Sashe 58
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
*DEDICATED 2*
_*MY LOVLY DAUGHTER
HASSANA ALIYU*_
_*SOSAI NAKE YINKI
EMRAN MA YANA MUGUN YINKI ERIN OVER DINAN
SOSAI AKE MUGUN TARE
~<><><><><>< ><><><><><><>>>>><>>>>~
*(112-113)* Sun kai kusan qarfe 11:22pm, qasim nafaman lurassa dashi cikin ma Aysha nata damunsa da kira amma bai dauka ba saboda sanin halin mutumin sa da yayi, duka canjin da yagani garesa yanzu erin wannan lokaci da suka dauka suna fira haka kuma wai ace da emran, gaskiya ba qaramin wani eri qasim keji ba, cikin fitarda sauti qasim yayi dariya kafin yace a gaskiya mutume na, kazo da *WANI SALO* wanda tunda nake a duniya banta6 ganin *KASAITACCI LITTAFINA MAI ZUWA INSHA ALLAH* mutun ba erinka, Enama Allah zai araman lokaci ya nunaman randa zanga jininka a duniya erin yatasa dinnan, wllh da sai na zaunar dashi nagaya mishi, *TUSHIN MAFARI* sa, amma zanfi matuqar jin dadi edan kafara haifuwar 'ya mace mussamman edan aka sanya mata suna *ASHREEFAH* wllh ena matuqar son sunan, waton emran *AZAMANIN YANZU* narasa erin yanda mutane ke kula da abinda bai shafesu ba, wllh sai kaga yanda ake yada labarinka aduniya ni abinma wllh har mamaki yake bani, Amma nasan yanzu sukakaga yanda zaka canza abin zai matuqar bawa Al'umma mamaki...
numfasawa emran yayi cikin dauriya yake maganar dan yamatuqar wahala da erin magangun da yayi da qasim a yanzu kunsan d'an baka sababa sai a hankali.
kafin yace hakane qasim duk zancinka babu qarya amma dan Allah enason katayani da addu'a saboda Allah ya sanya na eya abinda ka daurani a kai yanzu...
Ameen qasim yace sannan yaci gaba da cewa insha Allah" Allah zai taimakemu yabamu sa'a kadai kadaure duk yanda kakeji ka cije ensha Allah abin zaizomana da sauqi, ni zantafi Madam nata damuna da kira nasan yau nayi laifi dan haka bari na hanzarta kada kasa yau arufeman qofa nashiga ukku ya qarasa maganar sa cike da tsokana..
cikin wasa emran ya watsawa qasim wata harara yace kai banma san erinka ba wllh kacika liqewa wannan mace,
riqe baki qasim yayi
kafin yace lallai ma tohhh kaga laifina, kai bagashi kanason wannan damar ba da kukanka amma kakasa samu hakan, sannan zaka wani bude bakinka ka fadaman magana...
cikin daurewa emran yace kasanfa banason rashin mutunci ya daga magana zakaman habaici,
Allah yabaka hanquri guy daga wasa, daga haka qasim ya miqe tsaye yace saikawa securities dinka magana suzo su fiddani cikin wannan mahaukacin gida naka wata unguwa guda,
batare da yacewa qasim komy ba naga ya dannan wani abu mai kawar remote wanda kusan ko ena a gidan akwashi har cikin toilet saboda gudun wata rana ba kowa acikin gidan wani abu ya sameka kaikadai dan komy kururuwar ka bamai jinka, gidan da bazaka ta6a tantance dare da ranar sa ba, dan Akallah gets din dake gidan sunada yawa kuma akusan ko ena gidan securities ne da soldiers ne ke tsaron gidan dan haka kana dannashi wasu daga ciki sunaji dan ko ena anyi settings dinshi da gurinda wasu zasuji, kai kuddi masu gidan rana" _Ya Allah ka azurtamu duniya da lahira Ameen_
Bayan sunyi sallama da qasim securities sun rakashi ya fita, kusan parlour biyar yawuce kafin yakai ga parlour da suke zama wanda shine dakunan su suke ciki" tarar da eta yayi wannan karon kwance take kan threesiter sanye da English wears ajikin ta riga da wando, wandon bai eda kai qasa ba kafin yakai ejiyar safu yake, rigar kuma bata eda kai gwaiwar taba, gaba daya kayan sun matuqar fidda shape din jikinta, shi yasama tasamu hijab dogo ta sanya tayi kwance tana kallo dukda bacci takeji sosai amma takafe lallai sai ta eda kallon india film ne film din yamatuqar qayatar da eta, a hankali yayi sallama" sarai tajishi shiyasa etama ta amsa masa ciki+2 batare da tama dago kansa ta kallesa ba, taci gaba da kallon da take,
baiji dadin hakan da tamasa ba yaso ace ta amsa masa yanda yakamata yanda zaiji qarfin gwaiwar yin abinda qasim ya sanar dashi...
shima daya kujera ya nema ya zauna wacce ke fuskantar ta, kallo daya yawa TV ya dauke kansa danshi baisan da wani kallo ba laptop dinshi ce TV sa da kuma phones dinsa,
sai da yadan ja lokaci ciki qarfun hali yabude bakinsa yace mata" ya akayi har yanzu bakiyi bacci ba?
qyaleshi tayi" sai tayi tamkar bata jishi ba, dika yasan tajishi baiyi fushi ba yasake cemata bakiji bane dake fa nake magana?
ko yanzu ma qin kulashi tayi sai da tasha qamshin ta tukunna ta bude baki a daqili tace banji ba...
tareta yayi da narkakun edanunsa saida shima yayi kamar bazai tankamata ba, sai kuma yasake cewa na dauka kinyi bacci ne shi yasa na tambayeki nace daman baki bacci bane?
6ata fuskar ta tayi da kamar batayi magana ba sai kuma taci masa" tohh amma fa kai ba makaho bane ba ko? da saika tambaye ni...
bai san sanda bakinsa ya furta cewa, tohh kiyi haquri
saida kalmar tamatuqar girgiza zee lokacin da tajita dan tantama ne ma take anya" kuwa kunnen ta sunje mata dai+2 kuwa? tabbb tamasan abinda kunneta yajiye mata ma karya ne wannan din zai bude bakinsa yafadi wannan kalmar tunda bani ce mamy da daddy ba, dan nasan duk fadin duniyar nan sukadai ne zai eya gayawa hakan...
shiko emran shirun da tayine yayi tunanin tajishi kawai qyalesa ne tayi amma yana matuqar son yaji kalma mai kyau agurinta kafin yaje ya kwanta koda Allah zaisa yau yasamu bacci...
shiru parlour yayi kafin yace kibani ruwa nasha dan Allah..
tajishi amma sai tayi banza dashi dan etafa gaskiya ya takura mata sai da aka wuce kusan pictures 2 na kallon da take sannan ta miqe a hankali tawuce sa tanufe gurin fridge bottle water ta dauko masa masu sanyi da cup ta ajiye masa akan center table dake gurinsa..
saida ya lumshi edonsa a hankali saboda yanda yaji wani daddadan qamshin dake jikin ta yamatuqar tafiya da tunanin sa.....
zata zauna kenan yayi saurin cewa am.... na manta da abinci plss yunwa nakeji, fuskarta ta qara tamkewa naganin yafa dameta amma ba tace mishi komy ba tawuce gurin dining area, ta zubu mishi tohwo ne da miyar taushe taji naman dawisu harta gaji sai zuba qamshi take, takawo kenan kusa dashi taji kamar abu na yawo cikin hijab din ta, Ayba tasan lokacin data kifarmai da towon da miyar akan ajikin sa ba tana eho tana kokowar cire hijab dinta" gaba daya tagama 6ata masa jiki da miya ga zafin dake dauke da abincin arzikinsa daya ne eya jikinsa kadai abun yatsaya bai kai da fuskarsa ba, amma sam bata kansa yake ba tashi yayi da saurinsa ya esa gurinta tare da riqeta ganin da yayi tana neman faduwa gurin tsale+2 ta na tsoro, jitayi tafada kan jikin mutun yayinda numfashin su ke fita lokaci daya kowanen su najin saukar numfashin dan uwansa a kan hancinsa, cikin wata erin murya yayi magana, Hope bakiji ciyo ba ko?
a hankali ta girgiza kanta saboda yanda taji muryarsa dan yabata tausayi yanda taga ta6ata mishi jikin sa amma bai kula da hakan ba, etama cikin wata.erin murya.mai taushi tace masa banji ba" kai.fa??
wani qayataccin murmushine yasakar mata batare da yace mata komy ba ya janye jikinsa daga gareta naga ya dauke wani abu ya dannan 6angarin masu ayki kenan, sannan yace dube abinda ke cikin hijab dinki fa naga kikayi wannan tsoratar, dubanta takai kan
wanda ma gurin tsale+2 ta ta takesa yamutu, dubanta yayi kafin yayi murmushi yace ena zuwa bari nayi wanka zandawo nafada miki wani abu baijira cewar ta ba, ya haye sama cikin takonsa wanda bai canza ba....
binsa tayi da kallo harya 6acewa ganin ta, etafa yanzu gaba daya guy nan ya canzama mata tana cikin wannan tunanin ma'aikata suka shigo su kusan 3 cikin girmamawa suka gaisheta,
nune tamusu da gurinda ya6ace bayan ta amsa musu gaisuwa sanan tanufe dakin ta tana tunanin menene zaya fada mata....
_*KUYI HAQURI FANS AGURGUJE NAKESON NAGAMA NOVEL DINNAN KAFIN WATAN GA YAQARE ENSHA ALLAH
SHI YASA YANZU GASKIYA BAZAN WANI TSAYAWA JAN KOMY BA, ENAFATAR KUN FAHIMCE NI, WLLH NAGODE DA KULAWARKU DA KUMA KAUNAR KU,*_
[6:56PM, 2/25/2018] Official sa'adat Alkali: