutun nasa ne baya eyawa da shi yasa ba don yaso ba ya fito...
khaleed na gaba suna bin bayan sa, har suka esa cikin parlour, ba laifi parlour andan gyarasa gwargwa"don eyawar mai dan qaramin karfi,
khaleed kana ena?
gani mama kaje shagon baban ku kasanar masa baqi sunfa eso, nayita kiran wayarsa bana samu...
tohhh mama....
ke kuma zainab kitashi kije ki hadawa baqin can ruwan sanyi kikai musu.. kokadan bataji dadin hakan ba..
kuma gashi an aiki khaleed bare tatura sa, ya kai musu haka dai tadaure taje ta dauko zo6on da mama tahada, acikin fridge, tareda qara dauko wata qanqaa taqara dan datsawa, dan son take edan suka sha wannan zo6on sai, mura takamasu duka, harada wannan abokin nasa mai mata kallon banza, cups 2 ta dauka har zata fita, sai edon ta, ya kai kan robar yajin dakakke dake aje gefe daya...
wani tunani tayi kafin tasake wata 'yar dariyar mugunta ta dauke yajin nan kusan rabin roba yajin, ta juyeshi acikin zo6on ta dauko abun mutsawa taqara juyashi, sai da yajin yakama zo6on sosai, ta rufe jug din tanufe cikin parlour...
ahankali tayi sallama affan kawai ya amsa koshi ciki2 taxo har gabansu ta aje da harzata tashi ta tafi, sai kuma tayi wani tunani, idan fa, har tatafi bata zuba musu shi ba, toh da wuya sushashi, musamman wannan dan girman kan..
fara zubawa tayi da cup daya ta aje a gefen affan sannan tafara zubawa da cup daya, ta dauka kenan ta aje gefen emran taji kamar wani abu na tafiya cikin jikin ta, na tafiya, cikin rudewa ta xabura da qarfe.. cikin tsau tsayi ta kwrama emran shi, ajiki, kansa nakan wanya yana aikin danne2 sa daya saba, kawai jin saukar Abu mai matuqar sanyi yayi, tawanka masa shi ajiki sa, wani mugun sanyi ne yaji ya ratsashi,
karo na farko daya dago kansa da sauri ya kalleta, eta kuma hankalin ta ya karkata ga abunda takeji cikin zanin ta, tanata aikib kaka6ar, sai gashi yafado ashe ma
ya kebin qafafun ta, kafin ta ankara gaba daya jug dinnan ya dauka, bayan yabude masa masa murfi
ya juye mata shi aka...
haba wa.. agigice mugun zabura, daman gata tanada matsalar sanyi, aynan take tafasa wata erin gigitacciyar qara, yajin da kuma tassa na mugunta, yayi mata, cikin edanun ta, nan take numfashin ta yafara kai wa yana komowa, tsak" numfashin ta, ya dauke tatafi luuuuuu...kasa tafadi, sommamiya..
Aguje mamy, da momy, mama, yusra, da harma baba da shigowar sa kenan cikin gidan, sheda khaleed sukayo cikin dakin gava daya sakamakon jin qarar zee da sukayi.....