Sashe 14
Wani Salo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
WOW! WOW!! WOW!!----- shine abinda bakunan dik mutumin daya shigo acikin Holl,,din yake fada,, sai ma kaga gurin da emran zai zauna yanda aka tsarashi gawani qatoton cake d'innan mai erin hawan nan 7,, gawasu nan a gefin sa akallah zasu kai kusan goma.. sai wani qatoton photon sa da akasanya a gefen gurin, kai" mai karatu dik yanda zan kwatan ta muku tsaruwar gurin ya wuce nan,, dan gaskiya ni kai na.. abun ya shallake tinanina, abin ba'a cewa komy,, gaskiya masu kudi na shagalin su,, tako ina securitys a gurin zo kaga yanda mutane keta parking da manya2 motoci aguri, ko wace mace ka ganta tasha make up sutura kam ansata ba dama!
wata doguwar boss ce na hango aciki take da mutane anyi parking din ta ay kuwa da hanzari suka dinga saukowa acikin motar wazan gani?
*'YAN GROUP DIN (WANI SALO) NE* suma sunzo dansu taya emran murnan cika shekarar sa.... toh harda su zarah na hango gayyar sodi
guri kam yacika ba masa tsinke..
su zee fa an iso tare da yusra & sakinat, sydai ba salman yakawo su ba driver yaturo, yakawo su, suma kam sunci ado ba qarya.. alokacin da suka shiga gurin santi suka dingayi banda zee da take jinta yau tamkar ranar sallah.. guri suka samu acan baya, suka samu guru suka zauna
mota! mota!! motace har kusan mota 20 sukayi parking agurin securitys ne suka fito da sauri tareda bubud'e qofofin motocin, mamy ce tafara fitowa cikin shiga ta alfarma wani tsadadin less ne ajikin ta sai daukar ido yake kudin sa aqallah zai kai kusan,, 500'000, sai mota tagaba su afrah ne etada khaleefa suma ba a barsu abaya ba sun hadu suma qarshe haduwa...
wata dan qareriyar motace da aka lilliqawa balon2
naga anbude kusan securitys 5 ne, ke gurin motar atsaye.. tinda ga nan nasan, tabbas wannan babu tantama emran ne acikin mota saboda rashin ganin fitowar wanda ke cikin motar da wuri shi ya bani tabbacin hakan... mamy ce ta iso har" bakin mota da yake ciki a dai2 lokacin da shi kuma ya fidda qafarsa daya yana shirin fitowa..
[10:28AM, 1/13/2018] A:
(WANI SALO)
~-------------------------------------~
*Written-by
*Sa'adat alkali D/tsafe*
KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
```WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GA ILAHIRIN FAMILY DIN```
_*ALKALI-MUHAMMAD! D/TSAFE ALLAH YAQARAWA ZURI'ANAN ALBARKA AMEEN..*_
~_______________________________________~
*(31-32)*...haba emran kafito hakan mana? jiranmu fa ake
sannu ahankali yafito cikin mota,
wall! wall!! wall!!!- haskin cameras ne da flashlight din manya phones din mutanin dake gurin keta hasaka emran ana daukar sa pictures) _ni mutanin da suka taso domin tarar shi shugaban taron son hanani ma na gansa sai raba edo
nake ena neman inda zan hango emran domin dauko muku rahoton, shigar da yayi yau rana ta musamman,, jinayi anriqo hannu na, juyawar da zanyi zee London ce, take ceman ke dan Allah zo muje ga wanda kekenema can tana fada tana nunamin gurin da aka tanadar ma emran, da sauri na, na nufe gurin edona rufe dan namatsu nima nagan sa. ay kuwa esowar dazanyi kenan idona ya sauka akansa mutuwar tsaye nayi tsawon wucin gadi. jinayi anyayyafin min ruwa sannan nadawo hayyaci na zee London d'in dai ce tace nifa shawata dake kenan kin cika shiriri ta, kinayin abinda yakawo mu koni nakama gabana hnqru nabata, kafin naqare mishi kallo)_
mai karatu ka qiyasta ma kanka da kanka dik abinda tunanin ka yabaka toh kyan da emran yayi yawuce tinanin ka, zuciyoyin matan da ke gurin cike suke da kwad'ai tuwar samon emaran amatsayin mallakin su emran ya mugun haduwa feye da matakin d tunanin ku zai auna.....
Mc ne- keta aikin sa nabada jawabin qarasowar mai girma emran tareda bayyana wa mutane tsatsa farin ciki da kuma godiya da yake miqawa ga duk wanda ya hallaci gurin anawa kuwa barka da zuwa....
yanxu dai zakuji daga bakin wanda kuka zo wannan gurin domin sa dan yafada muku tsatsar farin cikin da yake ciki a erin wannan rana da yanzu ma da muke anan wajen...
yalla6ai gareka....
tsitt gurin yayi ana jiran ta shinsa da kuma ba yanin sa...
tinda ta hangoshi zuciyar ta tawani erin 6aci kokadan batason ganin wannan guy haushin sa takeji kamar me amma yau taci alwashin sai tarege ma kanta jin haushin sa koda ko za a kasheta..
mamy ta kalle sa tsawon mint 5 kenan da aketa zaman jiran ji daga garesa..
wai meye haka emran ko nan sai ka gwade halinka/ *niko nace meza a fasa*/
haba yarona kadaure mana kace wani abu ko kadan ne..
ahankali yace fuskarsa da dan shagwa6a
yace mamy bazan eya ba qasim yatashi a madadi na plss
yanayin fuskarta yaga ta canja ba shiri yace am sorry my sweet mom, banason yanayi fuskarki y canza zantashi kinji.. yadan tsareta da ido.
cikin qosawa tace OK" get up
cikin natsuwa yatashi tamkar marar gsky da aka kira sunan sa, a koto
sallama ya fara ga batarwa, wanda koni banji sosai ba..kafin yaci gaba da cewa..
```I'am very happy on this day I'am sending my greetings to u all
I pray dat u all return home safely```
Thank you!!!
Raaf! Raaf!! Raaf!! Raaf!!!
dika gurin aka dauke tafi sautin muryar sa, ma abin saurarine ciki wata erin sauti mai dadi yayi maganar sa
kwarai su qasim suka jinjina mishi saboda namijin qoqarin da yayi yau, yayi magana mai dan tsayi
mamy ma tashi tayi etama tanuna godiyar ta ga mutanin dake gurin kafin afara ciye2 d lashe2
su o..o fa kam ba sauqi, andad'e ba a haduba,, ba asaba, cin kaza
ba ,
da shawarma
.. kardai awuce da dan yatsa gurin tand'an hannu
tabbb yusra kinga wanan harka ta girma kuwa? ke dai bari sakinat ayni gaba daya lamarin emran dinnan ne, ya kwance tunanina, kinsan randa nake wllh banta6a ganin haddin guy erin wannan ba,
mutun tamkar shi yayi kansa, ke kinga inda ake jan aji da nuna qasayta?
gaskiya nikam badan badan ba, dana roqe Allah kada yadauke raina har sai naga matar da wannan guy din zai aura, amma inaganin duk matar da wannan zai aura Allah tanada aiki sosai kuma sai tayi haquri..
sakinat ce ta rufewa yusra baki, ke dan Allah ya isa haka karki zauce akan ganin da kin kawa mutuminnan da bai ko san da zamanki ba, aduniya...
ke ay naki ma,, mai sauqi ne, Allah ka dai yasan eyakar matan
da kike gani gurin nan wa anda zuciyoyin su ke cikin wani hali wanda yazarce naki tunani.
haushin su yusra dik yagama cika zee ji take tamkar ta makesu agurin
wayar sakinat ce tafara ringing kafin ta dauka
hello" Habibi
hi" habibaty
kuna ena ne tun dazu muka qaraso ban ganku ba.
muna nan gefen masu rarraba abincin nan..
ok na ganku ganinan
Aham...
zee najin salman nanan zuwa tayi sauri ta tashi tace ma su yusra zata dan je ta dawo.
ashe kunanan tun dazu...
ehh wllh.. sakinat tabashi amsa
tareda cewa ga besty na suan sa yusra..
yusra ga salman dikan ku ba wanda byji labrin wani ba abakina
murmushi sukayi dukan su bayan sun gaisa yake cewa sakinat su taso su gaisa da emran jikin su har 6ari yake sukayi saurin tashi tinawa sukayi da zee
yusra ta kirata awaya tace edan kin dawo ki taddamu gurin da za'a yanka kai..
ok kawai tace ta katse waya...
Mc- toh yanzu dai gashi nan za a yanka Cake da ana buqatar kowa y matso kusa) mai bida a duhu bale an ya damai
ay da hanzari kowa yataso...
emran gafa mutuniyar salman yafada yana nuna su sakinat dake gefensa
kallo daya yamusu ya dauke kansa ba tareda yace komy ba cikin yusra ne yayi wani erin motsawa tsabar al'jabi
salman yadan buge kafadan sa yace kai fa shine matsalata da kai basarwa wannan fa etace zan aura..
ko kallon sa bai yiba salman dai da yaga haka cewa su sakinat yayi su gaida shi
cikin rashin kuzari sukace mishi sannu Happy birthday
tnx" yace ko gefensu bai kallah ba
salman ya nuna musu sudan koma gefe kafin ayanka Cake
lallai yusra handsome din nan ba qaramin dizga mu yayi ba Allah,,
Hmm kedai bari sakinat ai jikina gaba daya y mutu wllh allah dai ya kyauta
mamy ce ta fara miqewa tsaye kafin ta cewa emran ya miqi b musu yatashi
waqar nan ta happy birthday aka fara ana tafawa ahankali..
Emran ne yafara daura hannusa akan wuqar yanka cake din sannan mamy ta daura har inda aka kai qarshin waqar sanan suka yanka atare... tafee aka qarayi kowa kaga fuskarsa dauke take da murmushi..
emran ne ya fara yanko kai ya kaiwa mamy a baki..
aka qara tafawa sanan etama mamy ta yanko kai zata kai bakin emran,
kiiff
wuta ta daukewa duk wanda ke gurin tsawon second 30 sannan mamy takai duban ta gurinda zee take atsaye fuskar nan a murtuqe takoma kai duban ta ga emran da zee ta dauke cake daya dake gurin ta kifa masa shi a fuska
kut"melecy zo kaga fuskar emran ba ako ganin fuskarsa
gogan ko wani erin yanayi ne yashiga wanda tinranda mamyn sa ta haifesa bai ta6a jin haushi da kunya tareda tozarci erin yau ba tabbas yagan ta gurin lkcn da take qoqarin barin gurin su sakinat wasu zufane suka fara fitowa ajikin sa.) Ay dole ga maiqon cake
gana 6acin rai
tas" zee taji an mugun dauketa da mari kafin ta koma ankara ankai mata wani gefin hagu agigice ta dago kanta.. dan kallon wani dan iskane ya mareta?
Khaleefa ne tsaye agaban ta yana huce yace ke wace erin jakace dabba marar tunani da zakixo ki aykatawa yaya emran wannan abun wllh yau sai munga ubanda yatsaya miki a...
karka kuskura ka zageni ta katseshi tana nunashi da yatsa..kuma wllh karka dauka kamare nine abanza sai kayi danasanin aykata hakan da kayi agare ni
kai qaramin qwarone wannan ta nuna emran shine wanda nake dashi kuma na rantse da Allah koda za a rabani da numfashi na dik yaman sai na masa..
daka kalleta gaba daya ta fita hayyacin ta..
securitys ne sukayo kanta mamy ce tayi hanzarin tsaida su..tareda daga musu hannu tace karku ta6at ku qyaleta kujashi kutafi dashi hospital kada idanunsa su same matsala ku kuma ta nuna wasu 'yan mata dake gurin tace kusamin eta a mota
nan danan aka wuce da zee cikin motar dasu mamy sukazo da eta
haka shima emran aka dan riqashi tamkar makaho amma dik da halin da yake ciki bai hanashi yin tafiya yanda ya sababa,
hannu su yusra suka daura akai tareda cewa munshiga ukku da muda duk dangin mu....
[10:31AM, 1/13/2018] A: