Sashe 36
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(80-81)* shiru qasim yayi bai eda maganar sa ba, saboda wani kallo da emran yajefe shi dashi,
sundan jima haka kafin qasim yayi hanyar fita dan tafiya gurin amsa kiran da mamy ke masa..
ya murda qofa kenan zaifita ya tsinkaye muryar emran babu zato ko tsammani yaji yace mishi _*KAR DAI ME*_?
cak" qasim yaja ya tsaya bai juyo ba kuma, har"na tsawon wasu seconds bai ce uffan ba, yana tunani aranshi yana son yafadi abunda ke ranshi yana kuma gudun karya fadi abunda zaisa yayi laifi gurin emran,
sannu a hankali ya juyo yadawo dai+2 gurinda emran yake a zaune, shima zama yayi akusa dashi, tare da fuskantar shi, kafin yace..
a gaskiya emran nida kai ba wata maganr 6oye+2 a tsakanin mu, ni aganina kar dai ace wannan halin da kake ciki yarinyar nan ce, ta sanyaka aciki baka sani ba, dan gaskiya alamu sunnuna kamar _*SON YARINYAR NAN KAKE,*_
amma bansani ba ko nine nake ganin hakan, kai a gurin ka maybe bashi bane amma ka daure kafadi abunda ke ranka bansani ba ko enada abunda zan eya taimakawa dashi dan gaskiya enacikin damuwa qwarai da gaske ganinka haka,,
shiru parlour yayi na tsawun dan wani lokaci qasim na jiran cewar sa,
kamar daga sama yaji yace cikin sanyin muryar sa mai dadi, kafara tafiya kadibomin lafiyar ta, kafin kazo kaji amsar ka, daga haka ya tashi ya shigewar shi bedroom dinsa, yabar qasim nan a zaune sake da baki, saboda tsananin mamaki da al,ajabi da yake,
tamkar amafarki yaji wannan maganar maimaicin ta kawai yakeji a kunnuwan sa, bai yarda ba mafarki yake ba har saida yamitsini kanshi yaji zafi sannan ya gasgata wannan maganar tabbas a zahiri yajita...
saurin tashi yayi yafita daga cikin dakin sai zumudi yake, a ransa kuwa fadi yake Alhamdulillah! Alhamdulillah!!! mungode allah daya gwada mana wannan rana ta yau, Allah ya kar6e addu'ar mu,, haka yaketa nanatawa a zuciyar sa, harya esa part din mamy...
sallama qasim yayi kafin ya shigo cikin haddadin parlour mamy kawai ce aciki zaune tana kallo,, tabd'i parlour sai kace ba'a duniyar nan ba, tsabar tsaruwar da yayi ko ena haskene keta fesowa wasu abubuwa nake hangowa sai walwalniya kawai suke, kokadan baka ganin hasken rana edan kana cikin parlour nan, tako ena sanyin Ac da qamshi ne, ke fituwa,
har qasa ya duqa ya gayar da mamy tamkar yanda emran ke mata, shi yasa take matuqar son qasim har a zuciyar ta,
shima kanshi ta shafa tamkar yanda takewa emran cikin kulawa tace qasim ena dan uwan ka ne kabaroshi, ya warware kuwa?
cikin girmamawa yace ehhh mamy sosai ma,, nama baroshi a bedroom dinsa yana qara futawa,
tohh yayi kyau, shi ba zayzo yaga zainab din ba, koda yake namata nasan ba zayma zoba, shiyasa dan tashi aykawa kiranka, ban ayka a kira hardashi ba,,
murmushi qasim yayi yanadan sosa kanshi yace ba haka bane mamy kinsan mutumin fa daban yake da kowa, dan Allah amana uzuri,
etama mamy erin murmushin nan nata, namanya tayi cike da jin dadi, erin yanda qasim ke bawa emran kulawa tana matuqar farin cikin da hakan,
kafin tace ku kenan ace, baku ta6a canzawa ko?
kafin qasim yabawa mamy amsa sukaji anyi sallama Afrah ce, tashigo tare da musu sannu da hutawa, kafin etama ta zauna gefin da mamy take tare da daura kanta akan kafadar mamy,,
a..a! a..a!! meye haka kuma waike afra kullum bakya girmane meye haka bakiko jin kunyar yayanki zaki wani zuwa ki farmin..
cikin muryar shagwa6a Afra tace haba mamy ni kullum edan nayi abu shikenan ba dai+2 bane meye dan Allah danna kwanta akafadar ki naji d'imin jikin ki, amma fa shi yaya emran kusan kullum fa akan ciyarki yake kwanciya, shine ni dan nayi zakice man banajin kunya bayan kuma nice auta...
baki mamy ta riqe tanata kallon ta qasim kuwa banda dariya ba abunda yake dan sosai afra kesashi dariya dan bakin nan nata cakwaicakwai kamar suda, jifa yanzu yanda take magana ko numfashi taqi tsayawa ta saukar saida takai aya,
tohhh yayi marar kunya shi yayan nake kike fadawa hakan kuma, toh kai qasim kaji saqone tabaka kafada masa abunda tafada..
edon Afra tazaro kafin tace haba mamy dan Allah kada kice haka kafin ta maida kallonta gurin qasim tana cewa wllh yaya qasim wasa nake yaya khaleefa nake nufi ba shi ba, dan Allah kada kafada masa kallon sa kawai ma tsoronsa nakeji bare hukuncin sa, dan allah kada kafada masa kaji yaya plss..
sosai qasim ke dariya saboda wanan dirama shi yasa yake matuqar son haduwar mamy da Afra matsawar kana a gidannan atare dasu sai cikin ka yayi ciyo,
tsagaita dariyar sa yayi kafin yace ya esa haka, bazan fada masa ba, amma sai har edan kin yarda da sharadi na,
saurin cewa tayi ehhh na yarda fadaman wllh na yarda,
a..a tinma kafin kisan ko wani sharadi ne
tabbb yaya qasim kenan dan bakasan yanda nake shakkar yaya emran bane ay xan eya kar6a kowani sharadi ne matuqar bazaka fada masa ba,
tohhh yayi kyau, am daman ni sharadina shine, sannan kuma bamai wani wahala bane daman sun nake nafada miki cewa, matuqar bakyason nafadawa emran abunda kikace, tohhhfa sai edan zaki yarda jibi ran Sunday zakizo gidana ki kaima auntyn ki ziyara saboda tana matuqar son ganin ki dan ena yawan bata labarin 'yar qanwar mu, mai dan karan surutu,,
dariya tayi kafin tace kai yaya wani surutu kuma, ay edan wannan ne karka damu tinda ma sisi ta dawo zamuxo tare, kaga etama tazo taga qawarta nasan zataso hakan tinda sun dade basu hadu va, ko mamy?
wazaki tambaya meye ni acikin maganar ku, shine dan eskanci sai kinsayani aciki Afra kikiyaye ni, kanji ko?
Allah yabaki haquri mamy na, tafada tare da shigewa cikin jikin ta, tana cewa nidai komy ma
mamy na zataman enanan maqale da eta bazan barta ba,
kinfa eshine da surutun ki waima ena 'yata ne kika barota kikazo nan kika dameni ena firata da yarona koda yake guri kika samu, kinsan da emran na agurin nan ko qwaqwarar motsi bazakiyi ba, amma saboda shi qasim kinrainashi saboda kinga yanamiki dariya shi yasa kikaxo kika tasayamu agaba da surutun ki,
kai" mamy! kai" mamy nidai barima natashi nashiga ciki, miqewa tayi kafin tace nabarku lpy,
saqat sukaji parlour yayi,, qasim yana son yaga zainab ko qaqa, saboda yasan yanda zai fadama emran saqon da yabashi akan ta, amma harya miqe zai fita bai ganta ba,
zayfita daga cikin parlour kenan, yaji mamy tace qasim enason ka shaidawa emaran cewa, anjima yafito hardashi enada muhimmiyar maganar da zamuyi tare dukan ku, dan haka enason ku taddani a babban parlour,,
amsa mata yayi cikin girma kafin ya fitawar shi...
saida ya tsaya a waje yakira Aysha matarsa yafada mata halin da ake ciki kuma ya bata haquri akan dan allah tamishi uzuri bazai samu damar dawowa gida ba yanzu, sai zuwa anjima saboda sunada meeting,
batayi qorafin komy ba addu'ar dawowa lapiya kawai tamasa a tare suka kashe wayoyin su,
koda qasim ya shiga da bai ga emran a cikin parlour ba yasan kenan bai fitoba tindazu daya shiga bedroom din sa
wucewa yayi cikin dakin shima, koda ya shiga taddashi yayi yahad'e cikin manyan kaya yau ma, harda babbar riga ya sanya, wani rantsatsin yadi ne fari qal, yayi kyau sosai harya gaji emran daban ne wllh, sai dai fa kam, fuskar nan tasa tananan kamar yanda take a tamke babu fara'a amma kam endan kyau ake magana tohh fa ba'a magana...
qasim ne yadan dafe kanshi
kafin yace oh" my god kasan fa wllh kwata+2 namanta yau Friday dan Allah dan jirani na dauro alwala mutafi,
bai saurare cewar emran ba yayi cikin toilet da hanzari
shiko gogan faman fesa tsaddaun turarukansa kawai yake, baiko kula da abinda qasim kecewa ba,,,
wayoyin sa kawai ya dauka kafin yafito daga cikin daki,, parlour sa yadawo tare da samun guri ya zauna cikin dai daga cikin kujerun da ke cikin parlour,,
ba abunda ke tashi a parlour nan sai tsabar qamshi farin gless ne sanyi a edonsa daya matuqar kar6ar sa tamkar wani aljan tsabar kyau...
tubar kallah masha Allah shine abinda qasim yafada afili dai+2 lokacin da yafito daga cikin bedroom zuwa parlour..
tabb- ay na dauka katafi ne, gaskiya mutumina fa yau ba sauqi dan wllh kayi matuqar yin kyau fiye da tunanin ka,, waiko dai yaune za'a daura...lol yafada cike da tsokana,,
baide cemishi komy ba agogonsa na hannu, na danyin gold ya duba ganin yayi ko yanzu akawai tym kusan saura 30 mint ashiga masallaci,
kallo daya yawa qasim ya dauke kansa tare da sakin wani dan siririn tsaki, kafin yamiqe tsaye cike da qasai ta, yanufe hanyar fita...
qasim yabi bayanshi yanata faman masa dariya qeta amma aciki-ciki yake dan gudun kada yaji...
fitarsu keda wuya securitys daman jira suke suka dafa musu har gurin da aka tanade motocin da zasu fita dasu, tirqashi motoci ne sabbi hull baqaqe sai walqiya suke, wacce tafi duka motocin gurin aka bude musu suka shiga wanan karon mota 2 ce kawai suka fita da eta saboda masallaci ne zasu tafi,...
sannu a hankali motocin suke tafiya har sukayi tafiya mai dan nisa kafin suna gab da fita ne,,
cikin qasaitacciyar muryar sa yace wait.. anan take driver yaja brake motar ma dake baya taja ta tsaya gefen emran kuwa haka kawai yaji gaban sa yafadi,,
tsawun 5 mint suna atsaye basu tafi ba,,
kansa ya kwantar tare da lumshe edonsa kamar mai tunani qasim ne yacewa driver kana eya ja mutafi fitarsu keda wuya, zee na hango etada afra cikin garden suna shan eska da+2 gurinda emran yasa aja brake,
su baduko lura dasu ba kasancewar sunba gurin baya kuma ahankali ake tafiya da motocin shi yasa basuji ba har suka wuce...
*After juma'a* ~
zazzaune suke a babban parlour mamy qasim sai kuma emran, dake hakimce akan kujera yana faman latsan wayoyin sa, kayan ciye-ciye ne gasunan na alfarma gwargwado ba abunda babu,,
mamy ce ta kallesa kafin tace emran ka aje wayoyin nan tinda ba tare da kai aka halicce ku ba, kazo kasamu abinda zakaci tin dazu nake fama dakai akan kaci wani abu, shi gashi dan uwan ka harya gama kai kananan kaqin cin komy bazan fa daukar maka rashin cin abinci ba kana jinako,,
kansa ya dago a hankali kafin ya kafe mamy da edo kafin yace kiyi haquri allah yafuce zuciyar ki, edan har ranki ya6ace zanci amma fa sai edan zaki bani da kanki,
edo qasim ya zaro kafin yace amma ma wllh, guy nan kace wani abu, asheko dai da gaskiyar afra sai kuma qasim yayi saurin cewa au namanta...
tace me emran yafada tare da qara shan mur, no bafa wani abu bane cewa tayi eta tafison mamy ta dinga baka abinci saboda kafi qoshi dan eta bata son zaman ka da yunwa,,
hmmm- yafada ciki-ciki kafin ya sauko qasa dai+2 qafafun mamy tare da daura kansa yace mamy zanci amma nafison abu marar nauyi, da shi ne kika sanya akaman zanci,
tohh shikenan bari daman nasa adaura man dan wani abu edan aka kawo sai nasama kaci,,
suna haka su Afra sukayi sallama suka shigo etada zee, dika kansu aqasa yake, har cikin ransa yaji wani abu duk da bai dago kansa ba har suka zauna,,
satar kallon sa qasim yayi yaga edonshi a lumshe eyelashes dinsa kuwa sunwa edanuwan sa rumfa, zara-zara gwanin sha'awa,
gyaran murya mamy tayi kafin tace Alhamdulillah da Allah yakawo mu wannan lokaci, abunda daman nakeso namuku magana akanshi shine, adailin 6acewar zainab tsawun wani lokaci, da kuma abunda dan uwanku yayi wanda kokadan bai kyauta ba,, shi yasa ma yanzu haka yana gurin kar6a hukuncin danasa a masa, kwatankwacin abunda ya aykata,,
da farko dai zanfara a kanki, ke zainab ena dada baki haquri akan abunda yafaru dan Allah kiyi haquri kada kiriqemu kokadan a zuciyarki nasan kin dauke ne uwa saboda yanda naga kokadan baki nunamin komy ba na gameda jin haushin abunda khaleefa yamiki nagode da wannan karamcin da kika man kuma ena dada riqonki alfarma guda akan kada kifadama eyayinki abunda yafaru nafuson kifada musu kamar yanda na tsara miki a dazu,, ga 'yar uwarki nan tare zaku tafi edan zakije gida zaku tafe tare ta dan miki kwana biyu kafin nazo..
nan zuwa da satin ga mai shigowa nakeson amaidaki gida, kuma koshi saboda enason ki zauna anan kidan natsu kuma ki dan warware ramar nan da duhun nan da kikayi, enason su6ata kafin kitafi gida koya kika gani,,
cikin.sanyin muryar ta da sai da yaji wata kasala ta saukar mai ajikin sa, kafin taci gaba da cewa wllh mamy kinfi haka aguna enajinki tamakar uwa, kuma mahaifiya, dik abunda kikayi akaina dai+2 ne kuma ensha Allah yanda kikace hakan za'ayi wllh har a kullum addu'a nake akan allah yakawo ranar da zaku nemeni da wani abu niko nayi alkawari matuqar ena numfashi kuma enada eko akan abun, zanyishi koda kuwa ace shi ne, kadai abunda zanyi na qarshe a duniyar nan,
Alhamdulillah mamy tace cike dajin dadi tabbas qima da daraja na zainab sundada qaruwa a edonta tana son yarinyar nan har a zuciyar ta,
meqewa yayi ahanki tare da dan dafe kansa cikin salon maganar nan tashi yace mamy zanshiga ciki kaina nadan man ciyo,
mamy bata hanashi ba, ellah cemishi da tayi tohh shikenan yaje ya kwanta qasim ma miqewa yayi yabi bayansa dan yana matuqar son yake6e da dan gidan sa, kafin yawuce gida....
[7:42PM, 1/22/2018] Official sa'adat Alkali: