Sashe 25
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*(54-55)*... Ay sanin da kayi ne, wannan aikin ba zanta6ayin shi ba ne, yasa tun wuri kajanye buqatar ka nason kaga ka tozartani, kai kanka kasani abinsa umarnin mamy nazo wurinnan da'ace abisa umarnin ka zanzo, kai kayi kadan kasanya ni nayi abunda banyi niya yinshi ba, kuma da kake cewa ba'ayi maccen da zata ga gadon baccin ka ba,, gadon baccin ka din banza, gadon baccin ka din wofi, wllh ganin gurinda tsutsayin can ke rayuwar su, yafiye min muhummanci, da ganin wani gadon baccin ka,, sannan wllh kasani ba'ayi namijin da zanyi rawar jiki akan sa ba, barema kai, kai da kwata2 ni banama sanyanka acikin jerin lissafin mazajin da zan eya yin rawar jiki akansu,, edan kuma har haka zuciyarka kesanar da kai, toh wllh tafade maka qarya, kuma edan kai ta qamar ka, wulaqanta dan Adam, kaci zarafin sa, toh kaci gaba edan har dai dai ne kake, zaka gani, kuma ba sai kakoreni, zan fita ba, abunda yazama wajebi ne agareni nayi matuqar ina son samawa zuciya ta, salama akan abunda takeji akan ka, dan ganin ka yana matuqar qara cusamin tsanarka danake acikin zuciyata...
tana gama fadar haka tajuya kenan da nufin zata tafita, security dake tsaye agurin yayi saurin shiga a gabanta, tare da bude qofa yayi saurin yafita yasa key ta baya..
parlour yarage su biyo ni kawai dagashi sai eta..
tsaye take cike da 6acin rai dan wannan wulaqan cin ya esheta, dan haka wllh zata dauke mataki daya dace akansa dan eta bazata dauke raini ba ga kowa,
Kansa naqasa yanata faman jujjuya maganganun da tafada masa, bama kamar kalmar da tafadamishi, ta qarshi, haqiqa yaji zafin kalmar nan ta tsana da yaji tafurta da bakin ta,
yatsane yaji wata mace tafurta mishi kalmar so, sosai ya kejin ransa ya matuqar 6ace, da wannan kalmar sai gashi, yau anfada mishi kalmar datafi wannan zafi da quna a zuciyar sa, daya jita har cikin ransa...
tadda kansa yayi, tareda watsa mata narkakun idanun sa, masu matuqar kyau da haske, sai yau a rayuwar sa, yata6a qarema wata 'yamace kallo, daga samanta harkasa, kamar yanda kuma yaune yaqara tantanci ta da yanayin ta,
ahankali yatashi yanufe cikin bedroom dinsa, sannu ahankali yake tafiyar sa batare da yace mata qalaba,
etama guri tasamu cikin dai daga cikin kujirun dake cikin parlour tazauna, tana maida numfashi, jitake tamkar xuciyar ta zata fito dafe kanta tayi da take jin yana sara mata,
esarsa bedroom dinsa keda wuya kan gadon sa, yafada tareda yin ruf da ciki, yana mai jinjina zafin kalamanta data fada masa azuciyar sa,
Kokadan baita6a tunanin a rayuwar sa, akwai wata 'ya mace da zatayi qarfin halin furta mishi kalmar tsana ba koda kuwa da wasa ne,..
sai gashi wannan marar kunyar yarinyar, tafada masa" kuma ga dukkan alama ayanda take magana qwarai ya fuskanci zancin ta har cikin zuciyar ta, yake fitowa,
bai ta6a jin ya damu erin haka ba, tinda yake a rayuwar sa baita6a zama koda da second daya ba, yayi tunanin wata macce ba, sai akan wannan yarinyar,
metake ji dashi ne, wani qarfin gwaiwa ne take dashi na fada mashi wannan kalmar,
toh wai ma meyasa shi ya damu akanta ne?
edanun sa ne sukayi wani erin kadawa, sakamakon wani erin azababbin sara da yake jin kansa yanayi,
yarasa yanda zai yi yayi maganin yarinyar nan, fuskarta ce tafado masa a ransa, a lokacin da tarufe edonta tana gayamishi magana, saurin miqewa yayi zaune, kafin yatashi yanufe qofar toilet din dake cikin dakin, shiga yayi, tare da watsawa kansa ruwa, kafin yafito,
shiryawa yayi cikin wani tsaddin yadi, mai matuqar kyau da tsada, ba qaramin amsar sa, dinkin yayi ba,
a hankali ya bude qofar dakin sa, yafito tareda qarasowa, har cikin tsakiyar parlour,, nan take parlour ya d'ime da wani erin qamshi, mai matuqar daukar hankali.
tsaye yayi a tsakiyar parlour yana nazarin ta, a zuciyar sa, soyake yamata magana ta fatar bakin sa, amma jiyake tamkar bazai eya ba,
Yafi 20 mint a tsaye shi bai zauna ba, kuma shi bai fita ba, dauriya kawai yake nemarwa, kansa ta yanda zai mata magana, dik da kanta a soke yake amma qamshin sa ya tabbatar mata yana gurin,
Kujerar dake fuskantar ta ya samu ya zauna, da qyar ya bude bakinsa, cikin sanyin muryasa, da sai kayi da gaske zakaji abunda yake fada,
kafin yafara yimata magana, meyasa kalmar tsana kika ga eata ce,kalmar kika ga, tafi cancan ta, daki fadaman, a matsayina, na musulumi dan uwanki,? yaje fomata tambayar, data mata dirar maqiya... bazato ba tsammani, ta tsinkaye muryasa,
a hankali ta dago kanta da eadanuwan ta, da sukai mata nauyi saboda tsabar ciyon da kanta ke mata domin tantance shin abunda takeji gaskiya ne, kokuwa, kunnuwanta ne keneman yaudarar ta,
harga Allah tayi matuqar mamaki jin maganar sa, saboda bata ta6a tunanin shi bane, sai da ta dago kanta, taga tabbas eta yake kallo, kafin ya dauke kansa daga gareta yaci gaba da dannar waya...
cikin tsukewar fuska tabude bakin ta, tace mishi....
naga etace kalmar da tafidacewa, afadama dik wani mutun da baya ganin darajar kowani dan adam, sai dai a kullum shi qoqarin sa, yaci zarafin sa,
kinada hankali kuwa? ko kinsan dawa kike magana?
qaramin tsaki taja... kafi tace wanene kai kuwa, dawuce mutun dan adam kamata, wanda dika Allah ne ya halicce mu, da mai nakkasasar siffa " har zuwa talaka, da ba'ayi mishi kallon wata daraja, ba'a kuma daukeshi abakin komy ba, da mai wadata, da yake jin kansa shi wanine, bayan ko ba komy yake ba, dik daya muke agurin Allah (s.w.a) amma mafi daukaka agurin sa shine, wanda yafijin tsoron sa6a masa, atunani na dikan mu, abu daya muke, sai dai kai edan tunanin ka baya fada maka hakan, mai yuwa har yanzu baka gama yarda da hukuncin ubangiji ba, da shi yayi talaka kuma yayi mai kudi, shiyasa kake qoqarin ketare eyakokin s.....
Tass taji andauke ta dawani gigitaccin mari,, datafi second 5 kafin tadawo cikin na tsuwar ta
tsaye yake a gabanta yana danneman huci, fuskarsa tawani erin mugun ja, saboda tsananin 6acin rai, nunata yayi da yatsa, yana son cewa wani abu, amma kuma yakasa, kokadan bai iya ehu ba, kuma baya sonsa, kansa ne, keta faman juyawa saboda yanda ya kejin zuciyar sa, nawani erin bugawa faduwa da zafi, yankewa yayi yafadi akwance, dafe da kansa, yayinda edanunwan sa suka rufe sannu a hankali, bai koma sanin enda kansa yake ba..
murdawa qofa taji alamar za'a shigo dakin, security daya rufe qofane ta baya dazu, shine yabude, ya shigo, mamy na bayan sa, sakamakon shirun dataji yasa ta biyo baya, saboda har bacci tayi tafarka, tayi sallah bataji motsin zee ba,
kuma tashiga har dakin su bata ganta ba har toilet ta duba ba kowa,
tinawa da tayi tana 6angarin emran shine, tayo hanyar part din sa, taga security sa, a tsaye bakin qofar dakin sa,
data tambaye shi ko yaga wata yarinya aciki, tabbacin tana ciki ne yabata amsa,
qofar dakin tanufa tajita arufe, saurin kallon security tayi tace lafiya naji qofa arufe? yace mata yalla6ai ne yace arufe qofar da key..
qwalalo edo mamy tayi, dik da qin yarda da take qoqarin yi,na kada wani zargin komy ya darsu a zuciyar ta, sai da taji wani eri, dik da tayarda da danta %100, amma sai da zargin gudun kada ya azabtar da yarinyar mutane take take tsoro,
sai kuma gashi ana bude qofa ta tsinkaye danta akwance qasa babu numfashi, ga zee a gefe a tsaye cike da tsoron shigowar su cikin dakin,
Wani kallo taga mamy namata cike da tuhuma..
kafin tacewa security dake gurin, shima edan ka kallesa cikin tashin hankali yake, tace yamaza yakirawo sauran securitys dake waje suzo suyi gaggawar daukarshi sutafi asibiti, cikin tashin hankali take maganar....
*TOHHHH. MY FANS
ZANBAKU HAQURI, SABODA KWANA BIYU ZAKU DANJINI SHIRU, SAKAMAKON UZURI DAKE KAMA DIK WANI DAN ADAM, KUYI HAKURI.. INA MUKU FATAN ALKHAIRI A RAYUWAR KU, BAKI DAYA, KAMAR YANDA KUKE MAN..NAGODE SOSAI..
*HARKO YAUSHE ANANAN DAI TARE
INSHA ALLAH*
[10:39AM, 1/13/2018] A: