← Book details Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 60

Sashe 10

Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
_____________________________________
*_WANAN SHAFIN NAKINE KE,KADAI- Hinda..,,_*
~_a gaskiya ina matuqar yinki, ko ba komy kinnuna kulawarki a kaina da kuma littafina kin kyautar da lokacin ki, gurin bani shawara,, amatsayin ki na my qaunata,, nagode sosai allah yabarmu tare
```ina.. matuqar,godiya ga duk wani masoyin novel nawa, kuci gaba da kasancewa dani,, nima"ina tare da ku,,, love u all
*(21-22)*.. tsitt" gurin yayi saka makon jin furucin xee da dik wanda ke gurin yayi,, mussaman su raliya da sukayi mutuwar tsaye a gurin,, su kamal kuwa,,mamaki ne kowanne sa, dauke aranshi, ciki da kuma ko,kwanto,, saboda sunsan halin abokin su sarai,, basa tunanin wannan xancin haka yake, toh amma abinda ya daure musu kai shine, kudin data watso masa, a ina ta same su?dan sunsan da wuya idan tanada ko rabin su duba da yanda sukaga tsarinsu da yanayin su,,koda yake mata,,fa shu'umai ne, komy xasu iyayi dansu 6atama mutun suna, da lokacin sa, musamman idan sukaga mutun yayi suna aduniya, toh ko sanyata akayi?, toh kuma idan sanyata akayi dan taci zarafin sa, da,, hadota da za ayi tareda"'yan media,, haka,,dai xuciyoyin mutanin dake gurin keta kai kawo suna yawo,,da tunanin su, gurin niman tabbacin wannan abun anya, da gskene kuwa?
emran neman dik inda kansa yake yayi,,,yarasa jinshi yake, tamkar acikin wata duniya tadaban'' kokadan by yarda,, ba mafarki yake ba, qasim yaji yadafashi yace muje ko? sy alokacin ya tabbatar da tabbas ba mafarki yake ba,, karo na farko daya saukar da idanunsa akan xee dake tsaye agaban shi tana mishi wani kallon na,,wulaqanci, tare da jan wani,,mugun tsaki" tsakin data yine, yasa kwakwalwar sa ta shiga tunano masa, gurin da yata6a jin erinsa,, tofar da yawu tayi gefinsa, tare da,yin"tafiyar ta,, su aysha jinkinsu duk amace! sukabi bayanta cike da tambayoyi fel, aransu,, da qyar su qasim sukasa shi a mota saboda.. jin da yayi"dik inda jikin sa yake baya ayki,,
shiru falon yayi dikan su bawan da ya eya cewa komy,, fitowar sa kenan daga wanka bayan ya shirya yashigo farlon ya taddasu ko wannin su yayi shiru d'ai daga cikin kujerun dake falon ya zauna,, dik abunan daya faru,, bai bude bakinsa,,yayi,, mgn ba,,gefin qasim yadan kalla cikin sanyi voice dinsa yace qasim? qasim ya,,dago da kansa ciki da mamaki dan by ta6a zaton" emran zaiyi, mgn"nan kusaba,, na'am ya amsa masa" yace ya maganar dinner da mamy tace xata hada maka a gidan mu?? yace mgnr" nanan,, tace"kwana daya dayin auren mu za ayi,, ok" kawai yace, qasim yace lpy ka tmbyt ne, nothing yace ataqaice, qasim yace zaka fitone ayi da kai,, kai yadan daga ahankali alamar ehh"mamaki yabasu dukan su,, yanda kwata2 baiyi mgn akan abinda yafaru ba, sai akan wata dinner, bayan sunsan kokadan wannan baya cikin tsarin sa,, kasan,cewarsu kamal basuji yayi mgn ba yasa, suma basuce komy ba, suka miqe dukan su, suka ce zasu tafi, tareda musu, sallama,, sy sunxo daurin aure, qasim yace kumafa, ku shirya idan an daura aure tare xamu tafi a abuja gaba daya"dan akwai dinner,, affan yace, don't worry my friend,,mexai tsaydamu tinda wannan ma, yana nuna emran,, na gurin toh muma me zai tsay damu,, dole muma,mutafi ayi damu, haka suka fita suna tsokar qasim- qasim ne kadai ya fita gurin"rakasu,
abakin motocin su suka,dan tsaya, sadik yace amma,,wannan guy dinku? wllh miskilancin shi yayi yawa kajifa yaqi mgn, dik abinnan da yarinyar nan tamishi yatafi abanza"dan wllh banyar da, abinnan data fada gsky bane, emran bazai ta6a ko kallon taba dan by kalli ma wacce tafita ba,, bare wannan dik da ko ita tahadu, wllh wannan abun,, impossible,, ina tantama" haqiqa taci, mutuncin shi, matuqa amma shi naga ko ajikin sa wllh jin kan emran yayi yawa, ni kunsan wani abu? saika fada! qasim yace yarinyar nan fa! munfa ta6a haduwa da ita,ahanya, nan yakwashe komy dik abinda yafaru ranar"yasanar dasu,, nan suka tabbatar, da lallai" tabbas yin kanta ne, kawai dan ta 6ata mishi suna takumaci zarafin sa, dik yanda akayi tagansa agurin nan,, toh ya akayi tagansa?" hakadai suka gama tattauna warsu suka tafi tareda jinjina lamarin emran yayi tsamari mutun sykace ba dan Adam ba,,
zaune, suke dukan su akan gado sun zubawa zee ido suna saurari labarin datake, basu tin"farkon haduwar ta da emran har ezuwa abinda yamata ayau,, taci gaba da cewa wllh ko yanxu muka koma haduwa dashi yaman narantse da allah sai namishi abinda yafi wannan sau dubu zaiman sau dubu zan rama,,dik wanda yaman wllh,, sy namasa wannan alkawari ne na daukar wa kaina"
teema tace amma dik da haka zee abinda yamiki bykai wanda ke kikai masa ba,, bakya tsoron hukuncin da zai dauka akanki tinda yanxu kinsan ko waye she!! sakamakon da,, da bakisan shi kowaye ba,, ina jeye miki rashin haqurinki,, yasa"kijawowa kanki abinda yafi qarfin ki,, harmu kanmu damuke tare da ke yasha femu,,
yadade baiyi dik abinda yaga dama ba akan mu,,wllh babu abinda zai iya man, ku kunka dauke sa wata tsiya, wllh dashi da banza dik"d'ai suke,, aguna" da kike mgnr kar abinda namasa, yasa" matakin da zai dauka yasha feku, ba yanda za'ayi yasha feku ni nadauka naji nagani inajiran dik wani matakin,, da zai dauka mtsssss
ganin da sukayi ranta a6ace yake yasa sukayi shiru da bakin su,, sunsan halin zee da kafuwa, ko sun fada mata ba dauka zatayi ba qarshin tama abin yadawo kansu shiyasa sukaja bakinsu sukayi shiru..
haka sukayi ta shagalin bikin su yau takama,,juma'a yaune,, akayi walima kuma,,komy na tafiya cikin kwanciyar hankali, ga lkcn tuni har"xee taman ta da wani wai shi emran,,
*RANA BATA KARYA.....*
ayau ne,,aka daura auren qasim al'amin garba,, tareda aysha Ahmad sanusi akan sadaki 200,000 haka akayi taron daurin aure,, ango qasim,,da emran, ankon shaddace sukayi"fara qal" wanda sukasa aka musu,, Order sa,, tindaga dubai,,sun masifar yin kyau gwanin sha'awa,, sai kaga emran yanda aketa daukar sa photo tamkar shine angon zo kaga yanda yake rarrabawa, almajirai sadaka da 'yan maula kudi,, kudi,ne bana wasa ba dan kowani mutun d'aya idan yayi sa'a yana samun aqallah 10,000 wasu harda kuka suke,,wasu ma sy anyanyafa musu ruwa,, saboda suman tsaye da sukayi,, wasu"marabin su da ganin ko ~N~100 sunfi aqallah,wata,, gsky emran babaya bane" gurin taimako,, cikin ma securitys din dake rabo kudin! suna sakaya wa acikin aljihun su,, shiko gogan na hakimce abayan mota,, kawai idan sun qare alama kawai suke masa yadebu ya bayar (ba um- ba um- um) idan kaga yanda gurin yacika yayi cinkoso zaka dauka shugaban qasane, agurin" koda yake duk d'ai ne,, dan emran kam in yazo ga guri ko shugaban qasa say, haka,,sydai muce allah yabiya sa yadauke mishi wannan ji da kansa da yake,, da,miskilancin nan nasa wanda, ya hanamishi kallon ko wace 'ya,mace, da daraja,,
da misalin 3:28 pm jirgin su emram ya sauka agarin abuja motoce ne aqalla sunkai guda 15 securitys ne tako ina,, kafin emran yafito cikin jirgi saurin bude mishi mota akayi cikin qasaita yake tpy har ya shige cikin mota su affan ma haka dik aka bude musu motoci suka shiga, suka tafi gidan su emran suka sauka,, har angon part din mamy suka isa, bakin mamy kasa rufewa yayi tanata lale da zuwan su emran dan hogging dinta yayi ahankali yace I mss u so much momcy miss u 2 my dear tadanyi kiss din goshin sa tace tu mutafi dinning, bayanta sukabi sunata nishadin su,,
suma amarya sun iso tin 6:45 pm gidan su qasim aka wuce da ita tarba aka musu ta girma qawayin ta ne kawai sai, sai qanwar Maman ta da gwagon ta akazo, kasan cewar suma a jirgi suka tafo xo kaga jindadi su raliya yau ashiga jirgi
zaune yake shi kadai wayrsa ce ya dauka yace kazo ina garden daganan yakashe waya,, wani matashin saurayi ne da bai wuce 27 years ba, yaqaraso ranka yadade gani, takarda kawai ya miqa masa, kafin yamishi alama da yatafi,, idan na fahimta dik bayanin dayake son yiwa wannan saurayi na acikin pepper da yabashi,, kawai tsabar jin kai ne yasa baya iya yimshi bayani,,
bayan magarib aka kai amarya su raliya ba yanda ba ayi ta tsaya ayi sayin baki da ita tace su gwago xata biya masaukin su tadau jakar ta tayi tafiyar ta, su aganin su tsoro taji kar yazam emran yazo ya ganta..(aganin su amma)
shigowa yayi bedroom dinsa yayi mishi sallama,,ya taddashi kan sallaya ya natsu sosai yana karatun alqur'ani, ganin karatu yake yasa yaja qofa yy tpyr sa,,
*RANAR DINNER*
Ado kam amarya tashashi bana wasa ba saboda my makeup din dake abuja badai take data zariya ba,, tufafi na musamman mamy tatanadar wa, amarya dan wannan rana,, gida kam anqawatashi yatsaru sosai, sai da mamy!! ta,tabbar komy yayi yanda yakamata,,tahayi can saman Benin gidan, saboda komy ake idan kana sama baxakaji ba shi yasa gara tabarsu yanda zasu sake,,su zee ma ba laifi anyi kyau saboda ko powder qin shafawa tayi,, su raliya kam dai har makeup din yamaso yawa fuskarsu yawa,
kujera ta musamman aka tanadar wa emran ya hakimce akan,,kujera"(kallo daya namasa nadauke kyna''nace tubar kallah masha Allah,,emran kam badai kyau ba,,)
wai banga khaleefah ba da afrah qasim ke tambar emran, kamar bazai amsa ba, can dai yace sunje umrah,, qasim yace allah sarki, 'yar qanwata batanan akayi bikin yayan ta,,
anfara shagalin dineer sai,, dance wa ake, su kamal sai liqi sukewa amarya da ango,, su teema kam gefe suka koma,, saboda hadaddun 'yan mata dasuka gani wasu 'yan uwan angone wasu kuma dan sunji lbr gidansu emran ake biki sukaxo dan kawai ko ganinsa suyi sona mutuwar sonsa amma abanza,, tinda bai sanma sunayi ba,,
su raliya duk daukan su wani shegen hotel ne aka dauka basu dauka gidan su emran bane qwarai gurin yatafi da emaninsu teema tace kinga wani hotel kamar aqasar turai,, hanan tace aljannar duniya kenan gsky kam wannan gidan ay sai kamance da mutuwa idan bawani emani ke gareka ba,
wani saurayi ne yaxo yatsaya dai2 su raliya yace dan allah wacece xee acikin ku,kasancewar lokacin zee tawa emran abunnan emran yaji wata a gifinsa tace kai amma zee shigeyar kwarai ce...
nuna masa zee sukayi dake can gefe tanata zubawa emran harara,, wanda shi baima san wanda ke gurin ba...
isa saurayin yayi gurin.. MC ya lspk... gyaran murya yayi adai2 lkcn da masu 'yan media suka eso, mgn saurayin yafara..
Hi brothers & sisters
sannufa! da wannan damar nakeson nayi amfani da ita gurin gabatar muku da wani abun mamaki,, yanuna zee waccan ay atake idon kowa yayi kanta,, tabani zunzurutun kudi kimanin kusan 50,000) nazo......
Chapter 10 · 0% Book details